← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 116

Sashe 26

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shirun da taji ne yasa ta wani irin kwa蓳e fuska tana langwa蓳ar da kanta gefe kamar wata 茩aramar yarinya kana ganinta kasan ba wani wayyo gareta ba, turo bakinta tayi cikin wata kasalalliyyar muryarta tace "Na bu蓷e ido na ko?" Shiru babu amsa 茩ara tura bakinta tayi tana shirin yin kuka sai kuma tace "to baka mgn ne?" Nan ma shiru, da wani irin sauri ta bu蓷e idanunta domin a tunaninta ya 蓷auke ta ne, wata sassanyar Ajjiyar zuciya ta sauke ganinta still cikin kitchen 蓷in,
Sauka tayi a hankali tana fa蓷in "Uhm kai aljani shine ka tafi ko baka fa蓷an ba?" Ta fa蓷a tana murgu蓷a bakinta tea 蓷inta ta kalla ganin ya jima dayin sanyi sai kawai ta juye sa a Wajan sink ta wanke mug 蓷in, fita tayi zuwa Parlo 茩irjinta na bugawa gani take kamar ko'ina tayi Aljanin yana nan, duhu ne a parlon shiyasa ta fara tafiya a hankali tana lalubar hanya, tazo shigewa tayi tuntube da 茩afarta gaba 蓷aya tayi baya ta gama tunanin za'a tare ta kamar ranar nan amma ina sai da taje 茩asa wata 茩aramar 茩ara ta saki tare da runtse idanunta ta shiga yarfe hannunta tana ri茩e waist 蓷inta, sosai taji zafin fa蓷uwar sharrr haka hawaye kuma ya wanke mata fuska, idanunta ta bu蓷e da 茩yar sosai tayi mamakin ganin Parlo yay wani irin haske, motsin da taji a bayanta ne kuma yasa ta juya a zaune ta ganshi saman kujera hannunsu ri茩e da robber yana shan ice cream, gefensa kuma plate ne wanda yaci yam balls ga kuma kwalin inabi, yana zaune sanye da Cable-knit vest wacce ta wani kama shi sosai six packs 蓷insa suka bayyana,
Sai wani camouflage-print cargo trousers dake jikinsa, ya mi茩ar da 茩afarsa akan table idanunsa a lumshe yana ka蓷a 茩afarsa a hankali looking damn sexcy irin mur蓷a蓷蓷un mazan nan.
Wani kalar zare idanu Akeela tayi tana dafe 茩irji, jikinta na rawa ta mi茩e bakinta na fa蓷in "uhm da.." kasa magana tayi saboda narkakkun idanunsa daya bu蓷e tare da watsa mata su, kafin yay mata magana tuni hawaye ya gama wanke mata fuska, wani irin mahaukacin tsoransa ta keji, haka kawai yanzu itama bata son sa bata 茩aunarsa kamar yadda shima ba yayi.
Gently ya zame idanunsa daga kanta yana wani irin ta蓳e bakinsa a hankali ya mi茩e ya shiga kwashe kayan da yay amfani dasu ya mai da saman table 蓷in, duk abinda yake yana jin idanunta a jikinsa hakan yasa ya wani irin jan siririn tsaki tare da fa蓷in "Witch aljanar dare" bisa ga mamakinta sai yaji tace "ai dai kama haka ne" wani kalar zare ido yay for the frist time tunda yake da mace ta bashi bad reply haka, macan ma 拼ar 茩auye wacce ya tsana baya ko 茩aunar bu蓷e idanunsa ya ganta, hannunsa ya zuba cikin aljanu yana binta da kallon tsana kallo wanda yake nuni da a koda yaushe ma zai iya samun matsala idan yaci gaba da tsayawa a inda take, _鈥淚 hate you鈥漘 ya fa蓷a yana tsartar da yawo kana ya juya cike da jarumta ya fara takawa zuwa upstairs, wani irin fashewa da kuka Akeela tayi wato baya sonta ya tsaneta "wallahi nima na tsane ka" kalmar ta ya sauka har tsakiyar kunansa amma ko tsayawa bai ba ya shige cikin part 蓷insa yana wani irine shafa sumar kansa shi ka蓷ai yasan Meke yawo a ransa dama zuciyarsa.
Yana shigewa Akeela itama ta nufi part 蓷in su, gaba 蓷ayansu babu wanda ya kwanta bacci kasancewar kamar kusan halinsu 蓷aya, Sallah suka shigayi har aka yi Subhi, fitowa yayi cikin Muslim thobe jallabiya, yana sakkowa Abbu ya sakko idannunsa a 蓷an kumbure kamar wanda yay kuka nan kowa masirar soyayya ce ta sanya shi a gaba, kallo guda Akeen yaywa Abbunsa ya 蓷auke kai, a haka suka nufi masjid bayan an idar suka dawo a tare, uffan Abbu bai ce ya nufi part 蓷insa, Akeem kuma ya nufi 蓷akin karatu, yana shiga Amani na shigowa wajansa ta 茩arasa tana fa蓷in.
"Sabahul khair Abbie" kallonta yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "Sabahul khair Dr" murmushi domin lokaci zuwa lokaci sunan da yake kiranta dashi kenan Dr, ganin yaja idanunsa ya rufe yasa bata sake magana ba, a hankali aka bu蓷e 茩ofar Afaf ce a gaba sai Aleema sai kuma Akeela daga baya,
Zama duk suka yi bayan sun yi sallama, Aleema ce ta saci kallonsa sai kuma tace "Mrng Hero" shiru yay musu ganin haka yasa Afaf 蓷in "Sabahul khair" babu wanda ya amsa daga cikin su, shiru yay musu sai da ya gaji dan kansa sannan yace "hadda first 茩ari baya" a hankali Aleema ta fara tana gamawa Afaf tayi hakama Amani tayi, 1 by 1 ya shigayi musu karatu bayan ya gama na qur'an ya 蓷auki Umdatul ahkam Leema ce tace "Hero ba kayiwa Akeela nata karatun ba" idanunsa ya 蓷aga ya kalleta ganin yadda yanayinsa ya sauya yasa tai saurin 茩asa da kanta kallonsa ya bayar kan karatun yaci gaba dayi musu, bayan ya gama a takaice yace "out" mi茩ewa sukai gaba 蓷aya har Akeela 茩afarsa ya da sauri kuma ya 蓷auke ganin Amani tayo baya, taune bakinsa yay hakan yasa dole yace "keee" gaba 蓷ayansu tsayawa sukai domin basu gane dawa yake ba,
Akeela da tasan tayi laifi tayi saurin gaba zata fita idanunsa yana a rufe yace "uhm kina fita..." Fita sukai gaba 蓷aya suka ja 茩ofar Akeela kuma ta tsaya kanta a 茩asa jikinta ya shiga rawa da kuma 蓳ari, gently ya mi茩e daga inda yake,
Kana ya goya hannunsa a bayansa ya fara tafiya cike da kamewa irin nashi, a gabanta yaja ya tsaya, yana binta da kallo babban hijab ne har 茩asa a jikinta wanda yay masifar yi mata kyau, baka ganin komai a jikinta sai 茩yakkyawar fuskarta wacce hijab 蓷in ya 蓷an zagaye,
Hannunsu ya zame daga bayansa a hankali ya mi茩a hannunsa tare da amsar littafan hannunta ba tare da yace mata komai ba, ya jata zuwa ciki zaunar da ita yay shima ya zauna, Kallonta ya shigayi ganin yadda take ta motsa jikinta da bakinta kamar mai shirin cewa wani abu ko kuma take neman wani abu.
Gyara zama yay kafin yay magana kawai yaji ta fashe da kuka tana fa蓷in "dan Allah kayi hqr wlh bazan sake ba kaji" Kallonta yay baice komai ba, lumshe idanunsa yay yana jin yadda kukanta ke wani irin dukan kansa, wani gajeren tsaki yaja a hankali kuma yace "keee dan Allah Shiru" ya fa蓷a a kaushashe cike da nutsuwa, da sauri tayi shiru tare da sanya hannunta ta dafe Mararta tana jin wani irin fitsari na taho mata, 茩ara ha蓷e fuskarshi yay babu alamun wasa yace "I'm i ur mate?" Girgiza masa kai tayi tana 茩ara matse Mararta jinjina kai yay yace "uhm nine maye? Ko kin ta蓳a gani ina kallonki ina bin duk inda kike?" Cikin kwa蓳e fuska tace "A'a" gyara 茩afarsa yay a hankali ya mi茩ar da ita yace "Good,kinga kenan ke mayyar ce kin nace a gidan mutane, ga kallon masifa har tsoro nake ki kallan cos da ciwon ciki nake kwana duk kin shanye min jinin jikina, kullum kina lura dani cikin dare dana fito kike fitowa haka ne?" Kai ta 蓷aga masa alamar "eh" ha蓷e fuska yay sosai yana wani sauke numfashi domin kwana nan ciwon kai Yarinyar keson bashi, shi sam bai saba da duguwar Magana kamar haka ba, cikin 茩asa da Murya yace "baki da bakine?" Girgiza masa kai tayi tace "Ina dashi" yace "muga" kallonsa tayi 茩urr 蓷auke idanunsa yay a hankali kuma ta ware la蓳蓳anta kafin kuma daga baya 茩aramin bakinta ya bayyana, fafaran white teeths 蓷inta sai haske suke wani 茩amshi na fita, ta蓳e baki yay wani irin ya motsa fuska kafin da sauri ya toshe hancinsa yace "uhm ana brush" kuka ta saka masa tace "wlh kullum sai nayi sau biyu ko sai uku" bai 茩ara ce mata komai ba sai wani irin ha蓷e fuska yay ya dawo asalin Akeem 蓷insa kafin ta ankara ya sanya hannunsa ya wani kama lip's 蓷inta tare da wani irin murza su, runtse idanunta tayi saboda wata azaba daya shige azabar kuma da yay mata yawa ne yasa kawai ta wani sakar masa fitsari ji kake shaaaa akan 茩afafuwansa..

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
Chapter 26 · 0% Book details