← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 116

Sashe 2

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"AKEELA! AKEELA!! AKEELA!!"
da wani irin sauri ta juya ganin Babanta a bayanta can nesa yana zuwa wajan, kai ta shiga girgiza masa ta kasa cewa komai.
Hijab è“·in jikinta ta tattare zuwa saman tana jan numfashi, Malam kuwa Murya ya buè“·e ya shiga faè“·in.
"Akeela ki tsaya bazan aura maki kuwa ba, Akeela Ruwa..."
Bai gama fa蓷in abinda yay niyya ba saboda wani irin bugawa da 茩irjinsa da yay ji kake "Tsundumm" ta fa蓷a cikin 茩aton kogin.
Wani irin suman tsaye Malam yay, komansa ya tsaya na wani lokaci, tashin hankali da makomarsa ya cika masa zuciya.
Da gudu har takalmansa na fa蓷uwa yay bakin Kogin duk da yadda idanunsa suke dishi dishi saboda 茩aran cin gani da yake da shi bai hana shi ganin wajan da Akeela ta fa蓷a ba, yana wani fidda 茩wayaye alamar numfashinta na fida saboda shigar ruwan cikin hanci da bakin ta.
Da gudu Malam ya kwasa zuwa bakin hanya yana faè“·in.
"Jama'a ku taimakamin yarinta ta faè“·a kogi, wai babu mutane a garin ne, jama'a!!!!"
Hannunsa ya è“·ura akai har wani jiri ke è“·iban sa, babu mutum ko è“·aya a hanyar.
Sama da mintina 10 kafin Allah ya kawo wasu mutane wajan su biyar kana ganinsu kaga Manoma, da sauri Malam yasha gabansu yace.
"Bayin Allah ku taimaki ran baiwar Allah, yarinya ta na cikin ruwa, ko taimaka min kada ta mutu da ha茩茩i na"
Kallon juna sukai kafin kuma gaba è“·aya suka bi bayansa saboda hannun wani da yaja.
Suna zuwa wani mai suna Isiya yace.
"Tab, ai wallahi idan kaga tayi rai sai ikon Allah"
Wani mai suna Sunusi yace "Wanne batun rai? Ai Isiya wannan Yarinyar Shikenan ta riga mu gidan gaskiya"
Wannan Maganar tasa Malam sakin kuka yana faè“·in.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, dan Allah ku daina faè“·in haka wallahi yarinta tana raye bata mutu ba, gobe bikinta Tayaya ne za kace tamutu"
Isiya ne yace "To wallahi dai ku ruwa bai kashe ta ba, kifi ya cinye ta ko kada tab wannan maliyan ruwan ko 茩arshe bai dashi"
Jafar ne yace "To wama zai shiga wannan ruwan? Kasan bamu da wasu 拼an kwana kwana a wannan unguwar kafin su zoma komai ya faru" Sunusi ne ya 茩ara le茩awa ruwan yace.
"Allah dai ya ji茩an musulmi, amma wannan Yarinyar tayi shahada mutuwar ruwa baiwar Allah kenan"
Da gudu Malam ya kwasa ya 茩ara nufar kan hanya domin zuciyarsa ba zata jure jin wannan mugwayen alkaba'in akan Yarinyar kirki irin AKEELA ba.

Yana zuwa kan hanyar dai-dai lokacin da wasu haè“·aè“·è“·un motoci suka danno kai cikin garin Wudil a kuma dai-dai Wudil river.
Motar farko wacce ta kasance Bugatti Veyron dark blue ce ta wuce da wani mugun sauri.
Kafin 蓷aya motar mai 茩irar Lamborghini Aventador blue black ta marawa motar gaban baya.
Yana zaune a bayan motar idanunsa a rufe sanye yake cikin Modern fit suit nevy blue.
Sai wani Monk strap na shoe daya sanya, ya 蓷aura Rolex Oyster Perpetual a hannunsa, 茩yak茩yawa ne amma ba茩i, his Elegant black skin sai 茩yalli yake,
Babu wani abu mai haske jikinsa sai la蓳蓳ansa da kuma idanunsa, he's dark-skinned yet handsome guy.
Wasu irin idanuwa ne dashi masu sparkling cikin idanun duk mai kallonsa.
A hankali ya buè“·e idanunsa jin driver na faè“·in "Subuhanallah" idanunsa ya gama buè“·ewa sosai ba tare daya kalli Driven yace.
"What happened with the car?"
Cikin girmamawa yace "茦aramin Mai gida wani bawan Allah yasha gaban mu Allah yasa ban taka shi ba"
Yana latsa Wayarsa yace "Ok! Check him muga"
Fita yay yana fita Malam ya mi茩e yana ri茩e 茩afa yace.
"Yarinya ta dan Allah ka taimakamin ita kaè“·ai nake da ita"
Da mamaki Driven yace "Bawan Allah lafiya, baka san hatsarin mota bane zaka sha gabanmu haka"
Cikin kuka Malam ya bashi labari tare da faè“·in
"Dan Allah ka taimakamin tayi wajan mintina ashirin da faè“·awa"
Baya Driven yay tare da faè“·in "Bari na faè“·awa Karamin Mai gida"
Yana faè“·in ya nufi wajan motar back seat tare dayin knocking.
Idanu BARR ADNAN (MD) ya è“·aga kafin ya buè“·e glass è“·in motar ganin Driven sa yace.
"Is everything okay?"
Ajjiyar zuciya Driver yay yace "Wai Yarinyar sa ta faè“·a wannan kogin na Wudil gashi babu kuwa kusa, shine yake neman taimako"
Kallonsa kawai Md yay kafin yace "Is she a kid?" "Wallahi dai ban sani ba, amma hankalinsa a tashe yake"
Malam dake can gefe yay saurin 茩arasu wa wajan yace.
"Dan Allah ku taimaka"
Da sauri Md ya è“·aga idanunsa domin idan ba gizo muryar take masa sai yaji kamar muryar Baffansa.
Da mamaki Malam yace "A'a Adnanu kai ne? Maza fito maza kaji"
Bu蓷e 茩ofa Md yay ya fito fuskarsa 蓷auke da Murmushi yace.
"Baffa wacce ta faè“·a ruwa kamar haka?"
Girgiza kai kawai Baffa yay yace "a fara taimakon rai sai ai magana da baya"
Gaba Baffa yay Adnan Md na biye da shi of course ya iya ruwa amma wannan ruwan ya wuce tunaninsa, gashi dai bai shirya mutuwa ba, Amma yay zai ne? da P.a yana kusa da sau茩i ma.
Zare jacket è“·in sa yay tare da cire necktie è“·insa, yana tattare hannun rigarsa yace "Baffa babu alamun mutum fa a wannan ruwan"
Zuciyar Malam ya buga da 茩arfi kafin yace "Wallahi tana nan ta fa蓷a ka jarraba"
Zare takalmin 茩afarsa yay yace "I'll try my own best, firstly clam down kaji"
Gyara tsaiwa Md Adnan yay yana runtse idanunsa tsoro duk ya cikasa domin girman ruwan bana wasa bane da wani irin 茩arfi yay tsalle tare da fa蓷awa cikin Kogin....
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*

NIMCYLUV

_FITATTU HU茒U馃敟_

EPISODE2锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
鈥淭sundum鈥� sautin Amon fa蓷awarsa cikin kogin ya bada, kafin kuma wasu manyan 茩wayaye su fara firfitowa alamar wanda ya shiga cikin ruwan yana fidda numfashi.
Malam ne ya sauke Ajjiyar zuciya tsoro duk ya cika masa zuciya, Musamman like Md Adnan did! Yay Wani good jum before he fall in to the river.
Cikin damuwa Malam ya kalli Drive yace "Yadai iya ruwan sosai ko? Nasan Adnanu gwamma shi da 蓷an uwansa, bana son rasa rai biyu a lokaci guda, Akeela nada matu茩ar muhimmaci a rayuwata haka Adnanu"
Shiru Driver yay domin like serious bai san komai ba amma dai yasan Adnan na yawan shiga wani ruwa.
Isiya ne yace "Uhm yadai iya ruwan ko?" Kallonsu driver yay kafin yace.
"Not sure! Amma 茦aramin Mai gida yana shiga swwiming pool sosai yana son wasan ruwa, ta takalmin taya, amma dai ruwa kamar wannan bana da tabbacin yana shigarsa"
Malam ya kalli ruwan yace.
"Allah ka taimaka ni, ka duba lamarin wannan yaran"
Juyawa Driver yay yace "bari na kira taimakon kwanakwana incase"
Wajan motar ya nufa ya è“·auki Wayarsa tare da fara shiga goggle yana duba yadda zai samu impormation na ma'aikatan mafi kusa da garin.

Md Adnan wani numfashi yaja mai wahala yana jin yadda numfashin nasa ke wata fisga kamar zai bari 茩irjinsa.
A hankali kuma ya è“·aga hannunsa zuwa sama kafin ya ware legs è“·insa, idanunsa dake a rufe ya buè“·e yana kumbura bakinsa tare da fidda numfashi.
Girman ruwan da yadda yaga ruwa yay bala'in firgitar sa.
Cikin sauri kuma yay baya da hannunsu yana ware 茩afa tare da fara nutsu cikin ruwan yana nin茩aya, ya 蓷auki good 10minutes yana duban Akeela amma babu ita, yana 茩o茩arin juyawa idanunsa ya sauka akan ta tana jin wani reshe na ba茩in ruwan daya ri茩e mata ri茩a.
Hijab 蓷in jikinta tuni ya zame yay gaba, gudun ya 茩ara yana cimma ta yana gab da zuwa inda take wata igiyar ruwa ta ri茩esa cikin kuma rashin Sa'a Wani irin ruwa mai yawan gaske ya tawo cure guda.
Wani kalan ware idanu Md Adnan yay kafin yay wani yun茩uri na guduwa ruwan yay gaba dashi ji kake "Shuuuuuu" sautin gudan ruwan ya bayar.
Dawo Driven yay yana fa蓷in "na kira, in sha Allah dukkan su noting will happen to them" Cikin damuwa Malam yace "Amma ko motsi babu, ji yadda ruwa ke gudu tsoro ya kamani sosai" "aifa da tsoro mutane har biyu ga wannan bawan Allan da gani bai saba da wahala ba" cewar Sunusi yana mai 茩ara le茩awa cikin kogin.
Chapter 2 · 0% Book details