← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 116

Sashe 52

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Akeem ma na shiga part 蓷insa yay wanka yana fidda numfashi da 茩yar saboda 蓷an ciwon da yaji 茩asan mararsa zuwa cikinsa nayi masa,
Bayan yay wanka ya dawo gaban mirror ya fara shiryawa ya nayi yana lumshe idanunsa, sai kuma a lokacin ya lura da ramar da yay, wasu fararan Tartan check print pyjama ya shirya, bayan ya fesa perfume, kana ya cilla Spraymintt mouth freshener a bakinsa, idanunsa cike da bacci ya kwanta babu jimawa kuma bacci ya è“·auke sa yana sauke numfashi a wahale tare da rungome pillow kamar yadda ya saba.
Misalin 3:20 ta farka domin kamar a mafarki taji ana kiran sunanta, sunan da mutum 蓷aya ke kiranta dashi, mi茩ewa tayi ta nufi bathroom ta wanke bakinta da fuskarta ta cire pat 蓷in daya 蓳aci ta sauya wani, kana ta nufi waje a hankali tana fita ta maida 茩ofar ta rufe.
A hankali take tafiya babu kuwa a Parlo har tazu inda Akeem yake zama babu kuwa cikin jin da蓷i ta shige cikin kitchen 蓷in, a hankali take neman hanya saboda duhun da kitchen 蓷in yake dashi, wajan canter ta 茩arasa idanunta na kawo a hankali ta kifa kanta akan canter cikin wata iriyar Murya wacce kuka yake shirin kwance mata tace.
"Uhm kai ma ka daina so na ko? Mene yasa ka daina zuwa waje na?" Hawayen dake cikin idanunta ne suka sakko zuwa saman fuskarta, 茩ara turo baki tayi tace.
"Please ni ka è“·auke ni mana zuwa duniyar taku mana, ko kazu ina bacci kawai ka è“·auke ni haka idan na farka indai kana wajan nan shikenan"
A hankali Akeem dake zaune saman kujera hannunsa dafe da cikinsa ya buè“·e idanunsa yana duba derection è“·in da yake jin muryarta, wato duk ranar data fahimci shine kawai dramer sosai.
Mi茩ewa yay gently yana runtse idanunsa tare da taune bakinsa saboda ciwon da yake nema yay masa yawa, cikin kamewarsa ya nufi inda take tsayen, tana cikin zubar da hawaye taji saukar tattausan hannunsa a saman bayanta da sauri ta tashi, tare da mi茩a hannunta tana tatta蓳asa, da wani irin sauri ta fa蓷a jikinsa tare da 茩an茩amesa tana sakin wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya kamar wacce ta Shekara tana kuka, hijab 蓷in kanta ne ya zame saboda santsin gashin kanta.
Hannunsa ya 蓷ura a saman gashin kanta yana shafawa a hankali, so yake yay Magana ko yaya ne amma ya 茩asa, saboda wani irin matsanancin ciwon kai da yake fama dashi,
Gaba 蓷aya jijiyoyin kansa sunyi wani masifar tashi, a hankali ya zame hannunsa daga kanta ya 蓷ura hannun a saman waist 蓷inta tare da wani irin mannata da ququnsa yana sauke wata kalar wahalalliyar ajjiyar zuciya yana kamar dai wani abu zai tsaga 茩irjinsa ya fito.
Akeela kuwa 茩ara ma茩alesa tayi tana jin wata nutsuwa na shigarta sai a lokacin kukan da take son yi ya shiga 茩o茩arin kwace mata,. Zuciyarta na wani irin bugawa yana jan numfashi da 茩yar tace.
"Uhm ban 茩ara kula ka"
Shiru yay mata al'amarin daya keji yafi 茩arfin dukkan tunaninsa, wani irin fusga numafashin sa yay wanda hakan yasa a wahalarce ya sanya hannunsa ya zame nata hannun dake 茩irjinsa.
Jin shiru yasa Akeela ta kwa蓳e fuska tare da wani irin shawaga蓳e fuska cikin wata kalar narkakkiyar murya tace.
"Bobbo!!"
Ta kira sunansa a sanyaye,cikin kuma 蓷an yanayin karyar da wuyanta gefe tare da wani irin salon shagwa蓳ar ta mai narkar da zuciya!
Saboda saukar muryarta a cikin kunnuwansa ne kuma ya sashi jin wani irin kalar abu na masa yawo a jikinsa,
Wanda yasa a hankali kuma ya sauke wata zazzafar iska daga cikin bakinsa, har lokacin kuma bai ce mata komai ba.
Cikin damuwa da rashin maganar nasa ne kuma yasa Akeela sanya hannunta akan 茩irjinsa dake masa ciwo ta shiga dukansa, cikin Muryar kuka tace.
"Zuciyata zata fashe ka daina zuwa, babu mai kula dani mene yasa haka? Me nai maka?" Ta fa蓷a tana 茩ara dukkansa.
"UhmPetoo"
Ya saki wani numfashi mai 蓷auke da 茩arshen sunan daya bata, kafin kuma da 茩yar ya motsa bakinsa cikin rawar murya da kuma ciwon da yake neman cikin 茩arfinsa yace.
"Mene??" Ta fa蓷a tana taune bakinsa yana jin kamar zuciyarsa zata buga ne saboda ciwon da 茩irjinsa yake masa.
Cikin muryarta mai sanyi tace.
"Ina son nayi kuka ne?" Da tsananin mamaki ya buè“·e idanunsa a hawale ya tsorawa fuskarta ido sosai duk da cewa baya iya ganin fuskarta amma ya kanji abinda take ji ta sautin bugawar zcyarta a hankali kuma yace.
"Ok come here"
Ya fa蓷a yana zama akan kujerar wajan tare da kama hannunta ya 蓷ura ta akan cinyarsa cikin sauri ta kwantar da kanta a 茩irjinsa tare da zagaye hannunta a ququnsa ba zata yaji ta saki wani irin raunataccen kuka mai ratsa zuciya da gangar jiki,kuka take da dukkan 茩arfinta kuka da zata iya cewa bata ta蓳a irinsa ba, kuka mai 蓷auke da tabo mai yawa, kukan da yake shirin tayarwa da Akeem tabon dake zuciyarsa na tsayin shekaru masu yawan gaske.
Sai da ta 蓷auki good 30seconds tana kuka kafin ta kaji da kanta tai shiru tana sauke ajjiyar zuciya da 茩yar, 蓷ago kanta tayi tana shafa fuskarsa tace.
"Mene yasa ka茩i zuwa?"
Shiru yay mata at this point wlh gab yake da tafiya wata duniyar saboda ciwon da yay masa yawa, ganin tana shirin 茩ara sakin kuka tace.
"Ba gani yazo ba" ya faè“·a yana kama hannunta tare da è“·ura wa a fuskarsa yana goga mata tattausan sajansa a tafin hannunta, Murmushi tayi tace.
"Zaka tafi dani Duniyar ku?" Idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa sosai kafin yace "why" idanunta na cika da hawaye tace "saboda Hamma Akeemmm wlh bana son sa ko kaè“·an, a duk lokacin da naga gansa zuciyata zafi take"
Da 蓷an sauri ya ture ta a jikinsa tare da Mi茩ewa tsaye yana sakin wani kalar numfashi, da sauri Akeela ta mi茩e tace.
"Mene yasa?" Ba tare daya kalleta ba yace "an kira ni yanzu zan dawo gobe ne" yana fa蓷in hakan ya fita yana 蓷an danne abinda ya keji, yana isa tsakiyar Parlo yaji an ri茩e hannunsa da sauri ya bu蓷e idanunsa Anup ce tsaye cikin kayan bacci mai kamar tsirara,mmkin ganinta yasa ya shiga Kallonta cikin kissa tace..
"Haba My dee nazo saboda kai amma sai wula茩anci kake min kasan yadda na keji a Zuciyata kuwa?" Ta fa蓷a tana wani irin shafa 茩irjinsa wani tsaki yay baya son jan magana dan haka yace.
"Wai ke baki da aji irin na mata ne? Ina wayewar naki yake" ya fa蓷a a taushashe saboda zafin da zuciyarsa ke masa, cikin Shau茩in so da kuma 茩aunarsa ta wani irin rungome sa tana sakin kuka tace..
"Haba My bafa nice na 蓷urawa kai na sonka ba ka tausayi" ta fa蓷a tana 茩o茩arin shafa 茩irjinsa.
Akeela dake tsaye tana Kallon su wata irin suman tsaye tayi jikinta ya shiga rawa, wato daman shi è“·an iska ne, idanunsa akan Akeela wacce tuni idanunta ya cika da hawaye jikinta duk rawa yake, fuskarsa tai jajirrr saboda ya fahimci Akeem ta sauya abun zuwa wani abu nada ban, wata kalar tsawa ya sakarwa Anup wacce ta sanya Akeela kwasa da gudu ta shige part è“·in Didi dake kusa dasu, Anup kuma ta sake sa da sauri tana Shirin faè“·in wani Abu ya haura upstairs da sauri idanunsa yay jajir.
Yana shiga ya 蓳alli maganinsa yasha kana ya fa蓷a saman bed, ya shiga juyi jikinsa na wani irin rawa da 蓳ari saboda ciwon dake neman yi masa yawa, sai dab da Subhi bacci ya 蓷auke sam
Akeela bata samu yin bacci ba data rufe idanunta sai taga yadda Akeem ya rungome Anup tsoro duk ya cikata, ana kiran sallah Didi ta farka ganin Akeela yasa ta faè“·in.
"Muhammadur Rasulullah s.a.w ya shafi ya ma'afi tuff tuff Ubangiji kayi min tsari" 茒ago kai Akeela tayi a tsorace tace "Didi" wani irin salati Didi tayi tace.
"A'a wlh maza nemi tafiya yarinya ba 茩aramin zunubi kika 蓷auka ba, wacce kalar lukutar masifa ce ta sameki satar hanya da tsakar dare haka" Shiru tayi tana jin Didi ba masifa har ta gaji tayi shiru ta shige bathroom 蓷aura alwala, har aka idar da sallah tana zaune, wajan 茩arfe 6:30 Ummi ta shigo part 蓷in tace "ina kwana Didi" tura 蓷an kwali tayi gaba tace "lafiya" juyawa tayi tace "Daughter muje ki shirya 7 zaki tafi wajan aiki" turo baki tayi tace "Ummi ni bana son aikin nan" Murmushi Ummi tayi tace "haba Daughter Abbunki yace na fa蓷a maki kinga zaman ke 蓷aya ba zai maki da蓷i ba, sister's naki duk makaranta zasu sai Anup kawai ko zaki zauna da ita?" Kai ta girgiza tana Mi茩ewa tsaye tace "zani" fita sukai suna fita Didi ta mi茩e jiki na rawa ta nufi part 蓷in Abbu tana zuwa ta samesa yana shan coffee..
Cikin kulawa yace "barka da asuba Didi" bakin zani ta zare ta fara goge idanunta kafin kuma ta saki kuka tace "Ashe bani Bukari bani da iko da Tsila? Lafiya lafiya muna zaune da yarinyar nan muna Shira ina jin da蓷i ina bata labarai shine matarka za tazo ta tisa ta a gaba bayan ta gama yimin ta tass" da mamaki tace "au a wajanki ta kwana?" Cikin face majina tace "wlh fa, soyayyya ce Ubangiji ya 茩ulla yarinyar nan da kanta tace zata kwana waje na tana so na, baka gani ba har zuma na bata ba, shine yanzu matarka zata nuna min iko da ita bayan babu dangin iya bare na baba, ban sani ba ko ita ce uwarta to ko Rabi'ah ai ba tayi min haka ba" hqr Abbu ya bata yace tana dawowa daga aiki zai dawo mata da ita.
7 dai-dai ta gama shiryawa cikin wata lafiyayyiyar abaya da Ummi ta bata cikin jin da蓷i Ummi tace "idan kunje shopping sai ki siyo harda bags da shoes, ring, necklace perfumes da kayan kwalliya, Olrdy na bayar za'a maki 蓷inki na hausa dress, inners Duk na maki order" cikin jin da蓷i Akeela tace "thank you Ummi" kama hannunta tayi suka fita, a main Parlo suka samu Anup taci kwalliya sosai tana zaune tana danna waya bata kula su ba, a mota suka samesa yau shine zaune gaba da alama shine zai ja motar, yana sanye cikin wata dakakkiyar shampoo dark Maroon yay masifar kyau fuskarsa ya fa蓷a, har Ummi ta sanya Akeela cikin motar idanunsa na kan gate, wajansa Ummi ta dawo tace "Maudo Baffa Allah ya tsare da kiyaye" Murya can 茩asa yace "Ameen Ummie" Bismillah yay tare da yiwa motar key kana ya jata da gudu sosai, bai iya jan mota a hankali ba, a haka suka isa Akeem better farming institute jama'a sai 蓷aga masa hannu suke kana kuma suna binsa da kallo musamman, da suka gansa da mace wacce yaja hankalinsu, tsaki yaja bai kula kowa ba ya nufi wajan Elevator ya danna 8floor yana tsaye yana jin ta saki 茩ara lokacin da abun zai fara tafiya, a haka suka isa yana tafe tana binsa a baya, har ya isa office 蓷insa zama yay cikin nutsuwa ya fara aikinsa ya nayi yana duba a Rolex 蓷in Hannunsa 9:45 ya mi茩e har ya nufi 茩ofa sai kuma ya tsaya yace.
"Follow me" tashi tayi tana murgu蓷a masa baki, suna sauka suka ha蓷u da p.a kallon Akeela yay tai Murmushi tace "mrng" kafin P.a yay Magana Akeem yace "uhm kamar lokaci ya kusa" cikin girmamawa P.a yace "eh zuwa nayi mu tafi ma, kuma an kawo 拼an Wasu makaranta domin a nuna masa yadda ake shuka" bai ce komai ba ya nufi 蓳angaren kuyar da aikin noma suna tafe tana biye dasu har zuwa cikin wata 茩atuwar gona wacce aka kasa ta kashi kashi ga shuka ta fito tayi wani irin kyau, tana tsaye 茩asan wata bishiya taji wani abu ya fa蓷u mata, da sauri ta bu蓷e idanunta wani 茩aton ba茩in 茩adangare ne kafin tai wani yun茩uri ya shige cikin rigarta, wata 茩ara ta fasa a gigice kuma Akeem ya juya daga kallon yadda 拼an makarantar suke yin dashan shu茩ar, jikinta na wani irin rawa da 蓳ari ta nufe tana 茩o茩arin cire igiyar rigar bakinta na rawa tace "lizard, lizard zan mutu yana cizo na wayyooo Bobbo na kana ina zan mutu" ta fa蓷a numfashinta na wani irin sar茩ewa, ha蓷e fuska Akeem yay ganin kuma da gaske rigar take son cirewa yasa ya nufi inda take yana zuwa ya kunce igiyar rigar gaba 蓷aya kuma rigar ta bu蓷e ta 茩asa ha蓷a蓷蓷an jeans 蓷in jikinta ya bayyana, yana zuwa ya 蓷aga babbar rigarsa ya wani zurata ciki dai-dai lokacin kuma numfashin Akeela ya 蓷auke saboda tsoran da yay mata yawa gaba 蓷aya ta fa蓷a jikinsa a sume babbar rigar ta rufesu baki 蓷aya.....
Chapter 52 · 0% Book details