Sashe 59
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TSINTACCIYA...IS NOT FREE CONTACT TO SUBSCRIBE.....08119237616
SARAUTAR MARUBUTA
3/1/22, 18:07 - Buhainat: 63-64
3/1/22, 18:07 - Buhainat: 65-66
Boxer 蓷in jikinsa, wanda hakan yasa kai tsaye hannunta yay nasarar ta蓳a 茩wantaccen gashin dake kwance a saman marar nashi.
Wani irin rawa da 蓳ari jikin Akeem yake wanda yasa Akeela 茩ara ru蓷ewa ta razana da yadda Akeem yake jan numfashin wahala idanunsa na wani irin rufewa kamar wanda ruhinsa ke son barin gangar jikinsa.
Cikin kuka Akeela tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Bobbo! Bobbo!! Bobbo na ka tashi please dan Allah open your eyes"
Ta faè“·a cikin tsantsar tashin hankali da kuma zallar fargabar halin da Akeem è“·in ke ciki.
A hankali ya ware idanunsa da 茩yar wanda sukai wani Irin juyewa sukai jajirr tare da sauya wani irin kalar launi, ga wani 茩wantaccen ruwa a cikin su.
Hannunsa ya è“·ura saman bakinta kamar wanda ya shekara yana jinya, a hankali ya buè“·e bakinsa tare da faè“·in
"Shittt, stop cry"
Ya fa蓷a da 茩yar wata 茩yakkyawar zufa na yanko masa wacce kana ganinta kasan cewa ta azaba ce.
Shiru tayi domin bata jin zata iya bijirewa dukkan umarnin sa,
Ita da ace zai yadda ma da wlh ya è“·auke ta can zuwa dukiyarsu tayi ta ganinsa yana kulawa da ita.
Hannunta dake saman mararsa ya 蓷an 茩ara matsewa ganin hakan kamar yana jin da蓷in sa, yasa ta ha蓷e tafin hannunta wanda yake tsastsafo da gumi ta shiga shafa masa wajan tana mammatsawa.
Yin hakan kuma yasa Akeem ya shiga sauke ajjiyar zuciya, daga can 茩asan zuciyarsa kuma addu'ar neman sau茩i wajan Ubangiji yake,
A hankali Numfashinsa ke sauka yana dukan fuskarta, idanunta ta è“·aga ta kallesa, ita dai wlh ban ta tabbatar shi è“·in aljani ne da sai tace Wannan mugun yayan nata ne.
Ya wani irin faè“·awa ya rame sosai, sai wata haiba da nutsuwar da take kwance a saman fuskarsa.
"Uhm" ya saki wani irin emotional sound lokacin da yaji tana 茩o茩arin zame hannunta dake kan Mararta shi, maida hannun tayi Murya can 茩asa tace.
"Allah sarki ashe kuna jin ciwo kuma? Dan Allah kaji sau茩i kaji? Zuciyata babu da蓷i idan na ganka a haka"
Ta fa蓷a hawaye na sakko mata yana dira saman 茩irjinsa.
Akeem kuwa a hankali yake jin sau茩in zafin daya keji, kafin a hankali kuma baccin wahala yay gaba dashi yana sauke wani irin huci, still kuma yana ri茩e da hannunta gam.
A hankali ta zame jikinta daga nasa tare da gangarawa gefe ta zauna akan kujerar,
Idanunta cike da bacci kafin kuma ta 蓷ura kanta a kan bed hannunta akan 茩irjinsa tana jin bugun zcyarsa, a haka bacci yay gaba da ita.
Kiran sallar farko na Subhi ya shiga buè“·e gajiyayyun idanunsa masu cike da bacci, amma duk yadda yakai da jin baccinsa indai an kira sallah sai ya tashi,
Kar kar haka jikinsa ya 蓷auki rawa lokacin daya samu ya juya kansa yaga kamar hannun Akeela ne akan 茩irjinsa,
A hankali ya sanya hannunsa akan nata tare da matsarwa gefe bai san yaushe ne ba?
Bai kuma san yaya akai hakan ba?
Bai kuma san ta yadda akai ya kawo kansa zuwa nan è“·in ba?
Bare kuma yasan lokacin daya kwanta a bed è“·in har bacci ya è“·auke sa.
Dafe 茩irjinsa yay saboda,Wani irin masifafan harbawa 茩ahon zuciyarsa yay,
Da wani irin azabar 茩arfi,
鈥淵a Salam鈥�
Shine abinda ya faè“·a can cikin ransa lokacin da yake sanyawa kansa jarumtar daya aro!
A hankali ya mi茩e har zuwa lokacin kuma jikinsa bai bar rawa ba,
Saboda rashin 茩arfin da yake da shi.
Cikin sauri kuma da taimakon bango Ya fice daga cikin room è“·in ba tare daya ko kalli inda Akeela take ba.
Yana fita tana motsawa, saboda kusan hali guda garesu, babu yadda za'ai a kira sallah basu motsa ba,
Idanunta da sukai mata wani irin nauyi da buè“·e tare dakai dubanta zuwa kan bed è“·in, wani irin Marai-raice fuska tayi
Lokacin da taka babu shi akai idanunta ne yay wani irin rau rau, tana shirin yin kuka,
Cikin siririyar muryarta mai è“·auke da rauninta tace.
"Shine ka tafi ko?"
Ta faè“·a tana taune bakinta tare da goge hawayen daya cika mata ido, A hankali ta juya jin motsi fuskarta na bayyana farin cikin da Zuciyarta ke ciki domin ta è“·auka shi ne ya dawo zuwa gare ta.
Idanunta ta è“·auke kaè“·an tare da kama yatsun hannunta ta shiga wasa dasu, ganin Ummi ta shigo, Ummi dake tsaye tace.
"Allahamdulillah Daughter jiki yay sau茩i, ashe yama zo ya cire maki"
Idanunta kawai ta è“·aga ta kalli Ummi ganin hawaye kwance a fuskarta tace.
"Lafiya dai ko?"
Girgiza kai tayi alamar
"Babu"
Kama hannunta Ummi tayi suka fita kai tsaye kuma part è“·insu ta nufa da ita, tana zuwa ta nufi bathroom,
Warm water ta haè“·a mata tare da zuba mata bath perfume,
Idanunta akan Akeela bayan ta fito tace.
"Go and take a shower"
A sanyaye ta 蓷aga 茩afarta jiki ba 茩wari amma bata jin wani ciwo sosai,
Bathroom 蓷in ta shige Ummi kuma ta 蓷auko mata wata lemon 蓷in Jallabiya, mai 蓷an 茩auri saboda ruwan da akayi daran jiya,
Kana ta ajjiye mata hijab da hula mai kauri,
Ta fita a 蓷akin jin ana 茩o茩arin yin Sallah, gashi ko raka'atul fijr ba tayi ba.
Zare kayan jikinta tayi, ta sa茩ale su, kana ta fara duba jikinta ganin ta samu tsarki duk da cewa bai fi kwana uku tayi ma, wanda hakan kuma ya faruwa ne da dukkan wasu masu sickler.
Basa farawa da wuri haka kuma basu fita daè“·ewa ba, sai sun fara samun lafiya suke 4days haka.
Wankan tsarki ta fara kana tai wanka tare da busar da kanta a drayer, fitowa tayi è“·aure da towel, ji tayi Zuciyarta a cunkushe babu daè“·i.
Hakan yasa ta nufi bakin window tare da buè“·ewa ta zura kanta, a hankali iskar damunar da take Kaè“·awa take dukan fuskarta.
Ji tayi Zuciyarta ta 蓷anyi sau茩i, hakan yasa ta koma wajan closet ta shirya cikin jallabiyar ta fesa perfume ba tare data shafa cream ba,
Prayer mat ta shimfiè“·a tare da tayar da sallah.
Akeem kuwa yana zuwa part è“·insa kai tsaye bathroom ya nufa shima ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi, a hankali ya dafe jikin bango da dukkan hannayensa,
Ya shiga sauke ajjiyar zuciya, tare da è“·aga fuskarsa ruwa na dukansa.
Sai da ya jima ya 蓷auke fuskarsa yana maida numfashi a hankali kuma ya shiga zare kayan jikinsa tas, kana yay wanka yana jin 茩aurin jikinsa,
Saboda ciwon ya lafa masa sosai, fitowa yay bayan ya sanya kayan cikin warshing machine,
Jikinsa na zubar da ruwa ya shirya cikin wani barin boxer da jallabiya mai 蓷an 茩auri,
Cikin sauri ya fita zuwa Masjid yana maida numfashi saboda rashin 茩aurin da yake da shi.
Akeela na idar da sallah ta mi茩e saboda yana yunwar data keji, lokacin su Aleema duk sun farka gogar kuma tana kwance sai bacci take.
Fita tayi zuwa main Parlo tana zuwa Ummi na fitowa kanta a 茩asa tace.
"Ina kwana Ummi"
Murmushi Ummi tayi tace.
"Yawwa, how was your body?"
"Feeling much better"
Ummi tace "Allahamdulillah, bari na baki tea"
Zama tayi tana rufe ido, Abbu ne ya shigo hannun ri茩e da waist 蓷in Akeem yana fa蓷in..
"Ban san yaushe zaka maida komai serious ba Maudo Baffa"
Ya motsa fuska Akeem yay a hankali kuma ya haè“·e fuska ganinta da yay a zaune yana faè“·in.
"Abbu please"
Haè“·e fuska shima Abbu yay yace "please what? baza zauna na kira Dr"
Ummi dake fitowa tace..
"What's going on here?"
Zaunar da Akeem Abbu yay yana faè“·in.
"An idar da sallah mun fito kenan fa ya yanke jiki zai faè“·i Allah yasa ina kusa nida Alhj Abdullah, wlh da ban san wanne hali yake yanzu ba, kin san irin wannan faè“·uwar"
Kallon Akeem Ummi tayi da sauri ya rufe idanunsa yana langwa蓳ar da kansa gefe.
Girgiza kai kawai Ummi tayi tana faè“·in..
"Ni kam na fata ajiya, ban san me kake so damu ba"
Idanunsa ya bu蓷e a 蓷an shawaga蓳e kuma cikin kasalalliyyar muryarsa mai da蓷i yace.
"I'm sorry Ummie"
Sai a lokacin Akeela ta 蓷ago kanta tare da kallonsa, domin bata 蓷auka shi yay Maganar ba, ganin yadda duk ya marai-raice fuska yasa ta tsaya tana kallonsa Abin ya bata mamaki, daman yana shagwa蓳a? Yana magana sosai hakan.
Shi kam Akeem bai ma san tana wajan ba dako maganar ba lallai yay ba,
Hararsa Ummi tayi, cikin è“·auke kai yace.
"Ummi black tea with honey kisa min lemon"
Kallonsa tayi kafin tace.
"Cikinka ke ciwo?"
Bu蓷e idanunsa yay sai kawai ya lumshe idanunsa bai ce komai ba, domin sai a lokacin ya kula da yatsun 茩afarta.
Juyawa Ummi tayi Abbu kuma ya kalli Akeela tare da faè“·in "Daughter ya jikin" Murmushi tayi wanda yasa Akeem kallonta saboda jiyo sautin Murmushin nata da yaji,
"Naji sau茩i, ina kwana Abbu"
Kanta ya shafa yace "Ma sha Allah, bari na kira Dr ya duba yayanki"
A gajarce Akeem yace.
"No please Abbu"
Kallonsa Abbu yay sai kawai yace "Ok"
Ummi ce ta fito daga kitchen ta bawa Akeela tea kana ta bashi amsa sukai kusan a tare kuma suka è“·ura bakinsu akan cup è“·in tare da lumshe idanunsu, a kusan tare suka ce.
"Uhm Ummi zafi"
Kallon juna sukai da sauri Akeem ya è“·auke nasa idon tare da ci gaba da sha, Murmushi kawai Ummi ta yi.
Akeem sosai yay mamakin yadda Akeela ta茩i gaishe sa, bare tayi masa sannu, bu蓷e idanunsa yay cikin rashin Sa'a suka ha蓷a ido zare mata idanunsa yay.
Da sauri ta rufe idanunta tare da kwa蓳e fuska tace.
"Ummi"
Mi茩ewa yay tsaye ri茩e da cup 蓷in ya nufi part 蓷in Didi, ita kuma ta shige part 蓷insu tana zuwa ta wanke bakinta ta kwanta bacci ya 蓷auke ta.
Ya jima a part è“·in Didi kana ya koma nasa shima kwanciya yay bacci ya è“·auke sa.