Sashe 39
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃ã—é¦ƒå¾“éˆ¥å¶æª§é””� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 11:21 - Buhainat: "wa kake magana akan ta kuma Alhj Bukar Bello?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana kamar zuciyar zata buga saboda wani bala'in so da kuma tarin 茩aunar da zuciyarsa kewa 拼ar cikin nasa Akeelerh.
At this point ji yake kansa har wani haya茩i yake, damuwar da yake ciki tasa baya fahimta baya kuma gane komai,
Al'amuran companyn sa duk sun tsaya, gaba è“·aya contract è“·in daya amsa shima ya kasa aiwatar da komai, ji yay gaba è“·aya Duniyar ta tsaya masa baya jin daè“·in ta,
Idan yay tunanin cewa Akeele is his daughter sai yaji ya tsani kansa, amma idan ya tuna zafi da kuma raè“·aè“·in da zuciyarsa ke masa akan son kasancewa da ita,
Sai da manta who is she to him, he madly love with her.
Alhj Aliyu ne ya kalli Abbu yace "anya lafiyar ka è“·aya kowa Alhj Bukar Bello?" Girgiza kai Abbu yay yace "wlh bani da lafiya, i think kamar ma na haukace ne wlh billahil lazi nake faè“·a maka" da sauri Alhj Aliyu yace "Subuhanallah! Hauka fa? A'a da Sauran ka mahaukaci ai bai gane ya haukace, yanzu what's going on?".
Idanu Abbu ya è“·aga tare da kallon Alhj Aliyu cikin damuwa yace.
"Ina cikin matsala wlh, wata musifa ce take shirin kunno min koma ta Kunno min ina faè“·a maka" tattara dukkan wani hankalinsa yay zuwa kan Abbu yana son fahimtar gskyr abinda Abbu yake faè“·a,
Amma babu abinda ya gano sai zallar tarin gasky da kuma fa蓷in ha茩ik茩anin abinda yake ransa.
"Yasubuhanallah, wanne abu ne har haka yau kuma ya samu Bukar Bello bayan nasan you're strong" Alhj Aliyu ya faè“·a yana janye file è“·in gabansa, tare da zubawa Alhj Bukar Bello idanu.
Cikin tashin hankali Abbu yace "Ina sonta, i love her wlh kamar raina idan ban aureta ba ina jin fa mutuwa zanyi"
A wannan karan Murmushi Alhj Aliyu yay tare da yin baya ya shiga juyi akan chair è“·in da yake zaune yace.
"Love? Wa kake so to? Ai ina tunanin is noting serious fa, kawai tell her it'll be better for you" Mi茩ewa Abbu yay walking slowly a cikin office 蓷in Alhj Aliyu yana wani jan numfashi da 茩arfi wlh kowa na office yana iya jin yadda zuciyarsa ke beating so fast fast haka, cikin 茩asa da murya kamar wanda yake shirin yin kuka yace.
"I love my brother's daughter Akeela, ina son 拼ar Ayub Bello Abdul-hakeem ne wlh, tayaya ina matsayin uba a gareta zuciyata zata kamo da son 拼ar cikina? Ina jin kunyar kai na ina kuma tsanar kai na, a hakan kuma kullum cikin addu'a nake amma abin kamar musifa ba, ji nake idan na ganta kamar...uhm" ya wani jinjina kai tare da taune bakinsa like Akeem did, abin kamar almara haka Alhj Aliyu yake sauraran dukkan abinda Abbu ke fa蓷a kafin kuma yace.
"Wonderful, ina karanta littafai a Okadabooks irin na online writers haka kamar su Nimcyluv, Sumayya takori,ina kallon Indian series film a zee world, ina kallon movie, ina kallon corean Film amma ban ta蓳a cin karo da labari irin haka ba, baya son kasancewa da Yarinyar kake kamar wata prostitute ba, a'a tsakwaron sonta kake na son kasancewa mata da mji Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wai kuma kace 拼ar gidan Ayub ce?"
Kamar Abbu zai kuka yace "wlh fa" ya faè“·a yana harè“·e hannayensa a bayansa looking Alhj Aliyu,
Kafin a hankali yace "ina tunanin hakan 茩addarar tace, amma 茩addarar ta rasa ta yadda zata zo min sai ta haka? Anya 茩addarar tayi min adalci kowa?" Jinjina kai Alhj Aliyu yay kafin yace.
"The only person you are destined to become is the person you decide to be. ka fara ya茩i da zuciyarka ka fara nisanta kanka da ita, am your friend childhood so I can give you a good advice wannna abun is totally haram"
Zama Abbu yay yana fa蓷in " i knew,amma what should i do Alhj Aliyu? Ina son na 茩ara tsayawa takara a za蓳e mai zuwa, amma Wannan abin kamar zai kawo min cikas, kasan wlh bana iya bacci sai na duba Clinic 蓷in Matana na 蓷auki maganin bacci, cos ina rufe idanu na kawai Yarinyar nake gani"
Lallai abin ya zama babba domin Alhj Aliyu bai tunanin haka abu yake da girma a zuciyar Abbu ba cikin tausayin Abbu yace.
"If you are a believer of fate, that things happen for a reason, that there is a greater force controlling the way our lives would unfold, how the challenges will untangle and all that.
If so, then here are the best destiny quotes you can relate to, or maybe argue with these quotes about fate and destiny that will help you understand more about life path.
What better way to show the world that you can change destiny than make the choices now, wlh kayi ya茩i da zuciyarka ko akwai destiny akwai son zuciya, domin 茩addarar ina iya koyan yadda za'a kula da ita, stay with your own wives make them happy, forget about the poor innocent girl 蓷in can, If you make the right actions to take today, then you can genuinely determine our destiny.
Who knows, really, but maybe you are truly destined for one another, don鈥檛 you think so too?"
Ya 茩arasa maganar yana duban Abbu, ganin kamar ma baya gane abinda yake fa蓷a yasa yace.
"Allah ya kyauta, amma Wannan abin da muni yake 拼ar cikin ka?" Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke a hankali kuma ya juya tare da kallon Alhj Aliyu yace "lemme tell you something"..... Akeem ne zaune looking his daughter Amani, yadda take wasa da drawing books 蓷inta na makaranta, kafin kuma ta 蓷aga kai tace "Abbie mene yasa Anty beauty take kuka kullum? Yanzu ma Ko abinci ta茩i ci, Ummi tace ko breakfast ba tayi ba" ta fa蓷a tana tashi tsaye tare da 蓷aukan wata blue color ta shiga shafawa zanan da tayi, Kallonta kawai yake ba tare da yace mata komai ba,
Domin har yanzu baya cikin nutsuwarsa idan kuma yana fushi ya hakan iya daina Magana da kowa, daga ciki harshi kanshi, kallonsa tayi tace "Abbie Mami tace Wannan masifaffiyyar za tazo ni wlh bana sonta" da mamaki yake kallon yarinyar tashi, domin shi kanshi bazai iya cewa surutun wa Amani ta 蓷auka ba, amma shegen wayo ne da ita, gently ya mi茩e tsaye yana zuba hannunsa a cikin aljihun wandonsa, ba tare da yace wa Amani komai ba, da sauri ta kama hannunsa zata 茩ara Magana ya wani daka mata wata tsawa tare da fa蓷in.
"Laa! Aryad aklam Amani Abdul-hakeem Bukar Bello Laa!" Ya fa蓷a yana Kallonta kwa蓳e fuska tayi tace "Am sorry Abbie" kujera ya nuna mata Jikinta na rawa taje ta zauna, kai tsaye cikin bedroom 蓷insa ya shige yana motsa bakinsa ka蓷an yana fa蓷in 鈥淪ubuhanallah, Walahamdulillah, wallahu akbar鈥� yana shiga ya nufi cikin bathroom a hankali ya zame kayan jikinsa tare da sakarwa kansa shower cikin sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya a jajjere, yana gama wankan ya 蓷aura alwala saboda jin kiran Sallar magrib da akai, fitowa yay jikinsa na zubar da ruwa sosai, a hankali ya 蓷auki showel ya shiga goge jikinsa, bayan ya game ne ya 蓷auki parfume ya saka kafin ya 蓷auki white cotton jallabiya mai taushi da laushi ya sanya a jikinsa, slippers ya saka a hankali ya fita daga cikin bedroom 蓷in kansa a 茩asa, Parlo ya dawo inda yabar Amani a nan ya sameta tana sauke ajjiyar zuciya, hannunsa ya mi茩a da sauri tayo wajansa ta zuwa ta 茩an茩amesa tana sakin kuka, ko 茩ala baice mata ba, wajan fridge yaje ya 蓷auki gorar ruwa mai sanyi da dabino, kafin ya dawo kan kujera ya zauna, a hankali ya sanya hannunsa na dama ya 蓷auki dabinon tare da yin Bismillah ya sanya a bakinsa,
Za茩i da kuma gar蓷in dabinon ya sanya ya wani lumshe idanunsa domin ji yake wani da蓷i na ratsa cikin kunnuwansa, wlh har ji yay kukansa kamar zai cire yana matu茩ar so da kuma 茩aunar dukkan wani abu mai za茩i, gashi dai yana fama da ciwon ciki idan ya tashi kamar zai kashe sa, amma hakan baya sanyawa ya daina shan sha茩in.
Sai da yaci dabino guda bakwai ciff, kana ya 蓷auki gorar ruwan tare da 蓳alle Murfin gorar ya manna a bakinsa, a hankali ya shiga sauke ajjiyar zuciya saboda ji茩a ma茩oshinsa da yay, duk da cewa azumin ba wahala ya bashi ba,amma sosai ya sha ruwan.
Yana gamawa gently ya è“·aga idanunsa tare da kallon Amani wacce take Shirin yin Bacci a hankali kuma baya son magana, saboda wani irin nauyi da bakinsa yay masa kafin a hankali ya shafa kanta yace.
"Bana son sa ido da surutu ok" kai ta 蓷aga masa kafin kuma tace "to Abbie amma naji tsoro" taune bakinsa yay saboda dariya baya tsarinsa, sumbatar goshinta yay kafin yace "uhm je sallah, kima Mom addu'a" tashi tayi a jikinsa shima ya mi茩e tsaye yana ri茩e hannunta, a hankali suka sakko daga upstairs zuwa downstairs, Afaf ce kawai da Mami zaune da parlon yana fitowa Amani ta nufi part 蓷in Ummi, shi kuma ya goya hannunsa a bayansa, yana lumshe idanunsa, kallonsa Mami tayi tana imagine wani abu a ranta kafin kuma ta mi茩e tace, "Afaf ki shiryawa Akeem dinner zuwa part 蓷insa" juyawa tayi za tayiwa Akeem magana taga tuni yabar wajan, girgiza kai kawai tayi tare da nufar part 蓷inta..
A can Masjid kowa a sahun farko Akeem ya tsaya Abbu yana sahun baya bayan an tayar da sallah ne liman ya fara samun matsalar mantuwar karatu,hakan yasa Akeem sanya hannunsa tare da jawo liman 蓷in baya kana ya maye gurbinsa, a hankali kuma cikin zazza茩ar muryarsa mai ratsa zuciyar dukkan mai sauransa ya shiga rera karatu.
Bu蓷e ido Akeela tayi lokacin da taji saukar Muryarsa cikin kunnanta at first ta 蓷auka kamar ba haka bane, amma data 茩ara bu蓷e kunnuwanta sai taji tabbas shi 蓷in ne, gyara zamanta tayi akan prayer mat tana jin wani sanyi da nutsuwa na ratsa mata zuciya, ta蓳e baki tayi a hankali cikin siririyar muryarta tace "i Only loves your golden voice not you" ta fa蓷a tana murgu蓷a bakinta, motsi taji a bayanta hakan yasa ta juya Mami ce tsaye akanta cikin sauri tace "Barka da dare Mami" kallon tsaf tayi mata kafin ta zauna tace "uhm ykk, nazo nan to tell you my sister's daughter is coming so get ready, respect her kamar yadda kikewa Akeem domin itace wacce ya za蓳a matsayin matarsa" ita dai Akeela shiru tayi domin bata da damuwa da nan, Shiru tayi tana wasa da yatsun ta zata 茩ara Magana Aleema ta shigo hakan yasa tayi Murmushi tana shafa kan Akeela tace.
"Ya jikin naki my daughter kina dai shan maganin ki,kin san weather damuna da muke ciki danma ruwan ya è“·an tsaya" è“·ago kai Akeela tayi a hankali ta kalli Mami yadda ta sauya mgn da sauri haka "uhm" kawai tace domin yawan magana ba nata bane, fita Mami tayi tana fita Ummi ta shigo ganin Aleema na sallah babu kuma Afaf yasa ta kallo Akeela tace
"Daughter zo nan ki kaiwa Akeem abin buè“·e baki kinji"
ji tayi gabanta ya fa蓷i Mi茩ewa tayi a nutse kanta a 茩asa tana biye da Ummi har kitchen ta bita tana fa蓷in "Daughter kin iya girki kowa? Wannan zaman naki yana damuna kina fitowa kina ganin yadda ake girki"
cike da jin daè“·i Akeela tace
"Ummi na iya fa"
jinjina kai Ummi tayi tana bawa Akeela wani babban tray tace
"maza kai masa"
amsa tayi 茩irjinta na bugawa ka蓷an ka蓷an, kai tsaye kuma upstairs 蓷in tayi, tana shiga Akeem da Abbu na shigowa cikin 茩asa da murya Abbu yace "Abdul-hakeem"
a hankali Akeem ya tsaya tare da è“·aga kansa ya kalli Abbu yana taune bakinsa a hankali kuma yace "Na'am Abbu"
farcing nasa yay sosai yace "Abdul-hakeem na maka maganar karatun Akeela ka nuna min ban isa ba ko? Kana nuna bambanci tsakanin 茩annanka da kuma 拼ar Baffanka? Anya kowa kanayiwa mutumin daya nuna maka 茩auna halarci?" Shiru Akeem yay baice komai ba sanin cewa ba lallai yay magana ba yasa Abbu fa蓷in cewa "Idan na isa dakai a week 蓷in nan ka samawa Akeela matsaya a karatun ta"
è“·ago kansa yay sosai yana kallon Abbu ya daè“·e yana kallonsa kafin yace
"Abbu ban gane wa kake magana ba"
a wannan karan ran Abbu ne ya 蓳aci sosai kafin yace "yaushe na zama sa'anka Abdul-hakeem?"
Kansa a 茩asa yace
"sorry Abbu, amma da gske nake"
"uhm" kawai Abbu yace kafin yace
"Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem nake magana 拼ar gidan Baffa" ta蓳e baki Akeem yay yana 蓷an jan sajansa kafin kuma yace "she will work at my company.....