Sashe 4
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A hankali p.a 蓷in ya kalli mutanan wajan yace "Kamar yadda kuka sani, kai ya waye lokaci yazo wanda ba sai munce dole sai gwamnati ta taimaka mana Sannan za muyi wani abun ba, ko zamu jira gwamnati at least we have to..." Gyaran Murya Akeem yay da sauri P.a yace "Yes sir" kallonsu yay yace "kuyi hqr bakina yana juye zuwa wani harshe daban, yana da kyau mu fahimci cewa idan muka ce sai mun jira gwamnati Tabbas zamu mutu babu mallaki komai na rayuwa ba, idan nace komai ina nufin, Ilimi both buko da Arabic, 拼an ci, 拼anci na nufin ka samawa kanka abinda babu wanda zai wula茩anta ka, babu wanda zai kanka yace dan Meye ne kai Wannan? Ka zama komai kai updating kanka daga old version zuwa latest version something new haka" shiru yay yana kallon yadda Akeem ya yatsuna fuska kafin ya 蓷ura da fa蓷in "mun samu sa茩on ku daga office 蓷in mu dake AKEEM BETTER FARMING INSTITUDE A.B.I na samu sanarwar daga wajan H.o.d Ni kuma na fa蓷awa Md Adnan, Md ya fa蓷awa C.E.O na wannan makaranta zance maku ne ko ma'aikata? Bama duba messages 蓷in da bana e-mail bane, amma muhimmacin garin da kuma albarkatun noma da muke dashi a wannan garin me albarka Sir Akeem kuma Dr Abdul-hakeem Bukar Bello C.e.o of Akeem better farming institute yace a shirya tafiya kafin yace fara gabatar da aikinsa da Za'ai a channel 蓷in M.hausa dake GOtv and DStv yanzu muna son 蓷aya daga cikin ku ya fa蓷a mana matsalar ku"
Wani babban kuma mai 蓷an shekaru ya mi茩e bayan yay godiya ne ya 蓷ura da fa蓷in.
"A kullum muna fuskantar barazana daga wajan manyan mutane wanda suka tsoratar damu da faè“·in sunayen su"
Akeem da idanunsa ke 茩asa yana zuciyarsa na tsalle kamar zata faso 茩irjinsa ta fito saboda fa蓷uwar gaba ya 蓷aga idanunsa ya kalli mutumin kamar bazai magana ba sai kuma yace "Uhm" yana fa蓷in hakan yay shiru da sauri kuma P.a ya mi茩a masa gorar ganin yana shafa 茩irjinsa cikin 茩asa da murya cike da tsoro mutumin yace.
"Sunce mu bar masu gonakin mu akan ku蓷i dubu 蓷ari biyar biyar ga dukkan mutumin daya sanya hannunsa a kan takardar, za suyi ma'aikata, da farko Bamu san wacce kalar ma'aikata bace, yaran mu masu tashi sune abin tsoro, mun yarda da noma, kuma itace arzi茩in mu da dukkan wanda yake 茩asar Nigeria, Noma toshan arzi茩in mu kuma kwanciyar hankalinmu mu manoma, wasu nayiwa noma kallon wani abu nada ban amma da ace mutum zai san amfanin noma da kuma ribarta to hatta samarin da suke da kwalin jami'a tabbas zasu ajjiye dugun buri su tawo gona domin yin Noma, babu bu茩atar ku蓷i gonakin mu muke bu茩ata, 茩auyen dake gaban namu sun amince bisa shawara dana masu har Abin yake neman juyewa zuwa tashin hankali, shine yasa muke neman taimako daga gareka ka shiga wannan lamarin muna bu茩atar gonakin mu" ya fa蓷a yana ha蓷e hannayensa waje guda, ganin hakan yasa gaba 蓷aya mutanan wajan suka mi茩e suna ha蓷a hannayensu waje guda.
Da sauri Akeem ya mi茩e yana fidda numfashi domin baya 茩aunar wani babba ya du茩a masa.
Wata ha蓷a蓷蓷an jotter da pen P.a ya bawa Akeem cikin sauri ya fara rubutu mai cike da tsari daga 茩arshe ya rubuta.
_From Akeem better farming institute_
To
_marasa tsoran Allah masu son ci da gumin wasu_
Sign ~Abb hero~
Yana gama rubutawa ya mi茩awa P.a idanunsa 茩asa dan bai so ake ganinsa kafin a hankali cikin fitar wata Amon murya irin golden voice 蓷in nan yace.
"Ku è“·auka ku Alhalin Abdul-hakeem Bukar Bello ne, babu abinda zai samu lafiyar ku, Alhalin ku, duniyoyin ku" yana faè“·in hakan ya juya walking slowly irin tafiyar nan mai è“·aukan hankali.
Cikin sauri kuma a ransa ya furta "Adnan" da sauri ya nufi mota ganin hakan yasa P.a yabi bayansa motar ya shiga kana yana da gudu hankalinsa gaba è“·aya yay kan è“·an uwansa yana mutuwar son ganin nasa, he Loves him yafi son komai zai faru ya same su tare.
Wayar Md Adnan ya kira amma babu answer hakan yasa Murya can 茩asa yace.
"Uhm p.a drive faster"
Gudu ya 茩ara suna zuwa dai-dai wajan taron jama'a Bala driver na 蓷aga kiran Akeem ganin sunan Blood yasa Bala ya shiga uku.
Bai tsaya jiran jin abinda Bala zai faè“·a ba, da sauri p.a ya fito daga motar yana buè“·ewa Akeem murfin motar, kai tsaye idanun Akeem ya sauka akan Baffansu.
Da sauri Malam ya mi茩e ganin Mai sunan kawonsu yace.
"Kaga abinda ya faru ko? Daga zuwan Adnanu ya haè“·u da aljalinsa" da wani irin kallo Akeem yabi Malam yama kasa gane mene sauke faè“·a.
Ka kaff Malam ya bawa Akeem labarin abinda ya faru, nan da nan fuskarsa tai jajirrr saboda tashin hankali amma ko ka蓷an babu wani alamar tashin hankalin cikin 茩wayar idanunsa saboda shegen shanye abune dashi a rai.
Zame jikinsa yay daga wajan Malam kai tsaye wajan ruwan ya nufa Malam na fa蓷in "A'a Mai sunan kawo kada mu rasaka dan Allah ka tsaya.." kafin ya gama magana tuni Akeem ya fa蓷a cikin kogin nutsu ya fara cikin ruwan cike da 茩warewa yake sarrafa ruwan tamkar dai wanda ya san kanshi babu jimawa idanunsa ya sauka akan wani Abu mai duhu, cikin sauri yay wajan yana zuwa yaga mace sa茩ale jikin reshe 茩arasawa yay wajanta yana mai 蓷an 茩ara ware idanunsa ganin babu Md Adnan babu Labarinsa wani iri tsoro ya kamasa cikin damuwar ya nufi wajan yarin yana zuwa yay wani irin.....
2/2/22, 08:52 - Buhainat: *馃寛TSINTACCIYA馃寛*
NIMCYLUV
_FITATTU HU茒U馃敟_
EPISODE3锔忊儯
http://wa.me/+2348119237616
*_domin magana dani kai tsaye馃憜馃従_*