Sashe 18
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
EPISODE1锔忊儯4锔忊儯-1锔忊儯5锔忊儯
Fa蓷awa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar 茩ara wacce ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta, wani irin mur蓷ewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa ha蓷i da kyarma da 蓳ari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her right sense, irin something is fishy 蓷in nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko ka蓷an, ba茩in ciki da haushin yadda ta fa蓷a masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin 蓳acin rai bai ba duba condition 蓷in da take ciki ba ya wani irin Mi茩ewa tsaye da sauri tare da sanya hannunsa ya fisgota ha蓷i da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa a wuyanta ya sha茩eta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana saboda tsananin 蓳acin rai, cikin tsananin 蓳acin rai ya bu蓷e bakinsa cikin wata kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed you village gal" ya fa蓷a jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a idanunsa yay Wani mahaukacin jaaa gaba 蓷aya ya fita a hayyacinsa ba zaka 蓷auka mai hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa Akeela ta bu蓷e bakinta tare da fa蓷in "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita 蓷in bata da wani laifi mune ne muka ziyarce ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna zubar da 茩walla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake fa蓷in "za'a rina gayyar aljanu kawai" 蓷ago idanunta yay wanda sukai wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your eyes" girgiza masa kai tayi zaka 蓷auka tasan abinda ta keyi kafin tace "i can't" cije baki yay yana wani 茩ara sha茩e mata wuya cikin 蓷aga murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi saurin fa蓷in "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta? Wallahi Ii''ilafi 茩urash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta 蓷aci gareta" ta fa蓷a tana ri茩e zani dake neman fa蓷uwa a hankali Abbu ya shigo sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin 蓳acin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar Bello, Well-done" ya fa蓷a yana 茩arasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan Akeela tayi wani luuu zata fa蓷i cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa yana 茩ara kwantar da ita cike da 蓳acin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a 茩asa idanunsa a lumshe wani irin ba茩in ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya 茩ara nunkuwa cikin zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya mahaifinsa yana 蓷aga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata ha蓷a shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har 拼ar ajjiye akan Wannan yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa mahaifin zai masa fa蓷a,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya 蓷aga idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata ta蓳a yi masa irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you 拼ar Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka sha茩e wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka daga mata haba, bata zo nan daka a wula茩anta ta ba, baka san Wacece ita ba ko Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya 蓳aci domin har cikin ranta take jin fa蓷an da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part 蓷insa sai ku hau yaro da fa蓷a" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan masifa ai she daman indo ba 茩aunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka wallahi idan nace ka kaf fa蓷in gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya 蓷aga tare da kallon Abbu a hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya 蓷auki car key 蓷insa ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace "Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne? Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan ba茩ar zuciya har ina, to wallahi sai dai kaci kanka tass" wani irin Mi茩a Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace "Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan 蓳oye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar 茩ara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya yana fa蓷in "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje gaba 蓷aya kasancewar 茩ofar a bu蓷e take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana buè“·e gaba è“·aya ta fice daga cikin estate è“·in tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta duk a zube tamkar mahaukaciya a haka ta nausa kan titi babu ko slippers.
Fitowa Abbu yay zuwa complete è“·in yana faè“·in "Bala, Isa, Rabi'u" ya shiga kiran driver da gatekeeper da mai shukar Flowers, amma gaba è“·aya babu ko wanne bacci duk suke, jin shiru yasa Abbu komawa da gudu cikin gidan dai-dai lokacin kuma su Afaf suka fara daga baccin da suka fara domin duk da wuri suke bacci.
Car key ya è“·auka ya fito da sauri Mami tace "Ina zaka at this time?" Bai ko kalleta ba ya nufi wajan è“·aya daga cikin motocin sa ya shiga key yay mata ya fita da gudu tare da barin estate è“·in, kuka Didi tace "Bukari ka kawo masifar duniya gidanka" cikin damuwa Ummi tace "Didi Aljanu ne da Yarinyar wallahi kuma sune suka tashi" wani zaro ido waje Didi tayi tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w shine ke kuwa kikai min shiru itana da surutu yau na shiga wallahi gidan zan bari" juyawa Mami tayi ta shige ciki Ummi ba haka da gudu Didi tabi bayansu har zaninta na faè“·uwa.
Akeem kuwa yana fitowa kai tsaye motarsa ya nufa idanunsa a Lumshe ko ganin gabansa ba yayi, wani irin zafi da tafasa zcuiyarsa ke masa, yana shiga motar ya jata da gudu bayan ya danna wani hargitsastsan horn da dauri Isa ya tashi daga baccin da yake ya bu蓷e masa gate fita yay da motar yana 茩ara gudun motar tafiya yay mai nisan gaske har yabar gaba 蓷aya cikin Rail way 蓷in kafin ya nemi hanya yay parking motar, kansa ya kifa akan string motar yana sauke wani zazzafan numfashi jikinsa duk rawa yake amma har kawo lokacin fuskarsa bata nuna damuwar da yake ciki ba sai idanunsa kawai da suka sauya kala.
Akeela kam gudu kawai take tana bin sahun motar Akeem tun tana gudu kaè“·an har ta fara mai yawa, kasancewa gudun ba nata bane na Iskane yasa itama ta fice daga cikin Rail way è“·in,
Akeem na zaune cikin motar yana sauke numfashi a hankali ya 蓷aga kansa dai-dai lokacin da Akeela tazo ta gaban motarsu ta shige, bayanta yabi da kallo yana ganin yadda take gudu tamkar mahaukaciya tun yana iya ganinta har ta 蓳ace masa da gani, ta蓳e bakinsa yay a hankali yay baya tare da kwanciya a jikin kujerar motar yana maida numfashi tare da dafe kansa wanda matsanancin harba masa.
Duk inda Abbu yake tunanin ganin Akeela ya duba amma babu ita tashin hankalin mara misaltuwa ya sauka akan fuskarsa, yasan Akeem tun inda yake sai kula da kansa Amma Akeela waye ta sani a wannan garin? Musamman Wannan hargitsastsiyar unguwar tasu, jiki babu 茩auri ya koma gida har wayewar gari basu runtsa ba,Didi data rufe idanunta zata bu蓷e da sauri tana fa蓷in "Muhammadur Rasulullah s.a.w" washe gari wajan 茩arfe 8 na safe lokacin tuni Abbu ya gama bada cigiyar Akeela both side t.v Redio, a hankali motar Akeem take shigowa cikin estate kai tsaye kuma gate 蓷in gidan su ya nufa yana zuwa Isa ya bu蓷e mata gate ya shiga tun kafin ya fito daga motar cikin 蓳acin rai da kuma tashin hankali Abbu ya nufi kan Akeem gadan gadan domin rashin Akeela dai-dai yake da rasa rayuwarsa....
Hhhhh Akeem you're too selfish baka da kirki ko ka蓷an馃槖
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃ã—é¦ƒå¾“éˆ¥å¶æª§é””� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo