Sashe 84
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_(Wai namijin da bai san budurcin mace ba, bai ta蓳a mu'amala da mace ba tayaya yake gane ita ba cikakkiyar budurwa bace?)_
Rarrashinta yay cikin lallami yace "it's okay dear jikin Akeela zaki gani sai mu tafi"
Girgiza masa kayi tace.
"Are you sure?" Gira ya è“·aga mata yace.
"Of course habibty shall we?"
Kai ta 蓷aga masa ya kama hannunta suka nufi cikin room 蓷in, suna shiga Abbu ya wani ware idanunsa waje ba dai wannan ake magana akanta ba? Ashe zai 茩ara ganinta? Daman Ubangiji na sane da addu'ar sa kenan?.
Meema kuwa girgiza kai ta fara lokacin da idanunta ya sauka akan Papi da kuma kan Abbu jikinta yana rawa ta fasa wata gigitacciyyar 茩arar daya sanya Akeela ra zana ta 茩an茩ame hannun Akeem tana sauke ajjiyar zuciya.
Da sauri Mom da Dad suka nufi kanta Domin duk duniya basu da wani abu da suke so kamar Meema, ruwa aka yayyafa mata "Mom! Dad na shiga uku zai kashe ni dan Allah ka barni kada ka cutar dani" Wannan sune kalaman da Meema ta shiga faè“·a,
Rungome ta Mom tayi tare da sanya kuka,
Laylerh bata saba jin hayaniya haka ba, hakan yasa kanta ya shiga sarawa hawan jininta na neman tashi, a taushashe Aalam ya buè“·e baki cikin nutsuwa da kamala haè“·i da irinta Akeem ya kalli Azzam yace.
"Bani maganin Laylerh Azzam" fita Azzam yay babu jimawa ya dawo hannunsa è“·auke da maganin, Aaliyah ce ta amsa ta bawa Laylerh tare da shafa hannunta.
Saukar Muryar Aalam cikin kunnuwan Akeem ba 茩aramar haifar masa da kasala yay ba,
Gefe guda kuma yana jin sanyi na saukar masa.
A hankali Abbu ya kalli Meema yace.
"Ashe daman zan 茩ara ganinki? Mene yasa kika tafi? Mene yasa kika barmu da ri茩o har haka?"
Dad ne ya kalli Abbu domin yasan waye shi yace.
"Kai ma kasan Meema?"
Jinjina kai yay yace "Na santa sosai, lokacin ina neman takarar kujerar è“·an majalista _(Members federal house of Representatives)_
Ina da wani Malami wanda yake yimin addu'a da saukar Alkur'ani, ya bu茩aci kuma na taimaki mace wacce take halin rayuwa da mutuwa, na dawo daka wani meeting ina kan hanya lokacin ana tsaka da ruwan sama ina sauri na isa gida, nazo kan titin Sabon gari dai-dai gefen wata Bola idanuna ya sauka akan wata mahaukaciya wacce take tsirara babu komai jikinta, na jima ina kallonta ina jin inama na shige sai kuma na tuna da maganar Malamina, hakan yasa na sauka daga cikin motar zuwa wajanta, kanta a sunkuye yake ta 茩an茩ame Jikinta ruwa na dukanta amma hakan bai hanata ambaton sunan Allah ba,
Wajanta na nufa amma tsarin Halittar jikinta ya 蓷auki hankali na, yasa na shiga surutan da banma san ina yinsu ba, da 茩yar na iya janyeta a wajan ina jin idan na taimake ta Tabbas bu茩ata na zai biya, wani gida na shiga da ita a wannan lokacin na nemu mata biyu sukai mata hauka suka sanya mata kaya, bata duka bata magana sai dai ambaton Allah, akai akai taci abinci ta茩i sai da akai mata allura Sannan bacci ya 蓷auke ta, kana likita yasa mata drip wanda zai taimaka wajan samun 茩arfin jikinta, ni kuma ina fita na bawa wani babban Malami ya fara mata saukar Alkur'ani, daga nan kullum sai nazo wajanta da kaina nake bata abinci sai dai kawai tai ta kallo na bata magana, wani lokaci kuma kuka take na rasa kanta sai na rarrasheta da 茩yar take yin shiru, kwanci tashi ta fara zazza蓳i kwajin farko likita ya tabbatar tana 蓷auke da ciki, na razana sosai amma na dake naci gaba da kula da ita, har cikin ya isa haihuwa lokacin bana gari a ranar data haihu na dawo,
Ko gida banje ba na nufi wajanta amma babu ita babu labarin ta, sai yarinyar data haifa kwace cikin jini abin mamaki kuma an yanke cibiyar Yarinyar, neman duniya na nemeta na rasa,
Ina è“·aukanta kuma na nufi Wudil wajan Baffa na gaya masa komai hatta matarsa bata san zuwa na ba, ya amshi Akeela wace na bata suna iri na Akeem, Wannan shine"
Nan ma shiru akai har lokacin Mom kuka take hakama Meema.
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke kafin Yace.
"Tunda yau ya zama ranar bayyana gaskiya nima zanyi amfani wajan faè“·awa Akeem gsky game da rayuwarsa"
Da sauri Akeem ya kalli Abbu cike da mamaki p.a kuwa Murmushi kawai yay.
Kallo ya koma kan Abbu inda yake faè“·in.
"Kamar yadda kayi tunanin cewa nine mahaifinka ba Gsky bane, baffa shine ya haifeka kawai ya bani kai saboda so da kuma 茩aunar da nake maka"
Yana yin shiru p.a yace
"Baffa bai gaya maka gsky ba, amma gaskiyar magana tana cikin wannan ducoment è“·in"
Amsar ducoment è“·in Abbu yay, Aalam kuwa tuni jikinsa ya gama bashi Baffa baya raye tunda har yabar wasiyyar komai game da rayuwar Akeem.
A è“·an razane Abbu ya è“·aga kai ya kalli Aalam kana ya kalli Akeem a fili kuma yace.
"Ikon Allah ga zahiri kuwa a bayyane, gaskiyar maganar sarauta da tace TSAMMACI ABINDA BAKAI TSAMMANI BA"
da rashin fahimta Arif yace.
"Mene a jikin ducoment è“·in?"
Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke ya fara karatu abinda yake jikin ducoment è“·in kamar haka.
_AMIR AALAM ADIL_ shine gaskiyar sunan Akeem, 蓷ane kuma ga Sarkin Makka wato Mai martaba Aalam Adil Jahid, bani na haifi Akeem ba ban ta蓳a samun 蓷a ba, Ubangiji yayo ni 蓷aya daga cikin wanda basu da rabon samun 蓷a a wannan duniyar, Wata rana munje aikin hajji nida matata Rabi bayan mun gama aikin hajji ciki ya bayyana a jikinta nan murna sosai, kai tsaye kuma na kira 蓷an uwana Bukari na fa蓷a masa, a wannan lokacin kuma na samu ganawa da Sarkin Makka akan wani aiki Mutum mai karamci sosai wanda a lokacin sarkin Makkah ba kowa bane face Adil Jahid, lokacin kuma Aalam 蓷a ne wajan Sarkin Makka amma yana da mata wacce take 蓷auke da ciki itama amma nata ya samu kafin na Matata, kwanci tashi matarsa Laylerh ta haihu aka samu kyakkyawan yaro wanda babu na biyunsa a kyau, shine AMIR AALAM ADIL wato Akeem.
Bayan wata biyu da haihuwar Matata Rabi ta haihu yarinyar tazo babu rai, sosai nai ba茩in ciki kuma nai addu'ar samun alkairi, Rabi kuma ta shiga duguwar suma bata san cewa yarinyar data haifa ta rasu ba.
A daran wannan ranar ina kwance a inda muka sauka naji ana buga 茩ofar gidan da nake kamar za'a 蓳alla ta, da sauri na fita ina zuwa naga Aalam cikin mawuyacin hali, jaririn hannunsa ya bani yace, jeka dashi na bar maka shi duniya da lahira inda address naka da komai, idan hali yayi zan sameka,
Cikin mamaki nace "Ranka ya daè“·e tayay zan iya kula da wannan jiririn? Bayan shi è“·in tsantson sarauta ne" cikin kuka Aalam yace
"Kai naji kana addu'ar samun zuri'a ta gari, ka 蓷auka Amir kai ne ka haifesa na tanadi ke蓳antaccen jirgi yanzu zai 蓷auke ku yanzu zuwa Nigeria, ban baka ko sisi ba domin kula da rayuwar Amir ina so ka rainesa da halaliyarka ka 蓷auke sa matsayin 蓷an daka haifa, amsar Amir nayi aka samu mota aka sanya rabi ciki wacce har lokacin bata tashi daga duguwar suma ba, muna zuwa airport zamu shiga jirgi na 蓷auki photona wanda muke tare da Bukari na bawa AALAM, saboda koda babu raina ya shaida fuskar Aalam, akan idanunsa jirgin mu ya tashi, ashe wai a can gidan sarautar Mai martaba Adil ne yay murabus ya 蓷ura Aalam akai, shine wani yabi dare ya kashe Mai martaba ya kuma nemi kashe jaririn, dalilin daya Sanya kenan aka bani ri茩on Amir wanda na sauya masa suna zuwa Abdul-hakeem ina kiransa da suna Maudo domin na lura mahaifiyarsa bafulatana ce, duk wannan lokaci sau 蓷aya muka samu ganawa da Mai martaba Aalam wanda ya sauka 9ja muka ha蓷u dashi a ke蓳antaccen waje lokacin shekarun Akeem 10 ciff a duniya a lokacin na fa蓷a masa na sauya masa suna kuma ina Kiransa da Maudo,
Dai-dai lokacin muka shiga fari gonaki suka bushe saboda wani lalataccen taki da ake bamu, albarkatun noma suka lalace, wannan dalilin yasa nace Bukari ya sanya Akeem bangaren Agriculture, ban ta蓳a nunawa cewa ba Bukari bane ya haifi Akeem domin tun yaye na barshi gidan Bukari lokacin matarsa ta haifa 蓷a mai suna Adnan,
Har yanzu dana rubuta Wannan wasi茩ar Rabi bata san abinda data haifa ba shine Akeem ba.