← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 116

Sashe 69

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

amsa yana tashi zaune tare da 茩are mata kallo komai nata ya sauya kamar ba ita ba, she's younger than her age, tana bashi ta juya yace "ina zaki?" Tsayawa tayi kanta a 茩asa Mi茩ewa yay tsaye tare da nufar inda take yana zuwa yasa hannuna ya juyo da ita suna farcing juna yace "Uhm" juya masa tayi ita abin kunya ke mata wai 茩aninta shine zai zama mijinta murya a kasalance yace "Muna fa蓷a ne?" Girgiza masa kai tayi yace "to meye ake juya min baya haka" shiru tayi sai kuma tace "eat your dinner" girgiza kai yay yace "a'a" tace "why" kai tsaye yace "bana jin da蓷i" da sauri ta 蓷aga Idanunta tare da juya ta kallesa tace "what happened to you Meke maka ciwo" ganin yay shiru yasa ta mi茩a hannunta zata 蓷ura a wuyanta ba zato taji ya 蓷aga ta cak bai tsaya ko'ina ba sai kan bed da sauri ta runtse idanunta Zuciyarta na halbawa lokacin da taji bakinsa akan nata.. 3/12/22, 00:29 - Buhainat: Idanunta ta runtse tana sauraran abinda Asheer yake mata, gaba 蓷aya kunya ya gama kamata duk Yadda tasu yana shi abinda yake 茩o茩arin yi amma abin ya girmama tana kallo yay abinda ya keso kana ya 蓷auke ta zuwa bathroom, bayan sun gyara jikinsu ta sanya Jallabiyar sa ne suka fito yana tsokanarta tura baki gaba tayi tace. "Allah bana so" Dariya yay mata yana zama tare da kama hannunta ya zaunar da ita a gefensa yace. "Ni kuma ina so" Rufe fuskarta tayi a hankali kuma cikin serious tone yace. "Maryama" Yadda ya kira sunanta a nutse yasa ta 蓷ago kanta tare Kallon cikin idanunsa a hankali tace. "Uhm" gyara zama yay ya ri茩e hannunta sosai kafin yace. "Tell me something" Idanunta ta juya tace "what?" Yace "do you love me? I mean kina son Aure na dake?" Kasa magana tayi domin kwarjinin da yay mata hakan yasa ta sunkuyar da kanta 茩asa cikin lallami yace "it's okay, na fahimta zoki kwanta to" Ya fa蓷i hakan yana 蓷aukan Wayarsa tare da yin dailing number Akeem wacce ya amsa, Wayar nata 茩ara ba'a 蓷aga ba, haka nan ya samu kansa da son yin magana da Akeem 蓷in ba tare da wani dalili ba. A kira na uku Akeem ya 蓷aga hakan yasa Asheer cewa. "Hello" Akeem time 蓷in yana part 蓷insa tare da p.a suna yin magana akan kiran da Abdul-aziz Bamali yay masa kamar ba zai magana ba sai kuma yace. "Assalamu alaika" ajjiyar zuciya Asheer ya sauke kafin yace "I'm sorry bro kana lafiya?" 茒an jim yay kafin yace. "Who am i speaking with?" Asheer yace "Asheer Ahmad Adil, na amshi number ka wajan taron da akai 2days back" jinjina kai yay yace "uhm kana lafiya ya iyali" Murmushi Asheer yay tare da kallon Meema wacce take kallonsa yace "Allahamdulillah ya naka iyalin" a hankali Akeem yace "Allahamdulillah" shiru duk sukai Asheer dai ya kasa juriya yace "You look like familiar" Meema wacce take sauraran su tace "Bro ina yarinyar dana gansa da ita" Asheer yay Murmushi yace "daman na kira ne kawai mu gaisa" Akeem na amsar File 蓷in hannun P.a yace "thank you" Asheer na 茩o茩arin kashe kiran Meema ta amsa tare da fa蓷in "Uhm kana lafiya" tsayawa cak Akeem yay daga duba file 蓷in, dalilin saukar Muryar Meema da yaji, Muryar daya yake dai-dai da bugawar zuciyarsa dama Numfashinsa baki 蓷aya, Tabbas yasan mai Muryar, Amma a yanzu yasan ba ita 蓷in bace kawai ka mancecrniya ce, shirun da yay ya sanya Meema fa蓷in "Hello" Sai a lokacin yaja idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi kasala da kuma kewa ya saukar masa, Cikin 茩asa da Murya yace "Allahamdulillah" jin hakan yasa Meema fa蓷in "ina matar taka?" Ware fararan idanunsa yay yana mamaki sai kuma yace "Mata?" Tace "Eh, wacce na ganku tare ranar taro" numfashi ya sauke yana girgiza 茩afarsa yace "lafiyarta lou" ya fa蓷a cike da girmamawa da kuma zallar ladabin daya samu kansa ciki, "Is she your wife?" Maganar data samu kanta da furta wa kenan wanda ya sanya Asheer kallonta tare da juya idanu alamar "why do you asking?" Kallonsa tai tana 蓷auke idanunsa saboda sumbatar goshinta da yay, a hankali Akeem yace. "In sha Allah" Murmushi tayi tace "I'm happy for you, Allah yay maku albarka" cikin kasalar daya samu kansa yace "Ameen, Ngd" sallama sukai suna gamawa Asheer yace "mene yasa kika karanci likita?" Tace "saboda ina so" yace "To ba dashi kika dace ba" idanu ta juya tace "why?" Yace "Are You questioning me?" Gira ta 蓷aga masa tace "Of course" yace "uhm da lawyer kika dace wannan tambayar naki is too much" mi茩ewa tayi tana fa蓷in. "Uhm good night" shiru yay mata ya koma ya kwanta abinsa yana danna Wayarsa hankali kwance ganin Hakan yasa tace "Baka da lafiya ne" still Shiru yay mata cikin damuwa ta dawo kusa dashi tare da bu蓷e baki zatai magana kafin ta 茩arasa ya jata zuwa bed tare da rufe su da duvet ya kashe light. Akeem kuwa suna gama wayar ya kalli P.a tare da juya file 蓷in hannunsa yace. "Zanyi signing 蓷in gobe ok" jinjina kai P.a yay kafin yace. "Gaba 蓷aya an kammala aikin sabon takin da akai, kuma anyi selecting na duk garin da za'a kai, amma har yanzu akwai wanda suke 茩orafi akan takin kwanaki" Gorar ruwan daya 蓷auka ya kai bakinsa sai daya sha sosai yace. "Ka tabbatar da kyan wannan an samu nafdac ta duba" p.a yace "Yana da kyau sosai, komai anyi sa bisa tsari kamar yadda kake bu茩ata, kayan aikin duk daka sanya a nemu an kawo" A wannan karan hankalinsa gaba 蓷aya yana kan system ba tare da yace wani abu ba, gane shirun nasa yasa p.a fa蓷in. "An samu matsala sosai a zauran majalisar 蓷inkin Duniya wanda yakai ga rikici sosai aka tashi daga tattaunawar bayan an tabbatar da cewa an sauke ministoci guda 10 cif daga kujerun su, haka kuma an maida sabbin ministoci guda 10 but till now ba'ai mentioning name's 蓷in su,amma jiki na yana tabbatar min cewa Tabbas akwai sunanka" Yana gama fa蓷in maganar Akeem ya mi茩a masa wata gorar ruwan mai sanyi yace "drink" Ba musu ya amsa ya fara sha kana ya mi茩e yace. "Goodnight" idanun Akeem akan system yace. "Bil khairan alal khair send my regards to Momcy" yace "I'll" ya fa蓷i hakan yana fita saboda dare yayi. Yana fita Akeem ya mi茩e tare da rufe 茩ofar part 蓷insa bayan ya duba ko'ina na gidan ya tabbatar komai lafiya, Wanka yay ya sauya kaya zuwa white cotton pajamas, Ya fesa perfume tare da sanya minti a bakinsa, kwanciya yay yana lumshe idanunsa fuskarta ya fara yi masa yawo hakan yasa ya 蓷an mirgina ka蓷an tare da jawo pillow ya rungome, time ya duba yaga 11:03 ya tabbatar yanzu tayi bacci, idanunsa ya 茩ara rufewa bakinsa 蓷auke da addu'ar Allah yasa bacci ya 蓷auke sa, sai wajan 3 na dare ya samu bacci ya 蓷auke sa.
Chapter 69 · 0% Book details