← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 116

Sashe 75

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

zai hau kanmu Shegiya in sha Allah sai an samu wata 茩atuwar motar ta malka蓷eta" Yana ta kalli Anup tace. "Dole ki kula duk abinda zai ja hankalin Akeem ki nayi domin ina da burin cikin satin nan ko watan nan ai muku aure tare" Tsaki Mami tayi tace. "Ni wlh bata ku蓷in Akeem nake ba" Anup tace "Ikon Allah to tame kike?" Tace "yarinya ta shiga rayuwata ta rabani da 蓷ana wajan shekara guda ake magana yanzu" Yana tace "ke dai wallahi Khadija kina da matsala, ga hanya mai sau茩i wajan musguna mata, amma ki ka茩i bi, idan har Anup ta auri Akeem sai abinda kika tsara a wannan gidan, hatta yarinyar zaki ci ubanta babu mai ce maki dan me amma ki ka茩i ke dole sai mun kureta a nan, bedside Zama ki iya shiga ki fita idan ma yana sonta yana da niyyar aurenta, kawai yaji ya tsaneta ita Akeelar You won't even give any space for him to begin having fellings for her, kinga ya auri Anup gefe guda kuma yana cin uwar Akeelar yana musguna masa" Mami tace "uhm ba zaki gane ba, yanzu dai ko shiga ciki zan jira dawowar su Aleema a nan" Yana tace "to Fati fa?" Da sauri Anup tace. "Kin san halin Fati wlh ana sakinta zata fa蓷awa Dada mun shiga uku bare kuma Akeem yaji ai wlh gaba 蓷aya sai munyi dana sanin zuwanmu duniya gwamma ki barta nan zuwa lokacin da komai zai dai-dai" Tana fa蓷in hakan ta shige cikin gidan Yana tabi bayanta, Mami kuma ta zauna tana jiransu Afaf. Kasancewar hankalinsu gaba 蓷aya ya kasa kwanciya yasa ko tashi ba'ai ba suka sanya Driver ya dawo dasu, Mami na ganin motarsu ta fara kuka tana murza idanunta, da gudu Aleema tace. "Mami what happened to you? Meyesa kike kuka" shiru tayi Afaf tace "Mami why are you crying?" Cikin kuka tace. "Na shiga uku na taho da marainiyar Allah, nasan Ubangiji ba zai barni ba" Cikin rashin fahimta Afaf tace "Mami mene kike magana akai ne?" Tace "Akeela, ashe aljanunta basa son kwalliya, kuna fita ko ciki bamu shiga ba ta fara ihu duk wanda yay kanta sai ta dakesa ga gidan babu maza, yanzu haka waje tayi bamu san inda take ba, neman duniya mun rasata, ban san da wanne idanu zan kalli mahaifiyarta ba, hatta wayarta tayi cilli da ita" Kuka suka sanya tare da yin waje suma da gudu suna 茩walla kiran sunan Akeela, babu ita babu labarin ta sai da suka gama yawo ko'ina har gari ya fara duhu Sannan suka dawo gida. A dai-dai wannan lokacin kuma Ajmal na zaune ya tisa Jadda a gaba yana kuka sai neman Akeela yake a waya baya samunta bata ta蓳a kashe waya ba, hankalin Jadda ya tashi tace. "In sha Allah zanwa Uncle 蓷inka magana su taimaka ai Wannan auren cikin wannan satin tun kafin wani abu ya shigo" Karim wanda yazo da safe yace. "Jadda ina da number sister nata, zan kirata naji a ina suke Abujan sai muje ko" sai a lokacin Jadda tace "bari Papi ya dawo wannan abin bana wasa bane yaro yana neman mutuwa akan Yarinya ban san wane irin so yake mata ba" Karim yay dariya yace "Jadda yarinyar ce ta ha蓷u sosai wlh kamar balarabiya gashi sosai suke kama da wannan 拼ar shugaban 茩asar" Mi茩ewa tayi tace "bari naje yau Papi yana da meeting wai Karim ka kula da Ajmal" Mi茩ewa shima Ajmal yay zuwa part 蓷insa yana zuwa ya shige bathroom tare da mara sana'ar tasa domin ji yake kamar zai mutu sosai yake murza J 蓷insa yana wani Irin kalar nishi. Misalin 12:40 jirgin Akeem ya sauka airport na Abuja, daman already sun gama magana da Aleema a sirrince domin Mami tace Akeem ba zai ta蓳a zuwa ba, tunda ba wani damuwa yay da ita ba sosai, amma tayi mamakin abinda ya fa蓷a lokacin da take fa蓷a masa cewa Akeele is missing, wai Amanarsa, Mrs Abdul-hakeem Bukar Bello. Aleema driver taiwa magana lokacin duk an kwanta bacci babu musu ya 蓷auke ta zuwa airport, suna zuwa suka samu Akeem tsaye shida Dpo na nan Abuja, daga shi har Dpo 蓷in suka shiga motar duka a lokacin Dpo ya fara tamabayar Aleema itakam ta fa蓷a masa iyakar abinda ta sani, Akeem idanunsa akan waya ba tare daya kallesu ba, har suka isa cikin gidan. Suna zuwa ya tsaya a waje yace Aleema taiwa Mami magana, babu jimawa suka dawo da Mami sosai tayi mamakin ganin Akeem amma ta dake, Dpo yace ina sauran 拼an gidan tace ai sunyi bacci yace a tashe su, babu musu ta koma ba tare data kawo komai cikin ranta ba. Mami ce tace "Sir isn't it good mu fara jin abinda yake tafe daku" Dpo ya girgiza kai yana Murmushi strictly yace "that will be at station not here a suspect???? Noo" Handcuffing ya fito da ita tare da bawa Akeem, amsa yay kai tsaye ya nufi wajan Mami zare ido tayi tace. "What? Akeem ni zaka sawa Handcuffing? Ni Mami ka mance 蓷awainiyyar da mukai dakai tun kana 茩arami? Saboda Akeela ta 蓳ata shine zaka 蓷ura min laifi? Eh Akeem?" Wlh inda take bai kalla ba bare ta sanya ran zai ji abinda tace, hannunta ya sanya cikin handcuff 蓷in ba tare daya kallesu ba ya cewa Dpo "Kaje dasu baki 蓷aya" Dpo yace "hadda su Aleema?" Yana shiga motar drivern gidan daya amshi key yace "su ba mutane bane?" Ya fa蓷i hakan yana yiwa motar key tare da fita waje lokacin maganar 茩arfe 1:20 ake.
Chapter 75 · 0% Book details