Sashe 108
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
A can cikin gidan President Ahmad Adil kuwa Mom ce take Murmushi tare da kallon Didi da take faè“·in.
"A'a wlh kuma kunsu batsa, da har kuka bari Audil ya tafi da Tsila, wlh inda yake lashe bakin nan to babu kyau dai mugun fata, amma Allah dai ya kiyaye kada ya è“·irka mata ciki" Ummi ce ta kalli Didi tace.
"Haba Didi ki daina Wannan Maganar,tayaya Akeem zai aikata hakan? Ai da Kunya duk saurin unguwar zoma ai ta bari a haihu duk abinsa dai ya jira akaita è“·akinta"
Mom tace
"To Meye na damuwa, bayan kowa yasan cewa matarsa ce, sai dai kuyi fatan alkairi ko" Murmushi kawai Laylerh keyi a Zuciyarta tana jinjina 茩arfin rashin kunya irin na Akeem 蓷in.
Meema kam tana zaune cikin shirin zuwa Court time to time take duba agogon wrist è“·inta, domin tace sai Papi yaje zata isa kuma da Akeela zasu tafi sai duk hankalinta ya tashi, tana so tace a bata number Akeem ta kirasa ya samesu a Court amma tana jin kunya.
Mi茩ewa tayi a nutse Mom ta kalleta tace.
"Ya akai ne?" 茒an kwa蓳e fuska tayi tace "Mom ba komai" tana fa蓷in hakan ta shige part 蓷in Asheer, bayan tafiyarta Laylerh ta kalli Mom tace.
"Meryam dai 拼arta take nema" Ummi tace "na fahimci hakan,amma kamar ciki ne da ita ma"
Mom ta è“·anyi Shiru sai kuma tace "na jima ina wannan tunanin domin gaba è“·aya yanayinta ya sauya, bata san ciwon wancan cikin ba shine yasa take wasa da wannan"
Ummi ta 蓷anyi Murmushi tace "amma ai likita ce ita 蓷in, zata iya fahimtar tana ciki sai dai wani dalili yasa ta kasa fahimta" Didi ta mi茩e tana fa蓷in.
"Ita da jikinta basai kubarta ba, dan Allah ina raguwar kazar nan" ta fa蓷a tan kallon Mom, Mom tace "bari a kawo maki" Baba Rabi ce ta Mi茩e tace "bari na 蓷auko mata" da sauri tace "A'a rufa min asiri, aike sai dai kallo daga nesa mugun nufinki ma bazai kan kazata ba yi zamanki a nan har Mahadi ya bayyana" ta fa蓷a shigewa kitchen 蓷in.
Meema tana bu蓷e 茩ofar ta samesa kwance ya lumshe idanunsa hannunsa dafe da kansa, ta 蓷an jima a kansa kafin tace "hey dear" bu蓷e idanunsa yay ya kalleta yana 蓷an sakar mata Murmushi, kafin a hankali yasa hannunsa ya zaunar da ita kusa dashi hannunsa akan cikinta yace.
"Ya akai Madam, wannan cikin ya fara motsi fa" idanunta ta lumshe kana ta 蓷ura hannunta saman nashi ai kuwa kamar jira cikin yake ta sanya hannunta ya wani harbawa tare da 蓷an bugun Mararta, da sauri ta Mi茩e tace.
"Auchi fitsari zan"
Bathroom ta shiga yana zaune ta fito tana faè“·in "kira min Akeem mana"
Dariya Asheer yay yace
"Sirikin ki dai"
Murmushi tayi tace "whatever,kai ma hadda kai maza kira min shi" Wayarsa ya 蓷aga yana 茩o茩arin zura hannunsa a 茩irjinta tayi saurin ri茩e hannun tana dariya.
Wajan kira 3 amma wayar a kashe, zai magana yaga ana kiransa da wata number saurin è“·auka yay, a nan ake faè“·a masa labarin mutuwar Papi.
Salati ya fara hakan yasa gaban Meema ya fa蓷i tun kafin taji abinda yake faruwa, gaya mata yay sai kawai ta mi茩e tare da shigewa part 蓷inta, a Zuciyarta tana jin tausayin 拼arta,bata tashi da mahaifinta ba gashi yanzu data samesa bata san da蓷in sa ba, ya tafi ya barta.
Duk da cewa ko mene ya faru shine sila amma tasan har abada Akeela ba zatai maraici ba.
Lokacin da labari ya jewa su Dad ba 茩aramin jinjina hukuncin Allah suka gani ba, Ubangiji ka蓷ai yasan 茩arfi so da kuma 茩aunar dake tsakanin Akeem da Akeela, haka kuma Ubangiji ka蓷ai yasan abinda yake 蓳oye na rayuwar aurensu,
Shi yasa ba'a so mutum ya cika ja a irin wannan al'amarin kuma har kake fa蓷a da bakinka cewa idan Wannan auren ya tabbata sai dai bayan ransa tun yanzu Ubangiji ya nuna cewa bai isa ba, 茩arfin da cikin auren ya shige komai bana wasa bane kuma, gashi Ubangiji yay hukunci da kansa ba tare da wata Court ba, Wannan ya zama 茩alubale ga masu jayaya a lokacin aure.
A sanyaye Dad ya mi茩e domin tsoran Allah ya 茩ara shigarsa sosai,
Abbu ma tashi yay Aalam ma yace zai je jana'izar, gaba è“·aya suka fita Abbu, Dad, Asheer, Azzam, Arif, Aalam.
Mom da Laylerh sun girgiza sosai da jin mutuwar Papi, Meema kam tana shiga part è“·in ta kwanta sai ajjiyar zuciya take saukewa.
Duk Wannan abun na Papi amma sosai ya samu jama'a, domin dalilin Siyasa mutane da yawa sun zo, Mai martaba Aalam Adil Jahid da kansa yaja sallar jana'iza.
Ruwa na dukansa amma a haka aka kai Papi har makwancinsa.
A can 蓳angaren Akeem kuwa, numfashi yaja mai 茩arfi yana jin zafin zazza蓳in na sauka, amma duk da hakan bai daina jin sanyi na ratsa shi ba.
Ji yake kamar 蓷aya kamar ana sassara masa naman jikinsa haka ya keji, da 茩yar 茩ara fisgar wani numfashi yana mai 蓷an yun茩ura wa ka蓷an tare da zare J 蓷insa daga cikin jikinta, kamar jira jini yake yana zarewa ya fara zuba daga 茩asanta, danshin da yaji ne yasa ya bu蓷e wahalallun idanunsa tare da dafe kansa, cikin nutsuwa kuma ya juya ka蓷an zuwa inda take kwan can ya tsareta da mayatattun idanunsa wanda sukai wani irin kumbura, saboda baccin da yay musu yawa da kuma matsanancin ciwon kai dake damunsa.
Wani irin kallo na so da 茩auna yake bin fuskar Akeela dashi duk wani bugun zcyarsa da fitar Numfashinsa da soyayyar Akeela yake fita.
Gefe guda kuma ga wani matsanancin tausayinta da yake, yasan tayi 茩arama da 蓷aukan bu茩atarsa amma yay zai? Bazai iya ba ya gama yin hqr da zai Tabbas idan ya shige Wannan lokacin komai zai iya faruwa dashi.
A hankali yaja numfashi bai lura da jinin dake zuba a jikinta ba, ya jawota jikinsa ya rungome sosai.. ya samu nutsuwar da yake bu茩atar samu a wajan 拼ar mace, abinda ya samu a wajan Akeela ya tabbatar masa da cewa ko wacce mace da kalar Ni'imarta, 茩ara shigar da ita yay tsakiyar 茩irjinsa