← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 94

Sashe 94

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

mijinta da kuma abokiyar zamanta ka basu zuri.a dayiba Abdul amsawa yake, dan ya tabata wannan adu.ar malan ce ta zuci ya kasa rikewa, kai yana jinjina soyayar da da uba ba kamar ta malan da mamansa Alhamdulilah maman malan ta sauka lafia a gidansu, Na.ima sai dai gannin mutane ta yi sun dawo mata da yaro da kuma mai taya wankan jego, hakan ya sakata wata irin murna da nan nan da yaron, ta rike shi a hannunta sai kallo take, jinsa take har cikin ranta, sonsa take tamkar ita ta haife shi Sanadiyar haihuwar yaron nan ta kara kusanci tsakaninsu domin idan ta fito tun safe sai kwonciya ke mayar da ita bangaren oga, wanda take mugun jin ya matsa mata da cinada dan kuwa da Hafsat da sauki sauki sai a kwana biyu bai hau ba yanzu kuwa ita daya ce keken tuki kawai yake! An yi sunna mai sunna sunna, yaro ya ci sunnan *FAHAD* , an sha shagalin sunna kamar ba gobe, an dagargaje an more an yi gatsa Maman yaro wato Na.ima ta yi kaya akwati uku manya shake da kayan jariri ba abinda ta manta Mahaifinsa ya yi masa kaya shi da mamansa daki guda Kakaninsa sun yi masa kaya wanda Hafsat ta gyada kai a fili ta ce" Fahad haihuwarka na karyar kafar baya Jinni bai wani dauki lokaci ba ya dauke mata, nan fa suka shiga wasan buya da mai gidan dan kar ya gane ta samu kanta, domin a hakanma da yaya ta kare kulun yana nanuke da ita ya tsotsewa Fahad milk dinsa ya barshi da darwAyar kwano ina da ya ji lamari ya koma yanda yake Mama kuwa daga bangarenta ta zage tana ta aiko mata da kayan gyara masu inganci, ita ce kaza mai nonon rakumi, an mayar da icen gongoli ruwanta, du abinda zai karkaro mata mutunci ta yi tsaye jina tana gyara maman malan inda aljihun malan ya yi kuka domin da ta fada masa abinda za.a yi sai kawai ya cire zif sin jaka ya bar mata a bude take diba tana taka rawa da liki Harda hadin shananak, da sa buzu ihu akai mata ta shanye kora guda hakan ya saka ita kanta sai ta ji tamkar tana fitsari tsabar yoyo A haka har ta yi arba.in da kwana biyar cif, kafin ta shirya dan kanta ta kai Fahad wajen mamansa da nononta a fida uku aka saka a firij da pampos dinsa da komai ta yi masu salama ta kada abinda ba wani shaku ko dar dan ta yarda da soyayar Na.ima dama halayenta domin sai da ta karanceta ta gane ita mutun ce marar munafurci mai fitar da abinda ke ranta komai dacinsa idan tana sonka zara fada maka ne idan kuwa bata sonka ko waye kai zata fada maka dan haka itama ta lamunce mata suke zaune lafia A hankali ta karasa bangarensa, tana zuwa ta tarar da shi zaune gaban laptop yana dane dane, Abayar jikinta ta cire ta yar daga inda take kafin ta karasa ta haye bed hakan ya saka shi amsa wannan gayata....a wannan dare ba.a ji motsinsu ba har wajen karfe taran dare, inda suka raya daren suna ibada, lada lodi lodi wanda Abdul ya kasa gane yaya aka yi ya ji wajen tsammmmmmm, matarsa duniyarsa FAHAD na da shekara daya da wata biyu maganar tafiarsu ta tashi gadan gadan wanda akai masu alkawarin albashi mai mugun tsoka Sun shirya a matsayin almajirai masu neman wankau zasu je gidan inda Na.ima ta karbe yaronta ta yi masu fatan alkairi Sun fito da shiri, zasu je su aiwatar da aikinsu na *BODYGUARD* YAN BINCIKEN DA HORON GIDAN YARI YA ZAME MASU ALKHAIRI............. ALKHAIRI ALKHAIRI ALHAMDULILAH.. ALHAMDULILAH ALHAMDULILAH MU HADE A SABON NOVEL DINA MAI TAKEN" *MAKAUNIYA* DA KUMA KARASHEN *AURE YAKIN MATA* IN SHA ALLAH ya Allah, du abinda na yi ba daidai ba ka yafe min, abinda na yi daidai ka sa ma anfana ko bayan raina, Allah ka sa mu sace ka sa mu cika da imani.........taku ce, yar mutan Niger SAJIDA , . 0 L N P h j l . 0 N P j j l Times New Roman Times New Roman SimSun Calibri Calibri Z&!),.:;?]} SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData iPhone Normal.dotm TECNO LD7 WPS Office 3081-10.16.0 0aa212a88a0d4388bef325c36f5f030d
Chapter 94 · 0% Book details