Sashe 10
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta kara yin wanka ta dawo dakin cikin sauri ta zurma kayan sannan ta dauki abincin tana jujuyawa, irin abincin nan ne da bashi da mai cikinsa, sannan ba wani mai nauyi bane, Kanta ta gyada kafin ta yi bismillah ta shiga ci cikin nutsuwa, Sai da ta gama ta dubi yar agogon baka dake ajiye saman litafi da byron da aka ajiyewa kowace, nan ta ga takwas har da minti biyar, Mikewa ta yi cikin sauri ta fita ta nufi wajen da take da tabacin nan ne wajen karatun, Sai da ta shige kafin ya juyo wajen ya je office dinsa, Bakuwar da aka kawo ce ta shigo ta zauna, Mace ce mai shekaru, dan zata kai shekara hamsin a duniya, Cikin yannayin kamala da girma ta ce" kamar yanda na fada maka, yarona ne, mahaifinsa ya rasu ya bara masa dukiya ta mamaki, Abin dubawar shine, maahaifin nasa kansa kashe shi aka yi, Mun jima a kasar Misrah, yana karatun kasuwanci da alkur.ani, Maganar da nake maka a yanzu, a Africa yana daya daga cikin mutane goma sha hudu da za.a zana sunanyensu a matsayin masu kudin fari, Damuwata shi ne, ya cika sanyin hali, sanyin hali ne da shi wanda inai masa nuni da abinda nake tsoro shi baya gani, aurensa biyar, ukun sai dai a wayi gari a ga sun mutu, dayar cikinsu ce mutuwarta ta tsaya min a rai domin kuwa a lokacin da muke mata wankan gawa wajen wuyanta birdadai ne, sannan cikin akaifunta abin fatar mutun ne tamkar ta yayagi wani, Ina cike da damuwa, gashi nima girma sai zuwa yake, Kanwata ke auren General, ita ta yi masa bayani, shi ne ya saka a kawo ni nan, an ce na zo kawai na bada bayanin komai , Kansa yake gyadawa kafin ya ce" hajia, muna hora Bodyguard maza da mata, sannan muna hora soldiers, Gwamnati bata biyansu, sai wanda ya daukesu aiki ke biyansu, Kina da damar zaban wanda ya yi maki , idan macen, namijin , ko kuwa soldier din, Kanta take gyadawa kafin ta karbi takardar da ya miko mata dan duba kowane adadin farashin daukansa, sannan ta mike, ta koma wajen motar da aka kawota wace sai da aka saka mata hula aka rufe mata ido sannan aka ja motar aka fitar da ita har wajen gari kafin take shiga cikin motar da masu tsaronta suka kwasa suka shiga cikin gari, ta kuma daukan jirgi sai Kanya, Kenia, Basu gama mayar da numfashinsu ba aka nuna masu wajen da zasu shiga dan jim, (dakin motsa jiki), A cikin dakin ba abinda babu, sai dai su aka yi masu iyaka da duk wani abinda zai saka jikinsu ya yi tauri ko hannayensu su mumurde, abinda ake so a nan shi ne, du mai wata yar guntuwar tebarsa, mai wani lumkilumki a bayansa, da wani mai mundil mundil din hannu du su sabe su zube, slim, su zubar da du wani teba, ko wace ya kasance bayanta ya fice girman musali akoy itama mashine din dake rage masu tudu ko fadi, dan haka cikin gagawa aka shiga horar da su, wanda wasunsu har hawaye suke na wahala, basu saba ba, ba.a saba masu da haka ba, Haka suka jure sukai ta motsa jiki, ba su su baro wajen nan ba sai kusan takwas, ya rage minti talatin takwas ta yi aka fito da su, Tsaye ya yi yana kallon yanda suke haki ya ce " daga yau, kulun, karfe shida ta maku a wajen da muka fita gudu yau, zan salameku bayan mun gama karfe bakwai da rabi, kunada minti goma na cin abinci, minti ashirin ku tabatar da kun shirya kowace da kayanta a dakinta ku fito daukan darasi, Amsawa suka yi a tare sannan kowace ta nufi dakinta cikin gagawa Tana zuwa ta tarar da abinci sannan da wasu fararan kaya wando da riga suma, sai dai su wandon ne kawai sake aman rigar daidai take da mutun cicif kuma fara tas, Ajiyewa ta yi da gagawa ta fita ta je ta kara yin wanka ta dawo dakin cikin sauri ta zurma kayan sannan ta dauki abincin tana jujuyawa, irin abincin nan ne da bashi da mai cikinsa, sannan ba wani mai nauyi bane, Kanta ta gyada kafin ta yi bismillah ta shiga ci cikin nutsuwa, Sai da ta gama ta dubi yar agogon baka dake ajiye saman litafi da byron da aka ajiyewa kowace, nan ta ga takwas har da minti biyar, Mikewa ta yi cikin sauri ta fita ta nufi wajen da take da tabacin nan ne wajen karatun, Sai da ta shige kafin ya juyo wajen ya je office dinsa, Bakuwar da aka kawo ce ta shigo ta zauna, Mace ce mai shekaru, dan zata kai shekara hamsin a duniya, Cikin yannayin kamala da girma ta ce" kamar yanda na fada maka, yarona ne, mahaifinsa ya rasu ya bara masa dukiya ta mamaki, Abin dubawar shine, maahaifin nasa kansa kashe shi aka yi, Mun jima a kasar Misrah, yana karatun kasuwanci da alkur.ani, Maganar da nake maka a yanzu, a Africa yana daya daga cikin mutane goma sha hudu da za.a zana sunanyensu a matsayin masu kudin fari, Damuwata shi ne, ya cika sanyin hali, sanyin hali ne da shi wanda inai masa nuni da abinda nake tsoro shi baya gani, aurensa biyar, ukun sai dai a wayi gari a ga sun mutu, dayar cikinsu ce mutuwarta ta tsaya min a rai domin kuwa a lokacin da muke mata wankan gawa wajen wuyanta birdadai ne, sannan cikin akaifunta abin fatar mutun ne tamkar ta yayagi wani, Ina cike da damuwa, gashi nima girma sai zuwa yake, Kanwata ke auren General, ita ta yi masa bayani, shi ne ya saka a kawo ni nan, an ce na zo kawai na bada bayanin komai , Kansa yake gyadawa kafin ya ce" hajia, muna hora Bodyguard maza da mata, sannan muna hora soldiers, Gwamnati bata biyansu, sai wanda ya daukesu aiki ke biyansu, Kina da damar zaban wanda ya yi maki , idan macen, namijin , ko kuwa soldier din, Kanta take gyadawa kafin ta karbi takardar da ya miko mata dan duba kowane adadin farashin daukansa, sannan ta mike, ta koma wajen motar da aka kawota wace sai da aka saka mata hula aka rufe mata ido sannan aka ja motar aka fitar da ita har wajen gari kafin take shiga cikin motar da masu tsaronta suka kwasa suka shiga cikin gari, ta kuma daukan jirgi sai Kanya, Kenia, Zaune yake bakin ruwa, daga shi sai dan gajeran wando , kansa dage , fuskarsa sanye da gilashi, Yana kallon wajen nan ta yi zumbul zumbul ta nitse cikin ruwan kafin ta dago tana dariya tana watsa masa ruwan Shima murmushi yake mata hankalinsa a kanta, Fitowa ta yi daga ruwan daga ita sai kayan shiga ruwa, ta nufo inda yake tana tafe tana kada jikinta tana rawar shegantaka, gaba daya bras din dake rataye da mamanta bata wani rufe su da kyau ba, Haka ta karasa inda yake zaune, ta raba kafafuwanta ta haye saman jikinsa, Cike da kwarewa da rashin kunya ta shiga rikita masa jiki, Shi kuwa ya daga kansa ya lumshe idannuwansa yana sauraronta, Kasa kasa ta yi ta shiga yi masa abinda ya fi so, nan ya bata dama ya saki jikinsa sosai ya takarkare yana mai karbar sakonta, Tun tana yi da marmari har ta fara sarewa, ya ki ya saki ya samu nutsuwa ko itama zata huta, gashi dai ita kawai ke fama , shi bai tabata ba, ba kuma zai shigeta ba! Sai da ta gama sharholiyarta, dan kansa ya yi niya ya saki abinda take so ya sakin, sai da ta yi ajiyar zuciya gannin ya samu nutsuwa kafin ta zauna da tissu tana goge masa da kanta, Idannuwanta take lumshewa tamkar maya ta ce" Man, ka bari mana mu haura katanga plz Dubanta ya yi shima idannuwan nasa lumshe, Wandonsa ya ja ya saka ya mike daga zaunen da yake ya dauki byro ya rubuta mata chek ya ajiye mata ya juya ya kara gaba, Da kallo ta bishi tana ayyana lale ko gobe zata dawo, wannan uwar kyautar a wannan kawai? To da zagayawa yake da yaya kennan? Direct dakinsa ya shiga ya zarce bayan dakin nasa, Yana shiga ya shiga kasan pampo ya sakarwa kansa ruwa, Wani irin kuna ya ji zuciyarsa na yi, shi dai ba zai yi zina da kowace mace ba, (zinar ta nawa kuma?) Shi kuma ba zai kara aure ba, domin dai aurensa biyar, mace uku sun mutu, biyun sun guje shi wanda bai san dalili ba, Idannuwansa lumshe yana mai jin ciwon yanda yake hayar mata suna zuwa a banza suna kale masa wajen da ya fi daraja a jikinsa su side da bakinsu ya biya su, yana mai jin kunya idan ya gama wannan lamari, yana mai jin kunyar Allah, yana mai jin kunyar idan mahaifiyarsa ta kama shi fa? Yana mai jin kunyar a tayar da mahaifinsa a nuna masa abinda yake yi da kudin da ya tara a duniya, sannan yana mai jin kunyar kara hada ido da macen da ta gama wannan lamari da ahi tamkar wani mijinta! Haka ya gama wankan ya fito ransa sai kuna yake, aman mararsa sakai, Bakin mirroir ya je ya tsaya yana kallon kansa, Dogo ne shi, mai zubin karfi, baki ne shi dan bashida haske ko kadan, Kansa koda yaushe cikin askin kolo talll yake, wato zamani na matan dake fadin cewa namiji mai yin kolo tall is so sexy Bashi da kiba sosai, sannan bashi da tumbi, haka kuma baya daukan karfe Asalinsama shi mutun ne mai sanyin hali, in ka cire halayarsa na mata shima baya haurawa wai ba zai yi zina ba , bashi da saje, sai dan gemun da ya bari dan gayu wanda ke shan gyara , fuskarsa mai dan fadi ce, ya fi kama da mahaifinsa, Haka ya gama ya fito, nan ya tarar da kiran mahaifiyarsa a waya, Kiranta ya yi suka gaisa, shiru ya yi yana sauraronta kafin ya dubi agogo ya ce" Ummih, zan zo, aman sai na yi nafila, Wai nafilar nan yaushe da yaushe ne kake yinta Abdul? Cikin