← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 94

Sashe 6

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsinci kanta a gidan ladaftar da shege wato *Kutkale* ta gane mecece rayuwa da mahinmancin iyayenta, daga wannan ranar idan kana son ka ga ka ruguzata ..to ka yi maganar iyayenta, ka takalo maganar su, a nan har kuka sai ta yi maka, tana son Malan da mama, tana son su sosai, tana son komawa gare su ta yi masu biyaya, tana cikin duhu, shin malan ya daura aurenta? Idan ya daura da auren wani kennan a kanta? Ita din matar aure ce ko me? Idan har matar aure ce, shi ne take irin wannan rayuwar? Ita dake neman sauki wajen Allah kuma take irin wannan sakacin? Yaya take tunanin gannin haske bayan idan har da aure a kanta tana wasa da sunnar ma.aiki? Idannuwanta ta lumshe, hawayen da take rikewa ya yi nasarar zubo mata a kumatunta, ta bude idannuwanta a kasan zuciyarta ta ayyana Malan idan na dawo, walahi koda mahaukaci, ko wani irin mutun ne ka aura min zan zauna da shi, na yi masa biyaya, malan in sha Allah zan rike mutuncina komai rintsi, malan ka yafe min Abdul kuwa yana tsaye yana kallonta har ta fice a dakin, Shima wani iri ya ji , sosai ya ji ba dadi, Shi bai yi fitar nan dan ita ba, ya yi fitar nan dan zuwa gannin yar Elhaj da ya kama ya boye a can yankin ghana cikin wata rigar fulaninsu wace ya saka yan tsaro tsareta wanda ita hakan ya yi mata dadi dan kuwa cike take da bakin cikin ubanta ya shiga dakin uwarta ya kuma shiga nata! Gashi kiri kiri ba wata magana dake hadata da uwar tata, uan uwanta maza du an yi nesa da su basa kasar, kai ko suna nan du daga wanda ya mayar da giya ruwan shan sa, sai wanda ya mayar da mata lumfashinsa, ba wanda zata tarba ta yiwa maganar ya fahimta bale har ya ji ciwo, Tana faman kashe kanta , tana tunanin hakan a tafiarta da ta yi wanda abanta ya sakar mata kudade dan yin yanda take so ta dawo su dora daga inda suka tsaya (wa iyazubillah) , har ta shiga neman abinda zai dauke numfashinta ya shigo rayuwarta ya sace ta, bai san alfarma ya yi mata ba, bai san taimakonta ya yi ba, bai san ya cire mata masifar da ta fi damunta ba, dan kuwa har ta fara bushe bushe, wajen da ya boye ta nan akai mata magani dan ta dawo clean, Baki dayansu jira suke, jiran ranar kin dilaci suke, Ya gudu ya je gareta a yau ne dan yana son yi mata wasu tambayoyi a kan aminin abanta wanda ya yi imanin ta sani dan kuwa akoy sakin baki a wajen uban idan yana cikin farin ciki, Nan ta nemi bashi wuya, dama baya shiga rigar sai ya yi shiri irin nasu, hakan ya saka shi neman yi mata tijara da kyar dai ta sanar masa labarin , ta boye ne dan ya shafi mahaifiyarta ita kuwa har ga Allah tana jin son mamanta a ranta, harma tana fatan idan ta ga bayan wannan lamari da ranta ta je wajen mamanta ta rungume ta. Daga rigar ma wajen yan sholishon cikin garin ya koma, saman babur din nan na aro, ya saje da su, ya burmu inda suke burmuwa, dan tabatarwa kansa labarin dan aminin Elhaj, shi ne diler din wato mai siyar masu da kwayar wanda suka haifa da matar Elhaj a lokacin da ya yi doguwar tafia wace ta faukan masa shekara biyu harda yan watani......wannan masifa na tafe da su duka bisa tafkeken laifin da suka aikata, harma sula gayaci wani! Juyawa ya yi a hankali ya shige wankan, Wankan da ya daukan masa lokaci, kafin ya fito yana tsane jikinsa Sai gashi fess ya fito da shi cikin dan kankannin lokaci Doguwar riga ya saka , ya bude frijj dinsa, nan ya ga an cancanza madarar holondia dake ciki, daukowa ya yi yana dubawa, Bai sha ba ya mayar cikin frij din ya taka ya fita Yana fitowa ya ganta tsaye, ba wata walwala a fuskarta irin dai a shirye take shirin aikinta, Dakin matarsa ya nufa, wanda ya saka mata bugawar zuciya na tsoron kar a je ya kuma abinda ya yi jiya? Sai dai bata iya cewa komai ba ta bi bayansa suka shiga, suna shiga bata tsaya jiran wani abin ba ta je du ta yi binciken da zata yi kafin ta juya ta fita ta ja ta tsaya kusa da abokannan aikinta, Yana kallonta ya zo wajen kujera ya zauna, ya dora kafa daya kan daya Saukowa ta yi daga saman bed, gabanta na dukan tara tara tana adu.ar Allah dai ya sa ba abin nan na jiya ya dawo da shi ba, dan yau da ba dan ta wuni gasa jikinta ba, toh da tabas ba zata iya takawa rasss da kafafuwanta ba, Zaman da ya yi, yana duban du motsinta har ta karaso kusa da shi ta tsuguna ta gaisar da shi, Bai amsa gaisuwarta ba ta mike ta zauna a kujerar dake facing dinsa tana sinne kai irin kunyar nan, Hannunsa ya nuno wajenta ya ce" menene wannan kike yi? Irin wannan sada kan haka? Daina sada kan ta yi aman bata dago ta dube shi ba, dan haka ya ci gaba da fadin" kin san a tarihin matan da na aura ke ce ta farkon da ta kai warhaka bata mutu ko ta gudu ta bar ni ba? Ke ce wace bayan kin ga girmana har na so sakar maki shi sai dai kika kasa dauka sai hakura na yi dan kina ta ihun da ya saka na ji na daina muradi? Kin san da lale masu baki tsaro sun bada kyakyawar gudunmuwa wajen gannin rass har yanzu kina takawa yanda kike so? Shiru ya yi gannin ta nutsu harma tana dagowa ta dube shi sannan ta sada kanta, ya ci gaba da fadin" bani da time din da zan auri mace kuma na bata tarbiya! Ki gane bana wulakanta dan adam mai daraja, kar ki yarda ki saba da haka domin kuwa idan har na gane haka ko da cikina a jikin ki na wata tara ina iya salamarki, can ki je ki karata da abinki ki bani lafia ni ba zan so ina ji ina ganni mace ta mayar da ni wawa ba! Ajiyar zuciya take saukewa na dan kukan da ta fara, dan a fada ta dauki magangannunsa, duda bai yi su a lalama ba, bata wani saurari abinda ya dace ta tsinta ba, sai tsayar da hakan na faruwa ne dan ba soyayarta a ransa, dan haka sai ta ji ta muzanta, Sai da ya gama ya maida dubansa wajenta, sarai ya lura da yannayinta aman ya basar ya mike ya ja rigar jikinsa ya cire kafin ya koma saman kujerar ya yi wani zaman rashin kunya yana dubanta ya ce" yau fa, sai na shiga, zo ki ja ra.ayina Ya karashe yana mai lumshe idannuwansa , Sai da gabanta ya fadi a lokacin da ta dube shi, jibgin uwannan kai, haka yake a haske sosai? Haka yake? Waima ya shiga ina? Ta yaya? Yau ta shiga yku ta ga abinda ya fi karfinta, gashi ya yi wani ringeshe wato jira yake ta zo ta yi masa abubuwan nan wanda ta dauka na jar fata ne, sai dai ya yi mata nuni da sunna ce kafin ya nemi darara mata ? Kai ita dai tsakaninta da matan da yake daukowa har suka saba masa da irin wannan rayuwar sai Allah ya isa ( to fa, ke, shi da ya dauko sun fa? Fans kar ku yi mamakin irin yanda zai mikewa mace amarya santaleliya irin Ni.ima cewar ta ja ra.ayinsa, idan baku manta ba Abdul fa namiji ne da ya yi mu.amalar jan ra.ayi da mata kala daban daban, wa.inda suka isa da wa.inda basu isan bama duk suka zube suka ririta shi ya wanke su da dala....hakan ya saka shi gannin wanima ya yi rawa balatana dan makadi, kennan wanima ya ja ra.ayinsa ina ga ta sunna?) Sai da ta cire rigar tata ta sama ta baci, sannan ta duka gabansa irin yanda ya nuna mata a jiya ta yi tsuru tana kallon sa, Bude idannuwansa ya yi a hankali ya kai kanta, shi take kallo abinta, kallo irin na san gane abu... Dagowa ya yi da yannayinsa mai nuni da jarabar ta gama motsawa yana dubanta, a hankali ya ce" yaya sunnan ki na gaskiya banda Baby? (Sunnan da yake ji kennan shi tun da ya santa, ko wajen daurin aurensu shi fa sai ya rantse bai ji sunnanta da kyau ba bai rike ba, , zaka fada ne Abdul) Idannuwanta ta bude da kyau tana dubansa, Sunana kuma? Wai dama bai san sunana ba? Jiki sanyaye ta ce" NNNi.uma, Hannayensa ya saka ya dagota ya dorata saman cinyarsa, a hankali ya matso da ita zuwa jikinsa , cikin yannayin rada ya ce" Ni.ima, Allah ya sa Ni.ima na tare da ke, ki daina langewa ki bani kulawa kin ji? Kanta ta shiga gyadawa a hankali, tana jin wani irin yannayi na shigarta na sababin abubuwan da ya shiga yi mata ta hanyar anfani da hannunsa da kuma sajen fuskarsa....... A yau kam abin ya ja daga, dan kuwa ba shi ya fito a dakin Ni.ima ba sai kusan karfe daya, sai da ya gama mayar da ita cikakiyar mace, wanda shi da kansa ya tausayawa yannayin da ta shiga , ta sha wahala ta kirki wace sai da ya talafa mata lumfashinta ya dawo jikinta, tabas ya san dole sai ta ji jiki, shi din bai taba yi ba, ya bita a hankali aman ya girmeta sosai, shi ya sa ya kasance mai tunanin zama da mace biyu, dan a ganninsa irin wannan fitinar da wuya mace daya ta iya dauka, Bayan ya gama bai tsaya wani gashe gashe ba, da ta farka, kayanta kawai ya iya zura mata ya kwontar da ita ya ba dakin baya, yo shi ina ya san ana wani gashi? Inama ya san ana wani ririta? Shi fa a sanninsa shikennan kafin safe ta ware, dan haka ya fice yana mai jinsa sakayau
Chapter 6 · 0% Book details