← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 94

Sashe 11

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sanyin murya ya ce" zan roki Allah ya yafe min ne, Shiru ta yi, bata san me hakan ke nufi ba, dan haka ta kashe wayar inda shi kuwa ya mike ya gabatar da sallar nafila bayan isha ya daga hannunsa yana adu.ar Alah ya yafe masa, Allah ya hane shi aikata zina *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 1 Tun da suka hangi motar, da irin gudun da ta shanyo kwanar da shi ya saka su BS ihun fadin su Abdul su duke! Hafsat dake kusa da Abdul da wani irin sauri ta saka hannunta na hagu ta janyo damki damtsen hannunsa, da dayan hannun nata kuwa ta dafe kansa ta aniyar dukar da shi kasa, Wuta ce su BS suka budewa motar domin suma daga ciki hakan suka yi kokarin yi masu, cikin rashin sa.a aka samu Hafsat a damtsen hannu sannan aka samu abokin aikin nasu a kafada, Gannin zasu cin masu ya saki hafsat dake kasa ya janye bindigarta ya mike, Irin yanda yake harbi, harbi ne na neman hana su motsi domin kuwa wajen tayoyinsu yake ta nema Hakan da suka gane ya saka su wani irin jan motar suka aniyar guduwa wanda Abdul ya ki basu wannan damar ya dankara da wani irin gudu yana harbin su, nan ya samu direban nasu wanda motar ta yi masa nida sosai Yana kokarin ci gaba da harbin bulet ya kare, Wani irin ihu ya yi ya soke bindigar a jikinsa ya aniya kara gudunsa ko zai cin masu, Sai dai kafin ya isa sun samu sun canza direba sun ja motar da gudun balaki Sai a lokacin BS ya karaso da gudun shima yana dubansa kafin ya mika masa hannu kan ya bashi bindigar, Bindigar ya ciro ya mika masa sannan ya juya yana wani irin jefa kafarsa ya nufo inda suke yashe kowane na jin abinda bai taba ji ba Hafsat kam ita a ranta ta yi tunanin shikennan mutuwarta ce ta zo, irin yanda gaba daya a lokaci daya ta ji wata irin azaba sannan hannun ya zame mata tamkar dutse ya gagari motsin kirki ya mutun mata ya saka ta sarewa, nan da nan wani irin tsoro da take yawan ji idan ta yi fadan da take da gaskiya a gaban iyayenta ya kamata, Daidai wannan lokacin Mama dake zaune tare da babar yarta, ta yi tsai ta kurawa waje daya ido Gannin yannayin da mama ta shiga ya saka asiya zaunawa maimakun ta je ta karo ruwa a saman ruwan kankarar da zata sha ta zubawa maman ido, Jiki a sanyaye ta kai hannunta ta dafa maman ta ce" Mamanmu, lafia?? Manyan idannun nan masu kama da na Hafsat ta dago ta tsurawa Asiya, sak irin duban Hafsat ne, A hankali ta nazarci asiyar kafin ta buda baki ta ce" tabas malan ya yi gaskiya, tana raye, Wani tausayin mahaifiyar nata ne ya darsun mata, a hankali ta kai dubanta kan dan jaririnta da ta haifa yana dan wutsil wutsil din wasansa gwanin sha.awa, ta kuma kai dubanta kan mamanta, kai lale ta jinjinnawa iyayen da suke rayuwa ras ras ras bayan batan yayansu, kai baka ga gawar dan ba, kai baka san ina ya shige ba, tabas da mutuwa ce ya yi da ka dangana ka sakawa kan ka hakurin rashinsa ka fuskanci rayuwa, Aman a haka, du irin rashin ji irin na maman malan ba ranar banza da ba zai jajanta rashinta ba da fadin shi ya san tana raye, Gashi yau maman dake bashi bakin ai kawai a bita da adu.a, idan tana raye ina ta shige? Ita din ce ke fadin tana raye kuma? Yaron mama ta kara rikewa da kyau tana duban Asiya ta ce" a jikina nake jin farin cikinta ko akasinsa, idan tana cikin hali na tsoro...a jikina nake ji sosai sosai, Tabas Maman malan na raye kuma du inda take a yanzu tana cikin hali na tsoro, Maza ki saka hijabin ki, ki haya sama wajen malan ki shaida masa cewa adu.ar da za.a fita yanzu inji ni nace a rokarwa mamansa sauki! Ajiyar zuciya ta sauke ta dauki hijabin nata ta fita dan kaiwa sakon mahaifiyarta, domin kuwa ba.a koya masu musu da iyayensu ba, ko Hafsat ta fita daban ne a cikinsu dan idan Hafsat ce har Malan ta sha hayawa dakinsa tace da shi Babana, kan abinda ka yanke a gidannan ni bai min, ba zan bi ba! Sai dai ko wace wace Da kyar ta samu ganninsa, domin sai samun baki yake masu zuwa karbar adu.a a yamacin nan, Sakon na isa kunnayensa kansa ya gyada yana murmushi, Ba komai ya saka shi murmushin ba sai gannin yau ta yarda da maganar cewa mamansa a raye, shi kam ya jima da yarda da hakan, karin tabacin hakan shi ne irin yanda ya jita a jikinsa amasalaci ranar juma.a, sannan aka sumar masa da malan, Dan haka ya sakawa Asiya albarka ta mike ta fito tana mai taya iyayenta adu.ar baiyanuwar daya daga cikin yayansu, wace ta tabata soyayarta ta darsu a ran malan tun da ya amshi haihuwarta, ta ci sunnan mahaifiyarsa, kuma ta yi kama sosai da mahaifiyar tasa sai yan abubuwan da ta dauka na mamanta irin ido da yannayin kallo da kafarta da yan yatsuntsanta, aman har miskilanci na mamansa ne, ta zo ta sauke alkur.ani a kananun shekarunta, ta hadace ta dandamki litatafan adini take shigarsu a guje, ta zo harkar boko ta ce kauce ban wuri, kai wani lamarin harda baki dan kowa dai kowa dai maman malan, maman malan, hakama mahaifiyarsu du irin yanda take nunawa maman malan sun tabata da ace wata mai bin sahun iyayen ce, da ba zata iya boyo soyayarta ba, ko dan irin baiwar da Allah ya yi mata na abubuwa da yawa.... Kallonta ta kai kan Abdul majid, yayansu ne baki daya yana shirin haurawa sama wajen malan ta gaishe shi ta yi gaba aman sam ba kamar yanda can da baya suke yar ganewa juna ba, da kallo ya bita yana mamakin tana fushi da shi dan ya fadi gaskiya a kan kanwarta ne? Dan kuwa tun lokacin da ya ce su daina damun kansu kan wata maman malan, dan kuwa shi a irin iya shegen yarinyar nan in dai ba mutuwa ta yi ba, to kawai ta shiga yawon duniyarta ne aman malan ya kasa ganewa sai asarar kudinsa da lokacinsa yake a kan yarinyar dake kokarin hadasa masa ciwon hawan jinni!.................................................................... *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA, ZAKU YI MIN ENVOI NA DALA DARI BISA NUMERO KAMAR HAKA 92777744 AMAN FA TA ORANGE MONEY.....* taku ce, Sajida 5 *Free page* Wasu kartin sojoji ne hudu suka shigo wajen, nan hankalin kowa ya yi kansu, Neme neme suka fara yi, kafin dayansu ya je ya birkitata , Da yaren french ya ce" c'est elle, la voila chef (it a ce, gatanan sir) A tare suka nufo wajen, basu yiwa kowa magana ba suka kinkimi Hafsat suka fita da ita , Jigum jigum wajen ya yi, Eliz ce ta ce" ko ratayeta dai za.a yi? Wadinnnan mutannan mararsa annuri? Baba fsohuwa ce ta kaleta da sauri ta ce" kin taba jin an rataye wani a Niger? Ai ba.a hukuncin rataya, Eliz ta daga kafadarta ta ce" to , an taba yarki ko? To ina fatan su je su yagalhalata sannan su maido mana honkon! Shiru tsohuwar ta yi, dan ba zata iya ba kam, aman kasan zuciyarya tana adu.ar ba amen ba, haka kuma ta nemi waje ta zauna tana duban hanya Tafiya ce suka yi ta mamaki, a cikin wata bakar mota wuluk, Cikin jejin suka kara dafaruwa, Sai da suka shige wajen da sai dai GPS zai nuna maka nan ne gabas yama kudu ko arewa sannan suka karaso wajen wata bakar kofa, Basu tsaya wata wata ba suka danna horn, Nan aka bude masu kofar suka shiga da ita, Wani irin waje ne mai gine gine, da wajajen gudu, da wajen tatakawa a hau, da 2ajen tsalake igiya, da wajen haura katangu, Kai gurin dai wani irin tsari ne da shi mai wuyar fasara, Basu zame da ita ko.ina ba sai wani bangare, nanma get ne, dan haka sai da suka kuma yin wani Horn din aka bude masu suka shiga daga bakibaki suka fitar da ita suka dauketa cimak suka kaita cikin wani daki, Dan daki ne dan dogo madaidaici, mai dauke da katifa kwonciyar mutun guda, da wani dan table karami, sai sutura wando da riga bakake sakaku sannan na auduga,(kada), sai fankar sama karama ba baba ba, sai fitila daya doguwa, da kuma wasu irin fitilu cike zagaye da fankar nan, sai kuma wajen dake huro zafi , Fita suka yi, ba wanda ya yiwa dan
Chapter 11 · 0% Book details