← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 94

Sashe 38

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya juya ya canza hanya ya shige ta kicin ya tafi, Ya jima yana ta fama dan hanyar sai da ya yi da gaske gadon ya ratsa domin kuwa dan lungu ne ke raba shi da hanyar ya shige ya samu ya fitar da gadon ya isa har bakin titi ta wata hanyar daban ba hanyar da kowa ka iya ganninsa ba sannan ya dakata ya samu ya ciciba Abdul ya riko kafadunsa ya sauke shi a saman gadon ya dora hannunsa na dama saman kafadarsa ya talabe tsatsonsa sannan ya shiga dan tafia da shi a haka har ya kawo bakin titin da ya tsayar da taxi ya shige ya umarce shi da fara biyawa islamic kems kafin yaa sada shi da dan karamin asibiti habo dan uwansa ke yi Shi dai dan taxi tukinsa ya yi normal, yana gannin yanda BS ke ta faman gyara Abdul, aman bai wani yi jayaya da hakan ba har ya kai shi bakin kasuwa, Bs kam da kokari kara ciciba Abdul ya yi ya je ya siyo abin bukatarsa ya dawo cikin motar da shi, sai sakin nishi yake, haka kuma kafadunsa jinsu yake wani iri, sun kage tun ba.a je ko.ina ba Tuka shi ya yi ya sada shi da asibitin gwamnati , suna zuwa kudin da BS ya bashi ya bashi mamaki, domin kuwa a aljihun Abdul na wandon dake jikinsa dan gajere ya laluba cikin sa.a ya samu kudinmu jika goma goma ya ciri daya ya mikawa dan taxi ya fice ba tare da ya kula da canjinsa da dan taxin ke kokarin bashi shi dai yana tunanin me Abdul zai yi da kudi ya saka su a kanfai? Kanfai mana har cikin karamin wando? Sunna shiga BS ya zarce Urgence, Yana zuwa ya ajiye Abdul nan dandar kasa ya je da sauri wsjen likitocin cikin yannayin hadewar fuska ya tambayi docter Kun san halayar manyan, sai sukai kuri sunna kallonsa, wasu har suna kokarin zilewa dan kiran masu tsaron kofa a fitar da shi dan sam yannayinsa ya basu tsoro, tun bama kansa dake aske tall yake kyali tamkar wanda ya shirbine shi da man gyada na goma Ciro baje dinsa ya yi ya mikawa wanda da alama shi ne responsable dinsu yana kokarin karantawa ya shiga kara masa haske da nuna Abdul da fada masu cewar yana daf da mutuwa! Da sauri ya mike ya shiga fada masu abubuwan da zasu kawo , shi kuwa ya saka aka kawo gadon asibiti mutun hudu suka ciciba Abdul suka dora saman gadon aka tura shi aka shiga dakin aiki da shi inda BS ya kasa ya tsare a cikin dakin, su kuwa suka kasa fitar da shi dan kuwa shima a kan aikinsa yake Gannin mutumen dan gajere fari na kokarin fara duba Abdul BS ya matso ya ce" bawan Allah bafa kai zaka duba shi ba, docter nace a kira min Hannayensa ya dan watsa kafin ya ce" ai ni din ne, ban yi magana bane dan ana iya zuwa nemana dan cutarwa, BS ya dubi gaban rigarsa, sai yanzuma ya ga rubutun sunnan mutumen sannan ya ja baya yana jin haushin tsoro irin na mutumen, to sai me? Idan an zo nemanka ba sai ka kwaci kanka ba? Du abinda suka san zasu yi sun masa, Ya kawo hankali, ya dawo daga duniyar suman, aman wata irin juwa yake tamkar zai koma duniyar summan domin komai kankantar jinni ya fita daga jikin mutun sai ya juyaka bale fa Abdul ya zubar da jinni sosai, dan kuwa jikinsa ba riga haka BD ya bi duniyar nan da shi gaban kirjinsa du abin jinnin ne, shi kansa BS din jikinsa ya taba bale kuma Abdul din Sun shiga rudu, dan har haskawa aka yi aka duba ba.a ga wani lamarin da zai mayar da jijiyar wajenta, Docten ne ya dubi BS ya ce" daman yana irin wannan abin ne? Me kuke masa ya tsaya? Wani abin ake saka masa bayan wa.inda muka yi? Ana iya bamu traitement din sai mu yi masa mu ga ko za.a samu galaba BS ya shiga matsowa gabansa na faduwa da irin abinda zai fadawa Abdul din, yana tsoron hakan ya jaza masa matsala, eh matsala mana , Abdul dai an fada masa uban gidansa ne, wannan kuma magana ce ake ta rayuwar Abdul dake cikin hadari Yana zuwa ya zauna sosai kusa da Abdul, hannunsa ya kama ya rike inda Abdul ke binsa da kallo BS ya sada kansa, sannan ya kuma daga kansa yana jin wani iri, wani tausayin Abdul ne ya ji na lokaci daya bayan aikinsa da yake yi, hakan ya saka ya juye harshe zuwa yaren Hausa , tsagwaronta hausa ta yan garin Damagaran, Hausa ya yi masa ya bashi maganar du abubuwan da Hafsat ta ce, Yanzu tambayarsa shi ne, yana gannin wannan magana mai mahinmanci ce ? Sannan ta ina za.a saka masa? Yayanene za.a yi? Shi da ya so ya je a samo rubutu da ake yi, somin ana rubutun hakan, aman kuma ga abinda Hafsat din ta ce BS ya kirayi Hafsat da sunnan da ta zo da shi na aiki ne, dan bai san cewa Abdul ya san sunnanta harma yake kiran sunnan gatsal ba, Shi dai da ido yake bin Abdul a lokacin da ya nuna masa ruwan zamzam dake cikin gora gangariyarsa da kuma dabino dake cikin gidansa direct daga saudiya Baya iya magana, ba zai iya rubutawa ba, dan haka da hannunsa ya yi nuni aka karbo kwanon aikin dake hannun Nurse din dake tsaye da likitan sunna kallon abinda zasu yi, ba damar su dakatar da su, ko au hana su, du kuwa irin yanda aka san likitoci da hana magannin hausa, sai dai takarda BS ta saka ba zasu shiga hurumin nan ba, ba zasu hana ba, dan sunna iya hanawar idan wani abu ya faru sunnansu ya shiga ciki dole dole. Da hannunsa, ya iya da kyar motsawa ya yiwa Abdul kwatancen cewa ya zuba ruwan sannan ya saka dabino a ciki, Haka ya yi , sai da ya dan jima kadan Abdul ya yi nuni da a zuba masa a hancin Jim BS ya yi yana duban Abdul, kowa ya sani, irin yanda ruwa a hanci ke gigida mutun, gashi wannan harda wani abu a ciki kuma da dan yawansa Gannin Abdul na kara galabaita ya saka BS zuwa ya talafi kansa, bai taba jin wani irin tsoron Allah da son ambatonsa irin na wannan lokacin ba, sai kace bai taba gannin mutuwa ko gawa ba, yannayin da Abdul ke kokowa da numfashinsa ya tsoratar da shi, gadhi dai Abdul ya riki sallah, dan baya wasa da sallah, yana nafila, wace sun sha gani da idannuwansu dan idan suka ji motsi dole su leka, du irin danyen kansa ya kiyaye wadinnan, ga bautar Allah daga boye, baya sadaka ya shaidawa duniya zai yi, bai taba bayar da kyauta ya yarda wani ya san shi ne, yana iya yinsa dan gannin ya kare abubuwa da yawa, yana irin wannan jijiga tamkar mai fitan rai, to ina da shi idan ya fadi rashin lafia? Allah fa zai ce ya kiraya shi marar kunya, Allah zai nema shi mai mantap alkhairi, sai daga baya zai nemi Allah ko me? (Ka tashi bawa, ka tuba, domin kuwa baka san zaka kai goben ba? ) Hannunsa na bari, zufa ta wanke masa fuska haka ya samu ya dildilawa Abdul ruwan zamzam din bayan ya yi bismillah A hannunsa Abdul ya dage idannuwansa, bakin ya bace sai farin ya sake zuwa duniyar summa ko mutuwace? Wace ta tsoratar da shi har ya ajiye kan Abdul ya diro ya dora hannyensa saman kai ya shiga kai kawo cikin tashin hankali............. ..........comment comment commemt *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 2 A haukace Abdul ya dawo gaban Hafsat, gaba daya ya kai gwuiwiyinsa kasa ya zubasu Bai san lokacin da ya saka hannayensa ya damki hannayenta ba kafin ya ce" kin ganshi? Hafsat ke kin yarda cewar yana raye? Hafsat, kin yarda da maganana kennan? Ke bakya ja da hakan ne? Hafsat dake kallonsa wani tausayinsa ne ta ji a ranta, A hankali ta zame hannayenta ta ce" Abdul, me kake nufi? Wa ke raye? Abdul, hatsarin jirgin sama fa, kuma dubai sun shaida ya shiga, Abdul dan me ba zaka daina maganar cewa yana raye ba? Hannunta na dama ya yarfe yana kallon yanda idannuwanta suka cicika da hawaye ya ce" a lokacin da muke magana irin ta fahimta da shi ya taba ce min" Abdallah, du ranar da halin rayuwa zai sakani canza sunna, ba sunna na zan canza ba , sai dai na jirga sunana, Juyowa ya yi ya dubeta ya ce" *MUHAMMAD BINE ABDUL BASID ABDALLAH* Hafsat, sunnan kakana ne Muhammad, Abdallah sunana ne, Hafsat, Mikewa Hafsat ta yi da sauri ta juya ta bar wajen, Abdulma bin bayanta ya yi yana kugin kiran sunnanta aman har ta shige ciki, hakan ya saka shi shigewa cikin dakin nata kai tsaye Tsugune ya ganta ta hada kanta da gwuiwarta tana rizgar kuka, Wajenta ya karasa ya tsuguna infa take tsugunen ya rike damatsunnan hannayenta ya ce" kuka kuma? Kukan me kike? Me ya taba zuciyarki? Hafsat, maimakun ki tsaya ki bani haske a kan gannin macuci kuma azalumin mutumen da yake neman rayuwana shine sai ki gudu ki shiga kuka ? Ni ya
Chapter 38 · 0% Book details