Sashe 86
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yanda ta nuna halin ko.in kular da ta nuna na zai yi tafia a irin wannan lokacin da yake ranar aikinta, kennan ita ko a kwalar rigarta ko? Yana so ta gane kurenta na kiea masa sunnan wani kato ua horata sai dai yana gannin kamar ya yi hakan da wuri dan sam ba soyayarsa a zuciyarta bale har hakan ya hanata sukuni Ita kuwa tana dubanta da mamakin yaya aka yi tun jiya ya sanar da ita yana da tafia bayan ba aikinta bane, wani faduwar gaba ne ta ji ta ziyarceta da tsoro, tashin hankali wanda ba.a saka masa rana ......kar dai a je wannan ita ce wace ta sacewa mijinta zuciya????? *Na san ni mai laifi ce, dan Allah ku min uzuri...idan fa wa.inda suka saba min novel dina sun san bana wasa da typing ko jan ra i, idan haka ta kasance a yanzu ina mai fatan a yi min uzuri......lafia uwar jiki na gode* *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 6 A hankali ta katasa maganarta tana dubansa kasa kasa irin duban nan na kasan ido, kafin ta mike cikin nutsuwa ta zagaya kusa da shi Rankwafawa ta yi a hankali inda kamshin turarenta ya shiga hancinsa, kanshi mai saka nutsuwar zuciya Ita kanta nata idannuwan ta lumshe jin nasa kamshin ya jara cika mata zuciya A hankali ra mana masa kiss a kuncinsa, ta rage murya sosai da sosai ta ce" Allah ya tsare Tana gamawa ta mike ta tafi , har ta fice a falon nasa da kallo suke binta su duka kafin a hankali ya mayar da dubansa wajen Na.ima Gaba daya fuskarta ta canza yannayi, yannayi na bacin rai da tashin hankali da wani kallo irin na ka ci amanata! Mikewa ya yi da tissu a hannunsa ya fice a wajen ba tare da ya furta kalma daya ba Yana shiga dakinsa ya je ya shiga canza kayan jikinsa, Ya zo daidai bala mabalin ya rintse idannuwansa da sauri dan kuwa zafin kiss dinta da karansa ne ya daki kunnayensa lokaci daya kuma ya buda idannuwan nasa , Sun kade tamkar ba nasa ba, yana jin lamarinta da dukan karfin jikinsa da tunaninsa, yana jin du wani abinda ya shafeta a gangar jikinsa, Bai san yaya aka yi ya yi sake har haka ta same shi ba, yana kallon ina? Dan me ya yarda har irin wannan abin ke kokarin cin karfinsa? Ya sani ita ce ra farkon da ta yi masa musu, ta farko da ta yi masa tsayaya, ta farko da ta yi masa fada, ta farko da ta fashe da kuka dan abinda ya shafe shi shi ba wani ba, ta farko da ta tsaya kai da fata take nuna masa hanya, mahaifinta ne na farko da ya dube shi ba tare da ya san shi ba, na farko dake dubansa da tarin dukiyar tasa da takamarsa ba ruwansa ya saka shi a hanya mai bilewa ha wani dar ko tsoron kar ya kubuce masa tunma kafin ya zama sirikinsa, Tabas ta taka mahinmiyar a rayuwarsa, ta girgiza tunaninsa, aman kuma shi kansa ya yi mugun saken da ta cin masa a lokacin da vai shirya ba, Wai shi maman malan zata nuna bai isa ba? Ba zata nuna ta damu da shi ba? Kennan ba zai taba samun matsayi a zuciyarta ba du kuwa da irin yanda yake kokarin yi mata biyaya a bukatunta? Shi ke binta ba ita ke binsa ba, ashe haka ne idan kai ke son mutun dole kai zaka ringa binsa du abinda ya yi niya? Ba laifi ta je din! Ya karashe yana mai daukan wayarsa da makulin motarsa Fitowa ya yi ya fice a dakin ba tare da ya rufe ba ya yi gaba abinsa A motarsa ya shiga ya kama hanyar tuki, bai dauko komai ba sai katinsa ta banki sai takardunsa na zuba mai a stations A irin lokacin nan ya shiga tukinsa ya dauki hanya mai tsayi dan niyarsa zai yada zango a garin maradi, garin da yake son buda reshe na kampaninsa mai tatar mai Ya wuni cir yana tuki da kansa dan kwata kwata baya jin dadin yannayin da yake ciki, yakan yi murmushi ya girgiza kansa, dan bai taba tunanin zai kamu irin wannan kamuwar haka ba, sai dai ya tabata ba wani abinda zai bashi wahalar da ta fi wada ya sha na tsayin rayuwarsa , ya ga rayuwar da baya tunanin da mace ta ki shi zai mutu, tunda har yanzu zuciyarsa ke harbawa yanda ya kamata baya tunanin soyayar mace zai tsayar da ita sai dai idan lokacinsa ne ya yi Yana zuwa hotel ya sauka, Wanka ya yi ya dauro alwallah ya gabatar da sallar shafa.i da wuturi sannan ya zauna bakin bed din dakin Hannayensa ya saka saman kansa yana dan yin gaba da baya da hannun nasa Mikewa ya kuma yi ya dauki jakar goyon fa ya zo da ita ya zuge zip din jiki Takardu ya shiga fitarwa sannan ya ciro laptop wani dan karami ya bude ya kunna shi Da wifi din hotel din ya shiga internet, Sai da ya gama aikin da zai yi sannan ya shiga tarin messages din da ake turo masa wa.inda ba kowa bane sai mahaifinsa Du messages din magangannu ne na rayuwar yau da kulun, baki daya nasiha ne na zamantakewar rayuwa, Ajiyar zuciya ya sauke bai kashe laptop din ba ya samu waje ya kwonta ya lumshe idannuwansa Wani irin yarr ya ji tun daga cikin kwakwaluwarsa har zuwa dan yatsansa sakamakon tuno irin zazafan kisss din da ta mana masa a lokacin da ta mike dan ficewa a dakin Da sauri ya kama fillon dake gefensa ya rungume shi sosai a jikinsa , a hankali ya fara tunanin yanzu da yana gida, da tabas a irin wannan lokacin tana cikin dakinsa, Koda kuwa bai yi yinkurin zuwa duniya mai nisa da ita ba da ya tabata harshenta na cikin bakinsa yana baiwa lokacin mahinmanci ta hanyar side du waji loga na jikinta Idannuwansa ya buda da suke kara yi masa nauyi, lokaci daya ya mike ya zauna yana kallon wayarsa dake ajiye gefe Hannunsa ya mika ya dauko yana kallon messafe din da ya samu du daga Na.ima ne, message ne da suka kunshi kalaman yabo, adu.a, fatan alkhairi sai zafafan kalaman soyaya a ciki Idannuwansa ya lumshe ya jinginar da jikinsa jikin bed din Sai a wannan lokacin ya fara dan bambance tsakanin rayuwar da ya gani da irin karfin rugurguzar soyaya Baya so ta so shi dan tana tausaya masa ko dan dole, Baya so ta yi masa son jeka na yika Da ace zata iya gane menene farin cikinsa ta bashi? Da kau ya huta A hankali ya buda idannuwan nasa ya shiga wajen message Bai taba bata rspons a kan irin kalamanta ba Tabas ya yarda da yau ta cancanci amsa Cikin nutsuwa ya rubuta amsa kamar haka" *ki huta lafia matar Abdul, i miss u* Tura message din ya yi sannan ya kuma lumshe idannuwansa Ji yake zuciyarsa na yi masa wani irin mugun nauyi Why? Why? Hafsat me na rasa? Me na rasa na namiji? Wata zuciyar ta ce da shi....ko bata gane yarenka na abinda ke damun zuciyarka da ita ba? Idannuwansa ya lumshe ya kuma budewa....eh lale ban furta mata ba Ya baiwa kansa amsa a fili Sai kuma ya kuma cewa....aman ban taba furtawa kowa ba hasalima yannayina ya cancanci nuna mata me nake ciki Wara idannuwansa ya yi sosai yana jin ba zai iya rintsawa ba, me take ciki? Yaya jikinta? Ko ta daina jin tsamkin dake damunta? Wasa wasa sai da ya mike dan daukan laptop dinsa sai ya ga har kusan karfe biyun dare Daukowa ya yi ya zauna yana jin kirjinsa na yi masa zafi, Buda wajen message din da ya yi masa ya yi ya kuma karantawa a tsanake Kansa ya girgiza kafin ya rubuta message kamar haka" *na yi nesa da ita ko zan samu sauki halin da nake ciki a kanta, sai dai na kasa samun hakan sai ma cushewar tunani da nata da ya same ni, shin akoy ayar da zata ciren abinda nake ji ne na lazumta??* Turawa ya yi kafin ya rufe laptop din baki daya ya koma ya kwonta ya ci gaba da yabon nata Bangaren Hafsatma wuni ta yi tana al.amuranta kamar yanda ta saba, kama daga girkinta, gyaran bangarenta dan zagaya tsakar falonta dan jikinta ya sake domin sam bata wani jin dadin jikinta sosai Sai da ta gama cin kayan kwadayinta son ranta ta je ta yi wanka hankali kwonce ta fito ta kwonta domin a hali na rashin sallah take A lokacin da ta rufe idannuwanta kamar an hasko mata hotonsa sai kuwa ta yi saurin budewa Lokaci daya abinda ke damunta ya shiga bijiro mata, Abinka da mace sai kawai Hafsat ta janyo hijabinta da kyau ta rufe kanta ta fashe da kuka Kuka take hankali kwonce tana rerawa, Gani take zuciyarta batai mata adalci ba, shin auren cushe ya taba yin daraja ne? Lale da da ake ce mata so bai san ciwon kansa ba, mugun dan shishigi ne da saka bawa a uku bata yarda sai yanzu da ya mike ya shiri shiri ya lulukata a kasa sannan ya bita a guje ya dane kanta Dan me yake wulakanta ni? Dan me yake