Sashe 41
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsayin wata guda, gefe guda shi kuwa ina kara tunzura shi, sai na maki ciki , cikin ya fara fitowa sannan na cire maki kai na dora masa a kofar dakinsa a lokacin da zai fito ya yi tozali da ke? Kin ga an yi dai dai, Taya ni gannin shawarar da ta fi dacewa? Ido Hafsat ta rintse tana adu.a a cikin zuciyar, ba wata adu.a take ba sai rokon Allah kan kar Allah ya bashi damar taba jikinta da mugun nufinsa, A firgice ta buda idannuwanta sanadiyar jin ya....... Comment comment commetn *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 3 Tunda Malan ya saka Abdul a gaba da ido yana kallonsa cike da al.ajabin labarin da ya bashi nasa na ainahin waye shi dala dala har ya dire malan kallonsa kawai yake Mikewa ya yi ya dauko goron ruwa ya mika masa tare da fadin " Sha Bismillah Abdul ya yi ya sha ruwan nan sannan ya kokarta ya mayar da damuwar dake tare da shi ya dubi malan dake kallonsa zuru, sak irin idannuwan Yar malan Malan ya lumshe idannuwansa sak irin na Hafsat kafin ya dan gumtse bakinsa sai kuma ya saki ya ce da Abdul" Sannu Abdul ya yi murmushi ya sada kansa, dan shi wani irin nauyin Malan yake ji sosai, Malan ya ce" bawa na haduwa da jarabawa kala kala yaro, Tabas jarabawarka mai girma ce, ba kamar gannin gawar mahaifiyarka da harbi a goshinta, Tabas Allah ya san da zamanka dan ka rayu cikin jarabawa Alhamdulilah, Sai dai maganar da batai min dadi irin yanda kake magana da sunnan mahaifinka a cikin lamarin nan, ba zan so ka yanke hukunci a kansa ba, ba zan so ka zama mai fushi da iyayenka ba, ko mai ya yi zan so ka saurare shi sannan ka yi maza uzuri, jarabawar rayuwa ce shi kansa ta same shi, muguwar jarabawa ce mai saka bawa kauracewa mutane, kai wannan mahaifin naka yana da zuciya mai kyau da abi saka rayuwarsa a hatsari ba, ina nufin ya kashe kansa, ko ya idasa lalacewa ya shiga wata muguwar hanyar daban Abdul ya sauke ajiyar zuciya yana sauraron Malan, Malan ya ci gaba da fadin" sai maganar da muka yi da kai cewa an ce da kai makashinka na tare da kai, gashi an harbi tsohuwar matarka kuma an sace mai baka tsaro ko? Andul ya tsura masa ido yana kallonsa, Malan ya ce" in sha Allah, tunda har suka kai haka, zan iya ce da kai wata hanyar ce ta samun nasara, tabas ka sakawa ranka cewa za.a iya dacewa a kowani lokaci gaskiya na iya bayana, A hankali Abdul ya ce" ta kasance mai kwana da tashi da sunnanka, A kan dalilinta na ta dawo wajen iyayenta ta tarbi harbin da zai same ni ya sameta, fama take, ta shure makudan kudadan da take iya samu dalilin aikin da aka bata , Tsai malan ya yi da jan carbin da yake ya tsurawa Abdul ido Abdul dake zaune saman abin salaya mai laushin gaske , ya kara tankwasa kafarsa yana kallon malan ya ce" ba zata gudu ba, ba kuma ta wulakanta kanta ba, rayuwar tsayaya da ta yi halitarta ce, iko ne daga Allah, Ta kasance mai tsare kanta, mai tsare mutuncinta, mai hanawa a kama sunnanta kai tsaye dan malan, mai kuka da hawayenta tana kitan sunnan malan, Carbin hannun malan ne ya kubuce ya fadi daga hannunsa yana kallon Abdul, unda hannunsa ya shiga rawa rawa haka kuma ya kasa magana ya kuma kasa motsawa Mikewa Abdul ya yi daga inda yake ya matsa kusa da shi ya zauna sosai kusa da malan ya ce" na taso daga kasar Minna a irin wannan lokaci dan na kasa dangana,halayanta na gari sun saka na shaku da ita, na zo da kokon barana a kama mana da adu.a, Allah ya kuma fitar da ita da hannun da ta shiga, dan kuwa wasu na zargin ta tafi da kanta ne, ni na san ba zata tafi da kanta ba, dan kuwa tun fitar higar da ta yiwa gidan nan ta yi alkawarin za.a san da tafiarta in dai mai daukan lokaci ce Idannuwa Malan ya lumshe a hankali, wasu hawaye ne suka zubo daga gurbin idannuwansa, kafin ya budi baki a hankali ya ce" *Uwata* Abdul ya kali malan, sai da ya ji tsigar jikinsa ta mike gaba daya, dan kuwa karara tsantsar tsabar soyayar Hafsat ne ta bayana a fuskar mahaifinta, ya bashi magana a baibai bai shaida masa ko da wa yake ba, dan kuwa duniya ce mai cike da girma da kuma fadi, tabas ana iya samun masu halayenta birjik, sai gashi daga jin yannayin, makamancin halayenta ya zubar da hawaye, tsabar ya yi missing din gudan jinninsa, hakan na nuni da du irin wahalar da ta gana masu suna kwana suna kuma tashi da ita a ransu a tare da su ko? Ji ya yi ba zai iya boye masa kamar yanda ya zo da niya ba, ya zo ne da niyar saduwa da shi ya bashi labarin kansa ya kuma roki alfarmar a kama masa da adu.a a taya shi kan Allah ya bayana Hafsat dan kuwa idannuwansa sun rufe, ya kasa gannin komai, ya kasa fahimtar du wa.inda yake tare da su bare har ya ware daya ya bibiye shi, sai gashi datijon ya canza masa abinda ya yi niya A hankali Abdul ya fuskance shi ya ce" a lokacin fa ta fita daga gidan nan, ta hadu da kadara wace ta yi sanadiyar zamanta a gidan yari na tsayin watani, kusan shekara, Bayan wannan gwamnati ta dauketa ta horeta zama cikakiyar mai baiwa mutane tsaro wato Bodyguard, sai dai mutanen manyan mutane wasun bama a cikin kasar niger ba, ta haka na dauketa aiki, ita ce wace muka baiwa juna labarin juna Malan ya miko hannunsa ya riko na Abdul, wanda hakan da ya yi ya saka Abdul bin hannayen nasu da kallo, Malan ya ce" yaro, kana nufin...UWATA na raye a doron kasa? Uwata na tine da mu har tana faman zuwa garemu? Yaro kana nufin Uwata ta nutsu har tana yi mana adu.a? Yaro wai Uwata ce ta zama mai baiwa mutane tsaro? Yaro ita fa? Uwata mace ce, Uwata yarinya ce, ita ce ta yi kaso? Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, Abdul ya jimke hannun Malan yana kallonsa sai dai bai ce da shi komai ba Malan ya sauke ajiyar zuciya sai kuma ya saki wani murmushi ya ce" tun da na ga na kasa dangana cewa ta mutu na yi hakuri na bar tunaninta zuciyata ta aminta da tana raye, Sai dai sake sake ba wanda ban yi ba, dan Uwata ta nuna cewa idan ta bale ba zat yi mana da dadi ba, Abdul ya saki murmushin shima a hankali ya ce" bata jin magana Malan ya kale shi da kyau ya ce" Uwata? Bata san mene jin magana ba, Alhamdulilah, Allah ya kara shiryar min da ita, Abdul ya amsa da amen, Malan ya ce" ka san meye? In sha Allahu zata fito, ba abinda adu.a ta bari, hakuri da adu.a su ne makamin bawa Abdul ya gyada kansa har zuwa wannan lokacin hannunsa da na malan na cikin juna, Malan ya kali hannayen shima sai kuma ya kara yin murmushi, wato da ka karanci datijon zaka gane yana cikin wani irin farin ciki dan kuwa sai sakin murmushi yake duda an bashi abin a dunkule an kuma bashi labarin tana wani hannun mai hatsari, aman da yake mutun be mai tawakali, sai ya saki du wata damuwa ya ringa barin zuciyarsa na turo masa da sakon murmushi yana karba yana yi yana karawa, Malan ya ce" ka san da sai da na daurawa Uwata aure? Abdul ya kafe malan da ido, dan kuwa ya san da maganar an daura mata aure, aman ce masa aka yi mijin ya saketa, kar dai malan ya fadi abinda ba haka ba, kai lale da ba.a kyauta ba, da aurenta tana irin aikin nan? Muryar malan ce ta katse masa tunani inda ya ce" sai dai yarin ya ki yin hakuri, da yake Allah bai yi ba sai zigar mutane ta yi tasiri a kansa ya haye ya zauna ya mayar min da Uwa bazawara Wani murmushi ne Abdul ya sake saki sai kuma ya yi gagawar rufe bakin nasa ya daina murmushin, aman a ransa has asowa yake inama inama tana nan aka fadi maganar nan, yana kuma nan, da zai mike ne ya kali tsakiyar idonta ya ce da ita" *kauriyata, bazawara!* Wata zuciyar ce ta ce da shi" kai Abdul, tana fa iya baka kunya ta ki tankaka, ta yi tafiarta abinta ta bara maka wajen, Sai wata ta kuma fadin" kai ina, ba zata iya ba, sai ta tsaya ta kama tsatso ta ce" *kai , ni ce Bazawarar? Ka daina bana so Abdellah* Haka Abdul ya roki Alfarma wajen malan cewa, ya rike bakinsa, dan kuwa yana son koda Allah ya yi an ganta a wanketa a wajen gwamnati na irin wahalar rayuwar da ta gani har ta rayu a *KUTKALE* malan sai da ya zabura ya saki hannun Abdul ya ce" bawan Allah, *KUTKALE?* gidan kason nan da ake fadi a gari,? Gidan yarin da sai ka giga ake kai ka? Me Uwata ta yi da zafi haka ta shiga gidan yarin nan da