← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 94

Sashe 71

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

malan kar ka saka na kasa sauka Ta karashe tana mai turo masa bakinta sannan ta gyara zama a cikin motar Murmushi ya yi kawai ya girgiza kansa ya tayar da motar ya harba hanya Ashe wajen da zasu je din babu ma nisa da inda ya tsaya dan kawai ta kwasan masa kukan rigima ne ya rikice ya ja ya tsaya kar ta halaka shi, da zata san irin abinda yake ji da bata yi haka ba Kofar gidan ta karewa kallo, tamfatsetsiyen get ne da sojoji biyu a kofa Buda kofar kawai suka yi ba tare da sun tsaya binciken wanda ya zo ba hakan ya tabatar mata da sun san ko waye a cikin motar Sai da ya isa ciki sosai ya yi parking Fita ya yi ya tsaya yana kallon kofar falon A hankali ta fito bayan ta saki nikaf din fuskarta Takawa suka yi tana biye da shi har suka shiga falon Gabanta ne ta ji ya fadi sakamakon hango kanwar mamansa, kuma mahaifiyar matarsa hakimce saman kujerar falon tana amsa waya Tana ganinsa ta kashe kiran tanai masa oyoyo Murmushi ya yi ya karasa har inda take zaune ya dan duka ya bata peck a goshinta itin gaisuwar larabawa sannan ya zauna sosai kusa da ita ya rike hannayenta suna gaisawa Itama cike da kulawa take amsa gaisuwarsa kafin ta tambayi wajen su na.ima Sai da suka gama gaisawar ya dan waigo sai ya ga Hafsat na tsaye a bakin capet din bata shiga ba ta zauna Mikewa ya yi ya karasa inda take tsaye ya kamo hannayenta ya janyota a hankali har wajen zama ya zaunar da ita Dubansa ya kai wajen kanwar mamansa ya ce" ummi, matata na kawo ta gaishe ki Daga ummin har Hafsat a tare suka dafo kai suka sauke dubansu a kansa Cikin dakewa ya ce" Hafsat, ga mamana, kanwar mahaifiyata wace ta rage min kadai a duniya A tare kuma suka kalli junna Hafsat din da maman Na.ima Bata taba jin zufa ta karyo mata tashi daya sai yau, kan uba, shi ne abinda ta ayanna a kasan zuciyarta, a duniya bata taba haduwa da mutun dan rainin hankali irin Abdul ba, A hankali ta sada kallonta daga duban mahaifiyar Na.ima, Ita kam maman na.ima bata ma san me zata yi tunani ba, Dan haka ta kali Abdul dake zaune yana kallonsu, bin kowace yake da kallo dan ya gane hallin da suka shiga A nitse ta ce" ban fahimci abinda kake nufi ba, kana nufin aure ka yi? Keyarsa ya dan sosa irin ya dan ji nauyin nan ya ce" eh moms, yau kwana shida da daura auren, auren ne ya zo kai tsaye hakan ya sa ban shaida maku ba, ita kanta bata tare ba ana shirye shiryen tarewar nata ne Kanta ta gyada tana kallonsa kafin ta mike ta ce" Abdul mu je ciki ina son gannin ka Mikewa ya yi ya bi bayanta , Suna shiga ta juyo da dubanta ranta a bace ta ce" aman Abdallah ni zaka wulakanta a cikin garin niger ka nunawa duniya ni ba kowa bace haka kuma ka nuna kai ka isa da kanka kai mai kudi ko? Aure ne zaka kara baka sanar da ni ba sai dai ka zo min da yarinya kai tsaye ka wani ce ga matarka? Ka manta y'a ta kake aure idanma baka dauke ni a uwa ba ai zaka sasauta ko dan yar da na baka take zaune a gidanka ko? Habarsa ya rike da mamaki ya ce" moms aman me ya yi zafi haka? Tambayana kake abinda ya yi zafi? Du abinda na fada wanene baka fahimta ba na baka haske! Ajiyar zuciya ya sauke ya ce" auren ne damuwar ko kishiyar da aka yiwa yar ki? Idannuwanta cike da bacin rai ta ce" eh dan me zaka yiwa yarinya kishiya ko haihuwar fari bata yi ba? Kansa kawai ya girgiza kafin ya dan matsa kusa da ita dan ya ga ta soma daga muryarta shi kuwa baya so wata baraka ta fito daga wajenta, ko ba komai fa kanwar mamansa ce A hankali ya ce" aman ai na fada auren kai tsaye ne ko Moms? Kuma kin dai san ina aure aure ai bai dace hakan ya bata maki rai ba, moms kawai sai dai idan zaki nuna kin fi son Na.ima a kai na ne, ni da na zo dan ki lalaba min ita kar ta daga hankalinta? Kin dai san tana so na bana son abinda zai hanata sukuni Tsareshi kawai ta yi da ido, a gaskiya dan yar uwarta ne na jini, sai dai rashin mutuncinsa na wahalar da ita, ta rasa a ina ya dauki dabi.ar wulakanta mace haka? Wulakanta mace mana dan mace na sonka sai ka mayar da ita banza? Ai kuwa larabawa akoysu da ririra mace, rayuwar balaraben mutun da matarsa duda shi ba balarabe bane aman ai a can aka raine shi Shiru ta yi masa hakan ya saka shi sasauta murya ya ce" ki yi hakuri momy, a matsayinki na uwa q wajena ban kyauta ba, aman ki yarda da ni ban aureta dan na wulakanta yar uwata ba, su duka zan hada na zauna da su daga su bani da ra.ayin kara wasu sai dai idan sun gaza da ni ne Kawar da duban da take masa ta yi, a hankali ta ce" idan ka je ka kawota nan mahaifinta ya rarashe ta, Abdallah ka yi adalci tsakanin su Kansa ya ringa gyadawa har ta gama sannan ya riko hannunta yana kallonta Murmushi ya sakar mata a hankali ya ce" ki dauke mu mu duka tamkar yayanki momy, na roke ki...yin hakan zai bani kwarin gwuiwar risinawa koda bana so Murmushin ta sakar masa ita din ma sannan suka fito daga dakin A lokacin da suka fito tana zaune inda suka barta kanta a sade kasa tana dan kada kafarta Muryar momy ce ta sakata dago da kanta, momy ta ce" yarinya kina zaune ko ruwa ba.a kawo maki ba? Abdul ya karasa kusa da Hafsat ya zauna saman kujerar , da kafarsa ya dan mintsinota hakan ya saka ta dan matsa kadan tana kallon kasa bata ce komai ba Daidai nan aka kawo jus, sai dai bata kai ga dauka ba Abdul ya mike ya ce" momy tafia zamu yi Mikewar ta yi itama ta rako su har wajen mota, bata ce su ci kansu kuma ba sukai salama suka fito a gidan Sai da ta ga sun fito ta dage nikaf dinta cikin yanayin tashin fitsara ta ce" Abdul wannan wani irin wulakanci ne? Ya zaka dauko ni ka...... Wani wawan birki ne ya taka wanda ya saka taratsun maganar da ta dauka tana zazaro mai ido ta hadiye lokaci guda ta dan yi gaba Allah ya taimaketa da belt a jikinta ya mayar da ita kujerar Yana tsayawa, bai bari ta dawo a doguwar rikicewar da ta yi ba ya kara daukan hanyar kara rikitata, Lokaci daya Abdul ya janyo Hafsat jikinsa bayan ya kunce belt din jikinta ya janyota sosai jikinsa , Cikin kankanin lokaci ya hade bakinsa da nata....a hankali ya lashi lebenta na kasa, Idannuwansa dake lumshe ya dan daga gani ya yi ta zazaro ido haka kuma kofofin hancinta kansu sun bubude da mugun mamaki da tsoro Idannuwan nasa ya lumshe ya fitar da harshensa kadan ya kara lashe lebunanta baki daya, a hanakli ya saka harshen nasa a bakinta yana dan zagayawa hakan ya sa ta kara daga bakin cike da mamakin girman fitsararsa da kallon abinda yake mata wani iri Abdul ya yi haka ne dan ya kashe bakinta wajen yi masa ihu, ba zai iya daga mata murya ba zai so ta gane haka itama ta daina daga masa murya A hankali ya karasa damkar harshenta ya shiga kissing passionately, wani irin hucin numfashi ya fara fitarwa lokaci daya hannunsa da ya ririke hannayenta ya sake au ya shiga hayowa da daya har wajen kanta ya talabe bayan keyarta yana kara tsotsor bakinta tamkar ya samu alewar kara Dayan hannun nasa dake rawa rawa ne ya saka a hankali ya shiga lalubar hanyar da zata bashi damar saka hannun cikin rigarta...lokaci daya kuma yake kokari kara dorata saman cinyarsayana shafa bayanta a hankali yana sama da hannun yana neman zif din rigar tata Lumfashin da yake saukewa ne ke shiga ilahirin jikinta yana sauka a fuskarta mai wani irin dumi da kanshin maclean na ananas mai sanyi Ajiyar zuciya yake saukewa a kai a kai, lokaci daya yannayin yanda ya samesu da Muhammad ya fado masa a cikin idannuwansa, Da sauri ya cika leben nata, q haka kuma ya ririketa a jikinsa da wani irin karfi Kansa ya cusa cikin dokin wuyanta , muryarsa na rawa ya ce " *HaHafsssssssat, me ya maki a ranar nan?* Wannan karon damkar da ya yi mata ya fi gigitata fiye da taba mata jikin da ya gama yanzu yanzu, lokaci daya ya birkice mata kamaninsa suka canza mata, Gaba daya ya hade ya zame mata tamkar kumurci sannan ya yi mata tambaya ya tsareta da wani mugun kallo Gabanta ne ya shiga dokawa, Lokaci daya ta shiga tambayar kanta wa? Wa yake tambaya? Me ya yi mata a wace rana???? Hafsat baki fahimci wanda yake nufi ba ko? *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 5 Cikin bacin rai ya dago da dubansa
Chapter 71 · 0% Book details