Sashe 19
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kansa kuma suka dandatse kansa ba? Kai Muhammad Auwal Bin Muhammad yaushe zaka yarda da aikin da nake ba cira na yi daga sama ba, na cancanci zama zakara kuma kwararan mai....... Dan suuu din da ya ji dalilin kawo hannunsa kusan wuyan rigar dake jikinda ne ya saka shi datse maganarsa tare da bugun zuciya, A lokaci daya ya kai hannunsa na dama wajen ya lalubo dankaramin speaken da ta makala masa a lokacin da suke tsaye jiki da jikin juna sunaiwa juna kallon doya da man ja, wanda ya lumshe a idannuwanta bai ankara ba, sai yanzu da agogon hannunsa ta shaida masa da haka, Da hannunsa na hagu ya nunawa Muhammad abin, sannan ya juya da wani mahaukacin gudu ya koma dakin da ya barta, Sai dai ina bata nan, Ba ita ba alamarta Da wani irin sauri har yana hardewa ya kuma fitowa ya daga hannunsa yana yafito du wani ikon dake cikin gidan fuskarsa tamkar na bakin kumurci ya kare masu kallo Bai ganta ba, babu ita a wajen ba alamunta, Cikin yannayin damuwa ya kara bin su da kallo baki daya, inda dubansa ya tsaya kan BS, Takawa ya yi ya karasa gabansa, du girman jiki, da yannayin karfi na BS ashe cika ido ne, a yanzu da Abdul ke sanye da wannan body din sai gaba daya ya dame BS ya shanye, A tsayima ya fi shi nesa ba kusa ba, dan haka yana tsayawa gabansa ya saka idannuwansa da sukai ja cikin nasa yana dubansa, kafin ya sauke ajiyar zuciya kamar zai yi rada sai kuma ya bude muryarsa ya ce" ina take? BS da ya fara kokonton yannayin Abdul, cewa du inda ya fito wannan ba kawai elhaj mai kudi zaune da bakin duwaiwai ci ki cike da sangarta bane, ya dube shi shima da yannayin kulawa sannan ya ce" wa ce? Shi kam haushin tambayar ya ji, hakan ya saka shi takawa ya yi gaba kadan, ya kuma dawowa ya ce" yarinyar dake biye da ni! Sai a lokacin BS ya lura da Hafsat bata wajen, gabansa ne ya fadi tare da tsoron kar a je an dauketa ne? Da yannayin tashin hankali ya kai dubansa wajen Abdul, sai dai bai tsaya jin amsarsa ba ya juya da sauri ya fita da niyar nemota da kansa, inda su BS suka bi bayansa da abu biyu, bashi tsaro, da kuma neman Hafsat........ *Shin ta ji du abbin nan?Wai waye Abdul? Ina Hafsat ta shiga? Idan Abdul ya ganta, me zai faru da ita? Duba da ta saurari sirinsa, duda kadan daga cikin sirrin ne, wato tsunguye tsunguye.....* Toh fa *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA, ZAKU YI MIN ENVOI NA DALA DARI BISA NUMERO KAMAR HAKA 92777744 AMAN FA TA ORANGE MONEY.....* taku ce, Sajida 1 *Free page* Kwonce take, inda aka gama jibgarta dan ta yiwa Eliz gardama, wani bacin wahala ne ya kwashe ta, kamar a mafarki take ji ana damkarta, a hankali abin ya fara shigarta har ta gane da gaske ne, lalubarta ake, hannu ne..sanda ce...kafa ce? Kai koma menene wannan mai tauri ne, kuma so yake sai ya shige cikin jikinta da ko yar karamar yatsarta bata shiga dan tsabar matsewa da rufewa, Kara cusa abin aka yi cikin dadaudan kuma tsantsaman bujenta dake kankabare tsabar dati wanda shi kadai ne jikinta ko pant bata da shi , wato dai hanya ba kofa a bude ham , Idannuwanta ta bude da kyar, wulik wulik ta yi da su inda ta sauke su saman mai kokarin sai ya kai mata, Cinyoyinta ta gama ta hade da dukan karfinta, sannan ta budi bakinta dake rawa ta kwala wani kara ln da ya saka sojan dake gadinsu ji aman kememe bashi da jiyar kitsawa bale ya leko ya ga abinda ke faruwa har ta saka ran za.a ceceta, Ihun take yi tana kokarin kwatar kanta, inda idannuwanta suka sauka kan abinda yake so ya tura mata, Baka kirin, bata da wata sadawa a tare da ita, bata da wani kyan da zai ja ra.ayin mutun, dunkuleliya ce yar lukuta, kanta kansa baki kirin da shi bale sauran jikin, wani irin cukurkuraran dadaudan hashi ne jikinta wanda ya saka ta jin amai ya zo mata, Kafarta ta saka ta hambare shi, Ba kowa bane sai Usman! USMAN dake gidan kason dalilin kashe kanwarsa da ya yi ta hanyar yi mata fyade, Hantsilawa ta yi kafin ta warto wani ice dake ajiye nan yashe a wajen ta nuna masa tana ihu tana magana kamar haka" walahi ka matso inda nake sai na ilata ka, sai na caka maka a jikin wannan abin, ka matso ni sai na huda maka makoshi, Mikewa ya yi, gaba dayansa bashida wani tsayin kirki ya dubeta ya girgije irin tashin balagar iskancin nan, ya kuwa nufota da karfinsa, Icen hannunta ya fara damka ya rike, ya fizge shi suka aniya kokowa inda ya kai hannunsa ya matsi mamanta dake cikin farar rigar da tsabar dati ya sa ta koma maroon mai duhu, Ai kuwa zafin ya saka ta bura ta makalkale masa wuya ta kai cizo wajen kunnensa ta rike taf , Ihu ya saka ya bugata da garu, ya damko cukwuikuyayen gashin kanta da kitson ya tsufa har ya dadake ya ja da karfin tsiya ko zata saki, Aman karfin hali da zuciya ya sa ta ki saki saima ji da ta yi kamar ta suma , suda haka ta kara damke shi suna ta hajijiya a wajen inda ihunsa ya sa matan wajen firfitowa dan kuwa wajen mata ne, cikin gidan mata ne, ba.a hada maza da mata ko wajen cin abinci, jin muryar gardi yana ihu ya saka du suka fito suna kallon ikon Allah sai dambatuwa suke aman ba wanda ya gigin zuwa bale har ya raba, saima ihun da suke suna murna an samu abun nishadi, Jin hayaniyar na kara yawa, wajen na kara daukan harama ya mike ya yiwa yan uwansa magana dake dora shayi biyu suka taso suka bi bayansa suka shiga ciki wajen matan dan gannin abinda ke faruwa, Gaba dayansu tsayuwa suka yi da mamakin wannan yarinya, Ko su yi kiranta jarababiya, gari bai taba wayewa dare ya yi ba.a dambatu da ita a gidan yarin ba, Ta kasance mai yawan kuka da zama waje daya ita daya, su kuwa yan zaman gidan yarin suce ba zasu dauki haka ba sai sun shiga huruminta, ai kuwa a kama cin kan juna tamkar za.a kashe juna, Banban cikin sojawan ne ya je ya daga abin dukan dake hannunsa na karfe wanda ake dannawa ya kara tsayi ya shiga tafka masu ba ji ba gani, inda masu kallon suka fara fita a guje sakamakon suma biyun suka rufta masu da dukan suka kora su ciki , Ai ba shiri ta diro daga wuyansa tana sosa bayanta tana tsalen azaba, Shima da gudu ya so tserewa sai dai sukai raf da shi suka rike shi, Sojan nan ne ya ce" kai, uban me ka zo yi wannan wajen a wannan lokacin? Mtsss ba wannan bama ta ina ka shigo? Shi ne damuwana, dan kuwa ko me ka zo yi can ta matse maku, mai yiwuwa karuwarka ce ta rincabe maku ana tsakar harka, Kafin ya bashi amsa ta dago daga tsalen da take ta daga kafarta mai sanye da takalmin fulani irin kafa cikin nan ya kasance ya rufe mata kafar wanda ba dare ba rana shi ne a kafarta ta rufe ido ta kaiwa wannan sojan duka a wajen al.aurarsa, Ihu ya saka ya rike wajen ya kai kasa yana ihu, inda ta budi baki ta ce" ba karuwarsa ba dai, sai ubanka! Wai wai masifa, ido suka zaro baki dayansu, harda Usman din, a fili ya ce" wannan kin fi karfina, yau zaki ci ubanki, Bai kai ga rufe bakinsa ba ya ga mazan nan biyu sun rufa mata sun shiga kwalo da ita ba ji ba gani, inda abokinsu ke yashe cikin mumunan hali, kuka yake yi da girmansa yana rike da wajen da ta daka yana juya kai , a hankali ya fara fita daga hayacinsa har ya sume domin ciwon hauhawa yake har ya tainke masa numfashinsa, Dukanta suke tun tana tarewa har ta kai kasa, suka kara rufar mata ba ji ba gani, sai da suka tabatar da ba zata anfanu ba suka barta nan yashe wajen tarin shirgin datin wajen sannan suka ankara da halin da abokin aikinsu ya shiga, Ba shiri suka kinkeme shi suna ihun a tada mota suka nufi *MAIKILAGO* dan su kaishi asibitin sojoji a duba shi, Sume take , har wajen karfe biyar na asuba, Kakayatun mutane har ya karade gidan, wasu sun farka dan gabatar da sallar asuba ne, wasu dan su lalaba daidai lokacin da masun salar suka tafi yi su sace dan abinda sukai sake suka bari, wasu hatsaniyar suka tashi kallo dan kuwa a ajiye take sai an dambatu da wani, wasu sun farka ne dan su yi mankas abinsu da kwayoyin mayen da ake shigo masu ta hanyar boye suna siyar da kayansu, kai abubuwan dai kowa da wanda ya karbe shi, A haka Eliz ta samu wani dan gora ta duka ta yi fitsari a ciki, ta zo ta tsirara mata a fuska da jikinta, A kidime ta farka tana zaro ido tana kale kale, idannuwanta suka sabka saman Eliz dake tsaye kanta, Eliz ta yarda goron tana dubanta ta ce" ke *AISHA, SA.ADATU, FATIMATA, RUKAYA, AMINA,* ke dai kika san sunnanki mai sunnaye diyawa kamar karuwar Lybia, tashi banza safiya ta yi za.a shiga surfe!