Sashe 3
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wajen nan imba gidan Oga da ta fito ba wanda ya sakata zuwa nan ta tsaya za.a dauketa? Ko daga gidanta danta kawai ya farka, da ta shiga dakin Joli tana ta magana aman ina nauyin bacin nata ya yi nisa haka ta fito ta yiwa Kader salama ta tafi, Kai, anya kuwa? Ta yaya? Ta ina? Muna dai samun bindigogi a kasa, irin wadinnan miyagun kayan aikin ai sai wajen manyan miyagun mutanen, Sai dai ba zata hanata ba, ba zata yi mata katsalandan a sha.annin aikinta ba, zata bata dama ta warware basirarta ..... Cikin jakar bayanta ta ciro wata yar sanda karama wace ta danna wasu butons jikinta sai ga abin ya dan kara tsayi, Zuwa ta yi ta kara shi daga kasa wajen gidan man, Wani dan kara abin ya fara yi tsut.tsut.tsut.... Dakatawa ta yi tsai tana jin irin ihun da GN ya yi na fadin" Yes, Yes, Yes, Tsayar da murnar gannin abinda ta samo ya yi dan har yaren sun fara taruwa wajensa, A hankali ya ce" ki jata ku nemi motar haya ku karasa inda zaku, zan turo a cire, Bata bada amsa ba ta je wajenta ta damki damtsen hannunta na hagu ta shiga tafia da ita, Da yake itama mai ilimi ce, kuma ta san da ganganci hakan ba zai faru ba sai da kwakwaran huja, dan haka sai ta bata haddin kai suka shiga tafiar gagawa har ta tsayar da motar da ta yarda da ita suka shiga suka dauki hanya, Sai da suka fara tafia ta samu kira daga wajen danta, tana dagawa ya ce" Mam kuna ina ne? Ni yinwa nake ji, Amsa ta bashi da gatanan zuwa gida ya dan yi hakuri kadan, ina yar uwarsa ne? Ta farka? Cikin shagwaba ya ce" ta farka gatanan sai kumburi take wai kin tafi baki tasheta ba, Murmushi ta yi ta ce" ganinan, sai na zo, Haka suka kashe wayar, kiran GN ya shigo wayarta ta daga, Tana dagawa ya ce" Madame, za.a kai maki motarki cikin gari sai ku karasa da ita gidan, an cire bomb din Cikin mamaki ta ce" da gaske an samun kuwa? Amsata ya yi da" eh, bayan fitarki a motar aka sakata, Doguwar ajiyar zuciya ta sauke, ta saci kallon Hafsat ta ga tsai kale kale take ta ce" to aman ya aka yi ka san gida muka nufa? A nitse ya ce" ki yi hakuri, zamuna jin du maganarki ta waya da du wanda ya yi kiranki, haka itama mai baki tsaron zatana jin komai, Kanta ta gyada ta kashe wayar, Sai da ta ajiye wayar Hafsat ta ce" daga yanzu har zuwa lokacin da asirin mai bibiyarki zai tonu kar ki kuma fadawa kowa inda kike, ko abinda kike shirin yi, Da kallo ta bita, ita kam yanzu ta kara tsorata da lamarin mai bin bayan nan nata, harda Bomb? Me ya yi zafi har haka? Idan kuwa shari.ar nan ce gwarama ya yi da aniya dan ba zan barta ba! A hankali ta ce" y'ayana ne, Eh na sani, Muhamad kike kiransa da boy, yaro saurayi dan shekara ashirin da takwas sai wace keda suna Mardiya kina kiranta da Joli mai shekara ashirin da tara, kin dauko su a gidan marayu na Garin dutsi, dukansu farare ne , yarinyar bata da jiki sosai, namijin ya fita jikin girma duda ta girme masu, Dan tsagaitawa ta yi ta juyo tana duban yanda ta cika da mamakinta ta ce" kina yi masu so na hakika, bakya hada su da kowa, Da kyau ta kara saka idannuwanta cikin nata ta ce" *harda su nake nufi* Lauya take, babar lauyar da ko lauyoyi suna tsoron karo da ita, saboda nacinta kan gaskiyarta, tsayuwarta kan kafafuwanta, Aman a yau sai da gabanta ya fadi yannayin yanda yarinya karama irin wannan take tsaye kan abu, sannan ta iya duban idan mutun ta nanata gaskiyarya, Ina, ta ji wani shayin yarinyar, da son sannin wacece ita ya darsun mata, A haka har suka zo inda tace zasu sauka, Da suka sauka wani lamari ya so ya shagaltar da ita, ba komai bane sai ganninta a waje, gata a filin Allah, da kafafuwanta, da ranta, tana shakar numfashi, Inama inama, inama zata iya gannin koda wulgin mahaifinta da tawagarsa ne? Inama zai bilo ta gabanta a daidai wannan lokaci? Sai dai ta sani karfin jini da haihuwa ne zai saka ya gane wada ke gabansa, a yanzu haka idan ka ganta zaka yi tunanin irin fararan fatar nan ne wato nasaru, Kanta ra saka hular gashi mai ruwan fara kar wace tamkar gashinta dan kuwa baba ce mai tsada kuma an yi mata baban dinki, Idannuwanta sanye da bakin gilas, Lebenta sanye da jan baki ja mai haske, Tana sanye da suit bakake sai farar riga a ciki, Hannunta rike da jakar aikinta, Daga ciki jikin wandonta da yar karamar bindigarta a hade da bel din wandon jikinta Sau hudu kennan GN na kama sunnanta, kafin ya daki table din gabansa da hargagi ya ce" BD O1 ki bani amsa! Da sauri ta zabura ta amsa shi, Nan ya ce" ki nutsu, kina cikin tafe ne a hadari, ki tabatar kin sadata da gidanta lafia, Sai a lokacin ta farfado da kyau kafin ta juya wajen Madame ta je da sauri ta shiga motar ta yi mata ky, Bismillah ta yi a ranta kafin ta dubi JPS ta fara neman gidan matar da kanta sannan tukinta ne na fari a cikin gari dan haka ta tafi a hankali har suka karaso... Tana tsaye wasu jibga jibgan y'aya suka fito a sangarce dan tarbanta, Dakatar da su Hafsat ta yi ta hanyar su gaisa nesa da nesa Da mamaki gaba daya suke kallonta, Uwar ta ce" ah no, ba zai yiwu ba, y'ayana ne fa, kice ba zan rungume su a jikina ba? Maganar da aki mata ne ya sakata dan ja baya tana kare masu kallo irin yanda du suka rufeta da tambayoyin me hakan ke nufi? Wacece wannan? Me ya kawota gidansu, Reaction dinsu ba wata bace sai nuna tashin hankalinsu na ana bibiyar rayuwar mahaifiyarsu, daga nan suka rankaya baki daya ciki, Sosai ta cancanzawa yannayin dakin Madame Bilkiss zama, kwata kwata ta canzawa du abinda zai sadata da tagar dakin yannayi, karshema ta rufe tagar da bakin zannin da zai hana maka damar gannin na ciki ko abinda ke faruwa, Ita dai kallonta take, tana karantarta, har ta gama komai ta gama caje dakin da komai sannan ko abincin da zata ci ita ta dafa ta kawo mata kafin take yi mata salama ta fita, Ko da ta fita ba wani inda ta je sai nan kusa da dakin da ta tsaya, Kwonci tashi, haka suke rayuwa, du zaman da za.a yi a kotu tare da ita ake yi, inda take shige da arniya domin kuwa sam ba.a bari ta yi shigar da wani zai ganeta ba, Sosai take takatsantsan kan lamarin aikinta, A haka ta shiga jikin mutumen da ake karar ya yiwa yar yarinyar fyade, ahi kuwa mai kudi ne dan haka yake son batar da shari.ar, A hankali ta ringa gane abubuwa, ta ringa taro abubuwa, Wani dare Sahun kafa ya dauke, Shiru kake ji sai dan kukan tsuntsayen tsakar gidan, Gilmawar da ta gani daga can lungun dakin baby ya sakata sakawa wajen ido, Shiru ne ya dauka na lokaci mai dan tsayi, dan haka cikin nutsuwa ta duduba inda take tsayen ta kara duba eh lale dakin Madame a rufe, Dan haka ta jakuda daga kofar a hankali ta bi hanyar da ta ga motsi, A hanlai take tafe cikin sanda tana dudubawa, har ta karaso kusan dakin Boy, Ja ta yi ta tsaya jin alamar motsi , A hankali ta kara abin jin maganar mutun ko daga bayan kyaure ko daga nesa ne a jikin kofar dakin ta kasa kunnenta, Magangannu ne kamar haka........ Ba ita ta haife mu ba, ba uwarmu daya ba ubanmu daya ba da kai, dan me zata hana mu rayuwa tare? Dan me zata hana mu rayuwar soyaya? Ni ina son ka, da soyayarka na tashi, kaf duniya du wanda yace zai rabani da kai, koda kuwa kai ne, na rantse da wanda lumfashina ke hannunsa sai inda karfina ya kare! Ya zaki ringa magana irin haka a kan macen da ta dauke mu daga gidan marayu, ta bamu tarbiya, ta kawo mu jikinta, ta ririta mu, ta daga martabarmu, ta nuna mana soyaya daya da ba hadi? Ya zaki yi kokarin bijirewa maganar macen da take tamkar mahaifiyarki? Ta dauko mu ne dan bata haihuwa! Da tana haihuwa kana tunanin kafarta zata je inda muke ne? Da tana haihuwa tsakaninmu da ita sai dai ta bamu sadaka a titi! Aman nawa basa haihuwar basu nemi talafawa marayun ba? Saurara, ni fa ba butulu bane, tunda muka nuna mata muna son juna ta kiya ni fa na daina wani son ki, daman ke kika koya mani taba sashin jikinki, kika koya mani abubuwa, ki barni na yi mata biyaya dan ni uwata ce! Cikin dan daga murya ta ce" ni bata haife ni ba! Kuma bana sonta dan tana son raba ni da nake so! Shi yasa ka daina taba ni? Shi yasa ka fara yan mata? Kar ka tsoma kanka abinda zaka yi dana sani, dan kuwa nan ba da jimawa ba zaka zama nawa! Tana gama fadar haka ta nufo fita da mugun sauri............. Kallonta yake yanda take rawa da jigidar dake daure a kugunta, Cikin kwarewa da iya juya kugu take taka rawarta tana bada cas cas cas, haka kuma na kafarta suma suke bada kida, Sau uku kennan sai ta zo kusa da fuskarsa ya shaki kamshin jikinta ya miko hannu zai cire bras dinta sai ta ja baya ta kuma dauki rawar jan ra.ayinsa zuwa aikata alfasha Wannan dawowar da ta yi, cikin kwarewa a barikanci ta saka hannunta ta kunce dan yololon abin da ya kasance wanda ya hade bakin dan pant din dake jikinta ta yar sannan ta karasa ta haye jikinsa tana rawar iskanci, Cikin sanyin murya bayan ya riko hannunta ya ce" shuiiiit, ki bar mani hayaniya kar ki saka ta kwonta! Kamar ba