Sashe 54
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baya jin bacin ko kadan, Yana zaunen nan ya ji zafi , ko nace kunci wajen ya yi masa hakan ya saka shi mikewa ya je bakin windows ya ja ya tsaya ya dage labule yana kallon yannayin garin Idannuwansa ne suka sauka a kan Muhammad dake tafiar sauri sauri ya nufi can wajen bangaren dakinsa na sirri na horo, domin daga dakinsa tsayin ginnin na bashi damar hango du wani abinda ke nesa dake cikin gidan Har ya juya dan komawa bakin gadonsa ko zai samu baci, sai kuma ya maida dubansa wajen yana kallo, Gani ya yi wannan sojan daya kwal da ya ragewa Muhamad ya tarbo shi sun tsaya suna yar magana sai kuma suka juya a tare bayan Muhammad din ya amshi wani abu a hannunsa tamkar igiya Kansa ya girgiza a fili ya ce" Muhammad, me kuma ya kai ka har wancen wajen kai da na maka hani da fita nesa in dai ba zuwa daukan jirgi dan tafia Saudiya zaka yi ba? Komawa ya yi bakin gadon ya zauna, Haka kawai ya ji hankalinsa ya kasa kwonciya da nisan da Muhammad ya yi, sannan zuciyarsa sai tambayar me ya je nema nan take masa? Mikewa ya yi da sauri ya je dakin computernsa, Yana kunnanwa ya hasko wajen dan gannin me yake a nan, sai dai ya ga duhu ya mamaye screen din, kamar an cire camerar ko an rufeta da wani abu mai duhu dan kar a ga abinda ake a wajen Gabansa ne ya yanke ya fadi, lokaci guda jikinsa ya dauki rawa, ya salam, kar dai a je yau kuma Muhammad dinsa za.a kashe masa? Ai zuciyarsa na gama fada masa haka ya wani irin dirkowa daga saman kujerar da ya zauna dan gannin camerar ya fita da wani irin gudun balaki yana mai gyara karamar bindigarsa da ya warto Yana fitowa su BS suka rufa masa baya suna masu tambayarsa lafia? Aman ina bakinsa ya kasa basu amsa haka kuma ya kasa tsayawa, su kuwa sun kasa cin masa Da gudu suka karasa wajen, sai dai me, mai tsaron kofar na ganninsu ya ciro bindigar jikinsa da niyar harbin su, sai dai ya makaro dan kuwa kafin ya saki kunamar harbin nasa BS ya dauke shi da bindiga hakan ya saka shi faduwa wajen Tabas da Muhammad na cikin hayacinsa, da karar faduwar sojansa ta saka shi lekowa dan gannin abinda ya yi kara haka, sai dai ina yana can ya tube zindir hahuwar uwarsa haka kuma ya cirewa Hafsat rigar dake cikinta kokarinsa shi ne ya karasa cire mata wandon jikinta ya idasa nufinsa a kanta aman saman kirjinta ba komai ko bras babu bale a yi tunanin riga, albartun kirjinta gaba daya sun bayana suna kiririta da fitsara abinsu........ Abdul da yannayin tashin hankali ya kali solda din nan sannan ya kalli BS, sarai ya gane niyar soldier din ya harbe shi, aman kuma rudu ya hana shi yarda sai ma komawa da ya yi ya shaki kwalar BS ya buga shi da garu daga baya baya ya rage muryarsa cikin bacin rai ya ce" ya zaka kashe mutun tamkar kiyashi kai mahaukacin ina ne? Ka sani idan na fitar da Muhammad daga dakin nan sai na rufe ka da kai da azalumana dake biye da bayana! Yana sakin BS ya juya ya wankawa su Hafsat wani wawan harara sannan ya tunkari dakin kai tsaye inda su Hafsat suka bi bayanya Yana zuwa ya buda dakin gaba daya ya afka bindigarsa a hannunsa a shirye da shirin harbi a kowani lokaci Wani irin ja ya yi ya tsaya, domin wajen haske ne tar ya haske dakin A hankali shashekar kukanta ya fara shiga kunnansa da kalma kamar haka" *MUHAMMAD KAR KA KETA MIN HADI, NA ROKE KA KA KASHE NI BA TARE DA KA HADA NI DA KAZANTA BA* Muhammad da ya bada baya yana hada kwaya cikin jus din maltina dan so yake sai hankalinta ya gushe zai yi bidirinsa a kanta , sam bai ji an buda kofar ba dan kuwa kofar ba mai kara bace sai a bude a rufe bata yi kukan an bude ta ba, sannan kafar Abdul ba ko takalmi bale a jiyo takun tafia, gashi sun yi shigowar da ba za.a jiyo su da sauki ba Idannuwansa ne suka sauka kanta, Gefen fuskarta a kumbure kadan dan kuwa ya tasa irin marin da yake wanka mata idan ta bata masa rai, Lebenta ya yi wani irin jajajir tsabar dantse shi da kukan da take ci na iftila.in rayuwar da ta afka ita ba a duniya ba ita ba a lahira ba, Gashin kanta gaba daya ya zubo mata ya kare wajen da ya kumburan a fuskarta a hankali ya kai idannuwansa a jikinta, kirjinta gasu nan a bayane kiri kiri jajajir da su sun kumbura sun batse suna rawar nanaye daga ta motsa, An yi mata wani irin dauri ana shirin rapping dinta! Kansa ne ya mugun sarawa, ya wani irin sarawa, Bindigar hannunsa ce ta kubuce ta fadi a daidai lokacin da Muhammad ya juyo daga shi sai dan pant na maza jikinsa ya yi shirin kwasar gara ya sha kwayoyin maza dan niyarsa ya yi mata kaca kacan da ba za.a iya ganeta ba! Sai da ya rintse idannuwansa sannan ya kuma budewa, Hafsat dake kallonsa tana lumshe idannuwanta tana mai jin wani irin ciwo , muryarta ciki ciki baya fita da kyau ta ce" *Abdallah* Abdul ya lumshe idannuwansa dan du kalma daya da ta fito daga bakinta dirrect zuwa ta yi ta samu matsugunni a zuciyarsa, ta mata wata irin duka sannan zufa ta keto masa A hankali ya daga kafarsa daya ya yi taku daya zuwa ga Muhammad da ya ruruko ido, ya daga hannayensa ya dora saman kansa, gaba daya jikinsa yake bari, haka kuma wandon dake jikinsa sai ga fitsari ya biyo yana gudu nan da nan zarni ya fara tashi Muryarta ta kara budawa ta ce" *ABDALLAH SHI NE* Da sauri ya juyo dan kara kallonta a lokaci daya kuma ya ringa gannin duhu na karade wajen baki daya Lumfashinsa ya ji yana sama, da karfin gaske ya ja numfashin ya sauke, ya kuma ja ya kara saukewa, Zuciyarsa ce ya ji tamkar ana zuba masa ruwan zafi, Adu.a ya nema ya rasa , Da wani irin karfi ya daki kirjinsa da hannunsa na dama ya kara daga kafarsa ya nufi inda Muhammad din ke tsaye , sai dai ina gaba daya lumfashin nasa ya dauke idannuwansa sukai tsaye tsaye kafin su rufe, Tun daga tsaye sai ji kake yimmmmmmmmmmm Muhamad ya fadi kasa Hafsat dake daure Hasana nafamar kunceta bayan ta kare mata kirjinta inda BS da abokin aikinsa suka nufi wajen Muhammad sunna tsaye sunna jiran jin abinda Hafsat ke nufi da bayaninta Hafsat ta kwala kara ta ce" Abdl............ Bata karasa kiran sunnansa ba ta fashe da wani irin kuka jikinta na rawa daidai nan hasana ta kunce ta Mikewa ta yi ta rukunkume hasana jikinta na rawa ta ce" dama ina gudun wannan ranar, ku duba shi kar ya mutu! BS dake cikin wani yannayi, na murnar gannin hafsat da kuma katon rudanin da ya hane shi nuna farin cikin nasa na gannin aminin mutumen koma ya ce dan uwansa a tsaye a irin wannan shiga da kuma kalaman da suka fito a bakin hafsat da irin yanda suna kallon abdul din ya sume sun kasa motsawa dan karasawa inda yake dan kuwa sun saka Muhammad din tsakiya BS ya ce" Bodyguard H, wa ya sato ki ya kawo ki nan? Me kike nufi sa maganarki na *Shi ne?* shi ne me? Hafsat da jikinta zafi rau ta saki Hasana tana kare kirjinta da rigarta ta kai dubanta wajen Abdul sannan ta maida wajen BS ta ce" Alhamdulilah........comment yan uwa *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 3 *ALHAMDULILAH, NA GODE DA UZURIN DA KUKAI MIN NA RASUWA DA AKAI MANA, NA GODE DA ADU..O.IN KU, SANNAN NA GODE DA KULAWA, IN SHA ALLAH ZAMU CI GABA HAR MU GAMA ALLAH YA BANI IKON GAMA SHI LAFIA* Cikin rawar Murya Muhammad ya ce" ai ai haka ne, ita rayuwa hakuri ke da wahala Abdul, kuma an ce rana dubu ta barawo, rana daya ta mai kaya ne Murmushi Abdul ya yi ya mike ya ce" bara na shiga bayinka na yi alwallah sai na fice masalaci daga nan Muhammad kam bai kara magana ba daga maganar nan da ya yi dan kuwa gumm ya yi yana tunanin maganar da ya fadawa kansa da kansa Abdul bayin ya shiga ya zarce wajen alwallah, Ya dukufa ya yi alwallar ya gama cikin nutsuwa, yana mikewa idannuwansa suka sauka wajen kayan wankan Muhammad din Har ya kawar da kansa dan tafiarsa sai ya kara duban wajen, Dan tsai ya yi dan kuwa bai ga shampoo din nan ba bai ma ga mai shigensa ba, ba zai yiwu ya manta sunnansa ba ko dan irin yanda shi ke sayowa mahaifiyarsa da kansa dan faranta mata, Kansa ya girgiza dan kuwa karara ya fahimci cewa Muhammad ya boye masa wannan lamari, ya gane cewa idan har ya zuba masa ido sai abin ya shiga jikinsa , dan haka ya dauki damarar bin bayansa cikin sando dan ya gane da warda ya fara fita ya katse abin tun bai yi nisa ba! Fitowa ya yi ya kuma