← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 94

Sashe 76

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kal din rigar mama dake jikinta irin rigar mamar nan ce mai rufe iya rabin mama sauran kuwa su ciciko daga sama Cikinta ya wani irin shafewa, aman cinyoyinta ne ya bi da kallo, ba gashin jiki ko kadan sannan sun tafi sambal da su sai sheki suke Gaba daya jikinta kala daya ne, sannan wani irin santsi da kamshi mai dadi dake dukansa Kansa ne ya kwashi wani irin ciwo lokaci daya , Da sauri ya saketa ya mike Wani irin taka kafafuwansa yake har ya bar dakin Da sauri Hafsat ta mike daga yannayin da ya yi mata ya haye kanta Sai kuma ta koma da sauri ta duka ta rufe fuskarta da tafunan hannayenta, Ajiyar zuciya take saukewa cike da tsoron menene wannan? Abubuwan da ta ringa ji a lokacin da yake raba jikinta ya girmami tunaninta.....wai dama haka ne abin?????? Abdul na fita ya fada dakinsa bai zame ko.ina ba sai cikin bayin dakinsa Yana zuwa ya shiga kasan pampo ya kunawa kansa ruwa masu sanyi Hannayensa gaba daya ya daga ya dora saman garun, idannuwansa ya rintse , sai ga halitarta ta bayana a idannuwan nasa A hankali yake jimkar wajen da ya rike da hannayensa Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, ka cuce ni, ka cuci rayuwata, mema ya kai ni zuwa na dauko ki? Gashi kin shiga rayuwata kuma sanadiyata an maki balshe, ashe gudun na haihun da nake a banza ne? Ina gudun na haihu a taba min yayana ni a tunanina wayo na yi na kaurace tunda ban haihun ba ba wanda zai lalata min y'a bale aya ta kasance a kaina ashe ashe ban tsira ba??? Allah, kai ka saka min mugun shakuwa da yarinyar nan, ni kaina ban san irin girman yanda nake kare mutuncinta ba, sai gashi wani ya keta min hadinta? Ina son kusantar iyalina ina tsoron zuciyata ta tsaya idan na je na ji yanda ya mayar min da abina, yanzu mamuda a haka ka kallar min halitar Hafsana? A haka ka wulakanta min ita da nakasashiyar halitar jikinka? Ashe idan ba.a rabar min yar da na haifa ba za.a rabar min Hafsat? Ashe ciwon abin nan zai hana ni kadaicewa da ita? Yaya zan yi? Ta ina zan fara? Yaya zan yi na iya zuwa inda ya dace da ita? Shin bana sonta ne? Aman ai ina girmana lamarinta, kuma ni ba kishi nake ba! Sannan ba kyamarta nake ba, ban tsaneta ba, hasalima birge ni take sosai da sosai Abdul kam ya jima cikin bayin nan kafin ya fito Daga shi sai tawuk ya dauki wasu kayan ya saka ya shinfida darduma dan gabatar da sallah Bayan ya gama ne ya tsurawa waje daya ido, Jikinta laushi, komai nata santsi ga kamshin jikinta har yanzu jinsa yake a hancinsa Halitar jikin Hafsat, bai san akoy irinta a africa ba Jikinta tamkar na jariri sabuwar haihuwa Wani murmushi ya yi yana shafar kansa, a fili ya ce" *Kina da kyau Kauriyata*....... *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 5 Haka Abdul ya kai har wajen karfe goma na dare kafin ya mike ya sadar da kansa dakin Na.ima domin ba zai iya yin baci a irin halin da ya shiga ba Ko a lokacin da yake tarr da Na.ima yakan lumshe idannuwansa ne yana ambaton sunnan Kauriyarsa a cikin ransa, inda na.ima ta karbe shi suka raya ranar nan domin ita kanta a yanzu ta fara zama jarababiyar sai dai rashin juriya dake damunta, ta sha maganin , ta saka a ran nata kamar yanda aka umarta aman hakan ya kasa samuwa, a kulun lamarin sai a hankali Sai da dare ya ratsa yana lafe da jikinta, ji yake tamkar miya ce aka lasa masa a gaba ya samu abincin, kallonta yake ta yi fayau da ita bacin wahala ya kama ta A hankali ya mike ya leka wajen maganin da ya bata ya umarceta idan dai ya kusanceta ta tabata ta sha Tsurawa maganin ido ya yi, dubansa ya kai wajenta , Har sai da ya dauko maganin da niyar zubarwa sai kuma ya mayar ya ajiye Sosai gabansa ke faduwa yana tunanin abinda yake aikatawa, shin yana kuwa tuna da Allah ke yin komai?? Wata zuciyar ce ta ce da shi, idan ka mata cikin ta haifi ya macen duniya ta mayar da ita dokin hawanta fa? Mayarwa ya kara yi da kyau wajensa ya juya da sauri ya nufi dakinsa ta dayar hanyar, Kokarin yakice tunanin dake nuna masa rashin dacewar maganin dake narkar da abinda ya zubawa Na.ima a cikinta dan jar ya zama halita ba daidai bane yake, a haka har ya shige dakinsa ya nufi bayi Bai kwonta ba sai da ya kimtsa kansa sannan ya kwonta ya nemi samun baci Ya jima, ya matukar jimawa yana tunanin rayuwa kafin ya samu baci ya yi awon gaba da shi, Hafsat na cikin gidansa, na kwonce, Hafsat? Maman malan .... Wani murmushi ya yi ya juya yana hangota, A fili ya furta" na san dama ke jarababiya ce Washe gari wajen karfe goma , Abdul ne ya shigo falon Hafsat Zaune ya sameta saman cafet dinta , ta yi zaman makaranta ta tankwashe kafafuwanta Salak ne gabanta cikin dan plate tana kara yi masa gutsigutsi, Gefe guda kuwa ta yanyanka su tumatir da kwai da kayan hadi dai Tun da ya shigo da salama a hankali da ta daga kanta ta kale shi gabanta ya yanke ya mugun fadi, Da sauri ta sada kan nata ta ci gana da yanyankawa bayan ta amsa salamarsa Kujerar da ta fi kusanci da ita ya hau ya zauna, kafafuwansa ya dora daya kan daya yana kallon yanda gaba daya ta haske dakin, Ba dakin ne ya hasketa ba, ita ce ta haske dakin gaba daya Bakar doguwar riga ce ta saka a jikinta mai karamin hannu sosai, tigar daga gaba wani sange sange ne mai haske wanda ya bayanar da saman halitun jikinta Gashin kanta gaba dayansa ta hade shi ta saka masa dan siririn bakin ribom Hannunta da yar karamar agogo baka sidik mai dan zagaye baki mai haske Bata shafa komai a fuskarta ba sai kanshin turaran jiya da ya shaka a jikinta Zaman da ya yi kallon yannayinta ne kawai yake, Sai cacaka wukar hannunta take cikin kwanon, ta ki ta dago da dubanta ta kuma ki ta saki jikinta Murmushi ya yi, domin karara kunya ce take karanta a tatare da ita aman tana so ta ci karfinta Mikewa ya yi ya kai dubansa wajen hijabin dake ajiye saman kujerar Dauko shi ya yi ya karaso kusa da ita, tana zaunen nan ya saka hannayensa ya dagota gaba dayanta tsaye Hijabin ya zira mata mai hannu sannan ya kama hannunta Kin tafiar ta yi kamar yanda yake so dan haka ya dubeta da kyau, a hankali ya ce " mu je mu karya ko? Ajiyar zuciya ta sauke ta shiga bin bayansa suna tafia Bangarensa baban falonsa nan suka nufa gaba dayansu Suna shiga sai da gabanta ya yanke ya fadi Na.ima ce zaune saman table ta hade cikin wani danyen boyel Gaba dayanta ta sha wani mahaukacin mak up, sai walwali take Gaba daya Hafsat ta ji ta raina kanta, hakan ya saka ta rage hanzarin tafiar da take Sai da ya danganata da wajen zama ya zauna shima Yana zama ya dana abin karaurawa hakan ya saka nan da nan mai dafa abincin ta bayana Ita kanta abin kalo ce, irin matan nan ne na yare masu shegen kyau, ta iya shafa man shafe shafe hakan ya saka ya dauki fatarta take fitar da wani shegen haske sai dai karni karni domin kuwa turaren da ta saka daban haka kuma karnin jikinta daban Ita dai Hafsat daga salamar da ta yi bata kuma magana ba, salamar da Abdul kadai ne ya amsata, Na.ima ko kallonta bata yi ba bare har ta amsa salamarta, hasalima waya ce a kunnenta tana amsawa cikin murya kasa kasa sosai Gyaran muryar da Abdul ya yi ne saka mai dafa abincin budewa, ta shiga zuzuba masu su duka Hakan kuma ya saka Na.ima ajiye wayar hannunta Sai da ta gama zubawa kowa tana wani irin yauki ga manya manyan bonbon ta ajiye sai juyi take da doguwar riga jikinta sannan ta juya ta tafi Hafsat kam da kallo ta bi ta har ta shige cikin wajen da take da yakinin kicin ne sannan ta juyo da dubanta Ido hudu suka yi da Abdul dake rike dariya a cikin cikinsa, dan kuwa irin kallon da Hafsat din ke yi a gaban kowa ne bata wani rufe ba ko ta boye, sam bata iya munafurci ba Abincin su Abdul suka fara ci, hakan ya saka Hafsat daukan cokali mai yatsu Kallon abincin take, crevette ce zallah irin manyan nan an yi mata yar dagargarar miya, Ina, ba zata iya cik tsutsu ba, tsutsur ruwa ce fa haka kiri kiri ta ci? Dan juya abin take a hankali tana jin zuciyarta na tashi tashi a hankali su kuwa sosai suka ci abincin su, basu wani damu ba Sai da Na.ima ta zo daukan jus ne idannuwanta suka sauka a fuskar Hafsat Tsai ta yi tana kallonta, so take ta tuna inda ta santa aman shigarta ta batar mata ko wacece aman yannayin sanyayan kyan fuskarta ya saka mata mutuwar jiki da faduwar gaba Ashe yarinyar kyakyawa ce? Ashe da
Chapter 76 · 0% Book details