Sashe 77
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aka ce mata yar wani tsohon malami ce ba haka bane? Yaya aka yi ta samu irin wannan tsararun akaifun da sukai mata das a hannunta Haka kawai ta ji ta koshi, ji ta yi gaba daya wajen ya cika mata ido komai ya tsaya mata, so take ta ga tsarin halitar yarinyar sai dai hijab ne a jikinta kuma a zaune take Tissu ta ja ta goge bakinta, ko ruwan bata samu ta sha ba ta mike tsaye A hankali ta kali Abdul ta ce" excuse me Abdul dake dan kurbar jus ya bita da kallo ta juya a hankali ta bi ta baya ta tafi Bayan ya surbi jus din ya ajiye ya kuma daukan cokalinsa Dubansa ya kai kanta ya ga har yanzu bata ci komai ba A hankali ya mika kafarsa ta kasan table din Hafsat na kokarin kurbar dan ruwan dake hannunta ta ji wani irin abu mai laushi na sosa mata kafarta kuma a hankali yana yin sama Da sauri ta ajiye ruwan ta kai dubanta wajen Abdul, Ido hudu suka yi suna kallon juna , da sauri ta kawar da kanta ta janye kafafuwanta Biyo kafafuwan ya yi ya kuma shiga sosa mata jiki Gaba daya jikinta ne ya dauki rawa rawa a hankali a hankali, gaba daya wani irin yamyamyam jikin yake mata A hankali ta kuma dubansa ta ga ita din yake kallo, Lebenta kawai ta iya budawa ta ce" Bari mana Abdul ya yi mata nuni da ya kiya Hakan ya saka ta mike tsaye ta gyara hijabinta ta juya da niyar tafia Bata ga mikewarsa ba, haka kuma bata ji takunsa ba, sai ji ta yi ya dauketa gaba dayanta a hannunsa A hankali yake takawa da ita har ya je tsakiyar dakinta, Kallon fuskarsa da take ya saka shi dakatawa, A hankali ya duko da fuskarsa ya sumbaci saman idannuwanta, Idannuwan ta jujuya a hankali sannan ta ce" Abdul, ka qjiye ni, ka daina haka mana Sai da ya idasa shiga tsakiyar cafet din mai taushin gaske ya kara tsaya, fuskarta ya taurawa ido yana kallonta, Muryarsa ya rage ya ce" ba zan iya sakin ki ba, ba zan iya dainawa ba Hafsat, so nake na bi du wani sashi na jikin ki da harshena ina sidewa Idannuwanta ta yi gagawar rufewa domin irin yanda ya yi maganar gatsaigatsai abin ya dake ta, shin yaushe Abdul zai daina magana kai tsaye? Yaushe zai koyi al.adun bahaushe ne na kunya? Tana wannan tunanin ta ji gaba dayanta ya cire hijabin jikinta Bata ankara da komai ba ya shiga bata kyakyawar kulawa, mai tsuma bawa bale sabon shiga, mai rikita kwakwaluwa...... Sai dai a lokacin da ya gaba hawa caji sai kawai ya rukunkumeta a jikinta ya rufe idannuwansa ruf, sannan ya hanata mikewa ta saka rigarta daga ita sai pant mai dan tsayi tamkar gajeran wando da rigar mama bakake masu kyan gaske Kwonci tashi, wajen satin Abdul biyu a gidansa tare da matansa Kowace safiya yakan yi kokarin hada su waje guda su ci abinci tare, cin abincin da ba.a taba gama shi a tare ba Bai taba yi masu maganar hada kai ko raba kwana ba, Bai taba rokar alfarmar su ringa gaisawa ba Shi dai yakan je ya zo da kowace harda Na.imar kuwa A kowace rana wani sabon kayan ne Na.ima zata kashe tana walwali abinta, Bata taba maimaita kaya idan har zasu hadu da Hafsat ba, A kulun burinta ta ga yannayin Hafsat a tsaye, sai dai hakan ya gagara Sannan tana mamakin irin yanda kowani lokaci Hafsat din ke zuwa da hijab, kulun ita dai sabon hijab ne zata saka mai shegen kyau wani kalar dinkin hijab din ita kanta takan kara kallonsa Wata irin shakuwa ce Abdul ya saka a tsakaninsa da Hafsat, Ya mayar da lebenta wajen wasansa, Yakan kai masu cafka ko a wani lokaci ya yi kuradin hakan, yakan zauna a kasa saman kacef ya wara kafafuwansa ya cire mata manyan suturunta ya zaunar da ita a tsakiyar kafafuwansa su yi ta buga gem a wayarsa Sukan yi baci a haka, Wani lokacin zai saka kudi ya ce idan ta kayar da shi, haka zasu yi ta kokowa suna karawa yana kilkila dariya yana karawa Tun tana kawar da lebenta daga bakinsa har ta koyi rikewa da kanta, Ita kanta ta koyi tsotsar lebensa tamkar ta samu halewa Sai dai wani lamari fake bata mamaki..... Abdul bai taba zarce haka da ita ba, Bata taba yi ba, bata taba maganar haka ake yi da wani ba hasalima a makarantar islamiya ta fahimci miji na zuwarma mace , Zaune take da Abdul, tana gannin irin yanda yake da mugun son mu.amalar taba jikin mace Abubuwa da dama ke shigo mata kwakwaluwa Me ke faruwa ne? Shin haka yake da Na.imarma? Me yasa da dama lokuta sai ya rikice ya damki jikinta sai kawai ya jirkice ko ya mike ya fita? Me yasa wani sa.in yake saurin sada kansa idan ya kali halitar jikinta? Shin auren bakin nan ya tsaya ko kala kala ne? Ta fara yiwa kanta tambayoyin abinda ke faruwa tsakaninta da Abdul Basu taba furtawa juna kalmar so ba, Aman shakuwar dake tsakanin su ta kara girmama ta yi nisan da su kansu basu ankara ba Basu taba kawo maganar BS ba, basu taba maganar wani bayansa ba , Bata taba yi masa maganar matarsa ba, Bai taba kwana a dakinta ba hasalima bai taba hawa shinfidarta ba Bangaren Abdul kuwa yana cikin wata irin rayuwa ta matsi, Bukatarta yake , so yake jininsa da nata ya gwaurayu su zamo abu daya so yake ya buda ido ya ganta a matsayin wace ya mayar tasa shi nata Ya rasa yaya zai yi da abinda yake ji a kanta Hafsat dai ya gama salamarwa cewa, ya yi zaman kareta , hanata zama da Bs, tsayuwa a duk lokacin da zasu iya yin hira dan ya hana su! Ne kawai bisa dalili kwaya daya tak Wannan dalilin shi ne ya saka ya kasa mayar da Hafsat mace irin na kowa, shi ya saka masa mugun jin abinda yake ji a tatare da ita Yana wuni idannuwansa bude idan ya tina cewa waninsa ya wulakanta masa ita! Yaya zai yi? Yaya zai yi ne? Yau ta kama daren Laraba Wajen karfe biyu ya mije da kyar yana layi ya tafi dakin Na.ima Tarar da maganin ciwon mara ajiye kusa da bed dinta ya yi , Audugar mata kuwa ajiye dan nesa da bed din nata ita kuwa ta samu baci Tsuru ya tsura mata ido, haka kuma audugar, gaba daya jikinsa rawa yake, hankalinsa ne ya ji yana kara tashi fiye da yanda yake tunani A hankali ya kai zaune yana kallon yanda jikinsa ke rawa sosai da sosai Zuciyarsa ce ya ji tana wani irin gudu A hankali yake saka lebensa na kasa cikin bakinsa ya shigo tsotsa So yake ya saka kanshi hakuri a haka sai dai abin ya kasa samuwa Da sauri ya mike tsaye yana jin gabansa na faduwa Juyawa ya yi yana wani irin takun sauri ya nufi dakinta Idannuwansa har rufewa suke son yi tsabar balakin da ya kuno shi Yana zuwa ya....... *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 5 Tura kofar ya yi ya shiga Du takunsa daidai yake da faduwar gabansa a haka har ya sada kansa da dakinta na baci Karan ruwa yake jiyowa daga bayi, Agogon dakin ya kaiwa kallo, ya ga karfe biyu ne har ta gota, Aman me ya hanata baci har irin wannan lokacin? Yana cikin tunanin shiga bayin sai gata ta fito da tawul daure a kirjinta Gabanta ne ta ji ya fadi ganninsa a irin wannan lokacin a bangarenta, dan ba.a taba haka ba Da sauri ta karasa inda yake tsaye tana kallonsa ta ce" Abdul, lafia? Me ke faruwa? Abdul ya tsurawa tawul din jikinta ido, A hankali ya kamo tsintsiyar hannunta ya nufi bakin bed dinta da yake gannin ya sha gyara da fara kar din abin shinfidar gado Yana zuwa ya ja ya tsaya gaban bed din, Sai.kuma ya juyo yana kallonta Ajiyar zuciya ya sauke yana mamakin wai nauyin mace ne yake ji yau a gabansa bayan irin halin da yake ciki Bai iya yi mata magana ba sai janyota da ya yi da kyau jikinsa ya shiga kokarin tura yan aike Hafsat dake lumshe ido a kasan ranta take ayanna Abdul ba dai jaraba ba, da irin wannan tsohon daren zai wani zo ya cacakulata ya tafi abinsa Abdul kam da kyau ya ringa tura yan aike, har ta kai ga yana kokarin zame tawul din jikinta Raf Hafsar ta yinda tawul tana kikifta ido , a hankali a fili kuma ta ce" Abdul, menene wai? Bama haka fa (an ce da tsohuwa ta yi zina ta ce bama haka yayana) Abdul ya kaleta da kyau, wani irin basa haka? Da shi ne basa hakan? Shi mijinta na sunna? Shi da ya ga zai iya yin hakan a yau shine ita zata nuna masa bai kai matsayin ba? A wannan rana sai Abdul ya dauketa gaba dayanta ya direta saman bed din Karfinsa ya nuna mata daban ne da nata ta hanyar yaye tawul din baki daya Haske ne da dakin, hakan ya saka ba abinda ya zama sirri wa idannuwansa Gaba daya sai ya fara ruwan ido, ya kali nan ya