Sashe 78
Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kali can Gaba daya sun canza masa ba kamar yanda ya gansu a ranar da ya kama Mamuda na faman afka mata, A yanzu sun kara cika, sun kara yin jajajir da su, Kawunansu ya tsurawa ido yana kallo, Yanzu a haka suka taba masa? A haka suka mori sirinsa? Jin zai kara shiga irin halin da yakan shiga lokuta da dama ya saka shi lumshe idannuwansa a hankali ya kai lebensa dake rawa saman wanda ya fi tsole masa ido Ba tare da wani bata lokaci ba Abdul ya shiga baiwa wannan fanni hakinsa cikin nutsuwa qman kuma jikinsa na rawa Hafsat gaba daya ta zaro idannuwanta tana kallon ikon Allahn dake faruwa da ita haka kuma jikinta ya dauka yana shaidawa cewa yau ya samu sabon salo A hankali Abdul ya ringa sauka da harshensa yana mai kara hawa gaba dayansa saman Italian bed din dake dakin yana sidar du wani fanni na jikinta Shi da ya zo yana kokonto yana tsoro tsoron tarar da mugun abu sai gashi ya rakarkashe ya zubun mata baki dayansa ya dauki hanya Hafsat kam yanda ka san an yi wasan kura da ita, gaba dayanta ta hargitse, jikinta ya rikice Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une kawai take fadi tun daga lokacin da Abdul ya hayanar mata da sirin da yake boyewa a cikin wandonsa Bashi da niyar dakawata, bai wata wata ba ya kuma fahimtar da ita a haka zai je wajen da dan karamin yatsarta bata shiga Sai ta dawo ta ringa salalami tana kugin kiran sunannansa Ta hada shi da sunnaye masu daraja da kiran masa ko ya haukace ne? Fadi take ba fa nan bane, ka bari kar ka kashe ni! Abdul kam a lokacin da ya fahimci cewa Hafsat din malan, Kauriyarsa, yarinyar da ta rayu cikin Kutkale, ta fito ta je gidan horo, yarinyar da ta ringa cika dare da kato a wajen rawa, yarinyar da ta ratsa dubai tana neman fitina, wannan yarinyar da ya kama a daki daya da abokinsa ba riga jikinta abokinsa da dan gajeran wando halitarsa ta nuna yana daf da aikata aiki da ita, wannan yarinyar da ake kira da ta tafi yawon bariki, wace ya jima yana kaiwa hari a matsayinta na halaliyarsa sai dai tsoron samunta a baibai ya hana shi zuwa, wace tarin kishinta ya saka masa tsoron tabatiwar hasashensa a kanta har ya kasa tabatar da ita q matarsa, ita ce a yau a kwonce a gabansa irin na mace mai shirin haihuwa, ya gane da kansa cewa a rufe take, budurwa ce mai tare da kimarta ta ya mace ko rauni babu, shi ne da kansa yake shirin gwongwajewa da wannan lamari......sai kawai ya bada kaimi Sam ya kasa fahimtar ihun da take na kara masa kaimi ne ko na shiga uku....shi dai kunnayensa sai suka karkata a na kara masa kaimi ne A hankali ya ce" Hafsat, i love u, i love u so much bab Hafsat kam bata ji ba, bata ma fahimta ba, a tunaninta dare biyu ne aka hada mata , bayan gaba daya bai fi awa ba ya dakatar da kansa dan kansa Wani irin kuka take tana fadin" Abdul, ban yafe maka ba, dama na san baka so na! Dan me zaka cira ni?????? Abdul kam gaba dayansa a wani yannayi yake, so yake ya saka ihun murna ya kwaso shoki, so yake ya sauka ya dira ya kamata su kwaso shoki, so yake ya kama lebunan nan nata ya cinye baki daya Sai dai ba hali, ba hali domin ya samu nutsuwa da ita a kankanin lokaci aman kunyarta ta hana shi tabuka wani lamarin Sauraron kukanta kawai yake, Ya san bai taba zaginta ko nuna mata muguwar magana a gabanta ba, aman ya kauracewa shinfidarta na tsayin lokaci a matsayinta na mace, ashe bata taba yi ba? Ashe bata san menene abin bama? Cewa fa take Abdul ba nan bane, me kake son yi min? Abdul kar ka cira ni! Muryarta ce ta kuma dukan kunnensa inda muryar ta kara shakewa ta ce" walahi gidan malan zan koma, ba zan yarda ka halaka ni ba! Gidan malan zan koma A hankali ya miko hannunsa ya shafi dogon gadon bayanta, muryarsa radau ya ce" zamu je tare kauriyata Hafsat ta ji kamar ta tsitsine masama ita ta huta, da karfi ta ce" ban yafe maka ba Abdul ya ce" ni kuwa na yafe maki Haushi ne ya kara kamata, tana so ta tashi ta kasa, Kukan ta ci gaba da yi a hankali Abbdul ua sauke ajiyar zuciya, murmushi ya yi ya ce" an ji kunya, kin rike bindigama aman wannan dan abin ya saka ki sai boda kike, kauriyata har harbinki aka taba yi fa, aman shine zaki ringa wani ihu dan kawai na yi? Hafsat ta rintse idannuwanta, ji take tamkar an watsa mata barkono, tana jinsa ya mike ya shiga bayinta Bai jima ba ya dawo ya dauketa ha shige bayin da ita Ido kawai take zarowa, tana ji tana gani ya tsomata a cikin ruwa masu zafi Baki kawai ta dantse da hakoranta tana ririke jikinta Zama ya shiga shima ya yi cikin ruwan yana kallonta, Ruwan ya dauka ya dan watsa mata a jikinta, hakan ya sakata buda idannuwan nata tana kallonsa A hankali ya ce" walahi ko kallon nan da suka yi ban yafe ba, Allah ya isan min! Hararansa ta yi sannan ta kawar da dubanta , Abdul ya ce" wai kin san me ya hana BS zuwa ranar nan da kika yi ta ihu ke BS? Kallonta ta maido kansa da wani mugun haushi tana kallonsa Bakinsa ya tabe ya ce" babansa ne ya hana shi, wannan GN din naku shine babansa, da ya so ya yi gardama sai aka ce da shi ya zabi aikinsa ko ke Bata san lokacin da ta ce" BS, ba zai taba zabar aiki a kaina ba Abdul! Abdul ya yi murmushi, a hankali ya ce" Hafsat na yi halin ko? Ai kin san aikina ne na yi Ita dai sai kawar da kai take tana jin kunyarsa kamar me aman shi ya ki ganewa A haka ya gama , tana ki yana biye da ita har ta yi wanka ya kuma niyar daukota, gane hakan da ta yi ya sakata karewa ta shiga takawa a hankali har ta fita a bayin Tsayuwa ta yi tana kallon bed dinta, Ba zai kwontu ba, Kamar ba shi ne ta sha faman shinfidawa ba yanzu shi ne ya wulakanta mata har haka! Bai tsaya neman shawararta ba ya kuma daukanta Luf kawai ta yi a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya har ta ji ya shinfideta Ni.imar wajen ya sakata kara kwontawa tana sauke ajiyar zuciya Shinfidar ya bi , a hankali ya sakata cikin jikinsa yana shafa bayanta da jikeken gashin kanta Idannuwanta take lumshewa , a haka ta zagaya hannunta bayansa tana mai jin dadin yannayin kwonciyar Bakinsa ya yi kasa kasa da shi ya mana mata kiss a goshinta.....a hankali ya ce" *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 5 A hankali ya ce" Hafsat Hafsat dake lunshe idannuwanta da ta ji sun yi mata mugun nauyi ta amsa can kasan makoshi tana sauraronsa Abdul ya ce" na gode Shiru ta yi, bata san godiyar ko ta meye ba, ita dai da son samu ta yi ya yi shiru ta yi baci Abdul ya kuma cewa" Hafsat? Da kagauta ta dago idannuwanta, da irin duban ba zaka barni na huta ba? Abdul ya sakar mata murmushi ya ce" Allah ya yi maki albarka Idannuwanta ta lumshe a hankali sannan can kasan makoshinta ta amsa da amen ta rufe idannuwanta ta shiga fafutukar neman baci ido rufe Sai da ya ji lumfashinta ya sauya da na dazu sannan ya mike a hankali ya gyara mata kwonciya Zuwa ya yi ya kuma dauro alwallah ya dawo ya hau salayarsa, Sai da ya yi raka.a biyu kawai sannan ya zauna ya shiga jan carbinsa Ya jima yana jan carbin, kafin yake kai dubansa wajen wayarsa dake ta haske tun dazu Daukota ya yi ya duba, Message ne daga number mahaifinsa Message din ya shiga ya ga kamar haka" Allah ya kara budi Abdallah, mun gode Bakinsa ya tabe ya ajiye wayar ya koma ya ci gaba da jan carbinsa Sai da ya kai har kusan karfe biyar sannan ya ajiye ya mike ya dauko maganin dake cikin kayansa Zama ya yi saman salayar, kansa ya tsayar waje daya yana tunani Zako ta yarda ta sha? Zata yarda ta sha wannan maganin kuwa? Idan Na.ima ta yi masa biyaya ya tabata dan tana yi masa mugun son da ba zata iya musa masa komai girman bukatarsa ba Aman Hafsat fa? Ya sani sarai ba zata yarda kawai ya balo mata magani ya ce ta sha ta yarda ta sha ba tare da ta san ko na meye ba, Abincin mai aikinsu bata taba ci ba a kulun sai dai ta cacaka ta mike sam ya rasa me ya sa bale har ya sameta ta nan Idannuwansa ya rintse, Shi kam bai san yanda zai yi da lamarin nan ba, Mayar da maganin ya yi ya koma saman bed din ya kwonta ya rungumeta a jikinsa Bacinta take hankali kwonce, lumfashinta da dumi dumi sosai yake sauka hakan na nuni da zazabi ke son zubo mata A takaice dai wannan dare Abdul