← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 94

Sashe 75

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya yi da bakin da hancin yana kallonta, ba ko kifyawa bale kawai da kai Hafsat kuwa da ta tsorata kallonsa kawai itama take gana tunanin shi din ne ko kuwa aljani ne? Kun san abin baci da zabura tsoratar cikin baci A hankali ya ringa takawa yana nufar inda take tsaye.... Sai da ya karaso dan kusa da ita kadan, kamshin humurarta ya yi masa salama sanyaya mai nutsuwa, Hannayensa ya miko ya.... *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 5 Hannayensa ya miko a hankali ya janye gashin da ya zubo ya kare masa ganninta da kyau A hankali ya mayar da gashin saman kanta , fuskarta ta bayana sosai da sosai Idannuwansa ya sauke a hankali wajen jan lebenta , jajajir da shi yana kallonsa ko ya ce yana harararsa Idannuwansa ya lumshe kuma lokaci daya ya saka duka kaf hannayen nasa ya janyota Da yake a firgicen dirowar da ya yi mata ya sameta sai kawai ta tafi gaba dayanta luuuu cikin kirjinsa Da sauri ya rintse idannuwansa sakamakon jin wani shok da ya yi tun daga kafarsa har cikin idannuwansa Kara tintse idannuwan nasa ya yi yana jin wani irin kanshi sansanya da take fitarwa A hankali ya dora hancinsa a dokin wuyanta, Idannuwansa ya lumshe dan abin ratsa shi kawai yake, jinsa yake har saman kansa Caji ne ya fara hawa lokaci daya, Caji mai karfin gaske kuwa A hankali ya fara jin jikinsa ya fara dan daukan rawa, Wata tafia tafia ce ya fara ci a cikin sumar kansa tamkar wata kusa ce a kan nasa ta kunce Idannuwansa ya buda sanadiyar jin tana jan jikinta daga gare shi A hankali Hafsat ta zare jikinta daga nasa, rungumetan da ya yi ya saka gaban rigar ya kara saukowa sosai, aman kuma bayan sai ya rufe wato pant dinta ya rufe Idannuwansa ya kai saman gabar rigar nata, Sun yi luhu luhu da su daga sama, daga yannayin rigar da ta saka yana iya hangen jajayen kawunansu, sun yi wani bulbul da su sun bada kalar pomme Wani irin yawu ne ya hadiye, wanda ya saka dabinon makogwaronsa yin sama da kasa tare da yin wani makot da su Baya son kifta ido, baya son wani motsi a irin wannan lokacin Da sauri ta juya bayanta daga tsayen da take a gabansa Kafafuwanta ta daga da sauri da niyar barin wajen sai dai meh, jin muryarsa ta yi ya ce" Kauriyata Muryar a wani irin kurya ta fito, a shake sosai ya yi amanta hakan ya saka Hafsat juyowa ta dube shi Bakinta ta dan yatsine sai kuma ta juya, ita fama take ta je ta suturta jikinta domin wata irin kunyarsa take ji, Abdul ne ke kallonta a irin wannan shigar? Harma ta fada cikin jikinsa a haka? Kai gaskiya an yi sakara itama! Yana ji yana gani take kokarin shigewa dakinta hakan ya saka shi daga kafarsa ya matsa kusa da ita sosai ya ce" malama meye haka inai maki magana zaki bani baya? Gannin ya kusa cin mata ya sakata daga kafarta ta fada dakinta da sauri ta saka kys Ido Abdul ya zaro daga inda yake tsaye, Muryarsa ya daga ya ce" ke, meye haka ne? Ya zaki min irin haka ne? Ba zaki tarbeni ba? Ba zaki bani ruwa ki yi farin cikin ganina ba? Daga inda take tsaye ta tabe baki itama ta ce" Abdul aikenka na yi ne?? Idannuwansa gaba daya tamkar zasu fado ya fifido, meh? Shine abinda ya fada a zuciyarsa a fili kuwa ya ce" kin isa ki aike ni ne? Meye kike yiwa sauri ki rufe? Wannan berayen abubuwan naki da basu nuna ba? Ke Hafsat kin san karamar bab ce ke! Ki fito ki fada min wanda ya baki izinin buda facebood da whatsup a gidan nan! Bakinta ta kara tabewa ta haye saman bed dinta ta ki yin magana Hannunsa ya saka ya shiga dukan kofar, tun yana jijigawa har ya tsaya yana huci ya ce" Hafsat magana nake maki fa, ki kiyayi ranar da zan rike ki da niyar hukuntaki fa, ni ba sakaran namiji bane da matata zata shiga yanar gizo fan tsabar wulakanci harda doro hoto? Kowani banza ya kale ki kennan, ciki harda sakaran tsohon saurayinki ko? Daga daki Hafsat ta mike ta karaso kusan kofar ta tsaya ta ce" Abdul, ka daina zaginsa, dan ba abinda ya yi maka, kuma Facebook ni ba wanda na tambaya ni na saka kaina Wani irin ihu Abdul ya yi daga kofar da yake ya kaiwa kofar wani mahaukacin duka ya ce" ma zage shin, shege Allah tsine masa mai kallon matan mutane! Ke zaki jaza masa har ubansa na rufe shi ba shi ba sannan ke kuwa na kakarya ki, Hafsat kika kuma saka wani kato a ranki ban yafe ba, Allah ya mana shara.a da ke, kuma ba karya wuyanki kowama ya huta Shiru Hafsat ta yi a hankali ta zauna kusa da kofar, murmushi ta yi a hankali a ranta ta ayanna ashe irin kofar nan nada rana? Gashi dai ya kasa budeta da karfi ko motsi ta kasa yi Abdul kam ji yake tamkar ya kona kofar, Dukan kofar kuwa ya yi ya fi a kirga har hannunsa da kafarsa zafi suke A hankali ya dora kansa jikin kofar daga tsayen da yake, muryarsa a shake ya ce" Hafsat, so kike ki kashe ni ne? Hafsat dake zaune, muryarta ta sanyayar ta ce" aa Abdul ya ce" to bude min kofar kin ji? Hafsat ta dan zaro idonta sannan ta ce" ba zan iya bude maka ba ka kashe ni Abdul Abdul ya ce" kin san dai gidana ne ina iya na shigo maki ta wani wajen ko?? Murmushi ta yi sannan ta ce" da zaka shigo ta wani wajen , da ka shigo tun dazu *Abdallahna* A hankali ya ce" ba zan iya koda taba gashin kanki da niyar cutar da ke ba, ki bude min kauriyata Murmushi ta yi, ta ki budewar Abdul ya kara sanyaya muryarsa ya ce" ki bude min, wayarki zaki bani kin ji? Hafsat ta mike jiki a sanyaye ta dauko wayar Tana zuwa ta yi tsaye da hijab a jikinta ta rasa ta ina zata fara? A hankali ta bude kofar Tana budewa yana tsaye a waje guda Ido cikin ido suke kallon juna A hankali ya mika hannunsa na dama dake masa rawa ya damko hannunta Janyota ya yi a nitse ya kawota wajen kujera ya zaunar da ita Zama shima ya yi , ya karbi wayar nata ya shiga Yana nan zaune ya goge komai da ta yi a facebook bayan ya duba da wa da wa take abota sannan da wanda ta yi magana Yana gamawa ya fita ya shuga whatsup, shima sai da ya goge komai sannan ya fita ya goge su a wayar Daidai da opera mini dinta sai da ya goge sannan ya tsurawa wayar ido A hankali ya dago da dubansa ya kaleta Yanda gabansa ya doka masa sai da ya ji tamkar ya saki wayar, irin yanda ya ga ta yi masa a idannuwansa A hankali ya mike daga inda yake ya matsa kisa da ita, ita kuwa ta dan hade jikinta dan du ta tsorata kar ya kai mata duka ta san halinsa sarai Yana zama ya kuma tsurawa fuskarta ido, Dan yatsina fuskar ta yi , hakn ya saka shi dago da yatsarsa karama ya shafa girar fuskar tata A hankali ya ce" *KINA DA KYAU HAFSAT* Hafsat da ta rintse ido na tsoro da sauri ta bude ta tsurawa fuskarsa ido Saje ya mugun gyara masa fuskar, ta zama wata mai ni.ima, gashin girarsa a cike hakama na dara daran idannuwansa Idonsa bai taba yin fari ba, kulun cikin jajaja kadan yake, kwayar ciki kuwa baki kirin da ita sannan mai girma ce Lebensa basu da kananta, haka kuma ba manya sosai bane, hancinsa mai dan girma ne sai dogon karan hanci da ya kawata fuskar Gashin kansa kuwa ya sha gyata, ba mai santsi bane aman akoy cika Kanshin turaran Xmen ke tashi a jikinsa mai gida blue wanda ya ciza Tana kallon nan nasa, yake matsowa inda take zaune....... A hankali ya dora lebensa saman nata, Idannuwansa ya lumshe yya shiga bata wani irin kisss mai laushi Hannunta ne ta jimke sakamakon jin jikinta ya fara rawa, A hankali ya ja hijabin fake jikinta ya cire mata shi baki daya Yana fitarwa rigar nan ta jikinta ta bayana, a yanzunma hannayenta du sun fadi Saman doguwar kujera ne suke a zaune, dan haka sai ya ja ta da kyau saman kujerar shi kuwa ya dora kafarsa saman kujerar daya, dayar kuwa ya sauketa kasa A hankali ya dorata jikinsa ......romancing dinta yake cikin nutsuwa, gaba daya jikinsa kuwa rawa yake haka kuma tun da ya fara taba jikinta bai buda idannuwansa ba Rawa jikinsa yake sosai da sosai, haka itama nata jikin , sannan tana zubar da hawayen da bata san ko na meye ba haka kuma ta kasa koda daga hannunta ne bale har ta kwaci kanta Rigar jikinta yake kawo hannunsa, sai ya kama kamar zai cire mata sai ya bari Gaba daya yannayin jikinsa ne ya canza hakan ya saka shi sakadukan hannayenta ya dago rigar jikin nata ya cire mata ita baki daya Fari kal din pant ne a jikin manyan mazaunanta, sai fara
Chapter 75 · 0% Book details