← Book details Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 94

Sashe 88

Kutkale Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ajiyar zuciya, kai sai ya rantse cewa har ya rame walahi! Bayan ta zuba masa abincin ya gama haduwa ya saka cokali zai fara ci odannuwansa suka hango wani irin kyali Bai san lokacin da ya yi sakala da baki yana kalonta, Tun da suke, bai taba ganninta da mak up da shiga irin ta yau ba Wani irin dogon takalmi mai tsini ne a kasan kafarta tana tafe yana dan bada wani sauti a hankali mai dadin sauraro Ajiyar zuciya ya kuma saki yana son kawar da fuskarsa inda hancinsu ya shiga sanar masu da zuwanta inda wani dadadan kamshi ya yi masu salama A hankali ya kai cokalin wajen bakinsa, sai dai gudun bugun zuciyarsa ya hana shi samun damar saka abincin a bakin bale har ya iya hadiyar abincin To fa, shin xai kuwa iya?????? *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 6 Kokarin kaucewa tsareta da kallo yake, sai dai abin na neman faskara Wayarsa ya dauka da sauri ya danna kira ya kara a kunnensa Yana amsa wayar da sam baya fahimtar abinda ake fada masa har ta karasa ta zauna wajen zamanta Bayan salamar da ta yi bata kuma tofa komai ba sai hannunta da ya sha jan lale ta mika ta dauko zug din jus ta zuba a hankali ta shiga surba hankalinta kwonce Tun da ta zo ta zauna Na.ima ta kasa katabus, nan take ta raina tata kwaliyar sannan ta cika da mamakin dama haka take take fama da hijab? Dama ta iya saka kaya? Dama tana da wannan tsadaden lesh din? Dama ta iya tafia da takalmi mai tsini aman bata sakawa? Abincin ne ta ji ya fice mata a ranta, du sai take gannin kayan da ita ta saka basu kamo na Hafsat din ba, Gannin ya kasa gama wayar gashi kuma ita gaskiya ba kuma zata iya ci gaba da zama dan du jinta take a takure ya sakata mikewa a hankali da niyar tafia Hannunsa ya nuno mata alamar ta koma ta zauna dan haka sai ta koma cikin nutsuwa ta zauna tana sauraronsa har ya gama wayar Yana gamawa ya dauki jus dinsa dake cikin gilas cop ya kai bakinsa a hankali Lafiyayen sajensa dake kwonce luf luf luf ke kyalin gyara da yannayin nutsuwa a tare da shi ne ke nunowa da ka kale shi, Bakinta ta tabe tana girgima ganta cikin dabara Kunnayenta ne suka jiyo mata magana kamar haka" zata karasa kwanakinta da bata yi ba, sai ku dauki kwanan jiya a matsayin sadaka da kuma karbar kyauta daga hannun wace ta fi yinkurin badawa Daga Na.ima har Hafsat ransu ne ya baci lokaci daya Hafsat mamakin an daketa kuma an bi ta da mugayen magangannu suka sakata jin wani irin haushi Na.ima kuwa haushin zai je ya kwana da matarsa ne ta ji, kai ita kam sai ta yi da gaske kafin soyayar jarumon mijinta ta yi mata ilah A hankali Hafsat ta ce" , eyah, ai ba wani abu na bar mata na yau din ma NA.ima ta kaleta da sauri, sai kuma ta ce" aa, ki rike abinki ... Tana gama fada ta mike ta yi gaba Shiru ne ys ratsa wajen na yan dakiku, shiru irin baban shirun nan baka jin karan komai sai na pamka A hankali ta dan saci kallonsa, hakan ya hadasa mata faduwar gaba Da sauri ta janye idannuwanta daga nasa da suka kada suka yi jajir yana kallonta A hankali ta gyara kafafuwanta dan har wasu dan tawa rawa suka kwasa na tsoron yannayinsa Da sauri ta ajiye kopin hannunta ta shiga kokarin mikewa daga saman kujerar Bai hanata tashin ba, har sai da ta mike ta ajiye tissu din da ta goge bakinta sannan ta juya a hankali da niyar barin dakin tana mai jin matsanancin faduwar gaba Bata kai ga fita ba ta ji gaba daya ta yi baya, Ifannuwanta ta rintse dan ji ta yi an fizgota tsoron tikuwa a kas ya sakata razana da saurin kankame abinda ta ji ta jingunu da shi Matsar da ya yi mata a jikinsa ya sakata fahimtar inda ta samu masauki, Lokaci daya ta shiga ja da karfi dan kwatar kanta Kin bata damar nan ya yi ta hanyar rungumeta sosai a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya tamkar ya yi tsere Dukan kirjinsa ta shiga yi kafin ta kece da kuka mai zafi, Tana dukan nasa tana fadin" ka sake ni, ka sake ni Abdul, ba wulakanci bane? Ka ci gaba da nunawa duniya ko ni wacece a wajenka! Ka yi tafia ranar kwanana , a yanzu da ka dawo ka daukan min kwanana ka bata sai wani yanzu zaka wani ce na karashe ni da ba yar mai kudi ba ko? Ni da ba yar uwarka ba? Abdul me na tsare maka? Jin bugun zuciyarta yake da karfin gaske , ashe ta ji ciwo? Kamar tana kishinsa? Shin kishinsa ne take ? A hankali ya lalumi bakinsa A sanu sanu ya kama lebenta, idannuwansa lumshe ya shiga tsotsarsu yana mai binta da tafiar tsutsa hankali kwonce Hannunsa na dama ne ya samu ya zura cikin rigarta ta kasa , a hankali ya ringa yin sama da hannun har ya ji ya kai wajen da yake muradi..... Cikin nutsuwa ya kamo kan da ya ji ya yi tauri sosai ba irin na da ba, Dan mulmula shi ya shiga yi a hankali cikin wani yannayi na bukatuwa da nuni tamkar rayuwarsa na tafe ne da wannan muradi Kafafuwansu suka gagara daukansu, Aun manta inda suke, A irin lokacin da suke Irin halin fada da gabar da suke Lokaci daya Abdallah ya shiga kokarin noma gonar da aka halata masa mai cike da kayan alatu, A nan a irin wannan lokacin ya yi fatali da rigar dake jikinta, jikinsa na kyarma ya dage zanin da ta daura domin ya kasa samo zaren daurin gashi jininsa a akaifa , Bai iya gane kan yanda zai cire pant din jikinta ba sai gefe da ya matsar da shi gaba daya jikinsa na wani irin kyarma ya shiga baiwa wannan gefe wani irin kulawa mai zafi cike da ma.ana Ita kanta, bata taba jinsa har cikin ranta irin na yau ba, Sam bata ji mugun zafin da takan ji a da ba, sai wani irin hauhawa da jininta ke yi ta hanyar karbar zafafan sakwonnin Bawan Allah A hankali ta kamo kansa ido cikin ido tana kallonsa ta hade bakinta da nasa.... Abinda bata taba yi masa ba, bata taba taimaka masa ko bashi gudunmuwa ko nuna masa cewa yes shi din wajen hutunta ne sai yau.... Hakan ya kara gigita shi, ya rikita shi, sai da ya cire bakinsa da dan karfi ya ce" *wayo, wayo, wayo Allahna....yar malan zaki kashe ni*...kafin ya ci gaba da.... Kai na fa yi rashin munya yau *KUTKALE* *(PRISON)* NA *SAJIDA* Marubuciyar DUK KARYAR KADA YAR MAHAUKACIYA DAGA TAFIA DAUKAR SOJA NEMAN NA KAINA BANI DA ZABI IDAN KA RAINA INDA KAKE BAK'A CE INA KUKE MASOYAN NOVELS DINA, GANI NA DAWO DA SABON SALO, SABUWAR TAFIA, NA ZO MAKU DA SABON NVL DINA MAI TAKE *KUTKALE* WATO GIDAN PRISON, WANNAN NVL ZAI ZO MAKU DA LAMURA DA YAWA, KU BIYO NI KU SHA LABARI........ *WANNAN NOVEL NA SIYARWA NE, DU MAI SO ZAI IYA TURA KUDINSA TA wannan acct NAIRA DARI BIYU : Usman Muhammad 3072998062 First bank. Sai ya turo shaidar ya biya ta wannan number +22791466605....sannan a yi adding dinsa cikin grup, MUTANENA NA NIGER KUWA SANADIYAR RASHIN SAMUN ORANGE MONEY DA KUKE YI, KUNA IYA TURO HOTON KATIN SAHELCOM KO NA AIRTEL TA NUMBER KAMAR HAKA 91466605 SAI A SAKA KU A GRUP DIN, .....* taku ce, Sajida 6 Sun matukar gurzar junansu wanda Hafsat ta mugun bashi mamaki, Ta dauke shi, ta jure shi, ta sakar masa jiki yanda yake so Bayan komai ya lafa, lake yake da jikinta nan saman tils din, sanyin wajen na ratsa su aman ko daya basu da niyar gane cewa wajen nan akoy sanyi Ajiyar zuciya suke saukewa a kai a kai, gaba dayansu idannuwansu a lumshe suke, A hankali ya kai hannunsa kan cikinta yana shafawa, da zata kara masa da ya kara....bai taba jin irin wannan lamari ba, ko dan a yau ta bashi hadin kai? Ba wani baban abu ta yi masa na a zo a gani ba , sai dai sam batai masa gardama ba, sannan du inda ya kai hannunta zata aminta ta lalubi wajen cikin nutsuwa, wani irin ni.imar da bai san mace nada ita ba ya tsinta a eajen yar malan, a wajen Bodyguard, yar da ta yi prison, ta yi formation, ta yi zaman saka kananun kaya dan aikinta, ashe suma irinsu nada ni.ima haka? Wata ajiyar zuciyar ta sauke a bangarenta, haushin kanta take ji na irin yanda ta mugu mugun jin dadin kasancewa da shi a irin wannan lokacin harma ta manta irin wulakancin da ya yi mata, A hankali ta saka hannunta dan cire nasa, sai dai ji ta yi ya kara matseta ya kankameta a jikinsa Wata irin kunya ce ta ji ta rufeta jin a yanda yake har yanzu, ita kanta a irin halin take dan haka ta shiga kiciniyar kwace kanta Da sauri ya dora habarsa saman kanta, murya can kasa ya ce" shuiiiiiiiiiiit *Amatullah* irin yanda ya ja sunnan sai da ta ji gaba daya jikinta ya
Chapter 88 · 0% Book details