← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 160

Sashe 99

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da misalin karfe goma shadaya na daren ranar yana Kwance akan makeken gadon hotel din da suke ,
murdadden jikinsa sanye da fararen kayan bacci wondo da riga ya lullube rabin jikinsa da abun rufa yayinda jikinsa ke fitar da sihirtaccen kamshin tsadadden turarensa flower power wanda yayi order daga amercan turaren nada sanyi kamshi da kama jiki yana matukar qaunar turaren .
tunda ya shigo garin abuja bai zauna ya huta ba bare ya samu damar runtsa idanunshi domin bacci ko ya samu damar kiran tanwer sai yau daya san yana daf da kammala aikin daya kawosa amman duk da haka bai yi tunanin kiranta ba amman zuciyarsa na makale da tunaninta ,ya dai kira amminsa kafin ya kwanta yaji muryarta da lafiyar yanuwansa .
ya runtse idanunshi fuskarta ta shiga yi masa gezo acikin kwakwaluwarsa cike da murmushi tare da shigewa jikinsa tana kissing din nipples dinsa saurin bude idanunshi yayi acikin haske da bai gama haskaka dakin ba.
Ahankali ya motsa lips dinsa “tanwer! ya furta sunanta yana jin wani irin sauyi a sansar jikinsa “kinyi nasarar fixgo zuciyata da soyayyarki why tan? yayi tmbyr Kmr tana jikinsa ya gyara kwanciyarsa ya lalubo pillow ya makale a qirjinsa yana sake jinta atare dashi nan take jikinsa ya fara kadawa ya lula duniyar tunaninta ai kafin kace me jijiyarsa ta mike sambal ,da sauri ya dawo haiyacinsa “dan allah tanwer kiyi hakuri ki barni ki bar zuciyata ta huta haka duk da ina tsananin bukatarka ,zuciyata na cike da yunwarki ina tsananin bukatarki amman da wahala na mallakeki rayuwata bata dace dake ba,idan na aureki na cutar dake zan sake kuskurene akan *KUSKUREN BAYA*ki ya fe min budurcinki dana amsa ire iren sambatun daya dinga yi kenan yana jin kmr tana jiinsa .
Kasa runtsawa yayi sai faman juyi yake ,jijiyarsa ta dinga harbawa da sauri sauri alamun tana bukatar abincinta ya kai hannuwansa duka ya dafeta yana rarrashinta amman sai turjewa take ita dai lallai sai taci abincinta “wayyo allah wai meye haka ne?ya tambayeta yana mikewa zaune ya kunna wutan dakin yana tunhumar kansa gashi yanzu ya ballowa kansa ruwa.”
ya zuba ma jijiyarsa ido kawai yana kallon yadda take sake mikewa ,ya hadiye wani busashen miyo daya tsaya masa a makoshi”haba mana kayi hakuri nasan kana bukatar tanwe amman ka taimakeni kayi hakuri karki .
“Tanwer karki haukatani da wasa na sako tunaninta am sorry am sorry laifi na ne bari nayi wanka ya dan ji dama ya fad’a cikin mawuyacin hali dan gbdy jikinsa da muryarsa sun canza da matsanancin shaawa da soyayya abun ya hade masa biyu yana gama magana ya fara conrol din kansa yana kawar da tunaninta amman abun ya gagara dan ji yayi ta sake dawo masa ya zabura ya sauko” I love you more then my life but please live my side haba wannan wani irin naci né ya soma zariya a dakin hannunsa na cikin wondnsa yana shafa jijiyarsa dan ta kwanta amman taki kawai yaji hawaye ya cika idanunshi “nace kiyi hakuri yana gama fadar haka da sauri ya fada bathroom ya sakarwa jikinsa ruwa ya dade ruwa na sauka ajikinsa sannna ya fito ya daura towel ya kwanta ya cigaba da juyi sai goshin asuba bacci barawo ya sacesa batare daya sani ba da kyar ya tashi yayi sallah yana idarwa ya koma kwanta wani bacci mai nauyi ya daukesa.”
Satinsu jaguwa daya  a Abuja still bai kira  tanweer  ba har sai da yayi  kwana goma  sannan ya kirata da misalin karfe daya na dare tana ganin kiransa ta  d'auka da sauri muryarta a hankali tace"hello Adnan dina…”
Wani irin zirrrrrr yaji a gbdy ilahirin jikinsa Kmr an jona masa lantarki shaawarta dake dawainiya dashi acikin kwanakin.
cikin sanyayyiyar muryarsa mai tsananin kashe jiki da tsuma zuciyar wanda akayi domin sa
ya amsa da "na'am me kike yi har yanzu bakiyi bacci ba ?” dadin jin muryarsa yasa kawai ta fashe masa da kuka , a hankali ya runtse idanunshi baya jin kukanta yana daga masa hankali .
Ya dinga sauraron sautin kukanta qirjinsa na bugawa da karfin gaske"tunaninka ya hanani  sukuni da walwalar yin bacci , kullum kana raina ina maka addua Allah ya tsare min Kai har azumi nayi da nafilfili  amman Kai  ko ajikinka zaka iya komai batare dani  ba " 
ta k'arasa maganar tana fashe masa da kukan shawagaba ".
wannan kukan Jin dadin muryarta ne ko ?" ta cigaba da kukanta bata bashi ba amsa “zuciyata bazata iya saurar kukanki ba a halin yanzu da take cikin damuwa   bari na kashe wayar gbdy  idan kin daina kuka zan  kiraki kafin tayi wani yunkuri tuni ya katse kiran gbdy daman dan yaji lafiyarta  ne ya gani ko idan yaji muryarta zai rage jin yanayin da yake ji akanta.
ta sake fashewa da wani sabon kuka "oh Allah Adnan  allah yasa karka kasheni ,ta fada ta na goge hawayenta kana ta  soma  bi layin amman shiru bai shiga ba a qalla ta kusan minti talatin tana neman layinsa bai shiga ba switch off ake ce mata babu yadda ta iya ta hakura ta kwanta sai dai tuaninsa ya hanata runtsawa.

Jaguwa yay shiru a tsakiyar yaransa yana lissafa yadda garunmallam zai shigo hannunsu
Sosai sukai busy acikin satin ko ammi bai sake wayar daita ba,a halin yanzu sun shirya yadda zasu kamashi tuni sky yana unguwr da garunmallam yake da zama cikin shirin hauka domin samo musu bayani .
alokacin dasu jaguwa suke rike da galadima da ajirebi suna harin garunmallam a wannan lokacin headquarters na yansanda jihar sun haukace domin neman hanyar da zaa ka masu musamman maaikatan dake bangaren computer cike da kwarewa suke aikinsu .
Sai dai duk iya bincikensu sunyi babu wata hanya da zasu iya kama jaguwa da yaransa ,daya daga cikin kwararrun masu sarrafa computer ya dago ya dubi mai gidansu “gsky sir wadan nan barayin kwararru ne sun san abinda suke yi abu na farko fuskokinsu gaba daya an duba babu shi acikin computer sadarwa haka zalika basu yi amfani da layi gurin neman alhj sani fefa ba kai tsaye suka doshi gidansa haka alhj usman gashi yanzu abincikenmu garunmallam ne next target dinsu tunda Alhaji sani ya kira cewar sun rutsa amininsa galadima har yanzu baa san inda yake ba tun byn daya kirasa yana neman dauki an kira layinsa a kashe,abinda zan iya cewa a yanzu a dakatar da bincike akansu sai mun shirya sir.”
“bangane sai mun shirya ba?”
cp ya fada yana goge gumin daya tsatsafo masa “sir mutanen nan suna da matukar wayo gashi da alamun akwai sihiri ajikinsu matocin police uku ne suka bibeyesu har suka cimmasu a satin da suka wuce da ajirebi sai dai abun mamaki a gabansu motar ta bace kaga dole nace kamasu sai an shirya .
cp ya sake sharce gumi dake faman tsatsofo masa kana yayi shiru yana nazarin maganarsa sauran ma’aikatan dake tsaye agurin gaba daya shiru sukayi domin rasa madafar dafawa shi yanzu cp yafi tunanin akwai abinda mutanen biyar din nan sukayiwa yan fashin da har suke bibiyarsu tunda dai basu kadai bane a garin abuja “aminai biyar kuma duk an bibiyesu banda mutun daya wanda shima yana karkashin kulawarmu?”meye hadinsu dasu lallai akwai lauje cikin nadi akwai wata a kasa kuma babu wadan da zasu bamu wannan amsar sai mutane nan biyar “. yana gama fadar haka ya juya da sauri ya fita a office din zuwa office na mussaman wanda aka killace garunmallam yaja kujera ya zauna ya fuskancesa “me kuka shuka atsakaninku “?ku biyar din nan akwai abinda kukayi ina son sanin meye shi idan kuma bazaka fada min ba yanzu yanzu ka tashi ka a maidaka gidansa……”

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wadan nan number's din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️31
Chapter 99 · 0% Book details