← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 160

Sashe 35

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya zuba  mata tsumammun idanunshi yana  fesar  da  iska mai zafi daga bakinsa,  zuwa yay  ya  kulle kofar ya dawo ya cire rigarsa ya ajiye akan kujerar kushin din  dake d'akin  ya saura daga shi sai farar singlet da dogon  wando  ya shiga  bayi ya fito hannunsa rike da k'aramin  roba dake d'auke da ruwa ya k'araso gabanta ya dibo ruwa  a hannunsa ya shafa mata a fuska zuwa qirjinta  bata motsa ba, dan haka ya ajiye roban  hannunsa ya cire mata kayan jikinta   da niyyar shafa mata ruwan ajiki sai dai  surar jikinta ya d'auki  hankalinsa  shiru  yayi   tare da  tsura mata  tsumammun  idanunshi   ,ya runtse idanuwanshi  da  sauri ganin tsayayyun brest dinta gasu tantsan tantsan dasu gwani burgewa  wani abu daya tsaya masa amakoshi  ya hadiye sannan  ya bude idanunshi fess akanta , ahankali ya dinga bin sansar  jikinta yana shafa mata ruwa sai dai har lokacin babu alamun zata dawo haiyacinta ya rasa me zai mata  numfashinta ya dawo  gashi yasan gari  yanzu  koina  cike yake da  jami'an  tsaro  banci haka  daya ɗauketa zuwa asibiti.
 ajiyar  zuciya ya sauke ya sake ware   idanunshi  sosai  akanta  yana jin wani yanayi ajikinsa gbdy tsigar jikinsa ya mike yrrrrrr ... ,  kallonta
ya sake yi a Karo na biyu ya Kai hannunsa ya shafi gefen fuskarta yana  lumshe sexy eye's dinsa sannan  ya sauke wani zazzafan numfashi .
a natse ya d'aura hannunsa  d'aya akan Brest dinta nan take   jikinsa ya kama kyarma kamar wanda aka jonasa da wutar lantarki  ", wayyohhhly Allah Ina ma zan iya dana aureki  kmr yadda  kika bukuta  ," wani irin  magana  kake yi haka  Adnan ?.yarinyar da jin sana'arka kad'ai   ya sumar daita
Ina  ga kace zaka aureta da wannan sana'ar  ?"ai a halin yanzu babu abinda zatai da  Kai  hatta son da take nuna maka zai Kau  acikin zuciyarta , mafi alkhairinsa  ma ka mayar daita gaban iyayenta  komai zai faru daita ya faru daita tana gabansu ko bama haka kaima baka da lokacin soyayya ko wani aure  "zaka maidaita wancan azalumin ya Ida nufinsa akanta kenan  ? zuciyarsa ta  jeho masa wannan tambayar ,shiru yay kawai yana cigaba da kallonta  tare da rashin sanin  madafar dafawa  ."

A hankali ya dinga  Jin qauntar na mamayeshi "tanweer  nonuwanki abun burgewa gashi zasuyi  dadin murzawa ba kamar na sauran matan dana yi muamula dasu  ba ,yana Jin kmr ya tsotsa  ko zai samu natsuwar zuciya   ya  lumshe tsumammun idanunshi  yana rankwafowa da kansa yana hura mata iskar bakinsa ,
a hankali ya dinga murza kan nipples dinta yana sauke ajiyar zuciya ya runtse idanuwanshi  ya fito da harshensa yana lasar  tsakiyar nononta yana fitar da numfashi  mai zafi yana Jin wani irin fellings dinta  da bai ta'ba Jin  irinsa ba a tun tsawon rayuwarsa , daidai gwargwado yayi muamula da mata amman bai  ta'ba Jin irin abinda yake ji  akanta ba."

yana matukar sha'awar yarinyar komai nata yayi masa irin type din macen da yake muradi ce , to ka kawar  da  sha'awarka mana tunda gata nan a gabanka sai yadda kayi daita "sauri girgiza Kansa  yayi "reaping din yar mutane kenan ?da sauri  ya sake girgiza Kanshi  "bazan iya ba, ya tuna lokacin da akayi reaping din kanwarsa nadeeya  irin tashin hankali daya shiga tare da iyayensa hauka ne Kawa bai yi ba sai daya gwamaci mutuwa da rayuwarsa.
da sauri ya cire hannunsa ajikinta ya bude idanunshi ya d'agota sannan ya fara k'okarin maida mata kaya yana gama Saka mata kaya  ya tattarota gbdy zuwa jikinsa ya matseta tsam ya had'e bakinsu guri d'aya yana hura mata numfashinsa da sauri sauri yana shafa laulausan gashin kanta kusan awa d'aya yana hura mata numfashinsa  sannan ya Kara  kamkameta ajikinsa.
a hankali ta fara motsi tana fitar da numfashi adalilin numfashinsa dake shiga bakinta da hancinta , jaguwa ya tsaya  had'e da tsura mata  Ido ganin numfashinta ya dawo yai k'okarin  zare bakinsa sai dai ya kasa dan haka ya cigaba da yawo da harshensa a bakinta ya lalu'bo laulausan harshenta  ya fara tsotsa cikin kwarewa yana had'awa da hakoranta da lips dinta yana mutsayar   yawun bakinsa da nata.ya rungumeta sosai tamkar za'a kwace masa ita, ya kware sosai gurin iya sarrafa mace wannan dalilin yasa duk macen daya kusanta take makale masa ba sex ba hatta romance idan yayiwa mace karyarta ta barshi ,  tayi luf  ajikinsa  ta  zagaye wuyansa da hannunta tana jin wani sanyin dadi,  bazata  iya misalta yadda take Jin dadin laulausan harshensa da lips dinsa ba , gbdy ya mantar daita abinda ya faru , ta narke masa ta kamo lip's dinsa tana tsotsa cikin natsuwa tana fitar da numfashi wanda ke cike da tsananin sha'awa mika take tana banqaro masa qirji  tana Jin kamar ta kamo hannunsa ta daura akan nipples  dinta ,shi kuwa sai sake tarairayota jikinsa yake sun kamkame juna sosai  suna tsotsan bakin juna kmr zasu cinye junansu  .

Qarar  knowking din kofar d'akinsa  da ake ya dawo daita  haiyacinta, sosai  ta bud'e idanunta  har lokacin yaki sakar mata baki yana tsotsa kmr wani tsohon maye , shiru tayi tana kallonsa tana  nazarinsa da tunani , lokaci guda komai ya dawo mata ,a hankali ta fara k'okarin raba bakinta da nashi ,ya bude idanunshi dake runtse ya sanya cikin nata , cikin tsananin damuwa da bacin rai ta fixge jikinta ta sauko daga jikinsa   tana aika masa da mugun kallo, ta kasa cewa dashi komai illa hawaye da suka shiga zubowa daga idanunta. ta nuna shi da d'an yatsanta " a she da gaske Kai  armrobbers ne  kmr yadda zuciyata ta sha hasasho min ?. "Lalai ka cika  tantiri da bai san darajan kanshi ba ,kayi sata ka bi matan banza  ga shaye shaye duk Kai kad'ai ?  Allah ya Isa tsakanina da Kai da ka raboni  da iyayena byn kayi  musu fashin makudan kudade ",ya Kai hannunsa zai rikota ta matsa baya da sauri  tana cewa "karka sake ka  ta'ba  min jiki ,ko ance maka  jikina iri na  wad'an  can matan banzar daka saba muamula dasu ne ?

Yayi  shiru kawai yana kallon karamin bakinta da take motsasu a hankali ,"dan iskan banza  lalataccen  banza ,  inshallahu duk abinda kayi min sai anyi da kannenka  ta karasa maganar tana  sheshekar kuka  .har lokacin shiru yayi yana sauraronta idan ransa yay dubu to a bace yake, tunda yake babu macen data taba kallon idanunshi tayi masa irin zagin da ta masa, yau shine Karo na biyu data  zagesa  ,a hankali ta fara tafiya tana kuka  ,d'aga ka'fafunta  take  da kayr tana layi cikin zafin nama ya fito daga d'akin yaga tana  tafiya cikin rashin kuzari taku uku yayi ya fixgota ya had'e ta da jikinsa ya nufo d'akin daya bata ya matse gam ajikinsa sai data saki qara mai  sauti "shiiiiii  ..."
ki  yiwa mutane shiru  yar rainin hankali kawai  idan ba haka ba na ganar dake kuskuren ki  yanzu "ni ka sakeni gidanmu zani wallahi bazan qara Koda second  daya  acikin gidan nan ba , bazan iya cigaba da  zama cikin yanfashi ba ,yan iska  kawai masu bin matan baza  da shaye  shaye  ,yau ko sama da kasa zasu had'e sai na bar gidan nan...... ".

"karki qara kirana da dan iska dan banyi iskanci dake ba  idan Kuma nayi iskanci dake ne  dan na  tabbata d'an iska agurinki  sai na aikata  yanxu ?  tana  jin haka ta soma  kokuwar  kwatar kanta  tana dukan qirjinsa "ni ka kaini gidanmu wallahi bazan zauna  ba " wani irin matsa yayi mata ya cafke bakinta ya shiga tsotsa yana yawo da harshensa a koina acikin bakinta yana kokari bude zip din rigarta  ,sosai  ta tsorata ta kidime dukansa ta shiga yi da iyakacin karfinta  tana ihun neman d'auki   bakinta ya saki   ya wanketa da wani  lafiyayyen marin da yasa ta tsaya cak  tana dubansa  hawaye na gangarowa akan quncinta "kina hauka ne ? "Wallahi idan naga dama  sai nayi abinda kike kirana dashi naga abinda zakiyi "ko kina tunanin kinfi karfina ne ?"Koni sa'anki ne da zaki dinga farfad'a min abinda kika ga dama ?

"tun  girmana  byn mahaifiyata babu mai kallon kwayar idanuna ya fad'a min maganar daya ga dama ban ci ubansa ba , dan haka ki shiga hankalinki tun wuri ki dawo natsuwarki  jaguwa ba kamar sauran Maza bane "idan naso zan iya komai dake Kuma baki Isa ki hana ba dan rashin kamun kanki a fili yake  Kuma kema kina son iskancin ai  da zarar an ta'baki zaki fara narkewa mutane  , idan  iskanci nake so akwai mata bila'adadin da ko kyauta nace Ina so zanyi having sex dasu  zasu bani   na kwana Ina Abu daya dasu kyauta  babu raki sai sambarka  ,ki sani jikinki baya gabana  bare kiyi tunanin zan iya aikata wani abu dake , ki kiyaye bakinki ki San abinda zaki  dinga fada min , abinda kika gani ko kikaji   shine asalin  adnan da kike son sani  ,Adnan na fashi ne "   yana  gama fad'ar haka ya hankad'ata tayi baya zata fad'i  tayi saurin dafe abun mirrow tana fitar da hawaye mai zafi ya juya da sauri ya bar d'akin .ta zube kasa  tare da  rutsa kuka  mai ciwo wanda take Jin zafinsu da rad'ad'insu har cikin kahon zuciyarta wannan abu da ciwo yake acikin zuciyarta, ta kamu  da matsanacin soyayyar  d'an fashi  wannan wani ciwo ne da mikinsa zai dangwama yana azabtar da zuciya ".
Chapter 35 · 0% Book details