← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 160

Sashe 44

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*****
"Nazifi   haka   mukayi  da  Kai ?a she baka  da amana ban sani ba  ? ya rufe shi da fad'a ta Inda yake shiga ba ta nan yake fita ba  cike da matsanacin firgici nazifi yace "dady me nayi  Maka  ?  bangane me kayi  min ba ? ya tambayesa yana maxurai ",ni zakawa  tambayar  rainin hakali ?  to  yau  duk  a zaune naga Ibrahim  alhalin na fad'a maka bana son ganinsa a zaune sai akwance  dan  lokacin tashinsa bai yi ba tukun  "sai lokacin nazifi  ya fahimci   rashin  amanar da  yayi  masa .   ya  shafa sumar Kansa  yana cewa  "Allah  dady  Ina  iyakacin k'okarina  Ina yin  komai yadda ya kamata  alluran  da na saba yi masa shi nake masa haka zalika maganin da  yake   sha  shi    nake kawo wa  ban canza ba  ".
"wannan karya ne nazifi  "da gaske dady baza yi maka haka ba ,ai duk abinda kace shi zanyi tunda ka zabi abarshi cikin wannan yanayin ni me zaisa naki?" ai ya  zama  dole nabi
duk wani  umarninka  bayan haka ma  duk  sati  sakokan  na shigowa account dina ,nafi tunanin yawon  magani da allurar  da ake masa  ne yasa suka daina aiki   ajikinsa Ina ganin me zai hana a canza  masa ? ". ya fad'a yana tsine masa  acikin zuciyarsa domin kuwa  mutane  masu hali  irin na alhj Tahir sam basu ya  kamata su haifi  d'a irin Ibrahim  ba. "to shikenan na d'auka kana cin amanata ne ?Ina ai bazan ta'ba cin amanarka ba  wannan ai sirri ne a tsakaninmu " alhj Tahir yayi murmushin jin dadi  yana cewa "to yanzu kana ganin idan an canza masa  za'a samu me karfin  na farko ?"sosai  kuwa  za'a samu  zan duba  me karfi  wanda yafi na farko  zuwa gobe  sai nazo   dashi  "to shikenan na gode son Allah yayi maka albarka ya Kai hannu ya zagaye kafad'an  nazifi yana tafiya dashi  acikin falonsa" ka cigaba da bin umarninna ni Kuma bazan gaji da tura maka   sakona ba "nazifi ya gyada masa Kai tare cewa "babu komai dady ai ko baka biyani ba ya zama dole nabi duk wani umarninka nasan kana da wata munafa me kyau akan ib  shiyasa kake bukatar ganinsa akwance  ?".

"yauwa  nazifi  a she kana da fahimta ?" shi yasa kullum  kake kara burgeni  saboda kaifin  baseerarka"  cike  da  girmamawa nazifi yayi sallama da alhj Tahir ya fito zuwa babban  falon gidan   Inda ya iske  hajiya baseera zaune kusa da Ibrahim  dake zaune akan wheelchair tana bashi  abinci a baki tausayinta dana Ibrahim ya kamashi ,mace har mace me tausayi  da biyayya  amman batayi  sa'ar miji ba  "har ka  fito nazifi ? "eh  mumy  na fito  "to sannu da kokari  Allah  yayi muku albarka  gbdy , yadda kake kula da abokinka  baka gajiya Allah ya kula da lamarinka  "Ameen mumy ai kula da ib ya zama dole ,  Ibrahim ya  dubesa  wuyansa a karye  magana yake son yiwa  amininsa   amman ya kasa furta Komai  so yake ya sheida masa Kiran daya samu daga bakin  alqali a kwanakin  da  suka  gabata  .

 sai  da nazifi ya sake duba jikin  Ibrahim sannan ya fito zuwa haraban gidan ya  shiga motarsa  ya zauna ya bata wuta,  tafiya kad'an yayi ya  gangara gefen titi yayi parking ya Kasa cire hannunwansa akan stearing motar   ya  shiga  kogin tunani ta yarda alhj Tahir  yake wa  dan lelensa wanda shi kad'ai ya haifa a duniya  mugunta.ji yake kamar ya tattara ib da komai nashi ya turasa zuwa kasar    england  domin ya samu kulawa daga manya  likitoci ,  dan  allurar da mahaifinsa  yake sa shi yayi  masa bata da maraba  da  poising   me karya garkuwar jiki gashi sanadiyyar haka an tsaida komai nashi  bayan shi din mutum ne mai qulafucin  akan aikinsa"gbdy  zuwa yanzu ya soma zargin manufar alhj Tahir akan d'ansa   Ibrahim, idan kuwa haka ne babu shakka akwai  lauje cikin nadi wato akwai saka hannun alhj Tahir  cikin kidnappin  din tanweer da yan fashi suka yi  .
"haka ne ma  zuciyarsa ta tabbatar masa da hakan , wannan dalilin yasa  alhj  Tahir baya son Ibrahim ya tashi  bisa kafafunsa ya nemi tanweer da karfin da iKon da Allah ya  bashi, tabbas Ibrahim nada gogewa da  jajircewa da qulafici   akan aikinsa da  duk wasu masu laifi a kasar nan.
" idan ya gangara ta bangaren aikin sirri shine kan  gaba   saboda kwarewarsa  ya iya  binciken sirri tamkar aljani  tare da abokan aikinsa  har su  gano me laifi  yanzu abinda zai yi zai    cigaba da boyewa alhj  tahir tare da biye masa har sanda zai kammala komai  akan  abinda yake zarginsa akanshi tare da nemo  sheidu  masu   karfi  ta yadda za'a samu nasarar  kamashi a sikwane , yana da tabbacin muddin aka kamashi za'a kama ragowar  abokan sana'ar tasa dukkaninsu su girbi abunda suka shuka ya kusan awa d'aya  agurin yana  saka da warwara har hawayen tausayin Ibrahim ya zubar saboda rashin dacen mahaifi da yayi   sannan ya tada motarsa zuwa office dinsa har ya  Isa office tunanin aminisa  yake .."

*******

Tanweer  bata  farka ba  sai gurin  karfe d'aya  na rana ta farka cike da matsanacin azaban ciwo  dan   ta sha  wahala sosai  jikinta na rawa koina ciwo yake mata sai numfashin wahala take fitarwa  , wani abu ya hadiye  sannan ya matso kusa daita  sosai  ta  bud'e idanunta  da suka mata nauyi ta ga shine zaune a kusa daita wani marayan kuka ta fashe dashi tana shesheka, muryarsa a kasalance yace "lafiya kike kuka me ya  sameki ? ya fad'i  haka ne dan ya sake tabbatar da tana sane da abinda ya faru a daren  jiya   duk da baya   doubt   akan  gaskiyar abinda baba  ya fad'a masa .ta fashe da wani sabon kuka tana cewa  "nima bansani ba amman duk ilahirin  jikina ciwo yake  min tunda nake ban ta'ba Jin irin wannan ciwon ba dan Allah ka taimakeni ka  maidani gida ....." ta k'arasa maganar  tana sheshekar kuka  bai sake  yin  magana ba ya ɗauketa cak ya nufi bayi daita  ya had'a  mata ruwan zafi ya Kai hannu zai  riko hannunta ta goce ya bita da wani kallo.
ta zabga masa harara tana hura masa hanci ,shiru yayi yana cigaba da  kallonta yayinda  kukanta yaki tsayawa   ganin    ko ya  rarrasheta 'bata   bakinsa zai yi yasa  a hankali ya Isa  Inda  take jingine acikin  bayin  ,batayi  expecting ba taji ya rungumeta  ajikinsa  tsam , ajiyar zuciya ta saki  ta had'e  rai sosai  .

rarrashinta yake son yi amman yasan halinta ba lallai ta bashi had'in Kai ba zata iya butsare masa  "tanweer ! ya kira sunanta muryarsa a sanyaye tana jinsa taki amsawa ta cigaba da kukanta "tanweer !" ya sake kiranta cike da rauni Yana shafa sumar kanta zuwa  gadon bayanta " Kince jikinki na ciwo ? ta gyada masa Kai  kawai " ki d'aure please  ki shiga ruwan zafi zaki daina jin ciwon  kinji "tayi  masa  banza tamkar ba da ita yake ba bare   ta  nuna  alamun zata yi abinda ya bukata ,a hankali  ta soma k'okarin kwace kanta daga jikinsa  har ta  zare  ta tsura masa idanunta fuskarta babu annuri   a kallon da take masa  taga goshinsa ya dan kubura ta Kai  hannunta ta shafa gurin  batare da tace masa  Komai ba duk da tmbyrsa bakinta yake son yi  amman ta kasa sarrafa harshenta , hannunta ya kamo cikin nashi ya matse gam   "ki  shiga ruwan zafi  zan gasa miki jiki ta yadda zaki daina jin ciwon komai ajikinki" girgiza  masa kai tayi  sannan ta motsa labbanta " ka fita  kawai  zanyi da kaina ba sai ka tsaya ba dan bazan iya tubewa agaban wani katon banza ba  ta  fad'a  Kai tsaye taja ka'fafunta  ta  jingina jikinta da bango bayin ."

 yayi  shiru kawai yana kallonta maganarta ta sosa masa rai sosai azahiri ake iya hango hakan  "idan Kuma bazaka fita ba bari ni na fita ta juya tana d'aga  ka'fafunta da kyar  ya nad'e hannun rigarsa ya kamo kafadarta bai tsaya wata wata ba ya d'auketa ya dannata cikin ruwan zafi wani qara ta saki mai sauti ta zabura zata mike ya sake  dannata  ta zaro idanuwanta gbdy  hawaye na zubo mata , kallon juna suke wanda ita nata kallon na fita haiyaci ne shi kuwa na mugunta ne  "muryarta a tsarke tace "Allah ya Isa ban yafe ba  mugu azalumin  kawai Allah ya Saka min nace maka zan gasa jikina dole  ne  da zaka wani  sundumani cikin ruwan zafi dan mu...." ? bata k'arasa mgnrta  ba ya dalle mata baki da yatsansa  "har yaushe zaki daina yiwa mutane  rashin kunya ?ya fad'a yana sake dannata cikin ruwan zafi  har sai da ta sake sakin qara me sauti tana cewa  " har sanda mahdi zai bayyana ta bashi  amsa da haka tana marairaice fuska .
tausayinta yaji yana  yawo a sansar jikinsa  shiyasa ya rabu daita dan inya biyewa rashin kunyarta komai zai iya faruwa a tsakaninsu   "ni ka barni haka zafi na ratsani dayawa "ta fada tana kallonsa "abinda kika fad'a nayi aiki dashi  "to ni me na fada ?ta tambayesa  muryarta cike da shagwa'ba tana turo  masa  karamin bakinta  "muryarsa can kasa yace "kince jikinki na ciwo har kasanki  ko ba haka ba ?tai masa banza tana bata fuska tare da d'aga kanta sama alamun tunanin tana son ta tuna  lokacin da tace masa  har da kasanta ke mata ciwo  ita dai tasan tace masa  jikinta "ko  zan iya sanin abinda yasa kike jin ciwon jiki da  kasanki? ya tambayeta  yana k'okarin zare rigar  jikinta , idanunta ta tsura masa tana kallonsa cike da mamaki  hannunsa ya Kai yana shafa bakinta kafin daga baya ya maida bakinsa ya fara kissing dinta in a romantic way tun tana turjewa har dai ta hakura ta barshi bayan ya gama romancing dinta ya zare hannuwansa   yana cewa "kiyi  wanka ki had'a dana tsarki ".
Chapter 44 · 0% Book details