Sashe 129
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tare suka zauna sukaci abinci sai dai ba wani dayawa sukci ba da gaske yaci abincin a waje saboda koshin da yayi ya hanashi cin nata sosai ta dubeshi tace “yanzu kana nufin da gaske a waje kaje kaci abinci ?Da gaske mana tunda ke kanwata ce kuma kinga ita kanwa ba huruminta bane tayi min girki dan haka nake ganin still yanzu ni din single ne ta kallesa tana murmaushi “karka ce haka sai dai kace saboda wacce akabata aurenta ba sonta kake yi ba dai ya dan Jim fuskarsa ta sauya launi ya girgiza kai yana kurban lemo dake gabansa yana ajiye cup ya riko tsintsiyar hannunta ya mikar daita ya karasa kan kujera mai zaman mutun uku ya zaune tare daita ajikinsa yana shafa ta yana lumshe idanunshi “macen dana aura ina sonta na aureta kuma itace ta dace dani inawa allah Godiya daya bani ita amatsayin matata sannnan inayiwa ammina da aminina Godiya da suka zaba min ita a matsayin matar aurena dan dai bana cikin natsuwa ne dana sake fadada miki yadda matsayinki yake acikin zuciyata ta cusa kanta a qirjinsa tana tsokano masa shaawa muryarta a sanyaye tace “har wani natsuwa ka rasa ,da zata ka kasa ka furtawa byn azaune kake da iyalinka ka cika cikinka da abinci ga Lemu kasha ka koshi banga abinda zai saka rashin natsuwa ba sai dai idan baka son fada min ya já dogon hancin ta“kece kadai kika hanamin natsuwa ta dan kalli kanta “dana yi me ?
Murmushi kawai yayi ya basar da maganar “ki bari idan na samu natsuwa zaki ji yadda kike acikin zuciyata ta fuskancesa duba da yadda yake kallon qirjinta tayi shiru can tace “baka kira yaya ba dan allah ka kira shi mana ka nashi hakuri .”
Tana rufe baki ya zaro wayarsa acikin aljihunsa ya soma neman layin jaguwa tare da saka wayar a hands free kira daya ya dauka yana cewa “akayi anas? tana jin muryarsa ta sauke naunayen ajiyar zuciya “Normal wannan rigimammiyar kanwar taka ce wai dazu da ka shigo ka amsa wani iri to muna neman afuwa idan wani laifi mukayi yayi maganar yana tsotsan lip’s dinta “ka rábani da shirmen hally amman ka fada mata idan bata canza sai ta hadu da fushi da sauri ta zare bakinta tana zaro ido idanunta suka cicciko da ruwan hawaye ta soma yarfe hannunta alamun tashiga tashin hankali “kenan da gaske munyi laifi to kayi hakuri duk da bamusan laifinmu ba amman dai ayi mana afuwa “muryarta na rawa ya soma mgn “dan ..dan allah yaya ka yafe min bazan sake ba kuka ya kufce mata har da shesheka bazan bata maka rai da gangan ba rashin sani ne anas ya jawota ya rungumeta “kaga malam ka daina samin mata kuka gsky ,me ma tayi maka ?
Jaguwa dake riginne yayi murmushi dan gsky bata masa komai ba kawai dai fahimta yayi abokinsa yana tattare da damuwa “dan allah kace ka yafe ma my princess ,dan allah yaya ta sake bashi hakuri tana shesheka “shikenan komai ya wuce amman dai ki zauna lafiya da mijinki komai yace kiyi masa kiyi ,kiyi masa biyayya fiyye da yadda zaki min ,
Ana’s gobe ka fito please mu gama da wannan dakikin mutunmin yana gama fadar haka ya katse kiran ,maganar jaguwa gbdy ya fahimci inda suka dosa saboda dai yake fushi da kanwarsa shi kuwa da me zai saka masa wannnan qaunar da yake ?”ka rike masa kanwarsa da gaskiya “my princess mutuwa ce kawai zata rabani dake ya fad’a yana goge mata hawaye “kukan yasa tunda yace ya wuce yayi rarrashinta har ta dawo daidai suka dan cigaba da kallo sannnan ya mike tsam yana cewa “da fatan kinyi sallah “?tun dazu har an rubuta min lada ya girgiza kai komai nata sai ta sako kuruciya ciki yayi murmushi “now you’re ready to bed “Aa dare baiyi ba fa ya danyi taku hudu batare daya juyo ba “ni kam bacci nake ji kuma ina muradinki a kusa dani amman ke idan bakya muradina sai ki zauna ki cigaba da kallonki babu damuwa yayi gaba .”
ta tsaya tana binsa da kallo bai shiga dakin ba tayi zumbur ta mike taso ta rigashi shiga dakinta ta samu ta sake yi masa wata hadaddiyar kwaliya ta kwanciyar bacci amman duk da haka sai ta yanke shawarar shiga wanka idan yaga haka tasan shima zai bukaci yayi wanka tabi bayansa yana zaune a bakin gado ya zaro wata waya sabuwa fill a leda ya miko mata shekaranjiya na siyo miki ita tô ban dauka acikin mota ba yayanki ya wuce da motar dazu kuma da ya zo stll na manta ban amasa ba shima da zai wuce ya sake manta wa daita shine yanzu da zan dawo na amsa .
ta amsa da hannu biyu tana Godiya na gode sosai allah ya kara budi allah kuma ya tsare min kai ta zauna kusa dashi tana duba wayar “na hada miki komai akwai aciki har layi da kaina nayi miki register Mtn babban waya ce daga kamfanin Samsung ta sake masa godiya shi dai ido kawai yasa mata ta mike tace “ bari na shiga bathroom bai ce komai ba ta dauki kayanta asace ta shige tayi wanka har da dauro alwala sannan ta saka kayan ta kuma daura after dress dinta akai ta fito koda ta fito ya fita tayi murmushi dabararta tayi aiki kenan dan ta fahimci shima ruwa ya fita watsawa.”
ta kashe fitilar dakin ta shige bargo ta kwanta kusan minti goma taga dakin ya gauraye da gaske bata tashi ba domin tasan mai aikin tashi muyi sallah rakaa biyu tayi shiru tsoro kada ta tashi ya karewa kayan datasa kallo ta bude idanunta “tô ka kashe fitilar ka bar mara haske bai yi mutsu ba ya kashe duka “kina da alwala ne ?”
Ta amsa mishi da “eh!tayi saurin daukar after dress dinta ta saka kafin ya ankare daita ta mike ya shimfida abun sallah guda biyu sukayi rakaa biyu ya kuma shafa kanta yayi mata addua kamar ranar farko da burinsa bai samu cika ba duk gabobin jikinta sunyi sanyi kalau ya tsura mata ido idanuwanshi yasa ta mike ta haye saman gado ta zame after dress acikin bargo ta kwanta kayan da suke jikinsa a she singlet ne sai karamin Wando jallabiya ya daura akai ashe dai ba ita kadai ce ke jin kunya ba har dashi ya shigo bargon bayan ya kunna fitila mara haske “mu kashe ac ne ?ya tambayeta tayi shiru jikinta na dan rawa bai kashe ba shima yayi shiru kamar mai tunani wani abu daman taji ya hade hannuwansu yana motsa su yana murzawa ta dai yi shiru bata hanashi ba hakan yasa ya cigaba da murza yatsun hannunta da karfi amman ko gezo batayi ba yayi murmushi “ashe my princess ta zama jaruma ta danyi murmushi kawai ta juyo ta shige jikinsa ya jawota gbdy zuwa jikinsa ya rungumota tsam jin tayi shiru ya fara sarrafata ita dai tsintar kanta tayi tana biye masa da haka ya samar daita ta zama cikakkiyar matar aure ya fitar daita daga layin yammata duk alwashin faranta masa datayi da kuma juriyar dan bashi farinciki sai datayi datasani duk taji tana jin haushi dama ta kyalesa yayita fushi , kuka tayi shi babu sunan wanda bata kira ba a gidansu sai dai na jaguwa ne yafi yawa dan bakaramin nauyi anas ya sauke mata ba da farko ne yabi ta a hankali amman yana jinsa ya shige ai sai aiki ya tashi zanga zanga tsohon tsuminsa ya motsa bai yi laakari da ita din budurwa bace ,sosai ya budeta dan kar ma ya dawo gobe yaji ya takura.”