← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 160

Sashe 86

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cikin tsananin firgici da tashin hankali ya juyo yana dubanta a tsanake kmr rana ya fara ganinta arayuwarsa , a hankali zuciyarsa ta dinga tsinkewa akanta tausayinta ya mamayesa sai dole ta koma gidansu domin bazai sake kuskuren barinta a karkashisa ba yayi maganar a kasan ransa zuciyarsa na dokawa da karfi .
ita kanta dubansa take cike da matsanacin shaukinsa ,a hankali ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta hawaye na zuba a yatsun hannunta , Jikinsa a matukar sanyaye ya tako ya dawo Inda take tsaye ya tsaya a gabanta yana kallonta .
ta d'ago kanta suka had'a Ido atare zuciyoyinsu ya buga da karfin gaske ,ta lumshe masa idanunta sai ga wasu hawaye sharrrrr ....sun biyo kuncinta.
"Ya bi hawayen da take zubarwa da Kallo wani irin ya dinga ji a gbdy ilahirin jikinsa adalilin tashin hankali data shiga wanda shine sanadi ,bata ji ba bata gani ba yayi sanadin jefa rayuwarta cikin kunci .
ta bud'e idanunta fesss akanshi har lokacin hawayenta sunki tsayawa ,ya kai hannu ya daga habarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ruwan hawaye ne kwance acikinsu suna turereniyar zubawa , hannunsa ya Kai kuncinta ya dangwali hawayen yana kallo cike da shaukinta da tausayinta yana sake daya sanin daukota da yayi "ai kuma idan baka d'aukota ba komai zai iya faruwa da Kai zuciyarsa ta aikawa kwakwaluwarsa tambaya a natse ya dinga shafa fuskarta zuwa soft lip's dinta zuciyarsa na tsalle da dokawa .
muryarsa a kasalance yace "muje na Kaiki hospital ki d'auki motarki kije gida tanweer babu abinda iyayenki zasu miki "ke din zuciyarsu ce ..."
cikin muryar kuka tace "ah'ah!" ada nasan bazasu iya min komai ba amman a yanzu da suka san ina tare da kai zasu iya min komai ... ".
Cikin yanayi na tashin hankali yace "yanzu ma dan sun san wanda kike so bai dace dake bane ," shi yasa a kullum nake fad'a miki ki cire soyayyata a ranki dan burinki ba cika zai yi ba ya fada yana fesa mata iskar bakinsa mai zafi a fuskarta kana ya zagayo bayanta ya
kwantar da Kansa a daidai saitin wuyanta tare da lumshe Ido na second biyu ,shi kad'ai yasan halin da zuciyarsa take ciki a yanzu , bakinsa ya Kai daidai saitin wuyanta yana shinshin wuyanta yana goga mata kasumbarsa dake kwance luf a fuskarsa yana fad'a mata kalaman rarrashi masu sanyaya zuciya sai dai ina kwakwa luwarta ta toshe ta kasa amincewa da maganarsa, hakan nan take jin tsoron zuwa gida ,
gefe guda kuma yadda yake mata yana sake narkar da zuciya da gangar jikinta .
idanuta ta sake lumshewa "a haka yake bata shawarar ta rabu dashi byn ya gama da zuciyarta da komai nata .."?
"Ki yarda dani tanweer wallahi ina son ganinki ciki walwala da farinciki tamkar yadda nake son ganin sister's dina halima da shafiqa ,wallahi komai zanyi, sannan komai zan zama bazan iya mantaki arayuwata ba mussaman a wannan lokacin da nake jin kamar mun zama abu daya matsalar dai ni din dan fashi ne ban dace dake ba a matsayinki .
Ya numfasa ya cigaba da mgn a kasalance " ki tausaya min ki tausayawa kanki ki hakura dani bana son adalilina ki samu matsala da iyayenki " yana mgn yana shafata gbdy hannunwasa sunki tsayawa guri daya sai faman ruda mata jikinta yake da salonsa mai rikita lissafi .
gbdy ta soma d'auke wuta yanayinta ya canza jikinta ya d'auki kyarma ".
"Iyayenki naki ne na har abada amman Adnan fa na wani lokaci ne ,dan za'a yi lokacin da zaki mantashi arayuwarki kamar baki ta'ba son shi ba?
sai daya ga tsayuwa na neman gagararta sannan ya tsaida hannunsa guri daya ya zira harshensa cikin kunnenta yana sucking ,numfashi ta sauke da karfi tare da juyowa ta shige jikinsa tana sakin wani irin kuka mai ban tausayi .
bai tsaya wata wata ba ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe rikitattun idanunshi yana shafa gadon bayanta "is okay tanweer " .
Itama runguneshi tayi tsam tsam a hankali ya sausauta rungumar da yayi mata ya maida hannuwanta duka zuwa west dinta yayinda still bakinsa ke saitin kunnenta yana mata mgn cikin rada iskar bakinsa nashigarta a hankali , ji tayi kmr yana zarar ranta ne yana maidawa jikinta ,ajiyar zuciya kawai take saukewa tana jin wani irin yanayi gbdy tsigar jikinta sun tashi ,ji take kmr ta kasance dashi a haka muddin rai
"Ki cire tsoro duk tsanani ba'a gudun iyaye dan wani dalili domin duk duniya baki da tamkarsu ,kiyiwa iyayenki biyayya duk d'a na gari yana son ya rabu da iyayensa lafiya dan haka ki sawa ranki a gidanku zaki kwana,Kuma Ina baki hakuri saboda nasan ni ne nasadin da dad dinki ya d'auki zafi akanki Kuma duk abinda zasu ce karki kuskura kiyi wata magana wacce zata sake fusatasu."
d'ago idanunta da suke zubar da hawaye ta kallesa gani tayi kamr bashi yake mata wanda nan maganganun ba ,shiyasa a kullum take ganin shin din mutumin kirki ne qaddara ce ke yawo da rayuwarsa .
ya sauke mata numfashi a kunnenta sannan ya zare jikinsa a nata ya riko tsintsiyar hannunta ya nufi hanyar waje daita har inda motarsa take ya bud'e gidan gaba ta shiga mota suka bar  gidan .
shiru motar babu wanda yayi magana Kowa da abinda yake sakawa Aransa har ya Kawo hospital ya sauketa ya kara gaba.
taje tabi hanyar daya bi kallo har sai data daina ganin motarsa sannan ta shiga motarta ta nufi gida Aikuwa ranar taga balain da bata ta'ba gani ba agurin iyayenta ,mumy Kam har da duka ta rufeta dashi byn ta sauke mata maruka biyu ajire , Shi kuwa dady sai faman cewa yake "yanzu haka zaki min tanweer ?
"ina alkwarin da kika min kafin ki bar gidan nan ? shikenan tanweer na gode ! na gode !!tunda da abinda zaki saka min Kenan  yana gama fadar haka ya shige d'akinsa zuciyarsa kamar zata kama da wuta mumy ta bishi ,yayinda tanweer ta kwashi tsimar rayuwar tayi d'aki zuciyarta cike da gardin soyayyar da jaguwa .
Soyayyar daya d'and'ana mata shi ya hanata jin zafin duka da fadan da mumy tai mata ta zube akan katifa tana shafa kuncinta Inda momy ta sauke mata mari tana tuno abubuwan da jaguwa yayi mata a awannin da suka wuce m".
Tun dagan ranar tanwer bata  sake haduwa da jaguwa  ba  haka zalika kota Kira  baya d'aukar kiranta amman dai  tana makale a ransa".
Tanweer tayi addua,tayi sadaka amman kullum ji take kmr qara mata maseefar qaunarsa ake hakan nan sai ta zauna tai ta kuka tana magana a fili "wa zai yaye min wannan damuwa ?"
" wa ye zai min wannna aikin da Adnan zai soni ya damu dani ?
A hankali zuciyarta ta bata amsa da "sai Allah ,Allah ne kawai zai miki ,ki sake dagewa da addua "Allah ka yaye min wannan damuwar Allah idan Adnan alkhairi ne a rayuwata Allah ka ta'ba zuciyarsa akaina , idan ba alkhairi bane allah ka cire min sonshi araina ,Allah ka mantar dani waye Adnan a rayuwata .."

*****
Kwance tashi ba wuya agurin Allah kullum bikin shafiq da gali na Kara matsowa har yau sauran kwana bakwai Sadiq ne yayi rabon IV duk Inda ya dace ya Kai jaguwa kuwa tun satin Biki ya ajiye komai da za'a ci a Sha , yanuwa da abokan arziki na nesa dana kusa duk sun hallara Kowa ka gani farinciki  yake har  jaguwa sai dai Idan ya tuna shima ana daf da saka nashi ranar   da hasera hankalinsa sai ya   tashi shrye shirye yayi nisa har yau friday akayi kamu amarya anan unguwarsu bakaramin kudi jaguwa ya kashe ba, anyi biki na yar gata domin a hall akayi , mata kuwa Kamar zasu cinyesa duk inda yayi idanunsa na kanshi .
bayan an gama biki hakan nan zuciyarsa ta umarcesa ya sake gwada haseera dan haka ya aika karamar kanwarsa halima ta kira masa ita hasera na tare dasu baraka da suka zo biki suna hira hally  ta shigo tace "aunty hasera yaya Adnan na kiranki yana d'akin ya Sadiq ta fice abunta, haseera ta dubi baraka tace "Ina zuwa oga yayi kira ta figi mayafinta ta nufi dakin ta sameshi zaune da fuskarsa a d'aure sai da gabanta ya fadi muryarta a raunane tace "Ina wuni?" bai amsa ba illa idanunshi daya tsura mata yana qare mata kallo tsab "wai kana kirana gani ? ya mike yana cewa biyoni , jiki a sanyaye ta biyosa har gidin  motarsa ya bud'e ya shiga yayi kasa da glass din motar  shiru bai yi mgn ba Kuma bai wuce ba,dan hk ta fahimci shigowa yake son tayi .
ta bud'e ta shiga ta zauna yaja basu tsaya a koina Sai adiaraba daidai wani rubabben gida ginin kasa gbdy ginin babu cement da zallar kasa akayi , ya fito itama ta fito tana biye dashi suka shiga gidan suka tsaya a tsakar gidan , ya dubeta yace "kinga gidan nan "? Tace "na gani gidan waye"?
"Gidan da zakiyi rayuwar aure  dani Kenan ."
Chapter 86 · 0% Book details