← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 160

Sashe 59

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta  juya cikin sauri ta bar d'akin zuwa bayi   tare da fashewa da kuka    "a she zata tsinci kanta cikin makauniyar soyayya irin haka , hakika so bai mata adalci  ba daya rasa Inda zai  Kai soyayyarta sai gurin  mutumin da bai san  darajan  mace ba bata  San tsawon lokacin data dauka ba a zaune a toilet  tana ayyana abubuwa da dama  akan rayuwarta  " bazata taba yarda tsoransa yayi tasiri a zuciyarta ba  muddin soyayyar da take masa ta gaskiya ce ya dace tayi komai dan ta rabashi da irin rayuwar da yake, zata rabashi da kowacce karuwa acikin rayuwarsa ta yunkura da kyar ta mike ta fito  haniya ta dinga Jiyo sama sama aranta tace "sun zo kenan ?  ta fito  ta nufo babban  falon  gidan Inda tafi tunanin suke  ta iske mata zaune kusan tsirara domin kowaccesu daga ita sai pant da bra shi Kuma jaguwa yana nan   sanye da gajeren wando  ajikinsa  , hayakin taba  kawai  ke  tashi  da kwalayen taba   burjiki  akan tebul din gabansu Sam basu lura da fitowarta ba har sai data  karaso har  gabansu ta kira sunansa da fusatacciyar  murya "Adnan !" duk  sukayi  hanzarin  suka tsaya cak suka  bude  idanunsu suna dubanta Shima din idanunshi ya zuba mata cikin mamaki da fushi yace "me ya fito dake ?
"Ko nace ki fito ne "a fusace tace ban sani ba wato kana tunanin zaka kawo  karuwai cikin gidan  nan alhalin Ina cikinsa  in amince wallahi tallahi baka Isa ba , bazai  yiwu  ba sai dai  kayi daya cikin biyu ka  mayardani  gidanmu ko  ka bani damar na fita a gidan nan na kama gabana amman muddin Ina cikin gidan nan an daina alfasha   da kawo yan iska kana badala dasu   sai dai kaje waje kayi iskancinka  ta k'arasa  maganar tana fashewa  da kuka  ",wallahi bazan yarda ba ya  zama dole su bar gidan  nan kuma a yanzu  ..."

Pretty  ta sheke da wata mahaukaciyar  dariya  tana  dubanta , jaguwa kuwa  har  lokacin duban tanweer  yake  cike da Jin haushin abinda tayi masa  ,  a natse  ya mike zuciyarsa na suya  ya riko  tsintsiyar hannunta ya soma tafiya daita "baki Isa ki bata min moon  din ba Ina bukatar naci mace Kuma dole naci ko dan Kinga Ina raga miki ? "ni agurina sun fiyye min ke sau dubu tunda zan kusancesu yadda nake so batare da Jin haushi ko rashin kunya ba wad'an ko cewa nayi su kashe mutun zasu bi umarnina kuma wallahi idan baki bini a sannu ba sai kinyi kuka da idanunki   bai tsaya koina ba sai a d'akin  daya sauketa yayi wurgi daita  "ki daina takamar  banza domin baki  da wani mahimmanci a  gareni  da kike ikirari su bar  gidan nan naki ne ? Tayi shiru tana kallonsa qirjinta na dokawa "ko akwai kwadala ko kwayar bulo na ubanki aciki da kike cewa mata bazasu shigo ba ?  dan Isa har kina fad'ar sai sun fita sun bar gidan  Nan  " still shiru tayi  hawaye na zuba mata  shima shiru yayi yana kallon kwayar idanunta  nan Kuma  zuciyarsa tayi  rauni   sam  bai  ji dadin abubuwan da yayi mata ba a daren  ba amman  ya zai yi duk bakinta ne ya janyo mata  ?
" yayi ne dan yana  son ya nuna mata  iyakarta ne da jikinta da take takama dashi  ,  kuma kar ta  d'auka  yana sonta ne   dan shi kyawun mace baya rud'arsa Kuma baya d'aga masa hankali.
dan shi mata ke bi suna kuka  tunda ya had'u da pretty  yau shine  karon na farko daya kirata a wayarsa  kullum itace ke hauka akansa dan ya quntata mata  ne yasa ya kirata yau Kuma idan da hali  ma a gabanta zai kwanta daita ta hadiye zuciya ta mutu dan yasan tana mugun sonshi daman Kuma shi haka yake.
mace ma tana kuka akanshi Ina ga ita da babu abinda bai ta'ba    ba ajikinta ba ,ya murza dukiyar  fulaninta ya kusanceta duk  da bata  cikin hayyacinta amman  yasan  dole zata ji fellings akanshi  a haka ma kenan Ina ga tana cikin hayyacinta da kuka zata dinga masa ya aureta . tsaki yaja kana yace    "Yana da kyau ki gane kyawunki  bazai ta'ba rud'ata  ba dan hk ki shiga hankalinki  ,ki tsaya iya matsayinki  idan kika qara  min shishigi na rantse da Allah sai naci ubanki Kuma dan Allah ki bari naga kafarki a falo madadin nayi having sex dasu dake zan kwana Ina yi  idan kince karya ne go a head  yana gama fad'ar hk ya   fita  daga d'akin."

zubewa  tayi  akan bed tana wani irin kuka shi kuwa yana dawowa falon  kudi  masu yawa  ya mikawa  pretty ya  sallamesu  da kawayenta ta kwa'be  fuska  "haba jaguwa  ya zaka min haka  nifa gaskiya a bukace nake da Kai mun kwana biyu bamu hadu ba  "raina  a ' bace yake bazan  iya komai ba  ya fad'a  tare da   juya wa ya barsu  nan , kwa'be baki sukayi  sannan kowacce ta d'auki jakarta ta rataya suka fito",gskiya gayen dan wulakanci ne nifa gbdy na kwadaitu dashi dan yadda kika bamu labarin dadinsa  har Allah Allah na dingayi mu had'e   "uhm ai bakisan halin jaguwa bane rowar balai ne dashi amman bafa rowar kudi ba rowar jijiyarsa  idan bai so ba komai zakayi bazai ci ba amman idan yaso zaki san kin hadu da nmjn duniya  ,Inda kikasan an zauna an koya masa yadda zai ci mace ne ya iya bin mace lungu lungu sako Sako  bare ya dauraki a saman jijiyarsa uhmmmm Abu sai Wanda ya dandana " kawai muje mayi  maleji da wasu "wayyo Allah  wallahi naso naji wannan dadin suna tafe suna maganarsa har suka k'araso bakin jection Inda zasu shiga  mota  ."

****"
Washegari da misalin karfe  biyu  na rana   IPO  na  zaune sai ga anas ya fito d'aga cikin part dinsu  Kai  tsaye boy's quarter ya nufa ,ya bisa da kallo  kafin a hankali ya tashi yabi hanyar daya bi  adaidai lokacin anas ya shiga wani d'aki daya lura suna yawon shiga ,Kuma babu shamaki  ga kowannensu suna  shiga  Kai tsaye, Kuma kowannensu nada extra key a hannunsa dayazo budewa yake  yana Jin alamun  anas na  ƙoƙarin fitowa yayi saurin  ja da baya  ya  boye  yana  sauke naunayen  ajiyar zuciya cikin sauri anas yaxo ya wucesa  yana ƙoƙarin saka  key abayan wandonsa aka kirashi a waya , cikin tsautsayi key din  da yake k'okarin turawa byn wandonsa ya fadi ya wuce yana  amsa wayar .ya wuce da kamar minti biyar IPO ya fito daga maboyarsa ya tsugunna ya d'auki key " da alamun zamana ya kusan karewa a gidan   tun bai yi kwanakin da aka bashi ba ya fad'a a cikin zuciyarsa , cikin sauri  ya k'arasa ya bud'e kofar ya tsaya yana kallon cikin  d'akin kafin daga  baya ya  shiga ,
d'akin duhu  dan ko tafin hannunka baka gani duk da  kasancewar safiya  ce
a hankali ya  Ciro wayarsa  ya qunna wuta haske ya gauraye  d'akin nan   yaci  karo da fuskokin   mutane  kala dabam  dabam   fuskokin sunfi  guda dari uku zube  a kasa .
Cike da rawar jiki ya k'arasa  sosai  yana kallonsu  d'aya byn daya kafin daga baya ya  d'auki  d'aya   yana  dubawa domin  bambamcewa "shin  na  mutane ko kuwa akasin  haka ?ya tambayi Kansa  dan bashi da maraba dana mutane har gashin Kai da kunne da Ido  komai na bil adama ne, sai dai  a kallon  kurrilla da yake wa  fuskokin ya fahimci na  roba ne ga dukkani alamun  dashi  suke badda  kama gurin fashi .
da sauri ya d'auki d'aya ya  boye acikin rigarsa ya fito  ya  kulle kofar  yayi  wulle da keyn a Inda ya  d'auka  dan  kar su nema basu gani ba  suce zasuyi binciki   idan sun gani kuwa babu wani bincike  da zasuyi  ."
yana komawa d'akinsa   ya  kira number  dcp  yana d'auka yace "hello sir "yauwa Ina  jinka  ,yalla'bai  na samu wani  abu daya shafesu nan  dai  yayi masa bayanin komai akan fuskar daya gani  "karka damu ka cigaba da  bibiyarsu  ,yanzu wani mataki zamu dauka kenan ? "Okay  kasan yadda zaka fito  mu had'u  a water park gobe ko zuwa jibi Ka bani fuskarsa mu gani ko irin zanen da muke dashi ne ". "shikenan yalla'bai  zan san yadda nayi fito gobe  sukayi sallama"  washegari suka  had'u  da ipo sun tautauna  mahimmam abubuwa  masu mahimmanci  a Inda suka ajiya  zasu tunkarin  gidan  jaguwa a ranar  goma shabiyar  ga watan march  "kafin kuzo  ku  tabbatar da Kun tsara komai yadda ya dace, "karka damu da shirinmu zamu zo suka mikawa juna hannu sannan suka rabu  " .

******
zaune dcp suke tare  da yaransa gbdy zagaye da   makaken  table kowannensu ruwan roba ne a gabansa sai dai gbdy hankalinsu naga ogansu dake zaune yana koro  bayani "Wannan aikin musani  ko mu mutu ko mu rayu  ne ,wannan aikin  sai mun sadaukar da rayukanmu  akanshi kowannenku  ya shiryawa mutuwa ko nasara   ku   shirya  anything will happen in diaters wannan aikin ne da gbdy ba'a bukatar kuskure acikinsa , kuskure daya idan munyisa to mun fa rasa  wannan damar kenan Kuma bazamu Kara samun dama irinta ba ,mai da hankali shine babban  abinda ya kamata  ,ku Saka idanuwanku akan komai idan mun Isa yana gama fad'ar  haka ya mike gbdynsu  suka  mike kowannensu  rike da bindigarsa suka  fito suka shiga motocinsu suka hau titi suka d'auki hanyar da zata Kai su magodo estate ."
Chapter 59 · 0% Book details