Sashe 13
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin ya k'ara mishi kyau sosai kamar kar ya daina , d'an k'ara ware idanunta tayi tana kallonsa wanda har lokacin fuskarsa na d'auke da murmushin. Ko'k'arin gyara tsayuwarta ya soma yi , Tanweer kuwa da sauri ta kai ma bakinsa cafka tamai peck a lips d'insa , ware idannunsa yayi sosai yana kallonta cike da mamaki 'Do want to kill me wannan yarinya'. Ya furta a ransa Tan kuwa murmushi take masa, sake kai mai Cafka tayi a karo na biyu sai dai wannan karon taji ya bude 'yan lip's dinsa inda ya soma kokarin kissing d'inta,ya cafko laulausan harshenta cikin nasa kamshi sweet taji mai kamshi lemun ,ware idannunta tayi ganin kallon da yake mata yasa tayi saurin runtse idanunta jikinta na dan rawa saboda wannan shine karo na farko a rayuwa data yi kokarin shan bakin wani nmj .
Tsura mata idanunshi yayi tare da d'an murmushi, yana jin yadda take jujjuya harshenta da sweet din dake cikin bakinsa take zuciyarsa ta dasa masa ayar tambaya akanta. 'anya kuwa yarinyar nan cikakkiyar buduwar ce ? anya kuwa ba watsatsiba ce take neman kawowa zuciyarsa farmaki? to idan itace kai meye ?Me ye marabinka daita? " wata killa ma ta fika tunda bata aikata abinda kake .......
Kasa k'arasa zancen zucin nasa yayi saboda yadda take bin kunnensa da lallausan yatsunta tuni ya kasa jure abinda take masa a hankali ya cafko harshenta yana tsotsa a tare suka shanye sweet din sai ji sukayi sweet din ya kare aiko ta saka masa kukan shagwa'ba. "Wayo! Why?"
Tsura mata ido yayi yana kallonta tare da d'an janyewa, Tanweer banda tab'e baki ba abunda take tana kallonsa. "Ba...ka..kaine ka shanye sweet din byn bai isheni ba". Tayi maganar a shagwab'e kamar zatai kuka. 'bata face yayi wannan karon ba alamun wasa yanzu a fuskarsa. "okay tashi muje idan ma dubunsu kike so zan miki guzurinsa ta sauko tana gama saukowa ta rungumeshi a jikinta "i love you Mr.No Name!" I will miss you no name tsintar kanshi yayi da kasa rabata da jikinsa "Just one day with you but ina jinka tamkar kar mu rabu, is it necessary sai mun rabu?". bakinsa ya kai cikin kunneta yana busa mata hucin numfashinsa, lumshe ido tayi "ka barni zuwa gobe plz ban gaji da kasancewa tare da kai ba"ta furta cikin sanyin murya kamar zatai kuka, dan ajiyar zuciya ya sauke yana kallonta. "ta kowani bangare mahaifinki ya baza mataken tsoro ya damu sosai da rashinki me yasa zaki so zama dani fiye da iyayenki why?"
yay mata tambayar tare da ko'karin kaucewa.
"I know zasu damu sosai hatta I.B ma zai damu da rashina mutumin da muryata kadai idan bai ji ba a rana babban tashin hankaline gareshi "
take qirjinsa ya buga zuciyarsa ta shiga rawa shiru yayi yana ƙoƙarin 'ban'bareta a jikinsa idan bai manta ba shine mutumin da suke waya daita a wancan ranar da tayi accindent "wannan kuma damuwarki ce yayi maganar cike da rashin damuwa , murmushin karfin hali tayi wanda yafi kuka ciwo "mutum mai dakakkiyar zuciya kamarka bai dace ya damu da lamuran mutane ba sai dai acikin kwayar idanunka kadai za'a iya hango tarin tausayi mutane bila'adadin". "Ki daina wasa da zuciyarki da tunaninki muje kawai". Yayi yunkurin sake bambareta a jikinsa ,sake manne masa tayi tana gyara tsayuwarta a jikinsa gabansa na bugawa da matsanancin karfi yayi nasarar zareta a jikinsa suna fuskantar juna " ki daina bata mana lokaci saboda hakan babu abinda zai janyo sai tarin damuwa dan bazan taɓa sonki ba kuma ki daina sona dan soyayyata babu amfanin da zata miki , sannan daga yau ki sawa ranki bazaki sake ganin ko mai kama dani ba, kiyi rayuwarki tare da wanda kika fara zai fiyye miki , ni ba irin mutumin da zaki yi rayuwa dashi bane"
gabanta ya dinga dokawa da karfin gaske jikinta ya kama rawa bakinta ya kasa furta komai a dalilin maganarsa dake bugar mata da zuciya , riko tsintsiya hannuta yayi, yana gaba tana d'aga kafafunta da kyar tana kallon bayansa yayinda wani duhu mai haɗe da juya ya gilma cikin kwayar idanunta daidai tsikiyar d'aki yaji jikinta ya sake tana kokarin yin baya ya juyo idanunsa ya sauka akanta gbdy yanayinta ya sauya ta dafe daidai goshinta da hannunta daya cak ya tsaya a lokacin da take kokarin zubewa kasa yayi saurin tarota jikinsa hankalinsa a matukar tashe gabadaya ya rungumeta , ita kuwa cike da bakinciki take fidda numfashi kusan minti biyar suna tsaye tana rungume ajikinsa tuni hawaye ya wanke fuskarta, cike da tashin hankali take motsa lip's dinta " muje ka maidani gida kawai thanks for all the helps tun daga ranar farko da muka hadu har zuwa yantoni daga hannun yan fashi". magana take jikinta na rawa take yanayin jikinta ya sauya daga dumin zuwa zazzaɓi mai zafi, cikin tsoron da bai san yana dashi ba ya matseta gam ajikinsa yana fidda numfashi tare da lumshe idanunshi, "ki dawo daidai sai na maidake" ni muje kawai ina son ganin iyayena, i really want to see them". ta k'arasa maganar tana shirin zubar da hawaye jin numfashinta na kokarin tsayawa ya fara tafiya daita cikin sanyin jiki ,ya kwantar daita a gefen gado a hankali hannunsa daya dafe da byn kanta, yayinda d'ayan hannun ke tsarke cikin nata ya rankwafo jikinta "ki natsu plz qirjinta na dokawa tace "dan Allah say you love me ka fad'a min dan Allah koda itace zata zamo kalmar da zanje karshe daga bakinka ina son ji ...
cike da matsanancin fargaba yace "dan Allah ki bar zancen nan babu wata soyayya a gabana, soyayyata ga kowace mace bata da wani amfanin ,bare ke karamar yarinya dake banason zunubin laifina ya shafe ki ,gara duk wani hukunci da zai zo min ya sameni ni kad'ai bazan ta'ba barin zunubina ya shafi kowa ba bare ke plz, dan Allah ki dawo daidai mu tafi dan hankalina bazai taɓa kwanciya ba idan na kai ki gidanku cikin wannan yanayin lumshe idanunta tayi numfashinta na tsarkewa heart beat d'inta na k'aruwa akai akai.
A tsanake ya zare hannunsa cikin nata ta sake runtse idanunta gam jikinta na sake ɗaukar zafi jallabiyar jikinsa ya zare, ya ajiye akan madaidaicin table din dake gefen gado, idanunshi na kanta yana zance zuci. 'Allah kada kasa wani abu ya sameta a dalilin wannan shirmen nata na banza ,ban da abunta ma guda nawa take da zata d'aurawa kanta damuwar soyayyarsa ? tayi kankanta da daukar wannan nauyin, matan da suka fita girma da wayewa da komai fiyye da nata sun kasa shawo kansa a batu na soyayya bare ita , shi sam babu wannan a ransa "
Rankwafowa yayi jikinta tare da tokare hannunsa da katifa idanunshi na kanta zuciyarsa cike da matsanancin tausayinta duk cikin masu nacin sonshi ita kadai zuciyarsa da gangar jikinsa ta tausayawa ,bai sani ba ko dan ita din yarinya ce mai karancin shekarun da bata wuce autar d'akinsu ba ,hannuta daya ta Kai gefen kanta da taji yana sara mata da karfi a hankali ta soma motsa bakinta, matsota ya sake yi dan jin abinda zatace "mr.no name am feeling very dizzy". tayi mgnr tana bude idanunta akan shi eye's into eye's suke kallon kwayar idanun juna "bana gani sosai ta karasa maganar tana kai hannunta kan damtsen hannunsa ta rike gam jikinta na sake daukar zafi "Mr.no name!". ta sake kira sunansa tana lumshe ido "na kasa fahimtar meke damuna kaina ke..."
tayi shiru tana sake rike gefen kanta, cike da sanyi jiki yake binta da idanunshi yana shafa gefen fuskarta har ya kai hannunsa daidai kunnenta tare da zira yatsansa ɗaya , wani irin zirrrrrrrr taji a gbdy ilahirin jikinta mai kama da shoking take jikinta ya ɗauki rawa ganin haka yasa yayi saurin yin kasa da hannunsa zuwa gefen fuskarta ya cigaba da shafawa a hankali ta sake Kai hannunta kan damtsen hannunsa tana lumshe ido matso da fuskarsa yayi daidai nata har karan hancinsa na gugan nata tare da riko yatsun hannunta ya dunkule guri daya yana kallon kyakkawar fuskarta yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa ,numfashi kawai take janyowa tana fitarwa da kyar .
Motsin kwankwasa kofar d'akin yasa ta tsaitsaita numfashinta ta buɗe idanunta fess tana kokarin kallon kofa shi kuwa har lokacin hannunsa na kan shafa fuskarta haka idanunshi na kan fuskarta ya kasa daukesu "mr.no name, kamar wani yana buga kofa". Ta furta a hankali "karki damu babu Wanda zai shigo d'akin nan sai da izinina tayi shiru "ki yarda dani babu wanda zai shigo hannuwanta duka ta Kai qirjinsa tana yarfesu, sautin wata murya ce ta doke dodon kunnenta "hey adnan open the door plz, is me". hade da buga kofor da karfi kamar za'a balla a hankali ya dan juyo yana kallon kofar sakamakon jin kuryar zahra "adnan!"..........
ta furta sunan tana lumshe idanunta wani irin dad'i taji ya mamayeta atleast she know his name yadda yake da tsananin kyau haka sunansa ke dadin ....... .
Tsura mata ido yayi saboda jin sunan daga bakinta "sautin mace naji ko matarka ce?!". tayi maganar hankalinta a matukar tashe tana mai sake Kai hannuwanta qirjinsa ta fara turesa ya mike yayinda take kokarin saukowa yayi saurin maidaita "ki kwantar da hankaliki ki kwanta ki dan huta bari naje na dawo sai mu tafi". ya janyo rigarsa ya zira ya nufi kofar sai ganinta yayi ta mike tana neman hanyar buya yayi saurin riko hannunta "ina zaki?!"hannunsa tabi da ido ",ki koma ki kwanta ki bani minti biyu yanzu zan dawo mu wuce"