Sashe 8
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
wani irin juyowa yayi da sauri yana Kallonta, ta wani langwa'bar da kai cike da shagwaba tana turo masa ƙaramin bakinta yayinda kwayar idanunta ke kansa ,bai taɓa jin tsoro da firgicin wani yasan aikin da yake ba sai yau , bai gama fargaba da tunani ba ya sake jin sautin muryarta "Look! I have falling for you since the time I have set my eyes on you, naji ka kwanta min a rai, zuciyata ,tunanina da idanuna suna masifar kwad'ayin sake ganinka sai gashi cikin sauki Allah ya sake had'amu". Kallonta yake tunda ta fara magana har ta k'arasa itama shi take kallo.
Murmushi tayi masa me d'an sauti. "Don't worry a yanzu bana buk'atar sanin dalilin kasancewata
tare da kai a nan ta k'arasa maganar cikin sanyin muryarta mai kashe sansar jiki .
A hankali ta soma takowa jikinta na kadawa har ta karaso inda yake ta tsaya tana busa mai nunfashin bakinta ido cikin ido suke kallon juna "ko zan iya ce..cewa ka aureni?!". tayi maganar cikin rawar murya?. "I want to always be with you, ina son ka aureni mu zauna inuwa daya da kai". Ta sake matsoshi kamar zata shige jikinsa duk maganganun da take yana jinta sannan babu wanda ya d'aga masa hankali kamar kalmar ya aureta "dan Allah ka aureni ina son kasancewa tare da kai ,ni ni kaina bansan dalili ba amman ina bukatar kasancewa da kai". Ta karasa maganar kamar zatayi kuka ta tallafo fuskarsa da duka hannuwanta "dan Allah ka fahimceni believe me zan kasance tare da kai a kowani hali dan Allah accept my love".
Ya fixge hannunsa dake rike cikin nata yana mata wani irin kallo da yasa kayan cikinta kad'awa sannan muryarsa a kausashe yace "kina hauka ne?!". yayi maganar a fusace jikinsa na rawa "ko kina shaye shaye ne daki zaki kawo min rainin hankali ? "Oh my goodness god! na d'aukowa kaina maseefa ya fadi hk a kasan ranshi "kaga nima fa ba wai sonka nake ba kawai dai akwai wasu .....".
"Shut up!! I said shut up!!! or else I will get you lost in second are you insane ? How dare you utter such words to a man wanda ma baki sani ba!". Ta bude baki zata sake magana "ki min shiru bana son jin sound dinki gaba daya," me yasa ku mata baku da hankali da tunani?"ya karasa maganar yana huci, da sauri tad'an ja da baya "Kinsan menene aure kuwa da kike cewa na aureki ? Ina da tabbacin da kinsan ciwon kanki da baki fadi wannan maganar ba ,"yaushe kika sani?! yaushe kika fara ganina arayuwarki da har zuciyarki ta karanto miki hauka akaina ? me yasa kikayi tunanin aurena? kinsan ko ni waye da har kina matsayin mace zaki proposing dina akan Aure ,bama ni Namiji na furta ba sai ke, ina kunya? Ina mutumci?!"zuwa wannan lokacin a fusace yake wadan nan zantukan. Girgiza kanta tayi alamun a'a kamar zatai kuka ta bud'e 'yan k'ananun lips d'inta tace "I don't care nasan ko kai waye, what I know kawai ina son ka au....
Tasss tasa tasss taji saukan yatsunsa a kuncinta hagu da dama take wani juya ya ɗauketa tayi baya luuuuuuuu zata fadi yayi saurin tarota da hannunwansa duka zuciyarsa na bugawa ita kuwa runtse idanunta tayi saboda rad'ad'in marin data sha ,
gabadaya ta sadakar da bazata sake jin maganar komai ba saboda dummmmm din da taji kunnuwanta sun yi, a hankali ta bude dara daran idanunta ta tsura masa kusan minti goma suna tsaye a haka suna kallon juna ganin zata bata masa lokaci ya tsaida ita bisa kafafunta ya finciketa ajikinsa ,nuna ta yayi da babban yatsansa yana mata gargadi da kwayar idanunshi yayinda zuciyarsu tayi mummunar bugawa a tare, kasa tsayuwa tayi akan kafafunta ta zube kasa dafe da kuncinta ..
juyawa yayi a matukar fusace ya bar d'akin zuwa dayan bangaresa ya shiga ziriya a falon yana kai kawo "zuciyarsa ta dinga raya masa ya amincewa aurenta ko dan ya musguna mata ya koya mata hankali yayinda wata zuciyar take ce masa " kai da baka son aure yanzu karka sake ka yarda ka aureta ya bawa kanshi amsa "ina bazan aureta ba a daren yau din nan zan sa a maidaita gidansu, taje can ta k'arata" yana cikin wannan tunanin wayarsa ta soma ringing ya ciro wayar daga cikin aljihun wandonsa yana dubawa ganin sunan zahra na yawo a screen din wayar yasa shi jan dogon tsaki , yaki daukar kiran ya kashe tare da ajiye wayar akan mirrow dinsa ya shiga bathroom wanka yayi shap shap ya fito, ya sauya kawa zuwa manya kaya farin yadi vol mai matukar kyau da tsada ya karasa inda jerin takalmansa suke ya dauki takalmin mai yanayin cover shoe Wanda bayansa ke bude ya feshe ilahirin jikinsa da turaruka masu dadin kamshi da tsayawa arai ya fito yana taku kamar baya son taka kasa ya karasa inda motorsa ferary take Parke ya shiga ya bar gidan ..
A hankali yake tuki yana tunanin zantuttukan yarinyar har ya karaso unguwarsu yayi parking a kofar gidan daya ginawa mahaifiyarsa jamar dake zaune a unguwar suna ganin motarsa suka mike domin kawo gaisuwa ya fito a natse suka gaisa cike da natsuwa tare da kwanciyar hankali ya shiga gidansu a hankali kannenshi suka shiga farincikin ganinsa haniyarsu ce tasa hajiyarsa fitowa domin jin sautinsu suna kiran sunansa ta fito , ganinshi tayi tsaf kamar koda yaushe cikin natsuwa da kamala taji dadin ganinsa sai dai ta hade rai saboda kusan sati biyu kenan bata sanya shi a cikin kwayar idanunta ba, fuskarsa ta dauke da murmushin yace "Hajiya ina yini ? Cikin rashin walwala tace "um lafiya sai yau kaga damar zuwa ? "Kiyi hakuri duk cikin kwanankin nan ban zauna bane tunda na dawo sai faman zirga zirga muke yi akan wani aiki daya tasanyomu gaba dasu jabir "shine har ka ɗauki tsawon sati biyu duk yan'uwanka sun damu da rashin ganinka "nasan zaku ji babu dadi rashin zuwana sai dai ayi min hakuri saboda yanayin aikina ai muna waya da sadiq akai akai "ya fada min sai dai ai zuwan naka na da mahimmancin "koda yake ko babu yanayin aiki zaka iya dauke kafafunka saboda maganar aure da nake yawon maka "yayi murmushin yana Kallonta cike da matsanamcin soyayyarta yana matukar kaunarta ita da yan'uwansa numfasawa yayi sannsn yace" wallahi ba haka bane Hajiya shifa aure lokaci ne ",nafi ka sanin lokaci ne amman shi kanshi niyya yana da matukar tasiri idan kuma sai na mutu zakayi shikenna sai ka faɗa min na hakura "kiyi hakuri inshallah nan kusa zan kokarta "gara ka kokarta dan ga sadiq nan yana son yin aure amman yace dole sai ka fara yi ,dogon numfashin ya sauke sannan yace "shikenan zan san abun yi'"Allah yayi jagora nan suka shiga hira da zai tafi ya bawa kannenshi kudi yace su sayi duk abinda suke so bai yi musu tsaraba ba mahaifiyarsa ma kudi masu yawa ya bata hajiya tace "haba bazan amshi kudin nan ba yaushe kayi mana sako "ki amsa hajiya da bani da shi bazan muku ba "haka ne Allah ya kareka da kariyarsa ya albarkacin da zuri'a masu albarka "shine abinda nafi bukata daga gareki adduarki tana da matukar tasiri a rayuwata kuma ina gani cigaba ,a cigaba da yi min addu'a"Allah yayi maka albarka ya baka abinda kake so duniya da lahira ya kare min kai, yayi murmushin jin dadi sai bayan la'asar sannan yayi mata sallama ya fito inda jamar unguwar suka yi masa caaaa kudi ya raba musu sannan ya wuce
DARLING'S
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️05
Cikin natsuwa yake murza kan
Stearing motarsa zuciyarsa cike fal da matsanancin farinciki baro mahaifiyarsa da kannensa cikin farinciki mai tsanani da yayi, a nan duniya bashi da burin daya wuce sanya ahlinsa cikin farinciki , numfashi ya janyo ya fesar yana ɗan dukan kan stearing "zan dangwama ina baki farincikin da kika rasa ammina har sai kin gaji , inshallahu zan ɗauke miki kewar komai ,zan mallaka miki duk wani dadi dake cikin duniyar nan ke da yan'uwana lafiyarku farincikinku jin dadin rayuwa zan yi kokari ......
Kiran Anas da ya shigo wayarsa ne ya katse masa zancen zuci da yake , ya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ya kai idanunshi kan wayar a natse ya kai hannunsa ɗaya ya ɗauki bluetooth dinsa ya manna a kunnen ya dannan wayar take muryar Anas ta doki dodon kunnenshi "kana Ina munzo gida mai gadi yace baka nan ? Iskar ya furzar sannan yace "naje ganin ammina ne gani akan hanyar dawowa ku bani minti goma zan karaso "okay sai ka karaso muna jiranka ..
Ya cire bluetooth din ya ajiye a mazauninsa ya cigaba da tuki yana sake lulawa zance zuci har zuciyarsa ta shiga hasko masa yarinyar daya baro a gidansa dogon tsaki yaja saboda tuno kalmar ta gareshi kalmar da yaki jininta kuma take bashi haushi ....