← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 160

Sashe 2

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shiru jaguwa yayi yana sauraron magnet kafin a hankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya da karfin gaske yana mai kai hannunsa daidai satin qirjinsa yana shafawa yana lunshe sexy eyes dinsa "okay wannan ma wata dama ce sannan ya tsaida idanunshi akan eku remo "kai akwai dakarun dake tsaye a bayan gidansa wanda kaine zakayi aikin da zanu samu damar shiga gidan ta kofar baya "Yes boss karka ji komai komai zai tafi yadda zakaji dadi , ya gyada kai ya kalli agbako tun kafin jaguwa yayi magana yayi saurin cewa " datse na'urorin dake aiki a gidan mai sauki ne boss , nan ya shiga basu umarni matakin da kowanensu zai taka "ku kula sosai karku bar inda na umarceku sai da izinina kowa ya tsaya akan aikinsa , jabir yace "amman akwai tsaro mai karfi agidan fiyye da tunaninmu "babu abinda zai faru ku kwantar da hankalinku muddin ina tare daku zaku tsira numfashi suka sauke atare , sannan ya rufe system dinsa ya nufi kofar fita ta baya zuwa haraban gidan hannunsa daya soke cikin aljihunsa duk suka mike yaransa suka kama gabansu .

jabir anas Jibril da kamil suka biyo bayan jaguwa suna cigaba da tautaunawa har suka karaso gurin shakatawa jaguwa ya tsaya yana duban Anas "Anas na sanka da shegen son mata dan.. "babu abinda zai faru ya katseshi ta hanyar fadar haka idanuna akan aiki ne kawai ,bazan d'ana ba ya k'arasa maganar yana murmushi "gara da ka tuna masa dan sai yayi mana shirmen nasa daya saba inji cewar jabir , Anas ya kai hannu ya doki kafadar jabir "banason wulakanci me kuka maida ni ? "Shikenna ni kowa bana wucewa ya karasa maganar Yana Jan tsaki kana ya wucesu , kowanensu ya juya ya nufi motarsa suka bar jaguwa yana tunani fuskar yarinyar d'azu .

A hankali ya shiga had'u fuskarta "ko a wani hali take ? ya furta Hakan a kasan ransa , tsaki ya dinga yi saboda haushi dan ya san saboda soyayya ta samu wannan accident din ,a hankali ya runtse idanunsa yana juyawa ya koma part dinsa ya kwanta flat akan gado , ko cikakken minti goma bai ba yaji ana kwankwasa kofar dakin "come in " ya fada cikin muryarsa mai sanyi da kuzari .

turo kofar dakin aka yi , ya ɗan bude idanunshi zahra ya gani tsaye fuskarta dauke da mmurmushi sanye take cikin gren t shirt da black trouser ,zahra ya faɗa jikinsa a sanyaye , da sauri ta faɗa jikinsa tayi hugging dinsa cikin rawar kai tace "missed you so much baby , hannu yasa yayi hugging d'inta shima yace "me yasa kike biyo dare kin duba lokaci kuwa ?murmushi tayi tace "akanka babu abinda bazan yi ba hatta iyayena zan iya barinsu akanka ta karasa maganar tana kamo lip's dinsa "amman ki dinga kirana kafin kizo ya fada a takaice "shiiiiiiiiiii ta katseshi tana cire kayan jikinta cikin sauri da rawar kai ta soma kissind dinsa tana cire masa kaya har tayi nasarar rabashi da komai nashi duk yadda yayi daita ta barshi taki tana tabo masa guraren data san da zarar ta taɓa zai hau network , tana ganin ya fara lumshe idanunshi ta zira jijiyarsa cikin bakinta ta soma sucking dinsa cikin wani irin yanayi tana tsotsa hujin jijiyarsa tana had'iye miyo ,kusan minti shabiyar tana fama aikin tsotsan kan joystic dinsa tana laylaya dick dinsa har yayi release a bakinta batare data cire bakinta ba sai data tabbatar da ya samu gamsuwa a daidai lokacin da wayarsa ya fara ringing , tureta yayi kadan daga jikinta ya dauki wayar Yana dubawa ganin mai kiran yayi saurin manna wayar a kunneshi jikinsa a sanyaye " yaya barka da warhaka ,baka yi bacci ba Abbas ? "ina shirin yi kenan nace na kiraka naji muryarka dan bazan iya bacci batare dana ji muryarka ba ?murmushi jaguwa yayi kadan yace "i love you Abbas kana sona dayawa "dole na soka fiyye da komai yayana ya karasa maganar kamar zai yi kuka i know you love me so much nima haka , kaje ka kwanta bai jira abinda zai ce ba ya kashe wayar saboda abinda zahra take masa a qirjinshi zuwa mararsa , Kallonta yayi fuskarshi a hade itama ta kalleshi cike da shagwa'ba "baby second round plz I need you ,a fusace ya ja tsaki ya dauki towel ya nufi bayi yayi wanka ya fito tana nan tsirara kamar yadda ya barta ransa a bace yace "me nene haka ? "zaman me kike yi har yanzu ?

Tasowa tayi ta matso kusa dashi tashiga yawo da hannunta ajikinsa "nasan wannan dadin daka ji bai isheka ba me yasa bazakayi sex dani ba ina matukar bukatarka , a fusace ya tureta ajikinsa ta faɗa kan gado sharaf "ki saurareni maza ki tashi ki kama gabanki tun dare bai yi miki ba ya k'arasa maganar yana nuna mata hanyar fita da hannunsa , sanin halinsa yasa tasa kayanta dan zai iya mata dukan mutuwa , duk da kasancewarta buduwarsa da sukayi tsawon shekaru tare daita Hakan Bai Hana yayi mata rashin mutunci ,ficewa tayi daga dakin ranta a bace "stupid ya fada yana fadawa kan gadonsa, a hankali bacci ya daukeshi ..

tanwer ta dade tana bacci kafin ta d'anyi juyi tare da d'an ciza lebenta. "Ashhh!". Ta furta a hankali tare da kai hannayenta duka biyu zuwa goshinta saboda zafin da take ji tana d'an ciza lebenta.

A hankali ta bud'e manyan idannunta wadanda ke kallon sama, a natse ta soma bin d'akin da kallo bandage din dake nannade a goshinta da da'kin ya tabbatar mata inda take, nan take ta soma ganin flashback din abubuwan da suka faru da ita da sauri ta tashi zaune.

"Washhh!".
Ta furta da karfi saboda zafin da taji , Runtse idannunta tayi saboda azabar da take ji a kanta saboda buguwar da tayi da steary mota .

mahaifiyarta da mahaifinta ne suka shigo dakin cike da matsanancin tashin hankali ganinta zaune yasa dukkaninsu suka shiga sauke ajiyar zuciya haɗe da karasowa inda take zaune , suka sakata a tsakiyar su suna binta da kallo yayinda mahaifiyarta ke shafa fuskarta cike da soyayya .

"Tan........
Tanweer! Meya faru are you alright? Garin yaya haka ta kasance ? I told you ki dinga driving da kula but you don't want to heed me ,to ga irin ta nan yanzu me....".
"Zainab!". Ya Kira sunanta yana kallonta cike da kulawa. Jin yadda ya kira sunanta yasa ta koma ta gyara zamanta batare da ta kara cewa komai ba sai kallon Tanweer da take cike da damuwa .

"Baki ji me Doctor yace ba?". Ya cigaba da magana, tabe bakinta tayi alamun bata ji dadin maganar tasa ba.

Tanweer na zaune tana saurarsu sai dai tunaninta na kan kyakyawan matashin da idannunta suka nuna mata a wanin da suka gabata , tayi nisa sosai cikin tunaninsa , runtse idannunta tayi inda take ganin abun kamar yanzu yake faruwa pink lips dinsa da sajen fuskarshi yafi komai burgeta, yadda yake motsasu lokacin da Motar ta nufesa.

"To Alhaji inban ji lafiyarta ba nawa zanji? Dan bakasan yadda naji bane yau walh , karka manta ita kadai Allah ya bamu we are bond to be worried when anything happens to her, what if we loose her?". Ta tambayesa cike da damuwa kamar zatai kuka.
"No!". Ya fada tare da jan numfashi Kallonsa take da dara-daran idannunta masu kyan gaske dan banda girma daya soma zuwa mata komai nasu iri d'aya ne da Tanweer, har taso tafi Tanweer din kyau.

"Nasha fada miki ki daina irin wannan maganganun dan basu da wani amfani, kibar ma Allah komai babu abunda zai faru da Babynmu Insha Allahu together we will take care of her". Ya karasa maganar tare da murmushi kan fuskarsa ya riko  hannunta duka yana motsa su cikin nasa.
Lumshe idannunta tayi, hakan ya bashi damar shafar kumatunta ,Bud'e idannunta tayi da sauri tuna d'iyarsu nagun suka sakar ma juna murmushi me sauti.
Kallon Tanweer sukai wacce tayi nisa a duniyar tunani sosai kamar bata gun. " Hye Tan!". Momynta ta fad'a lokacin data riko yatsun hannunta cikin nata ?

A tsorace tanwer ta dawo daga duniyar tunanin nata ,saboda tsoro daya shigeta kar ace ta kad'e handsome din nan.

Hawayene suka soma sauka kan kuncinta wanda hakan yasa Dady saurin tashi tsaye daga kan kujerar da yake zaune. "What! Meyasa babyna take kuka? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!". Cike da damuwa yake maganar.
"Tanweer meyasa kike zubda da hawaye? Me kike rasa?". Momy ta jero nata tambayoyin.

Sauka daga kan bed d'in Tanweer tayi da sauri tana share hawayenta taja takalminta data gani a gefe ta saka. Tana shirin fita Momynta ta sha gabanta.
"Momy please, dan Allah kibarni in duba wannan saurayin na kade'shi". Abunda take fada tana nanatawa kenan, da kyar suka lallabata ta koma ta zauna. "But Momy Da...".

"Salamu Alaikum". Sallamar Dr.Mansur suka ji kamar daga sama, daga kai tayi da sauri ta kalleshi.
"Doctor ina mutumin dana kad'e?". Ta tambaya tare da tsura mishi ido. Kallon ministet alhaji Abubakar dake zaune yana kallonsa yayi ya maida dubansa kan Tanweer wacce tayi narai-narai da idanu tana kallonshi, ya fada'd'a murmushinsa.
"Alhamdulillah Alhaji, yanzu zaku iya tafiya da Dr.Surayyah dan jikin nata da sauki sai magunguna da zaku kar....".

"Doctor!". Ta Kuma kiran sunansa wannan karon fuskarta ba walwala sam.

" Tan Baby, why not you forget about all this things bakiyi hiting kowa ba, ke kadai aka kawo hospital and you are the only one that got injured so kiyi hakuri calm down my baby". Momy tafada tana dan matsa hannunta cike da kulawa.
"But Mo...".
"No But Tanweer, maman ki gaskiya ta fada miki ba wanda kika buge and karki manta kece mai wannan asibiti din a matsayinki karkiyi spoiling dinshi da irin wadan nan abubuwan kinji". Mahaifinta ya k'arasa yana mata murmushi.
Chapter 2 · 0% Book details