Sashe 117
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
“sai abu na gaba bazan gaji da fada maka ba kayi hakuri da hally nasan zaka fuskanci abubuwa masu tattate da kuruciya atare daita sabanin matan da kayi muamula dasu “.Wallahi haka ne dan ta gwada min kuruciya kiri kiri yarinyar nan ta rufe min kofa jiya case din muke yi kiranka ya shigo ka duba min an daura min aure da matar da nake so nake muradi duk na danawa zuwanta sai kuma ranar tazo ta wargazamin shiri ka duba kagani kullum bani da mafarkin daya wuce aure dana hadu daita mafarkina itace tunanina son ganinta kadai ya kan sa na rasa sukuni ya runtse ido ya dan já jiki ya koma kan kujera kwanta ya kasa cigaba da cin abinci .
jaguwa yay murmushi ka gamawa mutane kurin gauraye kai ma gashi har yanzu a layinmu kake wallahi su jubi najin wannan sai sun tasaka gb da dariya sun jima suna hira ya tashi tsaye anas ya shiga ya kira hally sannan ya nufi hanyar waje jaguwa ya kalleta “hope babu wata matsala ?babu komai yaya .“Alhamdullahi ki sanyawa zuciyarki hakuri Kinsan gidan aure gidan zaman lafia ne da hakuri ,Jin dadi wani Abu ne da yake zuwa babu Kuma babu tabbas din zuwansa iyayen mu ba Wani dadi sukeji ba arayuwar aure su amma zaman lafia da hakuri yasa mutuwa ce ta rabasu kiyi duk abinda mijinki ya umarceki sabanin haka tsinuwar malaiku ne ,tunda ya fara magana kanta ke sunkuye akasa “ni zan wuce zan kawo miki shafiq wani sati inshaallahu to yaya na gode sosai allah qara girma allah kuma ya tsare mana kai ,”Ameen ya fada yana sa kai ya fice.
Aharaban gidan ya iske anas tsaye ,ya bude motarsa yana kokarin shiga “karka yarda naga kafafunka a waje ko kace zakazo gurin mu ka zauna kaci amarcinka har sai mun nemeka sai an jima ya fada yana shigewa ya tada mota ya wuce.
shi kuma anas ya koma cikin gida yana shiga falon yaji motsinta a kitchen dan haka ya karasa ya tsaya a bakin kofar kitchen din yana kallonta tana wanke plet din da sukai amfani dashi yana tsaye har ta gama ta goge hannunta sai dai ta kasa motsa jikinta da zumar barin kitchen din saboda yayi bake bake ya rungumee hannuwansa akirji yana kallonta a ranta tace “wannan kallon maitan da yake min yana matukar daga min hankali ta juya masa baya tana kallon wani bangare a natse ya sauke hannuwansa ya tako zuwa inda take sam bataji motsinsa ba sai saukar laulausan tafin hannunsa taji a kugunta a matukar tsorace ta zabura ta waigo aiko cikin sautsayi hannunta ya bugi glass cup yayi tsalle ya fadi akan tays ya fashe a daidai gefen kafarta cikin tsananin tashin hankali ya tsuke fuskarsa yana kallonta jikinta har wani rawa yake itama shi take kallo ido cikin ido suke kallon juna yadda ya kasa dauke idanunshi akanta cikin damuwa haka itama ta kasa dauke idanunta cikin tsoro .
ganin yaki dauke idanunshi, ta nemi gurin kallo tuni kanta yayi kasa tana kallon kasan kitchen “kayi hakuri ,da akayi me kenan ?”
Ya tambayeta yana kallonta tun daga kasanta har sama “uhmmm na …..”sai kuma tayi shiru ta kasa karasa mgnr domin rasa abinda zatace dan tasan bata kyauta ba “tsoro ma yasa kin kasa yin magana kawai saboda kin tsanane “.
Ta dago idanunta ta dube shi Kmr zatai kuka “ni na tsaneka ?allah ya tsareni tayi mgnr tana wasa da yatsun hannunta yayi dan gudun murmushi “idan ba haka ba mai zai sa ki dinga guduna daga jin na tabaki kinyi yunkurin gudu dan kawai ki jazamin yanzu da glass din akafarki ya sauka me kike expecting?
tayi shiru kawai domin ganin yafita gsky ya kai hannu ya riko ya zagayo daita ta gefen inda babu kwalbar ya mannata ajikinsa yana sauke numfashi “haba my princess me zai sa ki dinga guduna nifa mijinki né na sunnah idan baki tabani ba ni bai kamata ace in na kawo kaina ki dinga yunkurin guduwa ba komai zan miki ke din tawa ce bata kowa ba still bata ce komai ba ,ta dan tayi karfin halin mgn nifa ba gudunka nake yi ba kai kasan bazan gujeka ba abun nan ne dai kawai nake ….”
“Wani abu kenan ?
Tayi shiru wannan abu yafi karfin bakinta sarai ya fahimceta “ ki dan rage tsoron nan dan zai wahalar dani ya karasa mgnr yana tafiya daita zuwa falo ya zauna akan kujera mai zaman mutun uku ya kwanto daita jikinsa fuskarsu daf da juna yana shafa bayanta yana shakar numfashinta da kamshinta sosai tayi luf ajikinsa tai zurfi cikin tunani .
ta hanyar tsotsan bakinta ya dawo daita tunaninta “in har kina guduna hakan na nuna rashin damuwar rashina atare dake tô kuma zuciyata taza yarda babu soyayyata acikin ranki ta girgiza masa kai “haba ya anas allah ba haka bane ba kuma bana damuwa da kai bane , ka fahimceni ina jin tsoro ne allah ka tmbyi ammi ni daman can abu kankani ke firgitani da kaina ma tsorata kaina nake ya muskuta ya sake motsawa ya shige mata har tana jin harbawar jijiyarsa hakan yasa ta kawar da kanta gefe tana cewa kayi hakuri “daman kullum cikin hakuri nake my princess amman ina son ki fahimci ina cikin tsananin bukatarki ina son naga alamun kina bukatata wannan tsoron da nake gani a fuskarki yana maseefar daga min hankali cike da wayo da dabara irin na maza ya dinga romamcing dinta wannan abu da yake mata yasa ta sake lula
duniyar tunaninsa .”
Yau kwanan hally shabiyar agidan wadan kwanakin tayi su cikin zullumi da tsananin tsoron da ta kasa fiddashi bare ta bari wani abu ya shiga tsakninsu da Ana’s , shima bai sake nuna mata damuwarsa ba ya cigaba da tsabgoginsa dan har ya soma fita duk da bai samu sex ba ya samu kwanciyar hankali tunda yana tare da matarsa yana sonta kuma dukkanin alamu sun nuna tana son shi dan tana bashi kulawa gurin ci da tsaftace masa muhalinsa da jikinta domin kuwa tun data zo gidan bai taba jin wani abu byn kamshi ajikinta ba haka ma gidan matsalar dai rashin samun sex ne shima zai cigaba da lallabata yana ma sa rai nan kusa zai amshi abu mai mahimanci agurinta.”
******
Haddden gidan rawa né mai hade da gurin shakatawa acikin Ikoyi hotel ,duk da dare ne amman gurin tamkar safiya ne agurin sakamakon hasken fitilun da suka haskaka gurin , guri ne na sai wane da wane da manya kadangarun bariki wadan da suka amsa sunansu,matan bariki ne kala dabam dabam kowacce da shiga ta tsiraci yayinda wasu ke rawa a tskiyar maza wasu kuma suna zaune akan kujeru na alfarma ciki kuwa har da babban aminin tanko gote wanda ya kasance dillalin koken da abokan alqallarsa mutun uku suna zaune daga baya gurin shakawatar suna tautaunawa akan business dinsu .”gabansu makeken table ne wanda ke dauke da ruwa da manya drinks masu tsada .”
alhj tajjudeen ya kalli abokin alqallarsa dake sanye da complete din bakajen Kaya “Kilo arbain fa kace idan kana bukata zan maka rangi kilo goma daga ciki , ya numfasa sannan yace ina kayan suke?suna border idiroko ya bashi amsa yana daukar kwalbar wine mai dauke da tattaccen ruwan inibi ya bude ya tsiyaya a glass cup yana kokarin kaiwa bakinsa alhji tajjudini yace “cinikin zai yuwu sai dai mai dauko min kayan ne matsala saboda sai mun samu wanda muka yarda dashi” karka damu da wanda zai fito maka dashi inji cikon na hudu ya cigaba da mgn “akwai wanda zai yi alqallar cikin sauki .
“waye shi ? ya tambayesa yana tsaresa da jajayen idanunshi “Jaguwa!
“Jaguwa ?
ya furta sunan ahankali yana tunani inda yasan sunan, idan kuma bai san sunan ba to lallai ya taba jinsa kuma abakin takon gate. “jaguwa ya kasance babban dan fashi da makami ne a kasar nan sannnan yana da basera da zai iya shigo maka da wannnan kayan cikin sauki batare da wata matsalar ba .“Kana ganin zai iya “?
“shine kawai zai iya kawo maka akoda yaushe cikin aiki yake kuma sam bashi da tsoro ko tunanin abinda gwanaty zatayi “well done haka nake son mutun mara tsoro ,yanzu ya zaa yi na samu ganawa dashi “? “ ina da wani abokina yana da number na hannun damansa wanda ya kasance babban amininsa “ tô shikenan ka nemishi ka fada masa sannan kayi masa biya mai kyau, ka dai san hatsarin aikin namu akwai hatsari karka biyasa kudi kadan “
“Haka ne sai dai zan kara tabbatar maka ka sa aranka babu wani matsala zan hadu da abokina gobe zamuyi mgn kuma a goben zaa kirasa ya karasa maganar tare da mikewa yayi masa sallama yana tafiya alhj tajjudini ya mike tsaye shina jami’an tsaron dake tare dashi ya mike shima mutun dayan daya saura ya mike suka jera suna magana wacce zaka dauka ta arziki ce nan kuwa ta kwaya ce.”