Sashe 157
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gudu sosai indoor yake har ya kusan fita daga cikin gurin siyayya jaguwa na biye dashi yayinda kanin indoor ke harbi kan jaguwa dake bin bayan yayansa amman sai ya goce harbin karshe da yayi ne adaidai lokacin tanwer ta sawo kai a rude domin neman gurin buya sauran kad’an harbin ya samu kanta cikin tsananin tashin hankali ta saki wata razananniyar qara tayi wurgi da ledar hannunta ta rufe idanunta da hannuwanta duka jaguwa ya rungumota jikinsa yayi kasa daita harbin ya samu wani guri kusan mutuwar zaune tayi aguri nan ya barta ta dawo tamkar mutun mutumi ya mike da sauri ya cigaba da bin indoor."
ganin da jaguwa yayi bashi da niyyar sakin jakar yasa alokaci daya ya harbi hannunsa da kafarsa daya dole tasa ya duka kasa rike da kafarsa jaguwa ya qaraso ya tsaya akansa yana sauke numfashi "kanka naso na harba ka godewa allah ,kuna ina wani cikinku ya samu nasarar kar’ba dayan jakar ?"okay mu hadu a inda muka tsara kafin kace me sun hadu ta bayan layin shopright ya mika masu jakar hannunsa yana cewa “kuje kawai zanzo daga baya amman ku bar min wacan motar ya fad’a yana
canza wata fuskar ya bar ainihin fuskarsa ya cire safar hannunsa tare da sauya takalmi zuwa silifas
ya cire yar saman rigarsa white t shirt ya bayyana
sai daya ga wucewarsu sannan ya shiga mota ya
nufi cikin shopright yayi parking .”
kai tsaye ciki ya shiga cikin tsananin damuwa inda ya bar tanwer zaune ya nufa a lokacin ta mike tsaye tana zazzare idanuwa gbdy mutane dake cikin gurin suna cikin tashin hankali kowannensu hanyar guduwa yake Nema dan da kyar ma ya samu ya shigo saboda turereniyar fita daga gurin bai tsaya wata wata ba ya riko tsintsiyar hannunta "kin shiga rudani ko tunaninki zaa harbeke ?firgigib ta dawo haiyacinta sakamakon jin maganarsa da saukar hannunsa nata ,ba yanzu zaki mutu ba sai kin cika min gida da baby’s .”
Bata damu da maganarsa ba dan alokacin burinta bai wuce taganta a gida ba ,tayi da tasani da bata bi maganarsa ba da yanzu ta mutu ,wasu hawaye masu zafi suka gangaro mata akan kuncinta a natse ya soma tafiya daita alokacin team din sojoji dana polisawa sun qaraso inda suka iske kanin atare na kokarin dagasa domin su gudu suka cafkesu dan daman an dade ana neman su "kamata yayi su hada da kai "kina da wannan damar ai kice masu wani abu mana tsaki taja tare da fixge hannunta cikin nashi ta nufi wani bangaren a haraban gurin sai dai sama ko kasa ta nemi direbanta ta rasa aranta tace “shima ya gudu kenan ? naunayen ajiyar zuciya ta sauke ta ciro waya ta kira layinsa yana ringing amman baa dauka wata mota ta gani a gabanta bata tsaya tantancewa ba ta bude ta shiga ,kawai taga jaguwa zaune ta yunkura zata fito daga cikin motar taji yayi locking din koina dole ta koma ta zauna ranta a matukar bace.”
A hankali yake gudu akan titi daga ita har shi babu wanda yayi magana gara shi yana d'an waigowa ya kalli beauty face dinta ganin haka ta kawar da kanta tana kallon titi alamun bata son kallonsa sunyi tafiya me nisa aka kira wayarta ta duba direbanta ne dan haka ta dauka "okay !".ka sameni ka sameni papline jection ta karasa maganar tare da discounting din kira batare data kallesa ba tace
“A can zaka ajiye ni “.
ba bai ce mata komai ba har suka qaraso gurin yaja ya tsaya yayi unlock din motar ta bude zata fita sai kuma ta tsaya zuciyarta na dokawa da matsanancin karfin gaske ta juyo a tsanake tana kallonsa kamar tayi kuka "ko yaushe zai daina wannan aiki yanzu da polisawa sunyi nasarar kamashi ko kuma an harbesa fa me yake tunanin zai faru daita ."?
tun dazu take wannan tunani akansa amman shi gbdy bai damu ba ko ajikinsa daya rayu ko kar ya rayu ba damuwarsa bane na godewa allah da wani mummunar abu bai sameka ba." tayi maganar acikin zuciyarta tana gamar fadar haka ta bude kofa zata fice taji ya kwanto jikinta ya riko west dinta da hannunwansa duka ji tayi numfashinta na kokarin barin gangar jikinta bata juyo ba ta tsaya a yadda take tana kokuwa da numfashinta dake kokarin barin gangar jikknta ."
ganin bata yi magana ba ya kwanto a gadon bayanata duk wani tunaninsa a yanzu itace juyo daita yayi a hankali idanunsu ya tsarke cikin juna ya matso daita sosai tare da hade fuskarsu guri daya "you look pretty tanwer kin sace zuciyata dayawa ta yadda bazan iya komai ba idan babu ke I love you so much ya fad'a yana lumlumshe mata rikitattun idanunshi ,tanwer ta dan lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana jaguwa ke gauraya, cikin murya mai cike da soyayyarta ya cigaba da magana
" tanwer rayuwa babu ke is nothing ba wai bazan iya barin aikina bane akwai abinda yasa ,akwai dalilai masu yawa idan lokaci yayi zan bari but for now ki bari muyi aure "maganar muyi aure an wuce wannan sai ma kana son mutun kake damuwa kuyi aure to ni yanzu bana son..."
"Shiiiii ya katseta yana daura dan yatsansa akan lip's dinta "karki bata min rai acikin farinciki samun nasara nake karki sake furta min wannan kalmar duk ma wanda kika fad’awa haka matsayin makaryaciya zai daukeki domin kuwa kwayar idanunki kawai zaa kalla asan irin mahaukacin qaunar da kikewa rikakken dan fashi da makami ya qarasa maganar yana kokarin hade bakinsu guri daya ."
dan zaro ido tayi "please banaso karka sake min .." bai bari ta qarasa ba ya qara hade bakinsa da nata ya fara tsotsa cikin wani irin salo baya ji baya gani kamar wani mayunwacin zaki nan take jikinta ya kama rawa kokarin turesa take dan bazata bari hakan na cigaba da faruwa dasu ba amman ta kasa kwatar bakinta dan wani karfi ne ya ziyarci gangar jikinsa ga rikitattun idanunshi sun sake rikicewa sai lumshe mata su yake yi yana faman tsotsan harshenta da hakoranta fixge fixge ta soma kamar wata zararriya tana kokarin zare jikinta da bakinta anashi ,ya cire bakinsa cikin mawuyacin hali muryarsa can kasan makoshi saboda halin da yake ciki yace "wai meye haka ne tanwer ki bari muji dadin junan mana ?
Wani kallo ta watsa masa mai hade da harara tana fidda numfashi sama sama "muji dadin juna ni matarka ce ? ya kashe mata idonsa daya sannan yace "kin wuce matsayin mata agurina kiyi hakuri ki barni naji dadinki please kusan three month kenan banyi sex dake ba duk da ina cikin tsananin sha’awarki ya janyota jikinsa ya tsarke hannunsa da nata yana massaging a hankali yana narke mata ajiki ."
"Dakata !.
ta fad'a tare da janye jikinta ta d’aga masa hannu "banason jin komai daga bakinka ta yaya zan cigaba da yarda kana ta'ba min jiki bayan ni yanzu na daina sonka "?"mu ajiye maganar kina sona ko bakya sona but Kinsan nayi kokari dai ace tun sex dinmu na karshe ban sake yi ba ,"wannna kuma kaga dama ne ,kai ni ban ma yarda ba ta ya zaka zauna har tsawon wannnan lokacin baka kusanci mace ba byn layin da karuwai ke maka a gida zuciyata ma bata yarda ba ,dan haka kaje inda kasaba iskancinka da karuwanka ni jikina bana iskanci bane na aure ne aure ma ba da dan fashi da makami ba,na kamili , natsatse wanda yasan kima da darajan kansa da yan'uwansa da gujewa kansa abun kunya ."ta qarasa maganar tana tsaida kwayar idanunta acikin nashi ."
"Ni kika fada wa haka ?ni ne na dawo haka agurinki tanwer?ni karuwai ke jawa layi ? yayi mata wadan nan tamabayoyin ajere cikin zafin rai "to..to ai ba karya nayi ba suna maka layi dan haka kaje gurinsu ko gurin wacan me idanuwa a tsaitsaye ka cigaba da morar jikinta zuhra ne sunanta ko zahra ni na manta ta qarasa maganar cike da kishinsa "bazanje gurin ko daya acikinsu ba idan ma iskanci zanyi sai dai nayi dake dan nafi jin dadinki akan kowace mace da nayi muamula daita yayi maganar yana tsotsar lip's dinta "kin kuwa san dadinki tanwer ?"Kina dadi sosai gashi ruwa baya yankewa ajikinki wallahi konaje gurin wata bazan ji dadinta kamarki ba dan allah ki bari muji dadin juna."
Wani irin kuka ta fashe masa dashi tana cewa "ni dai dan allah karka qara tabani ko tunanin yadda nake kuma wallahi daga yau babu ni babu kai har abada kayi rayuwarka da duk wacce kake so nima kuma nayi rayuwata da wanda na dauko yi tun farko , Ibrhim dina zai dawo kasar nan cike da nasarar samun lafiya daman kuma shine daidai dani ba kai ba ,dan haka na hada ka da allah ka bar ruhina ya samu salama."
adnan ahmed yayi mutuwar zaune saboda matukar mamaki jin furucinta a garesa har rawa yake jin jikinsa nayi masa ta rantse babu ita babu shi har abada kalmar da bai taba ji abakinta ba kenan sai yau kuma itace kalmar daya fi dauka da mahimanci akan kalmar bata sonshi dan shi bata taba sako rantsuwa aciki ba muryarsa na rawa yace "tanwer na fada miki a dazu sannan zan sake maimata miki ,duk wani jin dadin rayuwa idan babu ke acikinsa is nothing jikinsa “wannna damar ta wuce ka ko ada da nake jin ina sonka a she ba so bane burgewa ce yanzu kuma na godewa allah daya bude min idanuna nagane kuskure zanyi “yayi shiru ya tsurawa karamin bakinta ido da fuskarta yana kallonta qirjinsa na dukan tara tara koda wasa ya kasa kifta idanunshi akanta ya sanya kwayar idanunshi acikin nata sosai domin ya tabbatar da gaskiyar maganarta "ni kike fadawa haka tanwer ".ya jefa mata tambayar .