← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 160

Sashe 14

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  " adnan dan Allah ka bude min kofa mana!". Aka Kuma fad'a daga daya bangaren take jikinta ya kama rawa ta soma zazzare idanu hannunsa  duka yasa ya riko kafadunta ta zaro ido tana  kokarin fixge  jikinta "wayyo Allah tsoro nake ji kar matarka ta ganni, if she see me what will she do nasan! kasheni zatai "yes she will definitely kill me, dan Allah ka boyeni".  tayi mgnr a rud'e sound dinta na tashi tana ko'k'arin buya a jikinsa , hade rai yayi "ke malama ki kwanta nace!".
yayi mgn a tsawace  yana nuna mata katifa cike da sanyin jiki da tsoro tayi taku biyu ta zauna a gefen katifa jikinta na rawa  ya k'arasa jikin kofar ya Kai hannunsa kan handle yaji kofar a kulle gam tsaki yaja "a she a rufe kofar take  shiyasa Zahra ta kasa shigowa" yayi magana a k'asan ransa , murda key yayi  hade da zarewa ya fito yana sauke idanunshi akanta "Kai da waye  a cikin d'akin?!". tayi tambayar kamar wata zararriya tana wani irin huci tamkar mijinta .

"Muje". Ya mata alamu da hannunsa yana nuna mata daya part d'in. Kallonsa tayi cikin zafin rai tabi ta gefensa ta tunkari ko'far da Tanweer take cikin zafin nama yasa hannunsa ya fincikota baya. "Me kake nufi Adnan karuwa ka kawo gidan nan ?". Tayi maganar tare da k'ura mishi ido. "Ba karuwa bace kar....". "Karuwa ce mana" ta sake  furtawa cikin d'aga murya, runtse idannunsa yayi jin tana Kuma had'a Tanweer da mummunar kalmar sosai ranshi ya soma baci.
"Na fada miki ki daina kiranta da wannan mummunar kalmar dan ba ita bace". ya fada cike da bacin rai  yana huci  yayi  cilli da hannunta daya rike , Kallonsa tayi tare da murmushin takaici ta kara yunk'urawa. "Koma wacece wannan karuwa sai na...". Fisgota yayi da karfi  tare da shimfid'a mata wani irin gigitaccen  mari, kan ta dawo hayyacinta ya fisgeta tuni zuwa hanyar da bataso, bai ajiyeta ko Inaba sai wani katon d'aki.
  Cillata yayi gefe ya juya zuciyarsa na masa wani irin zafi. "Adnan!"ta Kira sunansa cikin d'aga murya tana sha gabansa. "Wacece kuke magana? Wace matsiyaciyar yar kar...". Tasssss ya sake  d'auke  kyakyawar fuskarta da wani  gigitaccen mari wanda yafi wanda ya mata a baya, fashewa tayi da wani irin kuka. "Nace ki daina me yasa bakya...". "Yanzu akan wata 'ya mace kad'au hannu Ka mareni? na shiga uku!". Ta katse shi cikin muryar kuka tare da k'ara fashewa da wani sabon kukan ta koma gefen gadon ta zauna baka Jin komai sai fitar sautin kukanta.

Shiru yayi qirjinsa na masa wani irin rada'd'i da zafi  wanda baisan na meye ba b'acin raine ko kukanta ko kuma kalmar karuwa  da zahra ta danganta yarinyar dashi ne , shiru yayi yana sauraron kukanta gashi  abunda yatsana kenan  a rayuwarsa  yaga mace na kuka ,sanin hakan yasa Zahra ta k'ara k'arfin kukanta, bud'e  idanunsa dake runtse  yayi , cikin wani irin zafi ya soma taku a hankali har ya k'arasa bakin gadon, zama yayi daga gefenta. "Look Zahra! Kiy...". Sake fashewa tayi da wani sabon kukan  "Ya Salam!  dan girman Allah kiyi shiru ki daina wannan kukan dan Allah"ya fad'a lokacin daya  Kai hannu yana d'an bubbuga kafad'arta, a hankali Zahra ta sulale ta shige jikinsa. "Baby  wacece wannan yarinyar daka mareni  akanta ? "tayi masa  tambayar tare da sauke  ajiyar zuciya ..

"Bakowa bace!". Ya furta hakan cikin ko'k'arinsa na kauda zancen dan jinta a jikinsa ba k'aramun tada mishi sha'awa tayi ba musamman yadda ta tura hannunta cikin k'irjinsa tana wasa da kan nipple's dinsa lumshe idanunsa yayi gaba daya  tare da laso busasshen labbansa.

"Bakowa ba kace?ta fad'a cikin d'an d'aga murya lokacin  daya  ta tashi zaune tana kallonsa. Ganin zata b'ata mishi lokaci  ya jawota jikinsa zatai magana ya had'e bakinsu gu d'aya.

Lumshe ido tayi ganin yanayinsa ya tabbatar mata bawata mai mahimmanci bace a rayuwarsa  dan   daya kusancenta tasan  ba zai  taba bata hadin kai   a  wannan lokacin ba , sai dai tambayar dake k'asan zuciyarta shine " wacece wannan yarinyar ? tayi ma kanta tambayar zuciyarta na kwad'ayin d'aura  idanunta akan ko wacece ta shigo rayuwarsa da har baya son akirata da kalmar karuwa  'tasan akwai tarin mata bila'adadin  masu kawo masa hari sai dai babu wacce tayi galaba  akansa sai ita ,ita kadai yake saurara domin biyan bukatarsa lokaci zuwa lokaci amman duk da haka sai ta sake tabbatarwa kanta da ita kadai yake alqalla   , wani irin kiss yake mata ,gbdy  a rikice yake kamar zai cire naman jikinta  ,yadda yake sa hannayensa yana matsar jikinta da sauri-sauri  haka yake fitar da wani irin gurnani kamar mayun wacin zaki............

Sai data tabbatar ya gama fita haiyacinsa babu abinda yake muradi kamar yaji yana having sex ,ta zare jikinta  daga nashi  ta sauko daga kan gadon ta tsaya  tana maida brest d'inta cikin riga ta  ɗauki jakarta ta rataya a kafada  tana masa wani mayataccen kallo da   kad'a masa  jiki ita kanta a matukar bukatar take dashi babu abinda take muradi kamar taji jijiyarsa cikin jikinta yana juyata amman still zuciyarta ta dinga karfafa mata gwiwar sanin wani abu dangane da yarinyar da matsayinta gareshi ,  daman  daga  ita sai wani  gajerin  wando iya cinya  da riga otanet mai budadden wuya  ,bude idanunshi yayi da kyar ya tsaida su akanta  batare da yayi magana  ba "bazan yarda kayi having sex  dani   ba  sai na tabbatar da wacece a wancan d'akin tana magana tana kada jiki da bombom  "na killace maka kaina , kai kadai na yarda na mallakawa kaina  a fadin duniyar nan   ,tun daga ranar daka kusanceni naji duk duniya babu namijin da  zan sake yarda dashi bayan kai , dan haka kaima baka isa kayi mu'amula da wata mace  ba muddin muna tare , ta k'arasa maganar tare da tsayawa daf da  kofar d'akin  tana kada masa qirjinta  idanunshi dake cike da matsanancin sha'awa ya dan lumshe kad'an tare da mik'ewa ya karasa ya dauki t shirt  dinsa ya rataya a kafadarsa   yayi mata alamar ta bashi  hanya ya wuce , cike da natsuwa ta matso shi  tana ƙoƙarin shigewa jikinsa  ya haɗe rai ya raba gefenta zai bude kofar , kamshin dake tashi a jikinsa ya ziyarci hancinta hakan yasa tayi saurin riko hannunsa dan tasan halinsa a duk sanda yayi irin wannan shiru abinda zai biyo baya  mai tsanani hatta sex din ma hakura yake dashi .....

Kin Kallonta yayi yana tunanin abinda zai mata ,zuciyarsa na matukar bugawa da karfin gaske, "adnan ta kira sunansa tana ƙoƙarin kai hannunta kan joystic dinsa "ka aure ni plz  dan idan baka aureni ba akwai matsala dan bazan iya rabuwa da kai ba ko nace bazamu iya rabuwa da juna ba  zamu  cigaba da ....
Stop.......
      Ya fada a fusace yana mai  juyowa  "I can't marry you zahra coz you're  prostitute "ko ina da ra'ayin aure bazan iya auren mace irinki ba bare babu wannan tsarin a rayuwata  "I can't marry you zahra shine abinda kwakwalurwarta yake maimaitawa tana kallonsa gaba-daya yanayinsa ya sake sauyawa jijiyoyin kanshi sun fito sunyi rudu rudu  "me yasa kike tunanin bazan iya rabuwa dake ba ?"ke kece bazaki iya rabuwa dani ba amman ni Adnan zan iya rabuwa dake ,idan  kina tunanin bazan iya rabuwa dake ba ki daina wannan tunanin  dan wallahi zan iya rabuwa dake a duk sanda naso kuma a  randa na so ya k'arasa maganar yana jan dogon  tsaki ya kai hannunsa ya fizgeta yayi jifa daita ta fadi bisa gwiwarta ta juyo da sauri tana kallonsa a tsorace,  ya bude kofa ya fita a fusace yana bugo  kofar da karfi hanyar main parlou'n d'insa ya nufa ya bude fridge d'insa ya dauki kwalban win ya dawo ya jingina bayansa da Cabinet din dake zagaye da ma'ajin win   kala daban daban  dake parlou'n ya ɓalle  ya kafa a bakinsa yana runtse ido bai cire kwalban ba sai daya sha rabi sannan ya ajiye hannunsa na rike da kwalban tare da dafe goshinsa da hannunsa daya yana huci .......

Tunda ya bar d'akin ta mike ta tsaya bisa kafafunta tana tariyo maganganunsa da sauri ta runtse idanunta kamar zatayi kuka tace "am mad, am stupid ,am crazy why why me yasa nayi react haka ?  wayarta ta ciro ta shiga neman layin Anas kira kusan uku tayi masa sannan ya d'auka a lokacin da yake tafka masha'arsa da karuwarsa a eko hotel  "ya'akayi zahra ?" oga Anas kana ina  plz ?  na fita wani abu ne? nan ta shiga koro masa abinda ya faru  tsakaninta da Jaguwa take ya fahimci akan  yarinyar da suka d'auko ne numfashi ya sauke yana lumshe ido a dalilin cafkar jijiyarsa da karuwarsa tayi , numfashi ya ja ya  fesar sannan yace  "kina jina zahra  ?tayi saurin gyada masa kai  kamar tana gabansa "kiyi duk yadda zakiyi ki shawo kanshi  ,nayi nisa ina cikin gari gashi ba yanzu zan dawo ba zan kirasa yanzu "okay na gode plz ka taimaka ka kirashi yanzu nasan zai hakura idan kai ne "karki damu idan ma bai hakura ba ki tafi ma haɗu gobe ..

Parlou'n ta karaso fuskarta cike da tsoro da fargaba tare da tsantsar nadama ta durkusa a gabansa "am so sorry adnan I don't mean to hurt you anymore wayarsa ce ta soma qara ya janyo yana dubawa sunan    anas ya gani dan haka ya ja  tsaki  yaki ɗauka kusan missed call  biyar Anas yayi masa ajere amman  bai daga ba yana jan  tsaki ya jefar da wayar akan kujera dake kusa dashi  ganin haka yasa  ta qara  rikicewa  ta soma zubdar da  hawaye tana rokonsa  "wallahi nayi nadama bazan sake magana akan ...
"daya fiyyewa rayuwarki ya fada yana furzar da iska "kayi hakuri  i love You much  "nayi but ki bar min gidana yanzu  ya nuna mata hanyar fita "kar na sake ganin kafarki matsawar bani ne da kaina na nemeki ba, ya karasa maganar yana nuna qirjinsa "dan Allah ka barni  bai tsaya jin abinda zata ce ba ya damki tsintsiyar  hannunta "kinsan Allah ba zaki  ƙara ko  minti ɗaya a gidan nan  ba  out  ya turata waje ya maida kofar ya kulle da karfi  .................

Darling's

💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Chapter 14 · 0% Book details