← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 160

Sashe 38

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shi din dan ta'addanci ne kuma dan fashi da makami ne Kuma gashi yanzu yayi garkuwa da diyar minister shi din mutun ne me tsananin kyautatawa jama'a da tsananin tsoro allah da tausayi  duk inda akace taimako zai bada yana da tsananin tausayin marasa shi sannan baya son zalinci yana daukarwa wadan da aka zalinta fansa idan gwanati taki yin komai, sai dai duk da hakan shi din babban me laifi ne agurin hukumar kasar nan   yana zaune a unguwar magodo  no 20  duk da ba nan kadai bane maboyarsa yana da gidaje dabam dabam   , wadan  nan  bayanai  da inda zaa samesu  duka gasu nan a rubuce  IPO investigation police officer  ne ya rubutosu ". taya zamu samu nasarar kamasu ?  ya  karasa maganar yana daukar file din gabansa  ya tsura masa ido  ."

Cp na yin shiru mataimakinsa  ya  fara magana a natse batare daya tashi ba  " wannan  duk me sauki  ne sir  tunda  a halin yanzu maikacinmu  ya Dade da shiga  jikinsa  dan haka duk halin da suke  ciki  zai zo mana cikin sauki,  kaga kamasu bazai mana wahala ba duk wuya duk runtse sai mun ga bayansa domin bazamu marawa taaddancin da suke ma kasar nan baya ba, zamu bukaci  ganin an kamashi cikin kankanin lokaci ya karasa maganar yana duban  wanda ya turawa   jaguwa jami'in sirri   "dcp   baba abare  wanda aka kira da haka yace "yes sir " ka tabbatar kasa ya   shiga jikinsa  sosai ta yadda  zaa  tattara duk wani mahimman bayanai akansa ya gabatar mana dasu da wuri  "yes sir kace masa ya  kiyaye da kyau  domin shi din mutun ne  mai hatsari sosai "inshallahu sir zanyi kokarin kuma zamuyi nasara kamar sauran lokutan baya a hankali suka cigaba da tautaunawa akan yadda zasu samu nasarar kama jaguwa da yaransa daga karshe cp ya sallamesu,  kowanne  ya kama gabansa."

******

Tanweer na kwance tana bacci  taji kamar an tsinkareta  zumbur ta mike  zaune ta  bud'e idanunta wani irin abu taji yana mata  yawo a gabad'aya ilahirin jikinta tsigar jikinta suka  dinga mikewa  kasanta ya dinga cuking dinta, ta kunna wutan  d'akin tare da kallon bango  karfe d'aya daidai ta koma ta kwanta sanyi ac na ratsata, idanun ta lumshe ta takure jikinta  guri d'aya wani irin matsanacin sha'awa ce ta dinga bijiro mata tana bin lungu da Sako na jikinta tay mika tana matsi ka'fafunta. Byn mintuna ashirin   ta sauko  daga kan bed ta shiga bayi ta watsa ruwa ta fito ta canza kaya zuwa na bacci kasa koma wa tayi ta kwanta ta mike ta shiga zariya ta shafa gabanta sha'awar sai sake bijiro mata take tana Jin idan baa kusanceta ba zata iya mutuwa fitowa tai  ta nufi kofar d'akin jaguwa  tana k'arasawa ta Murda handle din kofar taci sa'a kofar a Bude take  .
A hankali ta bud'e  d'akin duhu ta kunna wutar d'akin bata gansa a falon ba kawai ta nufi bedroom dinsa, Shima   duhu sai kamshi dadd'adan turarensa ke tashi , hannu tasa ta kunna wutar d'akin kwance ta gansa akan makeken gadonsa Kiran itly yana  sharar bacci hankalinsa  kwance daga shi sai plan pant makale da cinyarsa binsa tayi da wani mayataccen kallo yayinda  muguwar shawa  ta sake  tsargamata   ta tsurawa joystick dinsa dake mike Ido, ganin joystick dinsa yasa ta qara fita haiyacinta  ta nemi natsuwarta ta rasa ji take muddin Bai kusanceta  ba zuciyarta zata buga.
a hankali ta soma cire rigar baccin   jikinta tai wurgi dashi ta saura Babu koma ajikinta ta kwanta  a faffadan qirjinsa  ta had'e bakinsu guri d'aya ta fara tsotsa yayinda  hannunta ke   kan joystick dinsa tana murzawa .
a matukar  gigice  ya farka  daga bacci yana dubanta sannan yayi k'okarin janye jikinsa  yana watsa mata wani kallo "meye haka kina hauka ne ko kin fara shaye shaye ne?   "ko d'aya ban fara shan komai ba  taimaka min zaka yi dan Allah ",da me zan taimaka miki?  "kayi having sex dani babu abinda nake muradi a halin yanzu kamar ka kusanceni , joystick dinka kawai nake bukatar naji ajikina  ta fad'a tana zubewa ajikinsa .."

Mmn sudai

💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️15

......Zaro  idanuwanshi  yayi  yana kallonta cike da mamakinta ,a matukar  bukace  ta  Kai fuskarta tsakiyar qirjinsa  tana sauke wahalalle  numfashi tana shinshina kwantaccen sumar dake kwance agirjinsa ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi ciki mai wuyar misaltuwa, ya lumshe kyawawan idanuwanshi qirjinsa na bugawa da mugun karfi tamkar ana buga masa guduma , shigewa jikinsa ta sake yi wannan karon fuskarta kwance da tashin hankali  ta dinga ta'bo wasu wurare a sansar jikinsa wanda ke sake kunno masa wutar shaawarsa , take jikinsa ya kama rawa  qwaqwaluwarsa so take ta tsaya ta daina aiki sai dai yay jarumtar hana hakan faruwa .
ita Kuwa Jin yayi shiru yasa ta sake shige masa sosai ta soma k'okarin rabashi da pant din jikinsa ."

wata irin razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa jikinta ya kama rawa take hankalinta ya tashi, ta kamkamesa tana cewa "please Adnan ka taimakeni wallahi Ina cikin wani hali idan baka kusanceni ba zan iya mutuwa ta k'arasa maganar zuciyarta na rawa take Kuma sai hawaye sharrrr ..... ya soma silalowa akan quncinta wata mummunar fad'uwar gaba ta ziyarcesa tsoro da fargaba suka mamayesa baya raba d'ayan biyu akwai abinda  ke  tattare daita mai muni "gbdy tausayinta ya kama shi dan gbdy yanayinta ya sauya ta dawo tamkar ba ita ba , kimanin minti ashirin ta d'auka tana makale dashi taki barin jikinsa, gbdy ma bata da alamun zata barshi burinta kawai ya kusanceta dan sai kuka take masa tana rokonsa Jikinsa na kyarma ya Kai hannunwansa duka ya kamo fuskarta ya had'e da nashi yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa muryarsa a tsarke ya soma mgn "tanweer ! "shiru tayi taki amsa  masa tana shakar numfashinsa dake sake dagula mata lissafi " meke faruwa dake ?  ya  tambayeta wannan karon kanta  ta  samu damar girgiza masa ," dan Allah ki dawo natsuwarki bazan iya abinda  kike  bukata atare dani ba".shiru tayi tana kallon cikin kwayar idanunshi batare da tace masa komai ba dan zuwa wannan lokacin bazata iya magana ba burinta kawai ta jishi acikin jikinta yana having sex daita shima har lokacin idanunshi na cikin nata yana son ya karanci gaskiyar halin da take ciki, iskanci ne ko kuwa wani al'amari ne dabam ?".

"da  kyar  ya sake fixgo magana "me yasa muna zaune lafiya zaki zo mana da wannan al'mari mai girma ?" me yasa kike son tayar mana da hankali? "Idan kina son na maidake gidanku ne wallahi zan mayar dake ba sai kin d'aga min hankali ba ya numfasa kana ya cigaba da mgn " banason ki cutu ne yasa kikaga na cigaba da rikeki agurina , banason wancan azalumin mutumin ya cutar dake duk da bana sonki bazan so na ganki cikin tsananin damuwa ba ."ta d'ago idanunta da suka canza kala tare
da zubar da ruwan hawaye tace "Adnan ni ba dan Ka mayar dani gida bane ni dai kawai na jika ajikina ka kusanceni dan Allah , wallahi Ina tabbatar maka muddin baka kusanceni a yanzu ba zan mutu , zan mutu na bar maka duniya .......
" kiyi aiki da tunaninki mana ki fahimci illar abinda kike son na aikata dake har yau bud'e Idanuna da muguwar zuciyata bata ta'ba kusantar macen da bata ta'ba sanin nmj ba , duk matan dana kusanta daman can a lalace na gansu ke kuwa fa ?" tanweer bakin san maza ba Kuma bazan zamo mutun na farko da zai keta miki haddi ba ."

cikin mugun firgici ta mike tsaye tamkar mahaukaciya duk gashin kanta ya hargitse ta soma dube dube acikin d'akin a hankali idanunta suka Kai kan dress mirror dinsa ,karamar bindigarsa ta gani ajiye a natse ya bi Inda take kallo nan take ya fahimci abinda take son aiakatawa dan haka da sauri ya soma k'okarin durowa daga kan bed sai dai kafin ya sauko har ta Isa ta d'auki bindigar ta saita gefen brain dinta dashi tana haki kamar wacce tayi gudun ceton rai "kana qara taku d'aya zan harbe kaina".Jin abinda tace yasa ya kame guri d'aya ya kasa kwakwaran motsi, ya tsura mata Ido yana neman yadda zai amshi bindigar a hannunta dan ba shi da tabbatacin  babu  harsashi aciki .ita Kuwa tanweer wani dishi dishi take gani acikin idanunta , yayinda a hankali take Jin kanta na juyawa bud'e idanunta tayi da kyau tana kallonsa tare da cije lip's dinta da karfi "kaga malam zaka min abinda na bukata ko kuwa na aika  kaina lahira cikin sauki dan nasan muddin baka yi abinda nace ba mutuwa zanyi cikin wahala ?.bai ce mata Komai ba illa kallonta da ya cigaba da yi qirjinsa  da zuciyarsa na tafarfasa, jikinsa babu kuzari ya sauko daga kan bed zuciyarsa na cigaba da tafarfasa har ya kusan Kaiwa kofar fita ta biyosa da sauri ta sha gabansa tana sauke numfashi "Ina zaka tafi ka barni ?" wallahi da gaske nake zan kashe kaina ."
Chapter 38 · 0% Book details