← Book details Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 160

Sashe 150

Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin natsuwa da rashin kuzari yake tuqinsa cikin zuciyarsa kuma yana jin tanwer bazata iya barinsa ba ,duk abinda ta fada masa matsayin wasa ya daukesa dole zata dawo garesa dan ya rigada yasan yadda karfi da tasirin qaunar da take masa wannan karfin soyayyar da take masa zai taimaka masa ya sake tsaida hankalinta kanshi amman kuma haka nan yake ji tashin hankali daga kasan zuciyarsa tare da mummunar faduwa gaba.”
wayarsa ya lalubo ya kira layin anas kira daya ya dauka “anas tanwer zan aura kamar yadda kake so ,”dan allah abokina? ya gyada masa kai kamar yana kallonsa amman …“Kai gaskiya naji dadi nasan itama zataji dadi sosai kai allah na gode maka sam yaki bari jaguwa ya karashe masa bayani halin da suke ciki dole ya katse kiran ya cigaba da tuqi Jaguwa ya shiga gida babu kowa a babban falonsa dan haka kai tsaye ya nufi dakinsa ya fad’a akan makeken gadonsa tare da dafe goshinsa da yayi wani irin rikewa ,ya kusan minti shabiyar kwance yana tunani sannan ya yunkura ya tashi ya shiga bathroom ya shiga zubawa kansa ruwa sai da yaji kan ya dan rage masa ciwo sannan ya fito jallabiya kawai ya zira tare da wucewa masjid .”

“Ranar yau anas jinsa yake dabam ,jinsa yake kamar an sake sauya shi, wani irin farinciki ke rasashi wanda ga duk wanda yasanshi yasa fuskarsa ta sake wadatuwa da farinciki fiyye da yadda fuskarsa take ,
itama hally haka nan ta tsinci kanta da farinciki dan yanzu ta maida damuwarsa nata haka farincikinsa ,
taja Karan hancinsa da take mugun so tana sakar masa murmushi ya janyota gabadaya ta zube aikinsa ya rungumeta tsam ya kai bakinsa cikin kunnenta yana sakar mata numfashi “matata yau ina cikin farinciki .”Ta juyo gbdy ta fuskancesa “naga alama nima ina tayaka farinciki amman meye abinda yasakaka farinciki haka “? murmushi yayi mata yana sake rungumeta tsam yana bata labarin soyayyar yayanta da tanwer sai dai bai bayyana mata yadda soyayyar ta samo asali ba .Ta ware masa idanunta sosai tana cewa “to ya zaiyi da aunty haseera?yayi kissing din idanunta “zaki fara ko ?”me kuma nayi daga tambaya ?a duk sanda kika bude min wadan nan idanunki ina kwadaita dake my princess
bakiji yadda naji ajikina ba yanzu dana kalli cikinsu.” ya karashe maganar yana matseta ajikinsa har tana jin yadda jijiyarsa ke zungurinta .”

“Shikenan na daina amman fa akwai daru idan aunty haseera tasani ,tanwer tafita iya daru ai sai dai kawai idan taga damar barinta ko kuma ta duba dangantar dake tsakaninku “a ajiye wannan ammi fa tana matukar son yaya ya auri aunty hasera domin itace ta hada duk abinda ammi take so ga surukarta ya riko hannunta sosai cikin nashi yana murzawa cikin wani irin salo na shauki “fada min abinda ammi take so ga suruka? “tana son farar mace doguwa kyakkyawan mai shape ,me tarin Ilima addini dana boko ,me tsafta da iya girki uwa uba kula da miji ta karasa maganar tana rufe idanunta da tafukan hannuwanta duka alamun kunya .”
ya cire hannuwanta yana cewa “kalleni !.
Ta tsura masa narkakkun idanunta dake tada masa tsumin shaawarta “dan baki taba ganin tanwer bane ta hadu iya haduwa fiyye da tunaninki idan dan kyau ne da abubuwan da kika lissafa to auntynki hasera bazata tsaya a kusa daita ba iya girki ne kawai bani da tabbaci saboda ban ta’ba cin girkinta ba amman sauran abubuwan da kuka lissafa duk tana dashi “gsky zan so na ganta nice ma zan fara sheidawa
ammi “a’a ban yarda ba ki barshi yaje ya fad’a mata da bakinsa ya fada yana shafa saman dukiyar fulaninta dama kuma dibiarsa kenan muddin suna tare hannuwansa basa rabuwa da ta basu ,yana qaunarsu da hips dinta fiyye da komai ajikinta barin yanzu da lafiyayyen sex din da take samu ya qara fito dasu sosai .”

Bai barta iya haka ba yayita luguiguita mata jiki da salonsa gbdy ya kashe mata sansar jiki dan har ta fara tsiyaya, kusan mintuna talatin suna makale da juna taji ya zareta ajikinsa yana kokarin tashi ta rikosa cikin matsananciyar sha’awarsa tana cewa “ina kuma zaka ?zanje gurin yayanki bazan barsa yayi celebrate din farincikinsa shi kadai ba.”
ta karyar da wuya tana rausayar masa da kwayar idanunta “banason ka fita ka zauna tare dani .”
“Allah my princess ?ya fad’a yana kashe mata idonsa daya ta janyosa ya zubo jikinta ta kamo hannusa ta kai daidai pent dinta “taba kaji duk nayi ….”
Sai kuma tayi shiru taki qarasawa “duk kinyi me ?
Tayi shiru tana fidda numfashi sama sama “gbdy ya fahimci tana bukatarsa dan haka ya biye mata ya hade bakinsu guri daya yana tsotsan yana cigaba da shafa pent din daya jike da ruwan shaawa .”
Bai samu damar fita koina ba yana makale daita sai washegari karfe shadaya daidai a gidan jaguwa tayiwa Ana’s har cikin bedroom dinsa ya shiga yana kiran sunansa , yana zaune a gabansa system sai dai ba aiki yake ba illa idanu kawai daya zuba wa computer ,ya dago ya kallesa ya dauke kanshi yana furzar da iska dan ya dauka tun jiya daya sheida masa zai zo yaji me ake ciki amman ya wani sharesa anas yayi murmushi ya zauna kusa dashi yana mika masa hannu domin su gaisa shima hannu ya mika masa suka gaisa .”

“Abokina ya ake ciki ne? zan so naga idanun tanwer , yanzu yaushe zaa tura gidansu? ”ya ake ciki yaushe zaa tura gidansu sai yanzu kaza min wannan tmbyr ?
“tun jiya na kiraka kama tsaya kaji me ake ciki kaki bare ma kazo kaga a wani hali nake ciki ya fada a dan zafafe yana furzar numfashi “yi hakuri abokina wallahi tun jiya naso nazo “to me ya hanaka zuwan ?
“Na kuma sirri ne “ya fada yana murmushi yana shafa sumar kanshi , gani yanzu a gabanka gbdy lokacina naka ne fada min me ake ciki ?
“Me ko ake ciki baya ga matsala wai yarinyar nan sai dana ajiye komai nawa na furta mata ina sonta zan aureta kawai naga yarinya tana kuka allah na dauka na farinciki ne a she na wulakanci ne “what ?
Anas ya furta a dan kidime “bangane wulakanci ba ?
Nan ya zayyane masa komai “to yanzu kai me kagani?
“Me kuwa nagani baya ga idan na sheidawa ammina a tura gidansu tunda daman ta fada min iyayenta sun yarda na turo ? “Kana ganin hakan da zakayi daidai ne ?ya dago ya zuba masa idanunshi yana jin faduwar gaba me tsanani ,ni a ganina tanwer tafika gasky duk macen da zata kyamaci wannan alqallar tamu itace ma…….”wani gsky ta fini?ya katse shi da sauri yana huci “daman nasan side dinta zaka bi tunda kai kake zugata , anas ya shiga girgiza masa kai yana cewa “adnan ka fahimceni idan zan kasance me zuga tanwer akanka lallai naci amanar abota kuma meye ribata?.”

Ana’s ya tsura masa ido sosai zuciyarsa na zafi dan sam bai ji dadin furucinsa ba “Ka dauki abota ta da kai wasa shi yasa kake ganin kamar zan iya cin amanarka , but ni na dauki abota ta dakai da matukar muhimmancin da bazan iya cin amanarka ba bare na zuga macen dake sonka da gaskiya ,
“kasani adnan ban'iya son mutum ba ,idan Ina son mutum son shi nike da gaskiya da amana , Amma idan har ban sanar maka gsky ba akan duk abinda kake yi hankalina ba zai taba natsuwa ni zaka dinga wulakantawa saboda ina fada maka gsky ?”noooo nooo bana cikin su dan ban daukeka matsayin bare ba uwa daya uba daya na daukeka tunda baka son gaskiya na barka yana gama fadar haka ya mike tsaye ya soma kokarin barin dakin ya dauka zai dakatar dashi amman ya fice daga dakin gabadaya bai dakatar dashi ba ,lamarinsa ya qara bashi tsoro matukar gaske shi sam ba isa a fada masa yaji ba ko yayi gbdy ma ya bar gidan dan bazai iya zama a fahimci akwai wani abu ba.”

Ruhin jaguwa yayi baki hankalinsa yayi matukar tashi bai taba tajin tashin hankali irin wannan ba yana tsananin son anas,anas rayuwarsa ne baya wasa dashi ,Tun daga kan iyayensa yan'uwansa abokansa makotansu duk sun san cewa tarayya dake tsakaninsu gaskiya ne da amana amma kalli abinda yayi masa yau , gaskiya abunda yayi masa bai kyauta ba me yasa zai ce shi yake zuga tanwer wankakkiyar zuciyarsa ta dinga bashi umarnin ya tashi ya bishi ya bashi hakuri amman dakikkiyar zuciyarsa ta hanashi tana karfafa masa gwiwar me yayi ?dan haka yayi kwanciyarsa zuciyarsa ta farfasa na rashin samun natsuwa .”

*****

jaguwa ya shiga damuwa mai tsanani sakamakon sharesa da tanwer da anas sukayi har na tsawon sati biyu , kuma ya tabbatar da ba wani abu ne ya hanasu nemansa ba ko zuwa inda yake ba , dan yana sane da duk wani movement dinsu tanwer tana zuwa aiki cikin walwala tana komai nata cikin kwanciyar hankali ,shima Ana’s yana lafiya dan kullum sai ya bude app ya duba shi yana lafiya yana soyewarsa da matarsa shine dai suka bari cikin tashin hankali bai san yana masu só me tsanani haka ba sai daya ga sun sharesa ko kira bare texmessage ,
shawo kan Ana’s ba abu ne me wahala ba dan baya daukar abu da zafi yanzu haka ma ya huce kawai dai ya bashi iska ne .”
“amman Tanwer fa kullum zuba idanu yake yaga ta inda kiranta ko sakonta zai shigo masa amman shiru har yau da suka cika sati uku da rabuwa yayinda a bangarenta tanwer itama tana jinsa a ranta kawai ta sharesa bisa umarnin mahaifiyarta tana son ta kawo karshen taurin kansa da girmansa ne sannan ya fahimci abinda take so dashi amman dan so shi kadai ne tal acikin zuciyarta da rayuwata amman a yanzu tana son ta samu karfin gwiwar da zata juya zuciyarsa tunda ya kamu da matsanancin sonta .”

******
Chapter 150 · 0% Book details