Sashe 69
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wani irin tsalle had'e bugawa zuciyar jaguwa dake zaune agurin yayi wanda har sai da numfashinsa ya d'an tsaya na wani lokaci hatta bugun zuciyarsa sai daya tsaya wanda yake daidai da barazanar da tarwatsa kwakwaluwarsa da zuciyarsa yana zaune har sai da ya ga tashin motarsu sannan ya samu kuzarin soma k'okarin barin gurin zuciyarsa cike fal da matsanacin firgici da fargaba ya nufi hanyar gidansa .
Yana tafiya zuciyarsa na cike da fargaba da alhinin rabuwa da tanweer yarinyar da kullum yake ikirarin baya sonta zallar tausayi ne kawai .
A hankali zuciyarsa ke sake raunana da narkewa akanta yana tuno abubuwanta da abinda ya faru a yanzu kafin rabuwarsu, ta nuna masa so iya so mai tsayawa a rai , ya lumshe idanunshi a lokacin da zuciyarsa ta hasko masa gefe da gefen quncinta Inda ta bukaci ya sumbaceta a mintunan da suka gabata har a karshe sai da tasa yayi kissing dinta mouth to mouth "bye tan ! ya furta a lokacin daya kawo karshen rabuwarsu yayinda ita Kuma tayi shiru tana kallonsa ."
tafiya yake sai dai tuninta yaki barin zuciyarsa ta huta gabansa sai faduwa yake yana Jin kamar ana buga masa guduma ne sai dai shi anashi kokari yake yaga ya manta daita arayuwarsa tun akan hanya Amman Ina Hakan ya citura yana yakiceta a zuciyarsa tana sake makalewa zuciyarsa da rayuwarsa ma gbdy . a hankali yaja dogon tsaki tare da dukan stearing motar kana ya kamo lip's dinsa na kasa ya ciza da karfin gaske yana furta "why tan ? " kar muyi haka dake . dan Allah ki bar zuciyata ta huta "ta yaya zuciyarka zata huta ai yanzu ma ka fara tunaninta"? zuciyarsa ta bashi amsa da haka .
"zuciyata ki shiga hankalinki ki dawo daidai kamar yadda kike before , bari kiji duk nacinki da son karki manta da tan acikinki dole sai kin mantata tun da ba tare kukazo duniya ba dan dole sai na yakiceta sai na mantata don ni nake dake bake kike dani ba, nine zan juyaki ba kece zaki juyani ba ya fad'a yana sake dukan stearing motar tare da falfala gudu akan titi sam yaki goyawa zuciyarsa baya akan kamuwa da son tanweer .
haka nan Kuma ya dinga jin ransa na mugun baci dan haka ya dinga sharara gudu akan titi batare daya san Ina zai dosa ba dan baya jin zai koma gida a lokacin tsaki yake ta faman aikin ja yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa a hankali ya lumshe idanunshi dake kallon titi na second daya sannan ya bud'esu a natse yana tunanin Inda ya kamata yaje domin dawo da zuciyarsa daidai .."
yana k'okarin d'aukar hanyar zuwa shurem gidan rawar fela wayarsa ta d'auki ruri ,a natse ya Kai idanunshin kan wayar dake qara sunan anas ya gani yana yawo da kamar bazai d'auka ba sai Kuma ya kasa aikata hakan ,anas na dabam ne agurinsa duk runtsi duk tashin hankali bazai iya kin d'aukar wayarsa ba jiki a sanyaye kamar wanda akayiwa mutuwa ya d'auka yana cewa "anas ya'akayi ne ? "Normal jaguwa kana Ina ne ?
" Ina kan hanyar zuwa shurem !
"Kayi me Kuma acan ? Amman dai ka mayarda yarinyar nan ko ? "eh na had'ata da mahaifinta har ma sun kama hanyar zuwa gida ".
"shine Kai Kuma damuwar rabuwa daita zatasa kaje shurem ba "?.
shiru jaguwa yayi yana sausauta gudun da yake akan titi "karka min haka aminina Ina tsananin bukatarka, Ina sonka fiyye da tunaninka banason damuwarka ,haka zalika bana son na rasaka dana rasaka gara na rasa raina raina fansa ne agareka dan Allah ka dawo gida a yanzu, Idan Kuma bazaka dawo ba nima zan biyoka yanzu mu had'u idan ma damuwar ce muyita tare".
sai lokacin jaguwa ya sauke naunayen numfashi tare da cewa "no kayi zamanka anas banason tafiyarka Kai kad'ai Kai ganin nan ma dawowa gida yanzu ya fad'a tare da karya kwana ya d'auki hanyar zuwa gida Cikin kankanin lokaci ya Kara so gidan saboda mugun gudun da yayi a haraban gidan ya iske anas zaune shi kad'ai ya had'e hannuwansa duka a qirjinsa yana jiran qarasowarsa . naunayen ajiyar zuciya jaguwa ya sauke yana jinjina girman qaunar da anas yake masa baya samu kwanciyar hankali muddin baya tare dashi ,baya iya runtsawa muddin bai ga ya runtsa ba ,baya samun natsuwa muddin yana cikin damuwa , numfashi ya fesar ya cigaba da tafiya a natse batare daya ce masa komai ba .
anas na ganin haka ya mike ya biyo bayansa, kai tsaye jaguwa d'akinsa ya shiga ya janyo kujera tsood ya zauna ya tsurawa mirrow Ido yana kallon Kansa yayinda anas ya tsaya ya jingina bayansa da bangon d'akin yana kallonsa cike da tausayawa dan ya rigada ya afka son tanweer sai wani iKon allah."
a hankali jaguwa ya sauke naunayen ajiyar zuciya , lokaci d'aya idanunshi ya sauka akan zoben da tan ta saka masa , shiru yayi yana kallon zoben yana Jin kamar ya cire ya yar dan sake nisanta kanshi daita , sai kuma ya kasa yana cewa zuciyarsa"Me yasa zaka yar "?.
"Saboda zoben zai sa ka damu kanka akanta ? ya bawa zuciyarsa amsa da hakan " damuwa daita ai ba lallai ne kana sonta ba ,sabo ne , shi Kuma daman sabo haka yake ,ka rigada ka saba daita ne shiyasa , har yanzu Kuma akwai wannan sabon da sannu zaka manta daita ne a rayuwarka ."
Ya mike tsaye ya goya hannuwansa duka a bayansa ya soma zariya acikin d'akin yana zurfafa tunaninsa " yanzu ba lokacin tunanin wata tanweer bace , kamata yayi ka tsaya kayi tunanin akan yadda dcp ya samu number wayarka Kai tsaye , hannuwansa dake goye abayansa ya cire ya zura cikin ajihun wandonsa yana cigaba da taku kafin daga bisani ya soma cire rigar jikinsa ya Saura daga shi sai far singlet da dogon wando a hankali ya kira sunan anas "anas...!
ya amsa da na'am yana dubansa "had'omin kan mutanen gidan nan gbdy Ina da magana dasu ." Yana gama fadar hk ya shige bayi shi Kuma anas ya nufi kofa fitar da sauri zuwa falon baya inda ya iske su jubi zaune suna shan tabar wiwi kowannensu idanunsu yayi jajur sannan d'aya byn d'aya ya tattara kowa ya sanar dasu sakon jaguwa . "