Sashe 68
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
harshensa ya dan fito dashi yana lasar lip's dinta a karshe ya had'e bakinsu ya fara tsotsa sai daya tsotsa sosai sannan ya sakar mata baki still bai ce mata ummm ba bare Uhmmm ya sake d'aukar jakarta yayi gaba tana biye dashi a baya har suka fito haraban gidan yaransa na ganinsa duk suka mike zasu nufo Inda yake da hannu ya tsai dasu ya bude mata gaban motarsa range Rover ash colour ta shiga ta zauna tana kallon haraban gidan datayi rayuwa wata uku a ciki ,bazata manta da komai daya faru daita acikin gidan ba,komai ya zamo tarihi a rayuwarta ."
bata Ankara ba taji tashin motar me gadi ya bud'e masa suka fita daga gidan tun da suka hau titi babu Wanda yayi magana tafiyar minti goma sukayi ta Kai hannunta ta d'auki wayarsa ta mika masa "ka bude min bai ce mata Komai ba ya amsa ya bude mata ya mika mata ya cigaba da tukinsa ta shiga message sako ta turawa tsohon layinta dake cikin karamar wayarta sannan ta ajiye wayar a inda ta dauka .
tafiya me dan nisa sukayi dan sai byn magrib suka k'araso royar stream yayi parking nesa da gidan man tsakanin inda yake zai Kai tafiyar minti goma tun daga nesa ya hango minister tsaye yana baza idanu yaga ta Inda tanweer zata bayyana shiru yayi yana karewa gurin kallon tsab"ki fita ga mahaifinki can ya fad'a yana nuna mata Inda yake tsaye ,shiru tayi kmr bazata fito ba "ki fita mana kina bata min lokaci, ta kallesa kmr zatayi kuka dan har hawaye sun cika mata Ido ta yunkura da kyar zata tashi ya fixgota jikinsa ya rungumeta tsam kuka ta fashe masa dashi.
a hankali ya shiga shafa kanta zuwa bayanta "is okay ki kukan please ya Isa haka ke da zakiyi farinciki zaki kwana a gida tare da iyayenki da dinbin masoya shine zaki dinga hasarar hawayenki dan zaki rabu dan fashi " girgiza masa Kai ta shiga yi tana sheshekar kuka ya d'ago habarta Yana kallon kwayar idanunta da fuskarta dake kwance shabe shabe da ruwan hawaye.
tsadadden murmushinsa ya sakar mata "why tanweer ?ya zaki min hk?idan kina son na dinga tunaki a duk bayan second biyu ki daina kukan nan .
da sauri ta shiga goge hawayenta ya Kai bakinsa yayi mata light kiss "oya kije ga dad dinki can ya matsu bai d'aura idanunshi akanki ba ya saketa ta bud'e kofa zata fita yace "karki manta da alkwarinki " ta dawo kadan tana dubansa kwayar idanunta d'auke da tmby "na zaki sa akamani mana dan naga kin saci numbeta" dukan wasa ta Kai wa qirjinsa "Kai ko Allah shiryeka "Ameen na gode da addua ",Ki kula da kanki sosai ki daina tsiwa da rashin kunya dan akwai irinmu dayawa acikin garin nan "Kaima ka kular min da kanka akan wannan sa'anartaka banason ka fad'a hannun police " Faduwa da nasara duk daya ne agurina duk wasu kwalaye dake dakona bazasu iya komai ba har sai idan na tare dani ne suka bada hasken cutar dani."
"karfin zuciyarka na burgeni ta Kalli yatsun hannunta ta ciro zoben silver me shegen kyau wanda kakarta wacce ta haifi mahaiyar ce ta bata zoben, ta kamo yatsun hannunsa ta zira a karamin dan yatsansa dan anan kawai zai zauna "Ina sonka adnan !"
ta fad'a tana lumshe masa idanunta bai ce mata Komai ba bare tayi tunanin zai bata amsa.
Jin yayi shiru yana kallon zoben da tasa masa tace " muje ka rakani bansan gurin nan ba ", numfashi ya sauke yace " muje anything for you ta sake yunkurawa ta fito Shima ya bud'e bangaren da yake ya fito .
tafiya kad'ai suka yi ya juya yana cewa "iya nan zan tsaya " tayi saurin juyowa da sauri ta kamosa tare da nuna masa gefen kumatunta da hannunta alamar yayi kissing dinta " kiss yayi mata ya juya ta sake biyosa ta nuna masa d'ayan gefe "oh my goodness tanweer lokaci na tafiya fa kar dad dinki ya wuce ya d'auka karya nake masa ".
"sorry! sorry!! daga wannan shikenan ya furzar da iska sannan yayi mata har zai sake juyawa ta sake riko sa "wai meye haka ne ? Yayi mgnr a fusace ",ai Kaine Kaki yin aikinka da kyau saura me mahimmancin tayi mgnr cike da shagwaba tana nuna masa bakinta daidai lips dinta .
Numfashi ya sauke da karfi ya janyota gbdy ya rungumeta tsam ajikinsa ya hade bakinsu guri d'aya ya fara tsotsan bakinta nan idanun mutane sukayi musu chaaa tun da suka fara dramar soyayyarsu mutane suke biye dasu jiki a sanyaye ya zare bakinsa ",bye tanweer ya fad'a yana juyawa ta tsaya shiru tana kallon bayansa bai juyo ba duk da jikinsa ya bashi bata wuce ba .
jikinta a sanyaye ta juya ta soma taku a hankali adaidai lokacin da jaguwa ya juyo a natse ya tsurawa bayanta Ido yana kallon yadda take taku a hankali tana rausaya har ta Iso gurin mahaifinta ,tana gama k'arasawa gurin mahaifinta ta zube ajikinsa .
Jaguwa ya lumshe idanunshi ya sake juyawa ya karasa Inda motarsa take pake ya shiga ya tayar sai dai hakan nan yaji ya kasa control din motar ya daura duka hannuwansa akan stearing ...."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
PAID BOOK
LAST FREE PAGE
Za'a iya biyan kudinsa yanzu
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number
+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,
domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
🅿️22
"Shiru yayi yana cigaba da dubansu cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa, gbdy zuciyarsa ta karye sosai , tsananin tausayinsu ne ya lullu'be zuciyarsa dama gangar jikinsa . "hakika ya cutar da zukantasu na tsawon lokaci tunda ya nesantasu da sanyin idaniyarsu ,"ko yaya mahaifiyarta zataji idan ta d'aura kwayar idanunta akanta"? .
A hankali minister ya Kai bakinsa daidai saitin kunnen tanweer ya furta sunanta cikin wani irin yanayi na farinciki da tausayawa "tan my baby !
"Yes dad ta amsa cikin tsananin farinciki da fad'uwar gaba dan jikinta ya bata har lokacin jaguwa na nan atare daita bai tafi ba.
a natse ya zare bakinsa sannan ya dafa kafad'unta yana kare mata kallon tsab , ji yayi hawaye masu zafi sun zubo masa , itama hawaye ne suka samu nasarar zubowa akan quncinta sai dai ita nata hawayen na abu biyu ne suka gangaro mata ,hawayen
rabuwa da burin ranta da Kuma na farinciki dawowarta gurin iyayenta . "Sai dai azahirin gsky wacan damuwar tafi ta dawowarta gurin iyayenta cin ranta da quntata zuciyarta , iyayenta nata ne na har abada ,
amman rabuwa da Adnan fa "? Abu ne mai ciwo da wahala agareta wata Killa ma shikenan ita da shi har abada ..."
Wasu sabbin hawaye ne masu radadi suka sake silalo mata "I will miss you my Adnan ....."
ta fad'a akasan ranta tana mai lumshe tsumammun idanunta sannan ta juya a hankali ta tsurawa hanyar data ga yabi Ido tana kallo tana jin kamar karta bi mahaifinta "Ina ma zata iya hakura dasu wallahi da ta koma garesa ta k'arasa rayuwarta dashi ".
cikin mugun tashin hankali ta dawo haiyacinta alokacin da mahaifinta ya dafa kafad'anta yana cewa "yaya dai tan "? ya tambayeta ganin ta kafe guri daya ko kwakkwaran motsi batayi ,wani yanayi yake gani atattare daita wanda bai san ko na meye ba .
Gbdy ta kasa danne kukanta hawayenta suka zubo sharri ...."
nan take hankalin minister yayi kololuwar tashi "menene tan "? ya sake tambayarta cikin tsananin damuwa kallonsa kawai tayi tare da ciza lip's dinta na kasa da karfi sosai taji zuciyarta na bugawa amman tayi saurin sanyawa jikinta jarumta tace "babu komai dad muje gida Ina tsananin son ganin mumy nasan itama tana can tana jiran qarasowata ". cikin sauri ya riko tsintsiyar hannunta cikin nasa suka fara takawa yana cewa "sosai ma kuwa yau ban san irin farinciki da zainab zatayi ba idan ta d'aura kwayar idanunta akanki , surprise zan mata sai dai kawai ta ganki daga sama ".
"Kai dad ba dai mumy batasan da dawowata yau ba ? tayi maganar tana waigen bayanta ko zata sake ganin Adnan dinta sai dai ina batai nasarar hangosa ba .zuciyarsa ta sake tsinkewa ta shiga karkarwa da shiga tashin hankali , "gsky bata sani ba saboda dan fashin da yayi kidnapping dinki yace kar na kuskura na bar kowa ya sani muddin Ina bukatar diyata araye ."
shiru tayi tana sauraren dad dinta zuciyarta na wani irin bugawa da karfin gaske wanda adaidai wannan lokacin Shima gaban jaguwa banda bugawa da karfi babu abinda yake.
a hankali ya dinga jin kamar rayuwarsa tana rabuwa dashi ne , tafiyarta tafi muryarta burgewa yana zaune yana kallonsu suna takawa da mahaifinta har sanda minister ya bud'e mata gidan gaba ya sanya ta shiga ciki ta zauna ya maida kofar ya rufe sannan ya zagayo da sauri yana waige waige ya bud'e bangaren direba ya shiga ya zauna ya tada motar tare da riko yatsun hannunta ya damke gam cikin nashi kamar wacce za'a sake kwace masa ita ."