Sashe 133
Kuskuren Baya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tayi murmushi "ramewa kuma ?"Wallahi zan iya ramewa domin kawai tunaninki nifa kin kara siyo min wata kima da daraja agareni sonki ya ninku a zuciyata fiyye da wanda banyi tsammani ba ina jinki a sahun macen da ko mutuwa idan ta rabu mu ita kanta tasan bata mana adalci ba ,ya dan zareta ajikinsa yana kallonta itama shi din take kallo da kwayar idanunta ya kai hannunsa yana shafa lip's dinta "ban taba jin bakinki ya fadi irin haka ba ina son nasan yadda kike jina acikin ranki ".Taja hannunsa zuwa kan table domin abincin rana datayi bata dauke shi ba yana cikin flak's "kace kana jin yunwa?"
"Eh ina jin yunwa amman kuma bazan ci abincin ba sai kin gaya min yadda kike jina acikin ranki "ka fiyye fitina yanzu ya anas mai yasa ne ?"saboda na damu dake ne kuma mutuwar sonki banason abinda zai nisantani dake my princess ya fada idanunshi na kanta ta danyi kasa da idanunta a hankali ta soma motsa lips dinta "ina... ina .." sai kuma kunya ta hanata furta abinda take son fada masa .
da murmushi ya sumbace kumatunta suka zauna bisa table "zanso ace muna rayuwarmu kullum atare batare dana fita zuwa koina ba amman ina hakan ba mai yuwa bane kullum cikin aiki muke ta dago ta kallesa daga zuba masa abincin da take "haka ai shine daidai ,abun haushi ma gobe akwai aikin da zamu fitar dani ta sake dagowa da murmushi a fuskarta "meye abun jin haushi aciki dan zaka fita nemo mana halal?".nan take yanayinsa ya sauya zuciyarsa ta soma rawa ,yayi shiru yana kallonta cike da tausayawa "karka damu nasan na dan kewar juna da zamuyi ne wannan kuma na dan wani lokaci ne kawai ta ajiye abun zuba abinci ta kamo hannunsa cikin nata ganin yanayinsa ya canza "haba mana ya anas ai baa acan zaka kwana ba da ka wani canza Kmr idan ka fita goben bazaka dawo ba ?"
Yayi saurin girgiza mata kai "to ko na shirya goben muje tare ne ?ya harareta cikin tsigar wasa yana dawo da natsuwarsa "allah sai muje tare,shimkenan zan muje tare amman a zuciyata zan miki kyakkyawan riko ya fada yana shirin fara cin abinci ."Sarai ta gane ba zuwa zaiyi daita ba "ai kuwa idan bakaje dani ba bazamu kwana tare ba ya dago yana dariya "ai kuwa yarinya baki isa ba ai daga yanzu kullum tare zamu dinga kwana har na samu na isar da duk sakonnina gareki inda da rabo har baby ya samu ya shiga ,hararsa tayi tare da yin shiru ya bita da kallo "kinyi kyau sosai my princess wife kamar a India tayi murmushi gefen baki "ai duk kyau na ban kai matar jiya daka zage kana ta faman kallonta kana murmushi ta cikin wannan film din na jiya ya danyi dariya ya ajiye spoon a gefe ai yarinya tayi kokari ne ko ba haka ba ?".
Tayi shiru tana nazari maganar da zata fada masa amman kuma tayi shiru saboda ganin rashin dacewarta abinda zata fada masa da abinda tayi yake burgesa da jikin da yake kallo na mazan banza amman sai tace tayi kokari sosai ta kuma burgeni," yayi dan murmushi "da alama kin fara son kallon india ta dubi abincin dake gabansa "kaci abinci mana ya dauki spoon ya cigaba da cin abinci yayi shiru ta fahimcesa idan yana cin abinci baya magana irin dibiyar yayanta kenan yanzu ma tunda ya fara bai ce mata komai ba sai kallonta da yake kawai yana murmushi,"bayan ya kammala basu jima da zama ba aka kira sallahr magarib dan haka ya fita zuwa massalacin dake kasan unguwarsu daga nan kuma ya tsaya tare da wani mutumi wanda anan massalacin yasan sa malam bala bai dawo gida ba dai tara saura yana shigowa kuma kamar kullum ya rufe koina ya samu hally zaune a falo ya zauna kusa daita yana dubanta itama shi take kallo tana jin sallar soyayyarsa na fizgarta ta dan yi murmushi "ka shigo gida kenan .?"
"Eh ina kike son naje my princess? shima ya mayar mata da tambayar bani inda zani daga gida sai aiki sai massalaci wani mutun mai suna malam bala yace na gaisheki mutumin yana da kirki sosai ,"ina amsawa wata zan kaiki ki gaishe da iyalinsa kema dai kisan wasu acikin unguwar nan ta amsa da lallai kuwa da ka kyauta ni gida ma nake son zuwa gurin ammi nayi kewarta sosai aunty shafiq ma tunda suka zo da yaya sau daya bata sake zuwa ba wai bazata gane gidan ba "to bari inshaallahu duk zan kaiki cikin satin nan idan na samu lokaci ,ya karasa mgnr yana kai hannunsa ya shafa gefen fuskarta zuwa wuyanta sannan ya kai bakinsa daidai saitin kunnenta yayi mata magana cikin rada ,nan take ta fahimci manufarsa wata irin kunya ta rufeta gbdy ta rasa inda zata saka kanta da dariya kema kina bukatar mikinki ."
"Nan take ta gitsine fuska "Aa ta fada saboda kada ya kara nata kunya "Kunya dai kunya dai ni na rasa wace irin kunya ce haka kike daita batayi magana ba illa mikewa datayi da niyyar shiga daki dan ta shirya kafin shigowarsa .ya rike hannunta cikin kallonta "ina zuwa muna hira ?ta dawo ta zauna kusa dashi ya jawota jikknsa ya kwantar daita yana kallon fuskarta yace ina son mu dan yi kallo kafin mu kwanta ya kika gani ?".
"Tô kunna bari naje yanzu zan fito zan dan watsa ruwa ne a jikina bana son dare yayi sosai ban yi wanka ba "hakan yayi kyau ina jiran ki na siyo miki abun dadi ya fada yana sakar mata hannu ta tashi ta bar falon zuwa dakinta , a daren sunyi kallo sannan sun kwana cikin jin dadi fiyye da jiya yayinda bangaren oga jaguwa yayi kuwa yayi kwanan wahala sakamakon tunanin abar qaunarsa da shaawarta tun lokacin da tace zata kirasa back yake dakon kiranta amman har karfe biyun dare daya kasa runtsawa shiru bata kira shi ba ,sai ya dauki wayarsa da niyyar zai kirata sai mummunar zuciyarsa ta hanashi tare dayi masa gargadi mai karfi .
Ya janyo tautausan bargo ya lullube rabin jikinsa yana tunaninta , idan kwakwaluwarsa ta hasko masa bakinsu hade dana juna sai yaji zirrr a sansar jikinsa idan ta hasko masa closing dinsu yana romancing dinta shima sai yaji tsigar jikinsa sun mike yar-yar gbdy ya takure jikinsa guri daya yana jinta gbdy ajikinsa numfashi ma da kyar ya dinga fitarwa ga wani faduwar gaba da yake ji akanta ranar dai bai wani samu isashensa bacci washegari kuwa bai tashi da wuri ba sai gurin karfe goma shabiyu da rana ya tashi ya shiga wanka bai dade da fitowa ba anas ya turo kofar dakinsa ya shigo alokacin ya gama shirya kansa cikin wasu hadaddun kananan kaya farar riga da wando light blue yayin da takalmin dake rufe dakafafunsa ya zamo canvers ne farare sol ya dan dago ya kallesa ta cikin mirrow murmushin gefen baki jaguwa ya sakar masa "lover man har ka karaso ai na dauka sai irin biyun din zaka shigo ?"kai dai ka sani dasa ido kaima kayi kokari ka zama kamar din a dinga misali da kai "haba dai Ana's ina zan iya abinda kake yi kawai na zauna ina fadawa mace ina sonta ai kauyanci ne da sharme wallahi jiya maganarka dariya tayita bani wai muradin raina imagin ma wa yarinya karama kamar hally ya fada yana sake murmushi sannan ya dauki kwalbar turare ya feshe ilahirin jikinsa "zaka sa nayi maka mummunar addua akan soyayya fa ,"ka dade bakayi ba idan ma kayi na shiga damuwa kai ne aciki muje ka rakani wata yar unguwa ya dauki agogon diamond fari sol ya daura a tsintsiyar hannunsa ya fara tafiya "muje ko !"
Ya biyosa abaya suna taku a hankali suna zolayar junansu har suka karaso babban falon gidan inda suka iske sauran abokansu zaune suna zukar tabar wiwi "zamu dan fita amman yanzu but bazamu dade ba zamu dawo kowannenku ya zauna a shiryensa akwai mahimmin aikin da zamu tautauna akansa yana gama fadar haka ya sa kai batare daya tsaya yaji abinda zasu fada ba anas ya biyo bayansa zuwa haraban gidan suka bar zuciyarsu da kunci da watsi Watsin inda zasu tsaki kamil yaja da karfi "kuna ganin lokaci bai yi ba da zamu fara aiwatar da nufinmu ba ?lokaci yayi mana wallahi idan nace muku closing dinsu yana min dadi nayiwa allah karya ka duba ko operation zamu fita hankalinsa na kan anas baya kowa gargadi mai karfi sai Ana's a komai sai ya nuna bambamci komai Ana's dai anas jubi ya fada cikin tsananin bacin rai "ku matso kuji suka matso a tare jabir yayi maganar sirri a tsakaninsu a tare suka kwashe da wata magaukaciyar dariya "gasky wannan shawarar tayi daga yau zamu fara aiwatar da nufinmu shigowar eku ne ya katse masu maganarsu ya tsaya yana tambayarsu ko akwai abinda zasu bukata zai fita kowannensu yace bai bukatar komai dan haka ya juya ya fice ."