Sashe 94
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammar dayake tsaye kasa daukansa kafafunsa sukai wani mummunan jiri ya dibesa Mimi data kasa juyowa sbd yanda zuciyarta ke quna itama hannunsa take kokarin ja ta fice dashi amma sam kafafunsa sun mutu sai jin tayi ya zube a gurin....
Maheer ma da Anny ficewa sukai tin farkon lokacinda Jannah ta kamo LIMBAn,
Mimi ma bata tsaya ganin abinda zai faruba ta juya amma batareda ta saki hannun Ammar ba datake jansa su fice dan haka batasan meya gani ba amma zuciyarta suya take mata saida taji zubewansa ta juyo har lokacin bata kalli inda jannah da AZIZ din sukeba.
Falaq ce ta shigo kai tsaye itama da saurinta sbd ganin kowa na fitowa fuska ba dadi.
Akan Daddynta dayake riqe da jannah din datake riqe da kwalar rigarsa har lokacin idanuwanta suka sauka da sauri ta juya tana jin kaman farin ciki yana rufeta me tsanani.
Sayd ta kira da sauri tace yaje ya fiddowa da Mimi Ammar zad daga palon,
Jin hakan ya saka Maheer da Saleem nufar palon cikin tashin hankalin jin Ammar ya zube.
Shigowansu ya saka Jannah din zare bakinta daga nasa ahankali tana zare tafin hannunta dayake hade da nasa tana kallan fuskansa datai ja gabaki dayanta musamman dogon hancinsa da shima yayi jajir.
Kugunta da yayiwa mugun riqon daya kusan ballata ta dan janye tana jin kaman bazata iya tsayuwa ba tai kasa da kanta tana juyawa sbd jin bazata iya jurewa kallansa ba da idanuwansa dake neman zarar da ita....
Shi kansa jin yayi dakin yana juyawa dashi sosai hakama wani mummunan zafin dabai taba ji ba yaji yana rufesa tin daga kansa har zuwa qafafunsa dan haka bai kallo kowaba ya juya ya fice hannuwansa na dan dawowa da rawarsu sedai dumin dayake tafasa jikinsa yafi karfin rawar hannuwan.
Yana fitowa falaq taji wani irin faduwar gaban ganinsa sbd bata taba ganinsa a hakanba,
Hannunsa ta kama da sauri suna nufar kofar batareda tace komaiba,
Sayd ma yana ganin yanayinsa yayi saurin bude masa mota suka shiga yaja motar suka bar gidan da wani irin speed.
A motar wani irin kokari da karfin hali yakeyi sbd kada falaq ta gane mummunan yanayinsa wanda yau gabaki daya lamarin yafi na koyaushe yakeji sbd duk inda ruwa da jini suke yawo a jikinsa dumi yaji suna dauka tareda tayar da tsikar jikinsa yana rasa ta ina masifar ke bullowa.
Sayd kuwa gudu yake cikin kwarewa sbd su isa kan lokaci batareda kowa a motar yayi magana ba itama falaq ta gane Daddynta na cikin wani halin da baya buqatan magana shiyasa tayi shiru tana qanqame hannunsa da sigar rarrashi.
Suna isa gida Sayd na pakin Latif dake harabar gidan da gudun gaske ya iso budewa AZIZ din mota cikin girmmawa sedai kallo daya yayi masa ya sauke kai sbd ganin kaman ransa a tsananin bacen da basu taba gani ba.
Ciki nufa kai tsaye zuwa bangarensa,
Koda ya shigo main Living room na gidan su Mama na zaune suna fira amma babu wanda ya iya ko kalla ya wuce ciki.
Yana isa palonsa tin a kofa yafara zare rigarsa ya nufi bedroom ya fada toilet ya sakarwa kansa ruwa da sauran kayan jikinsa.
Sayd ne ya samesa har bathroom din dauke da Maganinsa da ruwa ya basa ya karba ya shanye yana rufe idanuwansa ahankali.
Ficewa Sayd yayi yabarsa tsawon mintina ya samu dawowa daidai ya fito sanye da bathrobe fara kal ya zauna kan kujeran gaban dresser yana zubawa fuskansa idanuwa,
Gangaro da idanuwansa yayi akan lips dinsa da suka sauya kala,
Kasa motsawa yayi tsawon lokaci kafin ya rintse idanuwansa ya bude yana jin tsanar kansa kawai,
Tsanar zuciyarsa yaji yanayi sosai da sosai sbd ta cutatar da kaunar dayakewa Ummitansa,
Zuciyarsa ta zama tamkar maqiyiyarsa a yanzu data bawa kanta damar karban feelings din dabai kamata ba,
Tayaya zai iya bari zuciyarsa tayi wannan gagarumin lefin na budewa batareda sani ko ankararsaba,
Tayaya wani yanayin daba na fishi da zafi da tsana da qiyayya ba zai samu qanqanuwar dama?
Rintse idanuwansa yayi da suka sauya take yana jin tsanar kansa da gasken gaske,
Zaiyi yaqi da zuciyarsa da gasken gaske bazai taba barin kowane irin yanayi ya shigesa ba koda hakan na nufin illata kansa ne,
Bazai taba bawa Zaadens damaba,
Bazai taba barin kowane irin yanayi ya shiga tsakaninsa da tsananin tsanarsu da qinsu da suka riga suka zaune a ransa ba dan haka zai tabbatarda yayi abinda yake gabansa ya raba kansa da duk wani abu dazai sake tina masa su har abada.
*******A zadeens kuwa wata irin jijjiga Ammar keyi kaman wanda ya samu ciwon jijjiga,
Zuciyarsa ce ke neman kasawa dan haka cikin gaggawa Maheer ne ya daukesa suka fito dashi zuwa Dakinsa Anny na kokarin hada masa taimakon gaggawa duk da wannan karan gabaki daya basu taba ganinsa a mummunan hali irin wannan ba,
Dad dayake jin jininsa ya gama hayewa sama da kansa ya ciro wayarsa ya kira Abraham yace cikin gaggawa su qaraso Zaadens kawai.
Suna jin hakan driver ya juyo zuwa zaadens dasu batareda sun isa masaukinsu ba.
Jannah gabaki daya jin tayi ta qarasa rasa kuzarinta jikinta yayi sanyi sbd zuciyarta tagama mutuwa akan inda bai kamataba,
Zuciyarta ce ke juyata batada tinanin kanta ko hankalin kanta sai abinda zuciyarta take sakata,
Son AZIZ LIMBA kaddara ce da jarabawa me girman gaske da Allah ya kaddaro mata wadda batasan tayaya zata iya yakice ta daga ranta ba,
Ayau idan ba karya idanuwa da zuciyarta suka gano mata ba tsananin kishint ne ta hango a idanuwansa wutarsu na ci,
Kishi ne mai zafi da karfin gaske da bata taba ganin irinsa a idanuwan Ammar ba,
A irin wannan yanayin ne kuma ta hango trauma me kargin gaske a tattare dashi da zata iya cewa zai iya komai a lokacin sbd fita hayyaci,
Hope taji tasamu akan soyayyarta da batada tabbas,
Jin tayi a daidai wannan lokacin zata iya cigaba da jure komai akansa,
Jin tayi zata iya kasancewa dashi har karshen rayuwarta sbd basa kulawa da kariya a duk lokacinda yanayinsa zai iya motsawa wanda ta tabbatarda duniya batasan dashiba kaman yanda na Ammar dinsu yake kusan a bayyane.
A yanxu kuma da idanuwanta suka sauka akan mummunan yanayin da Ammar yake ciki jin tayi ta tsani kanta gabaki daya sbd bataiwa soyayyar da suka taso a cikinta adalciba,
Ammar shine yaya mafi soyuwa aranta da ko babu aure zai iya komai akanta kaman yanda yakamata ta kula dashi fiyeda kowa a familynta...
Isowan Dr Abraham ya saka aka fara basa taimakon gaggawa wanda ya saka hankalinsu sake mugun tashi sbd jikinsa baya karban kowane taimakon da ake kokarin bawa zuciyarsa dake neman dena bugawa.
Cikin damuwa Dr Abraham yace dole ayi gaggawar zuwa asibiti dashi.
Basuda zabi dole aka daukesa suka kwasa cikon matsanancin tashin hankali aka nufi asibiti dashi.
Ana isa dashi kai tsaye bangaren masu asibitin aka nufa dashi take likitoci dasu dr Abraham din aka rufa akansa.
Mimi tayi kuka har idanuwanta sun gaji dan haka suka zubawa sarautar Allah ido suna jiran tsammani,
Gabaki dayansu suke asibitin banda jannah da bazata iya fita koinaba sbd ita kanta a yanzu tsanar kanta takeyi sbd tana tsakiyar da batasan me takeso ba.
Daddy mahmoud gida aka koma dashi sbd zuciyarsa dake masa ciwo shima sbd sai yanzu yake jin kansa cikin tsananin nadama da baqin cikin abinda akaiwa 'dan zayneb,
Sbd girma da tsananin kaunar da sukewa zayneb ne jannah ta samu kaunar me girman da suke mata a yanxu wanda Ammar ne ya bata wannan kaunar wadda shi ya kamata suwa,
Shine wanda sukewa kaunar zayneb bayan barinta duniya sedai kuma irin tsananin kauna da kwallafa rai da yayi akan jannah tinda ta fado duniya ya saka suke mata kaunar datake a cikinta ayanzu amma a lokaci daya son zuciya da makancewa ya sakasu sakasa a wannan mummunan halin dayake a ciki yanzu a lokacin daya kamata su tsaya su hana ko waye tabasa.
Dad ma tsananin damuwa da baqin cikin hukuncinsu ne y saka nasa hawan jinin tashi anan asibitin shima aka shiga basa taimakon sbd sosai jininsa ya hau din.
Har dare kwata kwata baa samu sauki a lamarin Ammar ba wanda duk rashin imaninka kallo daya zakai masa ya baka tsananin tausayi sbd ciwo dai ya sauyasa a lokaci daya.
Kaf ahalin zaadens babu wanda baya cikin damuwa me tsananin gaske da tausayin Ammar din,
Jannah kanta datake gida tayi kuka mai tsananin gaske tana jin inama rayuwarsu ta baya familyn ta dawo a lokacin da suke tsananin kaunar juna basa cikin matsala ko damuwar komai ta duniya.
A asibiti gabaki dayansu familyn suka kwana banda daddy mahmoud da jannah dake fama da kansu a gida.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
77
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries