Sashe 55
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya bada tabbacin Cire zuciyarta akai bayan ta haihu da kanta kuma lafiya kalau sedai already koda aka kawota asibitin kusan brain dinta yagama mutuwa sbd ba aranar aka fara shirin cire zuciyartaba ahankali sun kashe brain nata,
Zuciyar na zaadens tana bugawa a kirjin wani daga cikinsu wanda bai samu nuna waye ba a cikin hotinan zaadens din dana nuna masa jikinsa ya rikice sbd brain dinsa da zuciyarsa bazata iya daukan pressure din zancen ba dan haka idan akwai abinda kuke buqata dashi kuzo kafin time dinsa ya cika"
Wani boyayyan numfashi AZIZ din ya sauke mara sauti numfashinsa na cunkushewa yayi gaba batareda yace komaiba.
Sayd ma wayar ya kashe yana bin bayan AZIZ din wanda yana shiga palonsa ya rufo kofar yana jingina bayansa jikinta ya rintse idanuwansa dake radadi yana dora hannunsa setin zuciyarsa dake tsananin ciwo da radadi ya gurfane gurin yana cusa kansa cikin qafafunsa kamar qaramin yaro yana jin tsananin sanyin rayuwarsu ta baya da suke rayuwa a cikin mataccen gidansu yana dawo masa tareda mahaifiyarsa da Ummitah tana qarama.
Rawar sanyi jikinsa keyi yana kakkarwa sosai yana tinano dumi na jikin Ummitan idan tana jikinsa a lokacin sbd bata kariya daga sanyi rungumeta yakeyi sanyin yana shigewa shi a jikinsa......
Wasu zafafan hawaye masu radadi ne suka fara biyo gefen Idanuwansa yana jin kewanta na kashe kowane lungu da sakon tasa zuciyar.
Sayd dayake bakin kofar jin yayi karar fasa kayayyakin palon taka tashi da karfin gaske tareda kukansa dayake yaga tasa zuciyar.
Gwiwowinsa Sayd yakai kasa a kofar palon yana sunkuyar da kansa idanuwansa na sake sauyawa zuwa jajir yana jin kaman ya bude ya rungume AZIZ din ko zai samu kashe masa wutar datake ci a zuciyarsa amma ba damar hakan sbd yasan a wannan lokacin ko kusantarsa wani yayi zai iya rabasa da ransa fit dan haka yakejin radadin AZIZ din har tasa zuciyar.
Duk abinda yake palon babu abinda ya bari da sauran amfani sbd ya fasa komai hannuwansa jini sukeyi sosai sbd glasses da suka yankesa koina amma sam bai damu ba a hakan ya zube qasa ya kwanta yana rufe idanuwansa yana jin buqatar bugawan zuciyarta a hannunsa,baa kirjin koma waye takeba a hannunsa yakeson karbota ya rabata da kirjinda aka kashe Ummitansa akai,
Bazai taba jin abinda yake tokare da kirjinsa ba ya fada sai ranar da zuciyar Ummitah ta sauka a hannunsa yakai kabarinta ya rufe mata ita dik da babu abinda ya rage a gangar jikinta amma zai kai mata zuciyar kabarinta ya rufe mata ita.
Koma waye aka raya bayan kashe tasa yar uwar zai tabbatarda da hannunsa zai ciro ya basa abarsa a hannunsa,
Duk wanda ya taba hada ko hulda d zaadens saiya tabbatarda duniya ta dena masa dadi kwata kwata,
Daya bayan daya saiya rabasu da abinda sukafi so a duniya duniya ta hanya mafi munin da zata sakasu kashe kansu da kansu.
Yana kwance a gurin cikin jini idanuwansa a rufe bai iya ko motsawaba har asuba....
Kiran asuba ya sanyasa bude idanuwansa da sukai jajir ya miqe tareda nufar bedroom dinsa kai tsaye ya nufi toilet ya sakarwa kansa ruwan zafin da hayaqinsu ahankali ya ciked toilet din ya lumshe idanuwansa ruwan na ratsasa yana jin kansa sabon mutum.
Hannuwansa da jini ya bushewa ya zubawa idanuwansa jinin na wankewa da kansa yana zubewa qasa tareda duk wani sauran tausayinsa da tsaftar zuciyarsa dan ko qanqanin tausayi da jin qai jin yayi yana ficewa daga jininsa da zuciyarsa.
Fitowa yayi daga toilet daure da brown towel lafiyayyar kakkarfan jikinsa na daukan ido a hasken lafiyayyan dakin da babu abinda ya rasa na luxuries da jin dadin rayuwa.
Fararen hoodie Sweatset na Ralph Lauren ya saka ya fito da hular zanyi me kauri sosai akansa ya fito dan zuwa masallaci.
Yana bude palonsa Sayd dayake zaune bakin kofar yayi saurin miqewa yana kallansa.
Yanayinda Sayd ya gansa ne qamshi me dadi yana fita jikinsa ya sakasa shiga mamaki sedai kuma kwayar idonsa daya yiwa kallo daya take yasan sabon AZIZ AY LIMBA ne a gabansa dan haka ba bata lokaci ya buda baki zaiyi magana LIMBAn ya katsesa da muryansa me cikeda kwanciyar hankali da izza yace
"Ka shiryo muje sallah"
Juyawa Sayd yayi yaje dakinsa yayo alwala ya sauya kayansa shima zuwa kaya masu dan kauri da hula suka fice.
AZIZ dinne yaja motar har zuwa masallacin.
Ana gama sallah ya jima yana addua sosai kafin suka fito.
Suna isowa gida Geam kai tsaye ya nufa yana zare rigar jikinsa me kauri ya jefar a yana shiga makeken geam dinsa dayake cikin gidan dagashi sai black vest din datake jikinsa yafara geamin yana sauraron sayd dayake tambayarsa yanda zaayi da dr ismail.
Baici komaiba saida ya dauki lokaci yana abinda yake kafin ya dakata yana daukan towel yafara goge zufan dayaje gangara akan lafiyayyar fatarsa ya kalli Sayd din yace
"Kafara kiran center din da ake neman heart donors ka shigar da akwai wanda zaiyi donor ga wanda yake kan layin neman donor na zuciya da qoda,
Kana gam wannan ina buqatan bin jirgin zuwa italy din dan saka hannun wanda zaiyi donor din da kansa ba tirsawawa,
Idan ka gama wannan a fara shirye shiyen komawanmu gida Nigeria gaba daya lokaci yayi"
Yana gama fadar hakan ya saka kai ya fice yana mamakin jin shirun gidan ba hayaniyar Falaq Aziz dinsa.
Yana ficewa mutuwar tsaye Sayd yayi cikin mamaki sedai kuma hakan shine abinda yake jira dan haka cikin samun satisfaction da sabon AZIZ LIMBA ya ciro wayarsa aljihunsa dan kuwa ayau zai gabatarwa da masu neman sadaukarwan zuciya da koda an samu me saudaukan da kansa a kyauta dan yasan a ruwan sanyi dr ismail zaiyi sadaukarwa me amfani ba tirsasawa a natse wanda nasa sassaucin kenan ya tafiyarsa ya huta bayan ya girbi abinda ya shuka tukuna manyan shegun.
#MAMUH
#BEST REVENGE STORY
#BESTLOVE
#HOTLOVE
#HATE/LOVE STORY
#SACRIFICE
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
44
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*********
Bedroom din Falaq ya nufa kafin ya qarasa su mama da suka dawo suka shigo palon suna sauke ajiyan zuciya da samun nutsuwar Falaq din data farka tin asuba kuma ta daga musu hankali dan haka tinda ba wani ciwo suka dawo gida tareda ita bayan dr Raheem yace ba damuwar komai.
Da gudu tayo gurinsa tana fashewa da kuka ta fada jikinsa tana cewa
"Daddy dan Allah karka sake rashin lafiya banason komai ya sameka"
Rungumeta yayi yana kallansu mama sayd daya shigo ya kalleta yana cewa
"Yaya jikin nata mama?
Cikin sauke numfashi da ajiyar zuciya mama tace
"Gatanan ta miqe ta ishemu da ragamar zuwa gurin Daddynta"
Da mamaki yake kallansu kafin ya dagota daga jikinsa yana kallan fuskanta zuwa jikinta tukuna ya dago ya kallesu yace
"Did she collapse again??
Gyada masa kai Sayd yayi da cewa
"Amma komai insha Allah yana under control dr Raheem ya kira yace is not that serious so ba lallai ta kai wancan matsayinba"
Dawo da kallans yayi kan falaq din wadda take lafewa jikinsa ya dago fuskanta cikeda kulawa da tsananin kauna yace
"Ki dena daga hankalinki a komai na rayuwa,
Babu abinda zai samu Daddynki insha Allah amma idan wani abu ya sameki I can't take it.....
Rungumesa tayi har lokacin tsoron abinda ya samesa bai gama sakinta ba dan sosai ta shiga firgitan da bata taba sanin yaya yake ba arayuwarta.
Qanqamesa tayi muryanta na bayyanarda tsoronta tace
"BestDaddy kar komai ya sameka dan Allah kaji??
Idan har wani abu zai sameka sbd nai maka alkawarin bazan sake barin komai ya sameniba insha Allah,
Naji tsoro sosai da akace wani abu ya sameka Daddy....
Hawaye ne suka gangaro mata tana kasa riqe kukanta dayake cin ranta na tsananin firgitan datai dan ko kalman da Fiddausin ta fada ta tina jin take kuka na zuwar mata.
Kukan data fasa dinne ya sakasa sauke numfashi yana miqawa Sayd hannu ya basa handkerchief yafara goge mata hawaye yana rarrashinta kafin ya jata sukai palonsa yana cewa
'Ya isa kukan Bestyn Daddy"
Tsoki mama ta sake tana cewa
"Lallai 'yar nan ta gama renamu,
Muyi kwanan zaune a asibiti cikin sanyi da damuwa duk batace komaiba sai yanzu ta saka kukan ubanta"