Sashe 92
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna gidan likitocin da suke dubata suka buqaci zaa koma asibiti da ita sbd acan xaa bincika ciwonta dakyau yanda ya kamata.
Kai tsaye Maheer ya nuna rashin Amincewansa da hakan karshe ma ya mama yayi magana da ita da kansa akan suna son tafiya da jannah din sbd tanada likitocinta na musamman da zasu taho dan ita kadai daga wata qasar.
Mimi ma baki ta saka suka buqaci Amincewan maman sbd ita kadaice zata amince su tafi da jannah din AZIZ ya dawo baice komaiba.
Mama ita kanta batason a tafi da jannah din amma yanda mimi tai mata bayanin yanda yanayin ciwon jannah din yake sai tace saita kira AZIZ ta sanar masa.
Kiransa tai yana dauka kai tsaye ta sanar masa tanason ya bari iyayen jannah suje da ita gida likitocin da suka saba dubata su dubata tinda haryanzu bata farfado ba.
Shiru yayi batareda yace komaiba tsawom mintina kafin ta sake maimaitawa ya bude baki a taqaice yace
"Ba damuwa duk yanda kikace mama amma su tafi zan kaita na kaina amma sai likitocin nata sun sauka qasar ina buqatan ganinsu da kaina"
Yana gama fadan hakan ya kashe wayar sbd yasan suna sauraronsa.
Mama kallansu tai sbd sunji da kunnensu idan sun aminta da hakan shikenan idan basu aminta ba itama tafiya da jannah bai kwanta mata bare falaq datake jin kaman zatai kuka zuciyarta da jikinta na sanyi.
Basada zabin daya wuce amincewa da hakan dan haka suka tattara suka koma da jiran saukar su Abraham da Ken Nigeria sbd tin barin Ken Nigeria ya koma yaron Abraham ya zama baturen kansa shima sbd ya tabbatarda idan ba cigaba yayi da binsu ba zai samu kansa a matakin da dr ismail ya taka sbd duk wanda yake cikin wannan sirrin an dade da rife babinsa iya su yanzu suka rage.
Wanna sharadin na AY LIMBA ya saka dole zuwansu Abraham ya dawo a kwana daya dan haka a washe gari ake jiran saukarsu Nigeria.
Ammar ya dawo daidai sedai ciwone yanzu me tsananin radadi yake cin zuciyarsa,
Kewan mahaifiyarsa yake sosai radadin rashinta na dawo masa,
Ya rasa walwalwansa da farin cikinsa gabaki daya bayajin dadin komai na duniyar jin yake inama yabi Amminsa ya huta da abinda yakeji a zuciyarsa da gangar jikinsa.
Hoton jannah dayake dakinsa ya qurawa idanuwansa dasuke masa yaji da radadi sunyi jajir ya bude baki zaiyi magana amma baya iya cewa komai sbd tsananin damuwar datake neman taba kansa.
Mimi da Saleem suke tsananin jin ciwonsa a cikin ransu suna jin tasu zuciyar na cikewa da nauyi da dacin ganinsa a halin dayake ciki sbd ya dena fitowa kwata kwata,
Dad da daddy mahmoud duk yanda suke zaryan zuwa dakinsa sam baya budewa sbd bayason ganin kowannensu sbd idan yana ganinsu Amminsa yake gani a tare dasu dan haka baya son ya tsanesu sbd tsananin kaunar dayake wa Amminsa.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
75
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries
***********
Sai dare ya dawo gida shi kadai sbd Sayd yana jos acan zai kwana yaje karbo duk wasu takardu da records na Asibitin Zaadens daya boye bayan wanda suka tabbatarda sun karbe daga hannunsa sbd AZIZ da kansa yayi magana da Matar ismail din sbd ya bayyanar mata da kansa tareda sanar da ita komai dan haka da kanta ta kusa cikin kayan Dr ismail ta samo musu duk wani abi da zai dan taimaka musu ciki kuwa hadda date na ranar aikin da time da akai aikin da record din Ummitah na komai da sukai mata tin a asibitin dr ken tareda copies na transactions da akai musu shi da dr ken da tarin kudaden da suka ringa basu masu yawan gaske.
Koda ya iso gida kusan duka kowa ya shige dan haka kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa yayi wanka ya sauya kaya zuwa na bacci masu dan kauri ya fito sanye da slippers a kafafunta.
A kaidar aikin Fiddausi indai yana gari to ko karfe nawa zekai bai dawoba zata jira dawowansa sbd gabatar masa da abinci kokuma tea ko wani abinda zai buqata na ci nara nauyi.
Dan haka ko yanxu ma batai bacci ba suna dakin Jannah itada falaq datai bacci a zaune sbd tsaron jannah,ita kuma tana kokarin goge mata jikinta da son sauya mata kaya taji anbude kofar dakin kai tsaye a natse.
Juyowa Fiddausi tayi a natse taga shine take ta ajiye rigar jannah din data zare tana miqewa tsaye da girmamawa tai masa sannu da zuwa.
Falaq ya kalla cikeda tausayawa yaga yanda itama ta fada kafin ya maida kallansa akan jannah wadda take qara ramewa da sauyawa sosai a kwancen.
Numfashi mara sauti yasauke kafin ya tako a hankali ya rankwafa ya dauki falaq gabaki dayanta ya juya ya fice da ita xuwa dakinta ya kwantar da ita ya rufeta da abin rufa yayi mata addua ya kashe wuta tareda daidaita mata ac ya fito ya rufeta ya koma dakin jannah din.
Koda ya isa Fiddausi ta sauya mata riga mara nauyi tana kokarin fara goge mata jikinta.
Tana ganinsa ta ajiye ahankali tareda ficewa daga dakin gabaki daya ta nufi kitchen ta hado masa lemon tea da sabon cake da aka gasa yau na chocolate sai dabino da madara me dumi ko zai saka a tea din tana ajiyewa ta juya ta fice tareda jan kofar dakin.
Zubawa jannah din idanuwansa yayi tsawon mintina kafin ya zauna ahankali tareda miqa hannunsa ya dauki towel din da baa warwareba ya warware ya saka a cikin ruwan zafin masu tsafta sosai da Fiddausin ta ajiye.
Ahankali ya rage ruwan towel din sosai kafin ya yaye rufar datake jikinta ahankali ya dora towel din da hannunsa a fuskanta yana gogewa.
Cikin nutsuwa da mamakin kansa yake goge mata fuskan harya kammala da fuskan ya gangaro wuyanta ahankali yafara gogewa a natse.
Yana kawowa kirjinta kasa wucewa gaba yayi ya tsaya cak a gurin yana saukar da idanuwansa akan aikin zuciyarta yana jin zuciyarsa na sanyi jikinsa na dumi damuwa da tausayin kansa daya rasa macen dayafi kauna
fiyeda komai a duniyarsa,
Ta tafi bazata taba dawowa ba har abada,ta tafi tabarsa da tabo da ciwon da bazai taba warkewaba na rashinta,
Kaunar Ummitah halitta ce da Allah ya halitta masa a cikin zuciya da jininsa,
Ummitah rayuwarsa ce,ruhinsa ce,jinsa da ganinsa ce,
Ummitah itace asalin ABDULAZIZ AYOUB LIMBA ayau daya rasata gabaki daya ya rasa kansa sbd gashinan ya koma tamkar me ciwon haukar juyewan kwakwalwa a boye,
Ya rasa wani bangare na rayuwarsa da har abada bazai taba dawowa ABDULAZIZ dinsa na asali ba sbd rashin Ummitah,
Kaman yanda take kallansa a matsayin uwa da ubanta da kuma hammanta a garesa shima Ummitah itace uwa da ubansa daya rasa da kuma 'ya da kanwarsa gaba daya itace familynsa datake dauke da matsayin kowa da family ke buqata ya cika.
Wasu hawaye masu tsananin zafin da baisan da su bane suka gangaro suka sauka akan fuskan jannah wadda idanuwanta suka bude tsowon seconds goma da suka wuce.
Idanuwanta da basa gani sosai sbd ciwo da dadewa a kwance ta zuba masa batareda ta iya motsa komai na jikinta,
Bata ganinsa sosai amma dai tasan shi dinne dan haka zuciyarta tai wani irin sanyi cikin damuwa da ciwo hawaye masu zafi sika gangaro da gefen Idanuwanta.
Hannunsa ya motsa ahankali ya dora akan zuciyarta dake bugawa cikin sanyi ahankali da nutsuwa tareda wani irin tsananin sonsa datake jin kaman illa ne ma gareta zuwa yanzu sbd ya gama tabbatar mata da bazai taba sonta ba har abada.
Shiru sukai kowannensu idanuwansu jajir da radadin da zuciyoyinsu suke ciki,
Bugun zuciyarta yake sauraro da tafin hannuwansa yana isa ga tasa zuciyar yana jin kaman ya ambace ta da sunan Ummitah ta amsa masa ko zai samu abinda yakeji a kirjinsa na shekaru ya dan fada masa ko zai iya dawowa cikakke lafiyayyan mutum daya rasa lafiya da cikakken hankalinsa....
Itama nata idanuwan har lokacin gangaro da hawaye masu ciwo da zafi sukeyi batareda ta motsaba dumin tafin hannunsa dake kan zuciyarta yana isa cikin zuciyarta yana qarasa mata illar da har abada tasani bazata taba iya dena sonsa ba sbd jinsa takeyi har acikin jininta ba iya zuciyarta ba,
Batasan wane iri so bane wannan wanda yake sakar mata ciwo da radadi ta kasa ciresa a ranta,
Bazata iyaba duk yanda taso hakan sbd son nasa yai mata mummunan illar da ita tata rayuwar ma ta gama mutuwa akansa, dan haka rufe idanuwanta tayi ahankali tana jin inama ta tafiyarta itama ta huta da wannan radadi da ciwon datake ji kila shima zai samu nutsuwar zuciya idan ta tafiyarta tabar masa duniyar.