Sashe 101
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sayd ne ya shigo dining din shima yana fuskewa yana gaisawa dasu maman a sake sbd hana yanayin yiwa kowa nauyi.
Yana zama suna kokarin farawa sai gashi ya sako kai dining room din sanye da Ash yadi me tsananin laushi da tsada daya nutsu a jikinsa fuskansa sanye da glass din versace dayayi masa wani irin kyau.
Mamakin glass din fuskansa a gurin cin abinci mama tayi amma batai magana ba itama ganin kowa ya fuske.
Gaidata yayi a natse kaman yanda ya saba yana zaunawa.
Sayd ne ya fara masa barka da fitowa kafin Fadilah datake kallan Kyakkyawar fuskansa da lips dinsa masu wani irin kyau ta sauke ajiyan zuciya tukuna itama ta gaidasa a natse.
Amsawa yayi batareda ya kalletaba..
Cup din tea me zafi ya dauka da Fiddausi ta zuba masa tin yana shigowa yakai bakinsa muryan Jannah a hankali cikin nutsuwa ta sauka a kunnen duk wanda yake gurin da cewa
"Ina kwana?"
Hadiye tea din me tsananin zafi yayi ta maqoshinsa har saida ya dan yi tari kadan ya dago idanuwansa ya kalleta kadan ya amsa a taqaice yanaci gaba da fara cin breakfast din da aka zuba masa na soyayyar farar doya datai laushi da sauce din hanta da qoda a hade da eggs sai tea da zuma.
Breakfast sukeyi ba Hayaniya ba surutu sbd falaq bata nan dan haka tsit.
Shine ya fara gamawa ya dauki tissue ya goge bakinsa ya miqe yabar dining din Sayd ma bayansa yabi.
Suna ficewa daga dining din Jannah ta hadiye fries din daya kasa wucewa maqoshinta tin dazu ta daukan tea mara zafi sosai ta qarasa wutar dashi tana dagowa ahankali.
Fadilah ma toshe mata maqoshi taji doyar wuyanta tayi dan haka ta dauki juice tasha da qarfi ta wuce ta ajiye cup din ta miqe tabar dining din.
Mama kallan jannah tai cikeda kulawa tace
"Ki nutsu kici abinci ki koshi kinji Jannah karki ji komai bakida matsala ko damuwar komai insha Allah"
Kunya da sanyi ne suka rufeta lokaci daya ta dan saki murmushi me sanyi tana cewa
"Thank you mama"
Murmushi maman tai mata tana sake jin kaunar jannah din.
A natse suka qarasa breakfast dinsu itada mama
Suna gamawa duk da ba cikakkiyar lafiya ne da itaba amma ta fara dawowa daidai sosai.
Tareda Fiddausi suka tattara gurin Fiddausi na bata labarin yanda mutuniyarta ta tafi school yau.
Murmushi kawai takeyi tana taya Fiddausi aikin.
****Dr ken tinda asuba ya bugawa dr Abraham waya ya sanar dashi matarsa ba lafiya sosai dan haka ayau dole zai koma Germany.
Cikin kulawa sosai Dr Abraham ya yadda da hakan,
Daman yariga ya siya ticket tin a cikin daren dan haka koda yayi magana da Abraham kawai shiryawa yayi yafara jiran lokaci ya kusa dan ya tattara yayi Airport sbd jirgin yamma ne zai bi.
Sayd kuwa aiki me tsafta yayi akan file din shi da fahad,
An cire takardar qarshe ta Ummitah da har abada bazaiso hotonta a yanda take ba ya shiga duniya dan haka ya bada umarnin a ciresa.
Abu na farko da Sayd ya fara triggering shine kiran Dr Abraha.
Cikin nutsuwa ya dauka ahankali cikin nutsuwa Sayd ya gaisa dashi tareda sanar dashi personal person din AZIZ LIMBA ne Jannah Zad's Husband.
Da girmamawa dr Abraham ya sake gaisawa dashi anan sayd ya sanar dashi suna buqatan File din Jannah zad sbd nasu likitocin zasu dubata sbd ko basa nan ya zamana nasu likitocin zasu iya cigaba da dubata.
Shiru Dr Abraham yayi kafin yace ba damuwa yau zaizo limbas saiya hadu da likitocinsu zasu tattauna matsalarta da likitocin nasu zai musu handing over na komai.
Ba damuwa Sayd yace yana kashe wayar tareda basa time na zuwan nasa.
Suna kashe wayar Abraham ya nemo numbern Dzad ya saka kiransa.
Dad kwata kwata baya cikin nutsuwa a yanzu damuwa ce da tashin hankali ninkin ba ninkin yake cikinsa sbd case din Anny ya girmama babu ta inda suke samun sauki a cikinsa,
Babban tashin hankalinsu shine yanda Anny tafara kokarin tado maganar Sirrinsu wadda itace akai amfani da ita ta samu kanta a halinda take ciki yanzu.
Tana cikin azaba me girma a prison da aka rufeta kafin shariar case dinta dan haka fiddata shine mafita garesu kafin a shiga court zata iya fadar abinda zai bude musu masifar datafi duka wainda suke ciki.
Ta bangare daya gabaki daya AZIZ LIMBA ya janye daga jikinsu kwata kwata sai bibiyarsa Maheer da saleem suke sbd ya samu saka hannu a lamarin dan tsaf zai saka a sake Anny din.
Wayar Dr Abraham ta sakasa sauke numfashi ahankali yace
"File din Jannah ka tattarasa kabar Nigeria gabaki daya dashi,
Acan dinma idan ka isa ka qonasa takarda daya bayan daya sbd a yanzu shi kadaine zai fita mu qarasa zamowa matacci,
Anny barazana ce a yanzu ga wannan sirrin dan haka File dinne zai tabbatarda abinda duk zata fada dan haka ka tabbatarda babu file dinnan a doron duniya"
Maheer dayake tareda Dad girgiza kai yayi Ahankali ya bude baki yace
"No dad banajin fita qasar dashi shine mafita kawai ya kawosa yanzun nan ma anan cikin zaadens zamu qona komai a rufe case din tinda already ta riga ta samu zuciyar datake rayuwa da ita ba amfanin barin files din"
Aminta da hakan dad yayi dan haka sukace kawai ya kawo file din.
Dr Abraham kashe wayarsa yayi yana yin shiru sbd shima jin yayi yanason barin Nigeria kwata kwata sbd idan har da gaske maganar Anny zata iya tona asirin wannan file din to bayajin yana buqatan qara daukan lokaci a qasar dan haka Ken ya kira yaji yaushe ne tashin jirginsa ya sanar dashi karfe hudu ne.
Time ya duba yaga akwai time sosai ma dan haka ya shima ticket ya siya ta waya ya fara hada kayansa,
File din ya duba yaga bai gansa ba,
Tsayawa yayi yana kokarin nutsuwa dan dubawa a natse.
Sake fara dubawa yayi yaga bai gansaba,
Fara yamutsa kaya yayi da karfi yana zubar da kayansa tas gurin neman file din amma babu...
Zufa ne ya yafara jiqasa yana jin kansa na sarawa sbd bama abu me yiyuwa bane batan file dinnan a gidansa sbd tsowon shekaru kamar ransa haka yake kiyaye file dinnan.
Rawa hannuwansa suka fara yafara kokarin zaunawa yana daukan wayarsa a rikice ya saka kiran wayar Maheer zad.
Dauka Maheer din yayi yana jin haka kawai matsuwar a kawo file din su rufe komai da hannunsu.
"I cant find the file anywhere" shine abinda Abraham ya fada zufa me tsananin gaske yana jiqasa.
Maheer da maganar ta daki zuciyarsa cikin karfin hali yace
"Pardon"
Miqewa dr Abraham yayi yana sake jiqewa da zufa yace
"I cant find the....
Bai qarasaba Maheer ya kashe wayar yana miqewa zufa na dan feso masa yace
"Dad File din ya bata baya hannun Abraham ina buqatan zuwa na.....
Zubewan Dzad dinne ya saka Maheer hadiye sauran maganarsa yana nufarsa cikin tsananin tashin hankali yana kiran sunansa.
Abraham kuwa fitowa yayi da wani irin sauri ya nufi gidan Ken dayake kusa da nasa.
Yana isa knocking ya fara cikin kokarin daidaita kansa amma hakan na neman gagara.
Bude kofar ken yayi wanda yake shima ba cikin kwanciyar hankali ba kwata kwata so yake yabar qasar kawai.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
83
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries
***********
Kallansa Abraham yayi take yaga rashin kwanciyar hankali dayake tattare dashi dan haka ya shiga zargi me girma yace
"Ina file din???
Wani irin kallo Ken din yayi masa cikin tsananin tashin hankali.da firgici ya bude baki yace
"Wane file?
"Jannahs"
Wasu yawun wahala Ken ya hadiye yana sake kallan Abraham zaiyi magana Abraham din ya katsesa da cewa
"Kana sane da girman hadarin dayake tattare da file din nan amma ka dauka?
Ka manta adadin rayukan da muka salwantar ne a cikinsu?
Ni da kai duka doctors ne munsan tsananin girman lefin abinda muka aikata akan aikinmu,
Kare rayuka ne alkawarinmu amma nawa muka salwantar dan neman zuciyar da muke karban kudi a kanta?
Mutanen nan sune suka tsayar damu muka zama abinda muke a yanzu?
Da dukiyarsu muka gina kanmu,
Kaman yanda suke biya ana kawo zuciyoyin mutane dan raya mutum daya a cikinsu to karka manta zasu iya komai akan kare sirrin dazai hana familyn duka zubewa,
Idan kasan file din yana hannunka kai gaggawar bani mu bar qasar nan tare"
Jajir idanuwan Ken sukai sosai yana jin kansa cikin masifar dabaisan meya kaisa shigartaba.
Jin yake kaman bazai bar qasarba zaa iya kamasa dan haka baida lokacin batawa ya bude baki ya fadawa Abraham komai tareda kallansa yace