Sashe 72
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maheer kuwa kafe AZIZ din yayi da ido yana jiran abinda zai fada sedai idanuwansa na bayyanarda sanyinsa da tsinkewansa sosai tareda qasqantar da akai akan kada komai ya samu auren farin cikin Jannah.
AZIZ saukar da idanuwansa yayi akan Dad da sadakarwansa take a bayyane cikin jiran abinda zai biyo baya,
Maheer kuwa tamkar magiya ce a tsakiyar idanuwansa dake kokarin sauyawa ammma yana hana hakan bayyana.
Sauke nutsatsiyar numfashi AZIZ din yayi yana samun nutsuwa daga tashin hankalin daya gansu a cikinsa batareda sun fada ko nunawaba shi ya hango sarewa da magiyar koma me zaiyi kada ya fasa auren a wannan lokacin.
Bazai fara aurenba sbd shima yanada reputation dayake son karewa kawai tashin hankalinsu da tsoronsu yakeson gani shiyasa dan haka kallansu baba alhassan yayi tareda sake wani Kyakkyawar murmushi daya saka kwarjinsa cike gurin sosai yace
"Bismillah Baba daman zaunawa nakeson nayi sbd na karbi igiyoyin aurena da kyau"
Dariya aka sake cikeda mamakin rahar tasa sbd abace da bayayi.
Daurin auren aka fara su Dad na sauke ajiyar zuciya zufa na dan tsinko masa yana tinanin babu wanda ya isa yayi musu hakan a rayuwa sai wannan me isar da zafin kan amma zasu daidaitasa ne idan suka gama samun abinda sukeso.
An daura Auren na AZIZ AY LIMBA da JANNAH ZAADEN akan sadaki dubu dari uku laqadan ba ajalan ba, a bisa koyarwan maaiki,
AZIZ LIMBA a yanzu shine me cikakkiyar iko kowace iri ce ta rayuwar jannah Zad..
Ajiyan zuciya da numfashi me dumi suka sauke dukkaninsu take aka fara adduar Allah ya sanya alkhairi ana tayasu murna ta koina sbd aure dai y dauru an daurasa.
Baba alhassan da Alh saad har cikin ransu suke jin wani irin farin ciki da nutsuwar AZIZ din yayi Aure sbd ya dauki lokaci sosai kafin yayi auren a lokacin da basu saka rai ba dan haka kudi sosai suke fitarwa suna rabawa.
DZad ma farin cikin ne me yawan gaske a ransa da kan fuskansa dan haka ya saki fuska sosai cikeda farin ciki yana amsa addua tareda godia ga manyan baqinsu manya da suka samu halartar daurin auren.
LIMBA dinma mutane yake gaisawa dasu sosai sedai ba wani sakewa da zallan bayyanarda farin ciki kaman familyn zaadens da nasa.
Sayd kuwa bakin Aljihu ya bude kaman bai taba sanin zafin kudi ba yace aje a rabawa maroqan dake can waje sbd karfin securities dake gurin bai basu damar shigowa ba kusa ko kadan sbd manyan mutanen da suke riqe da qasar kusan duk suna gurin shiyasa tsananin tsaron yai mugun yawa.
Dayake Saturday ce daga can bayan manyan baqinsu sun rage sosai duk sun wuce suma motocinsu suka fada tareda securities nasu suka baro zuwa gida zuwa lokacin Time na sallah yayi dan haka Masallaci suka fara tsayawa dukkaninsu da tarin securities sukai Sallan Azahar kafin Dzad ya roki su baba Alhassan din sosai suka nufa Zaadens.
Motocin AZIZ da securities dinsa dauke hanya sukai sukam zuwa gida.
Maheer ne ya lura da hakan ya sanarwa dad.
Dad baba alhassan yayiwa magana sai gashi ya kira AZIZ din yace ya dawo.
Sbd kaunar da Baba Alhassan yayiwa Ummitah da kasancewansa mahaifi ga Sayd ya saka baya taba tsallake umarninsa da maganarsa sbd shine wanda ya zama Uba nagari mai kare mutunci da gatan Ummitah a lokacinda baya nan shiyasa matsayinsa a ransa yakeda mahimmanci.
Ajiyan zuciya ya sauke tareda dago idanuwansa da sukai wani irin laushi suna bada sexy vibe ya kalli Sayd da ido yai masa alaman su juya.
Juya motar sukai securities ma juyowa sukai aka nufi zaadens din.
*******Tinda Maheer ya kira ya sanarwa Anny an daura auren wata farin cikin data sake rufeta dakin Jannah din ta nufa ta bude kai tsaye ta shiga fuskanta cikeda farin ciki da murna.
Zaune jannah din take bakin gado daga ita sai towel zata shiga wanka sbd ta samu karfin jikinta ya dawo sosai wayarta take kalla tanason kunnawa sbd tasan Ammar yana can yana kiranta coz by now ta riga ta zama matarsa burinsu ya cika dagashi din har ita amma kuma batajin farin ciki na shigarta kaman yanda tai tsammani.
Kallanta Anny tayi tana cewa
"Jan,
Yaya haka?
Baki shirya ba haryanzu yau daurin aurenki?
Pls yauri kiyi wanka ki fito kina buqatan shiryawa kafin angonki ya iso"
Dago idanuwanta tai ta kalli Anny din wanda farin cikinta yake a bayyane
Jin tayi inama farin cikin Fuska da zuciyar Anny ya dawo kanta ta nunawa duniya tana cikin tsananin farin cikin wannan ranar da burin Ammar da nata dana Mimi ya cika.
Numfashi me sanyi ta sauke ahankali tareda miqewa ta nufi toilet ta shige tana sakawa ranta dole daga lokacinda ta fito toilet din da farin ciki zata fito sbd tabbas ranar farin cikinta ce koba komai zatai farin ciki da rayuwar tattali a hannun Ammar dan haka bai cancanta wannan Yanayin daga gareta ba ya cancanta ya dawo ya taddata cikin Adon farin ciki.
Wanka tayi cikin nutsuwa ta fito tana fidda wani irin qamshin daya gauraye dakin me sanyi.
Har lokacin Anny na dakin ta fiddo mata kayan sawa na wani black Applique Lace mai Adon dark purple a jikinsa me tsadan da baida hayaniya ko kadan.
Dinkin half boubou ne da straight skirt,
Zaunawa tayi tafara shirywa fuskanta ba kaman farko ba daidai gwargwado ta sake ta dawo jannah dinta duk da zuciyarta sam ba walwala.
Shiryawa tayi batareda makeup ba sai eyeliner kawai da lip gloss kadan shima da baama ganinsa Amma kuma tayi wani nutsatsiyar kyau sbd skin dinta dake glowing sosai sbd gyara da hutun da aka taso cikinsa.
Simple English gold sarka da earrings ta saka da zobe daman akwai English gold zoben dayake hannunta koyaushe sai ha qara daya suka zama biyu.
Bata iya daura dankwali ba dan haka Anny ce ta tayata daurawan cikin sauki mara hayaniya.
Qamshinta kadai sake saka Anny farin ciki yake idan ta tina Daga karshe dai ta zama family da AZIZ LIMBA wanda hakan shine burinta shiyasa take jin kaman tafi kowa farin ciki da wannan auren sbd bata hangowa kanta talauci tafe ba ko kadan jin dadi da hutu kawai.
Hannu jannah ta miqa zata dauki wayarta Anny tace
"Karki damu ki kunna wayarki anriga an daura auren tin kusan mintina 50 da suka wuce ko awa daya ma
Kin tashi daga Jannah Zad kin koma Jannah Limba..."
Dago idanuwanta tayi cikin sanyi ta kalli Anny din wadda batasan meta fada ba gurin sauri.
Wayarta data kunna ce kira ya shigo wanda kaman ana jiran ta kunna wayar.
Sweety Falaq Aziz" shine sunan data gani akan wayar dan haka ta sauke ajiyar zuciya me sanyi tana kokarin dauka Maheer ya shigo dakin yana kallanta cikeda farin cikin ganinta tayi kyau sosai ta fito a amaryanta me cikakken gata.
Hannu ya miqa mata yana qarasowa gurinta yace
"Congrats my darling,
Kin zama mace ayau aure igiya 3 ne akanki,
Congrats my baby"
Rungumesa tayi idanuwanta na cikowa da hawaye sedai kafin su sauko Saleem shima ya shigo dakin ya ware mata hannu yana cewa
"My love ta zama matan aure,
Allah ya sakawa aurenki albarka ya baki farin ciki me dorewa,
Zakiyi rayuwan kwanciyar hankali da farin ciki sosai a hannun LIMBA yana cikin best mutane dana sani"
Gangarowa hawayenta sukai tana qanqamesa shida Maheer lokaci daya sbd har lokacin jin take kunnuwanta na ji mata sunan AZIZ a matsayin wanda suke ambata mijinta kuma kunyar tambaya take sbd kada ya zama tana tambayar wani da auren wani akanta dan haka ta zabi yin shiru tana barwa kunnuwanta abinda suke jiwa kansu.
Kamo hannunta Maheer yayi suka fice Saleem kuwa gurin Mimi data qi fitowa ya nufa har lokacin bacci takeyi ya tabata ya duba yaga lafiyanta kalau baccin dai takeyi sai kawai ya kyaleta sbd ya fahimci dole an bata wani maganin ne sbd ta samu nutsuwa daga shock din data shiga jiyan na tension da akace anshiga na faduwan jannah da baya nan.
Anny kuwa itama cikin nata adon na alfarma ta fito tabi bayan Saleem zuwa gurin baqi daketa tambayar Mimi tana ce musu batajin dadi sosai an samu ta kwanta tana dan bacci ne.
Mommy matar Daddy mahmoud ce ta tsaya akan baqin sunata kaida kawo cikesa farin cikin ana harkan girma da kwanciyar hankali sbd bawai bikin hayaniya bane.
Palon Dad Maheer ya nufa da ita
Suna kokarin shiga palon hancinta ya shaqo mata kamshin daya sakata dago kanta da idanuwanta ahankali ta kalli kofar gabanta na faduwa.
Jin tayi kafafunta na neman sanyi dan haka ta dan dakata tana kallan Maheer.
Juyowa yayi ya kalleta duk saiyaji ta basa tausayi me tsanani dan soyayya batai musu adalcin dataiwa Jan dinsu mummunan kamun data koma kalar tausayi sbd ganin kaman wanda take tsananin son baya mata irin wannan son.
#MAMUH
#BEST LOVE
#CRAZYLOVE
#BESTREVENGE
#BROTHERsLOVE
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
59
*TALK WITH SIDDEEQAH*
Operation Ciniki Dole
08149588205
Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai Yallaɓai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye.
Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa.
Tunda na kira Huriyya na faɗa mata abunda ke hanani Bacci ta faɗa mun wani sirri da ya girgizani.
Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah).