Sashe 64
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga ciki akwai qaramar speaker da ake jin zancen wanda yayi daga wajen kofar ba tareda hayaniyaba dan haka Falaq dake gefen Daddynta tana nuna masa dukkanin firanta da Jan a ipad dinta tana jin hakan miqewa tayi daga jikinsa tana murmushi me tsananin kyau tace
"BestDaddy special guest dina tazo"
Miqewa tana nufar kofa ta fice da sauri tana barin ipad dinta a jikinsa.
Kallan ipad din yayi hotonta ne dana jannah din dayake cikin chats nasu yake bayyane.
Hannunsa ya saka ya danna lock ta rufe kafin hoton lockscreen dinta ya bayyana wanda yake hotonsa ne shida ita tana jikinsa tana dariya sosai cikeda tsananin kaunarsa da bata hada da komaiba.
Harabar gidan ta nufa da gudu Fiddausi na biye da ita cikeda farin ciki tayi kan jannah din ta rungumeta tana dariya.
Itama jannah din dariyar takeyi tana kama hannunta sbd jin numfashinta na sauyawa sbd gudun datai ta janyota gabanta tana cewa
"Ki dena irin wannan gudun okay."
Gyada kai jannah din ke yi tana dan hadiye yawu sbd numfashinta dayake fita da karfi tana jin kaman kirjinta bazai dauka.
Ciki suka nufo Fiddausi na musu sannu da zuwa tana wucewa kitchen da sauri ta daukowa Falaq din da numfashinta yake sauyawa sosai ruwa.
Mama data fito su gaisa ganin yanayin falaq din cewa tayi
"Yaya dai take wannan numfashin?
Fiddausi data bude mata robar ruwa tana zubawa a glass cup miqa mata tai bakinta tana cewa
"Gudu tai sosai"
Jannah ce ta karba cup din tana cewa
"Sha ruwan and calm your self tukuna kinji"
Bude baki tayi tasha ruwa kadan tana kokarin cewa she's ok amma ta kasa ta riqe hannun jannah tana kallanta.
Anny ce ta gaida mama suka gaisa cikin sakewa tana musu barka da zuwa.
Jannah ma gaisawa sukai da maman mama na tambayarsi Mimi cikin sakewa da farin ciki sosai da zuwansu.
Fiddauci ganin yanayin Falaq din ya sakata kasa sakewa tace
"Falaq muje dakinki ki dan kwanta ko some minutes ki nutsu ki samu ki dawo daidai kinji"
Girgiza kai tayi tana rufe idanuwanta har lokacin hannunta na cikin na Jannah wadda take shiga damuwa ganin Falaq din kaman ba lafiya ba.
Miqewa sukai bayan mama ta yadda da hakan itama
tana riqe da hannun jannah suka isa bedroom dinta suka shiga jannah dince ta taimaka mata t kwanta ahankali zuciyarta na sake tsananta bugawa.
Shafa fuskanta zuwa kanta jannah keyi cikin nutsuwa ahankali tana kokarin tayata daidaita numfashinta.
Lumshe idanuwanta da suka dan sauya falaq tayi tana samun sassauci da daidaituwan bugun zuciyar ahankali.
Mama da Fiddausi dake tsaye juyaw sukai sun ficewa mama na jin kwanciyar hankalin ganin yanda Jannah takewa falaq din tamkar uwa,
Hakama falaq dinta na riqe da hannun jannah daya har lokacin.
Mama ce ta nufi palon AZIZ din da kanta ta samesa yana waya a natse,
Ganin yana waya sai bata ce komaiba ta juya zata fice yai sallama da wayar ya kashe yana cewa
"Mama akwai wani abu ne??
Juyowa tai ta kallesa batareda ta dawo ba tace
"Babu komai kawai naso magana dakai ne akan lokacin da yayi na aurenka ko dan samawar 'yarka cikakkiyar kulawa sbd bazaka so ace ta taso ba uwana ta qare a karkashin kulawan masu aiki da nannys batareda ta samu kulawa daga uwa ba har girmanta,
Ga yanayi na ciwonta sai gaba yakeyi sbd yanzu daga gudu kawai tana neman rasa bugun zuciyarta..
Ajiye wayar hannunsa yayi yana miqewa ya nufo kofar yana cewa
"Tayi gudu?
Meyasa tayi gudun?
Ina taje ne??
Mama bata samu amsasa duka ba tayi gaba tana cewa
"Sbd murnan Zuwan jannah ta fita da gudun tarbanta....
Ko qarasa ji baiyiba ya fito yana nufar bedroom din jannah din wanda Fiddausi data kawo zata koma dakin kai wasu ruwan da drinks tana ganinsa tayi saurin dakatawa tana sauke kai qasa harya wuce ya nufi dakin ya bude kai tsaye ya shige.
Budewa idanuwa falaq tayi tana ganinsa ta daga hannunta daya ta miqa masa tana narke fuska.
Qarasowa yayi yana zaunawa bakin gadon tareda dagota gabaki dayanta kafin yayi magana ta kwanta jikinsa tana riqe hannunsa daya sosai.
Cikin wani irin sauti dayake son nuna bacin ransa amma kuma bayason dagawa yarsa harshe dan haka tsananin kulawansa yana danne bacin ran yace
"Meyasa kikai gudu?
Akwai abinda yakai lafiyanki mahimmanci ne da zaki komai kiyi gudu,
Meyene yakeda mahimmancin dazai sakaki irin wannan guje gujen?
Don't you try that again kinaji na??
Gyada kanta tayi ahankali tareda dagowa tana kallansa zuwa lokacin bugun kirjinta ya dawo mata daidai sbd yanda jannah ta kula da ita.
Bude bakinta tayi cikin kaunarsa tace
"Ina murnan zuwan Jan ne,
Amma bazan sake ba BestDaddy"
Sai a lokacin datai maganar ma ya lura sa akwai wani a kusada su din dan haka ya juya idanuwansa akan jannah din wadda tinda ya shigo gurin kamo falaq da hannunt dayake cikin n falaq ya hada ya kamo zuwa jikinsa tai mutuwan zaune a gurin komai na jikinta na dena aiki sai zuciyarta dake harbawa kaman t falaq din.
Kallo daya tai masa ta kasa sake dago idanuwanta ta sake kallansa qamshinsa kuwa dayake shigarta direct ba nisa komai na cikin kanta dena aiki yayi zuciyarta ce kadai take aiki wanda babu komai a cikinta bayan asalin zazzafar soyayyar dake neman fasa kirjinta wadda batasan ta ina,daga ina,ta yaya take shigartaba tana bin jininta....
Hawayen tashin hankali da tsoron abinda take ji a tsakiya da koina na zuciyar ne suka ciko mata idanuwa sbd jin take kaman ta fasa kuka ta bude zuciyarta ta fidda son me tsananin gaske take ji.
Kallan asalin tsana da rashin kaunar duk jinin dayake yawo a duniya yake mata yana jin zafi na cike kirjinsa me karfin gaske zaiyi magana sai kuma ya fasa sbd maganan da ita is like wasting his energy and disrespectin his time a banza dan haka ya miqe yana juyawa yana cewa
"Useless people everywhere"
Ficewa yayi daga dakin yabar Jannah din na bin kofar daya fice da idanuwanta da sukai tsananin sanyi sbd a kunnenta kalmansa ta sauka duk da ba sauti sosai amma kuma ba kalman ce ta kashe jikintaba irin tsananin tsana da qin data hango cikeda fararen idanuwansa da suke qara kashe zuciyarta tako ina da azababbiyar soyayyar datake jin kaman kirjinta bazai iya riqewaba.
Falaq cikin kulawa ta kama hannun jannah tana cewa
"Na dawo daidai ki dena damuwa kaman Bestyn falaq koyaushe yana damuwa abu kadan idan ya sameni"
Sunkuyar da kai jannah tayi tana sauke boyayyar numfashi me tsananin sanyi tana kunya da takaicin kanta.
Fiddausi ce ta shigo da babban trey tana farin cikin dawowan falaq din daidai tana cewa
"Duk murnan zuwan Ms jannah yana neman komawa ciki kina neman daga mana hankali da rana tsaka"
Dariya tayi tana fita da sauri taje palonsa ta dauko ipad dinta tadawo tana zaunawa gefen jannah data dan sake tana magana da Fiddausi dake bata labarin kuruciyan Falaq din tana jin kaunar falaq din na sake ratsata.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
52
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
Jannah sakewa tayi sosai a dakin falaq din tana nuna mata abubuwa da yawa wanda komai na duniyarta akwai daddynta acikinsa,
Maganarta da komai nata akan Daddynta ne hakama gabaki daya ta gama illata zuciyar Jannah din da idanuwanta da hotinansa dake yawo koina a cikin ipad dinta da dakin da har lokacin tana jin qamshinsa a hancinta yana qarasa illata zuciyanta.
Abu dayane ta tabbatar a wuninsu gidan shine sonsa take da dukkanin zuciya da gangar jikinta batareda ta saniba a ganin farko datai masa tin baa nan qasar ba sedai kuma batajin ko sonsa zai kasheta zata iya barin kowa ya sani sbd Ammar zai iya rasa kansa akan hakan,
Ita kanta ta zabi illan da dik sonsa zai mata data bari sonsa yafi karfin son datakewa Ammar.
Anny a can dake fira da mama dukkanin yanda zata cusawa kauna da shaawar aurawa AZIZ jannah tayi a cikin dubara da salan zance sbd lura da maman na kaunar jannah a matsayin matar gidan.
Tare sukaci abincin rana a dining banda mai gidan sbd babu wanda ya sake ganinsa kamanba ya fita baya gidan.